- Видео 137
- Просмотров 1 802 487
Malam Mai Dalla Dalla (Malam Mai Dalladalla)
Нигерия
Добавлен 28 фев 2020
WANNAN TASHA TANA KAWO MUKU KARATU DABAN
DABAN AKAN HARKUKIN SIYASAR NIGERIA DOMIN TALAKA YA KURBI RUMAN DUMUKURADIYA
DOMIN SAMUN KARA TUMMU KUDANNA MANA SUBSCRIBE SANNAN KU DANNAMANA ALAMAR KARARWA MUN GODE MASOYA 🙏
DABAN AKAN HARKUKIN SIYASAR NIGERIA DOMIN TALAKA YA KURBI RUMAN DUMUKURADIYA
DOMIN SAMUN KARA TUMMU KUDANNA MANA SUBSCRIBE SANNAN KU DANNAMANA ALAMAR KARARWA MUN GODE MASOYA 🙏
Видео
PROMO DALLA DALLA SABON SALO JANUARY 12, 2025
Просмотров 1,3 тыс.14 дней назад
PROMO DALLA DALLA SABON SALO JANUARY 12, 2025
Shekarun Dimokuradiyya 25, Riba ko faduwa?
Просмотров 12 тыс.7 месяцев назад
Riba a ka ci ko faduwa a kayi a shekaru 25 na mulkin Dimokuradiyya?
Ba gami tsakanin Tinubu da Buhari - Dalla-Dalla
Просмотров 12 тыс.9 месяцев назад
Bola Tinubu ya fi Buhari iya Mulki
ILLAR MULKIN TSOFAFFI A NAJERIYA
Просмотров 10 тыс.Год назад
Sabon Shirin DALLA DALLA, Illar Mulkin tsofaffi a Najeriya
Dirkokin Dimokiradiyya Kashi Na Biyu September 4, 2023
Просмотров 5 тыс.Год назад
Dirkokin Dimokiradiyya Kashi Na Biyu September 4, 2023
Dirkokin Dimokiradiyya August 22, 2023
Просмотров 6 тыс.Год назад
Dirkokin Dimokiradiyya August 22, 2023
Matsa Lolin Malaman primary Original video mp Full Hd 6 August 2023
Просмотров 9 тыс.Год назад
Matsa Lolin Malaman primary Original video mp Full Hd 6 August 2023
Rafkanuwar mulkin tsaffi biyu 25 July 2023
Просмотров 9 тыс.Год назад
Rafkanuwar mulkin tsaffi biyu 25 July 2023
DALLA DALLA DALILAN JAGALIYA 2 July 2023
Просмотров 17 тыс.Год назад
DALLA DALLA DALILAN JAGALIYA 2 July 2023
BAN BANCHIN DAKE TSAKANIN TSUFAFFI GUDA BIYU 17 JUN 2023
Просмотров 18 тыс.Год назад
BAN BANCHIN DAKE TSAKANIN TSUFAFFI GUDA BIYU 17 JUN 2023
Wanene Kwankwaso a Siyasar Nigeria 30 April 2023
Просмотров 33 тыс.Год назад
Wanene Kwankwaso a Siyasar Nigeria 30 April 2023
Hakim Wajibi da Wanda ba Wajibiba March 12, 2023
Просмотров 12 тыс.Год назад
In this video, we'll be sharing the latest news with you from Nigeria. From politics to the economy to sports, we'll have everything you need to know on 25 February 2023. Looking for a way to stay up to date with the latest news from Nigeria? Look no further! In this video, we'll be sharing the latest news with you from the country, from politics to the economy to sports. Be sure to check out t...
CHANJIN KUDI KO CHANJI MULKI 5, 2023
Просмотров 18 тыс.Год назад
uku sau uku episode 23,uku sau uku,izzar so episode 90,nura mustapha waye,inada mata episode 40,rara gefe fassarar sultan,rarara 13 13,alaqa season 2 episode 9,ali nuhu tv,wuff episode 35,lilin baba wedding,ummi rahab tsirara,safarau nura aduniya 62 zinariya tv,a duniya 61,sanda 24,daddy hikima,abale tv,izzar so episode 87,lawan ahmad,alaqa season 2 episode 4,alinu,ali nuhu,inada mata episode 3...
Yajin aikin asuu wa yaci riba ?January 21, 2023
Просмотров 15 тыс.2 года назад
Yajin aikin asuu wa yaci riba ?January 21, 2023
ALQAWARIN YAKI DA RASHAWA KASHI NA BIYU 8, 2023
Просмотров 13 тыс.2 года назад
ALQAWARIN YAKI DA RASHAWA KASHI NA BIYU 8, 2023
SHIN ALQAWARIN YAQAR RASHAWA YA CIKA? 2022
Просмотров 8 тыс.2 года назад
SHIN ALQAWARIN YAQAR RASHAWA YA CIKA? 2022
CIGABAN RASHIN ALFANUN SIYASAR JAGALIYA NA BIYU 2022
Просмотров 8 тыс.2 года назад
CIGABAN RASHIN ALFANUN SIYASAR JAGALIYA NA BIYU 2022
RASHIN ALFANUN SIYASAR JAGALIYA 27, 2022
Просмотров 16 тыс.2 года назад
RASHIN ALFANUN SIYASAR JAGALIYA 27, 2022
Musulmi Da Kirista Suna Da Yancin Shiga Siyasa Babu Tsangwama
Просмотров 7 тыс.2 года назад
Musulmi Da Kirista Suna Da Yancin Shiga Siyasa Babu Tsangwama
Munanan kalaman izgilanci na yan siyasa October 12, 2022
Просмотров 11 тыс.2 года назад
Munanan kalaman izgilanci na yan siyasa October 12, 2022
Dalla Dalla Episode 117, Mecece cutar kleptomania
Просмотров 14 тыс.2 года назад
Dalla Dalla Episode 117, Mecece cutar kleptomania
Wasu Daliban Jami'a Sun fara marmarin kayan maye
Просмотров 12 тыс.2 года назад
Wasu Daliban Jami'a Sun fara marmarin kayan maye
Malamai yan siyasa na son raba kan Kasa
Просмотров 9 тыс.2 года назад
Malamai yan siyasa na son raba kan Kasa
😂😂😂😂
😅😅😅
Innalillhi wa inna ilaihi raji unn 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Wanna larafcin sai gwanayen malamai Allah ya kara basira babban mallam Ina gaisuwa majabaqillazina amanu
Masu isgili da addini Allah ya shiryeku
😅😅😅😅
😂😂
❤❤
Gsky bana goyon bayan irin wannan tsari...kawae malam da majabaki sun isah acikin shirinnan...
Yau karatu yayi daɗi kuma mun fahimci wannan BABIN😂😅
😂
Allah ya Kara basira ameen
Allah yakara basira
Za ku lalata shirin ke nan
❤
Allah Yai mana magani
Madallah daku dallah dallah
Da INA bibiyarku amma abun naku yanzu San rai ne kawai bambadanci kukewa govt kano Sam ba ta lefi komai tai daidaine. Totally disappointed in you. You lack credibility
Inajin dadin sau raronku
Wanna shiri shine nasarar da nasara ta samu ❤❤❤❤❤❤❤😂❤😂❤❤❤❤❤😂❤😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 Ina ilimintuwa gaskiya
Slm
Gsk wanan makaranta tn da kyu
😂😂😂😂
San zuciya muna bibiyar ku mai ys a baya baku ba naku shawarar kar yakai kara ba a 2019
Mai dalla dalla Yana ma uba sani open
Kowwa ya saurareku yasan kuna goyon bayan Abba ne a wnn karon
Kuna debe mana kewa
Alhamdulillahi, Masha Allahu
Ina matukar kaunar shirye shiryen ku Alhamdulillah Masha Allah
Allah yasaka wannan gskyce haka yake
Allah ya kara lpy
Allah kara lafiya
Allah ya kara muku lfy
Masha Allah yaukam andawo daga sokoto nike gaida malam da maja bakinsa
😂
A can baya na taba turo sako a wannan tasha, ta ba mu wani dan kaso daga cikin shirye-shiryen da ta yi a baya, domin mu bai wa dalibai su nazarci fadakarwar taku ta fuskoki daban-daban. A matsayinmu na malaman harshe da adabi da al'adun Hausa, mukan sami abin nazari da dama daga irin wannan barkwanci na siyasa da kuke gabatarwa. Ina fata a yanzu za ku fahinci bukatar tamu.
slm mlm allah yakara lfy danisan kwana masoyinkane daga adamawa
Allah Kara basira
Allahumma ameen ya Allah
Allah yasaka
love you guy
❤
Madallah Allah yasaka
Ina Lazeena! Gani Algafatta malam
Malan munji shiru kwana biu munaso muturo kudin makaranta
Masha Allah muna jindadin wannan wayar dakai
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Majabaki asaki namari
Allah yasakamuku da alkairi
Allah gafarta malam Allah ya saka da alheri muryan tana tsinkewa kadan kadan
Malam ni d'an kasar Ghana ne ina son in shiga makarantar Dalla Dalla. Sunana Imrana Madaha Bawku daga garin Bawku da ke arewacin Ghana