Allah yai muku rahama yan uwana, Kuma muna nishadan tuwa Allah ya kara basira, ina mai bada shawara allah yasa Maja baki da malan su fahimci Jan hankalinsu da nayi, wannan baground din littattafan na hadisi ne da tafsiri wata kil harda alqur'ani mai girma, shine nake bada shawaran , a girmama wannan al'amari a canza su zuwa wasu littattafan da ba na musulunci ba duba da bamu da wani abinda zamu kimanata sama da addinin annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam allah ya gafarta min ni daku da sauran musulmai
Alhamdulillah Allah ya kara lfy
Majabakillazina Amanu. Barka da dawowa. Allah Yakara basira mallam
Masha Allah Malam Maja baki Yadawo kenan
Masha Allah maja baki yadawo, sbd bayanan gaba daya shirin senaji babu dadi wlh .. ina muku fatan Alkhairee, Allah ya kara daukaka
Maja Baki u are welcome
Masha Allah
Masha Allah, Allah ya kara lafiya
Maja bakin lazina amanu Naji dadi kadawo Lfy mash Allah Barkada zuwa.
Allah ya taimaki mallan
Allah ya taimaki Malam
Maja baki ya dawo masha Allah 💖💖💖
Allah yai muku rahama yan uwana, Kuma muna nishadan tuwa Allah ya kara basira, ina mai bada shawara allah yasa Maja baki da malan su fahimci Jan hankalinsu da nayi, wannan baground din littattafan na hadisi ne da tafsiri wata kil harda alqur'ani mai girma, shine nake bada shawaran , a girmama wannan al'amari a canza su zuwa wasu littattafan da ba na musulunci ba duba da bamu da wani abinda zamu kimanata sama da addinin annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam allah ya gafarta min ni daku da sauran musulmai
Wannan Maganar taki abar dubawace mlm
Allah ya biya Malam da alkhairi.
Wannan karatun yayi
Ya kamata Mal ya buga wannan littafi don mu qara amfana sosai.
Maja BaK'i barka da dawowa.
Allah Ya Qara lafiya
Su junior....🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Ina muku fatan alheri.
Hhhhhh