Ai insha Allahu mulki zai koma kudu 2023. Kuma zan zabi dan kudu don mulkin Arewa na shekara takwas bashi da wani amfani. Don haka ba wanda zai yaudareni da wata Arewa duk karyace.
Malam Dallah Dallah godiya Mai dubun yawa wadda baza ta kare ba.saboda wayar ma talaka kai,da kuma yima shigabanin shawara wani lokacinma bulala don su farka da ga dogon bacci da suke kan su tashi su yima talaka adalchi a kullum. Allah ya Kara wa Mallam lafiya da dubun ilmi. Mun gode kwarai!
Salam Mallam da Maja Baki Anya kuwa a littafin nan namu babu , wani babi da yayi karatun kin biyan albashin maaikata da Sallar Bana ? Ganin duk Gari ya tsaya cak ? Aduba mana ... Maja Bakin Lazina Amanu !!!
Ai insha Allahu mulki zai koma kudu 2023. Kuma zan zabi dan kudu don mulkin Arewa na shekara takwas bashi da wani amfani. Don haka ba wanda zai yaudareni da wata Arewa duk karyace.
Malam Dallah Dallah godiya Mai dubun yawa wadda baza ta kare ba.saboda wayar ma talaka kai,da kuma yima shigabanin shawara wani lokacinma bulala don su farka da ga dogon bacci da suke kan su tashi su yima talaka adalchi a kullum.
Allah ya Kara wa Mallam lafiya da dubun ilmi. Mun gode kwarai!
Gaskiya nima ina goyon bayan ubannin #Rawmaterial Atiku/Kwankwaso Allah ya ma ɗayan su Shugaban Nigeria. Amin
Azumin Bana kwamaret episode 2 (A Ramadan cartoon series) ruclips.net/video/-3xFmc-PFDg/видео.html
Mash'allah protection divine malm
Allah yataimaki malan yajikan mahaifa
Wannan Gaskiya ne.
Wlhy nima nace sekai ne zakashiga tanan kafita yanda kakeso Allah yataimaki malan
Gaskiya kun burgeni arewa mufarka
Azumin Bana kwamaret episode 2 (A Ramadan cartoon series) ruclips.net/video/-3xFmc-PFDg/видео.html
AMIN Summa Amin 👍
Kaji maganar gaskiya
Alhamdulillah. An gode.
Mln Allah yakara basira
Slm Malam Mai Dalla Dalla wai wani tsohon sanata ne akano yace wai almajiran tsangaya Yan ta qddane don Allah asamana Shi
Azumin Bana kwamaret episode 2 (A Ramadan cartoon series) ruclips.net/video/-3xFmc-PFDg/видео.html
Kaji zancen banza
Salam
Mallam da Maja Baki Anya kuwa a littafin nan namu babu , wani babi da yayi karatun kin biyan albashin maaikata da Sallar Bana ? Ganin duk Gari ya tsaya cak ? Aduba mana ... Maja Bakin Lazina Amanu !!!
Dan Allah wanna lokaci akamaida wan Nan Shirin a gidan Radio Nasara ?
Ranar alhamis goma na dare maimaici lahadi takwas na safe Amma sai bayan sallah
Allah ya kara basira
Masha Allah
Wan Nan lokaci akamaida wan Nan Shirin a gidan Radio Nasara ?
Muna da matashin Dan takarafa Naziru
Mallan karatu yana dadi muji a radio mugani a RUclips
Dan Arewa ai apprentice ga matsalolinsa
🤣🤣🤣🤣
wannan maganar haka take
Azumin Bana kwamaret episode 2 (A Ramadan cartoon series) ruclips.net/video/-3xFmc-PFDg/видео.html
Nobody is represented us in Northern Algeria🤣