Duk yan siyasar najeriya bakake ne

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 фев 2025
  • Yan siyasar najeriya bakake ne wulik

Комментарии •

  • @aminuahmadumusaloloaminuah9147
    @aminuahmadumusaloloaminuah9147 2 года назад +2

    Duk Wanda Wasa Da Addini Shimade Yanada ALLAH Zemusu Sakamako Wannan Maganar Gaskiyane

  • @MuhammadYusuf-zw2bo
    @MuhammadYusuf-zw2bo 2 года назад +1

    slm cikin wannan tunatar wa da kukeyi na fahimci mai tausayi talaka kwankwanso ne kuma shi zan zaɓa inshaallahu

  • @adamuusman2249
    @adamuusman2249 2 года назад +3

    Masha Allah, Mallam Allah yakara lafiya ya kauda shirrin makiya.
    Amin

  • @aminamusa8527
    @aminamusa8527 2 года назад

    Allah yasaka malan,karatun yafi tafiya idn ana dn dukanna d rangaji😀

  • @umarsalis3755
    @umarsalis3755 Год назад

    Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana

  • @kbargungu23
    @kbargungu23 2 года назад +2

    Allah ya gafatta malam nima nayi ta cigiyarka a matsayina na monitan ka na Dutsen jahar jigawa dalibai suna tacewa aji ba malam anata surutu

  • @nazifimuhammadabubakar5522
    @nazifimuhammadabubakar5522 2 года назад +3

    Masha Allah mal muna godia Allah ya kara kare mana ku daga dukkan sharri

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +5

    Welcome back. Great to having you back.

  • @buhariabubakaridris6277
    @buhariabubakaridris6277 2 года назад +4

    Allah ya gafarta malam, Allah ya kara basira. Daga Assistant Monitor na bangaren Jami'an Shige da fice ta Kasa Reshen Jihar Kano.......

  • @abbaumar5065
    @abbaumar5065 Год назад

    Malan Ibrahim kalil

  • @bahijjahabdullahi6889
    @bahijjahabdullahi6889 2 года назад

    Allah yaja da ran mlm.

  • @Abalnaseer
    @Abalnaseer 2 года назад +3

    Gaskiya munyi missing ɗinku.
    Daga masoyinku kuma Raw Material
    Nurse Ismail NASIRU Gwarzo

  • @badamasiumarzakiru8560
    @badamasiumarzakiru8560 2 года назад

    Masha Allah
    Malam Kuna Lafiya

  • @Motivational_speaker111
    @Motivational_speaker111 2 года назад

    Allah ya gyara maña lamarin kasar nan

  • @almustaphaabdullah
    @almustaphaabdullah 2 года назад

    Allah yaƙara basira.

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 2 года назад +2

    Allah ya kara lfy malam

  • @chehoutamaske3764
    @chehoutamaske3764 2 года назад

    Malam barkanku da zuwa

  • @musaaloh6955
    @musaaloh6955 2 года назад +1

    Barka da zuwa malam Allahu Ya kara basira

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 Год назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @yusufsani8137
    @yusufsani8137 2 года назад +2

    Daga nan garin tayib saudi arabia, in a muku fatan alkahiri

  • @bashiraljabbarymalumfashi8662
    @bashiraljabbarymalumfashi8662 2 года назад +3

    Masha Allah Yaqara lfy

  • @Cryptohausatvjm
    @Cryptohausatvjm 2 года назад

    Allah yasakawa malam.

  • @yusufbubah1760
    @yusufbubah1760 2 года назад

    Malam Sannu da zuwa

  • @adamuusman2249
    @adamuusman2249 Год назад

    Allah yakada Alkhairi

  • @sabiuharuna3194
    @sabiuharuna3194 2 года назад

    Malam sannu da dawowa.

  • @nagudutv
    @nagudutv 2 года назад

    Allah Ya kyauta aikin Malam. 😃🤸‍♂️🤲

  • @abubakaryahaya7382
    @abubakaryahaya7382 Год назад

    allah ya gafatta malam

  • @nuhudahiru8065
    @nuhudahiru8065 2 года назад

    Malam kwana da yawa.
    Allah ya kara lafiya.

  • @salihuabdullahi5074
    @salihuabdullahi5074 2 года назад

    Barka da dawowa mlm

  • @IdrisMSaid
    @IdrisMSaid 2 года назад

    muna godiya malam mi dallah dallah

  • @umarabubakar4241
    @umarabubakar4241 2 года назад +2

    Kairan insha Allah

  • @musaabdullahimdyani8819
    @musaabdullahimdyani8819 2 года назад +2

    Ai kuwa

  • @mohammedalgoni9510
    @mohammedalgoni9510 2 года назад

    Allah gafarta mallam mun gani

  • @jamilusabo4725
    @jamilusabo4725 2 года назад +1

    Ni ta inda maja bakillazina amanu yake burgeni babu ruwansa nahwu.... 🤣🤣🤣🤣 Wallahi ba karamin burgeni makarantar malam take ba... Babu wani fa'ili ko maf'ulin bihi.... Indai an gane kawai shike nan🤣🤣🤣

  • @kabiruyusuf191
    @kabiruyusuf191 2 года назад +2

    Anayi muna jin dadi malam

  • @usmanabubakar8829
    @usmanabubakar8829 2 года назад +4

    I miss ur lessons malam

  • @umarsaidmusa6937
    @umarsaidmusa6937 2 года назад +1

    Allah yakara muku lafiya

  • @yusufbubah1760
    @yusufbubah1760 2 года назад

    Ahhhh Malam Andawo

  • @MTSAILORSWORLD
    @MTSAILORSWORLD 2 года назад +1

    Allah yasaka da alheri wa jami'an Malam Mai dalla dalla. Daga Haruna Abubakar fire service Kasu.

  • @isahabba9685
    @isahabba9685 2 года назад

    Wato taga Farar qasimba

  • @yusufmukhtar647
    @yusufmukhtar647 2 года назад

    Hmmmm 🤣🤣🤣 maja bakin lazinaamanu

  • @aminuali2237
    @aminuali2237 2 года назад

    Lalle ya kamata talaka ya nutsu yawa kansa tunanin ta nutsu a zabe mai zuwa.

  • @jamilusabo4725
    @jamilusabo4725 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣Wayyo cikin🤣🤣 wai dan Abu kazan ubanka kai annabi ne zakaci tsagin dabino kazo ayi maka allura. 😆 Ya Allah ya saka muku da Alheri, wallahi kuna farantamin rai.

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +2

    Malam harda taɓa mu Zazzagawa kuma🤣🤣
    Toh ko mafarkin ma ba'a yi a Kano, ku ji in da daɗi 😂.

  • @khaleedsaleesu396
    @khaleedsaleesu396 2 года назад

    Ina qaunarka sosai wlh

  • @amrda_ghana_comediestv9685
    @amrda_ghana_comediestv9685 2 года назад

    Hahahahhh Kai Gskiya ne

  • @abubakarbajoga3167
    @abubakarbajoga3167 2 года назад

    Barka Dawowa.
    😄😄

  • @aminuadammustapha5657
    @aminuadammustapha5657 2 года назад +3

    Dalla Dalla, muke sauraro

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 года назад

    Ameen ya Allah

  • @idrissouidrissou7223
    @idrissouidrissou7223 2 года назад

    Hum

  • @kamajikinkaofficial2106
    @kamajikinkaofficial2106 2 года назад +1

    mach'allah

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 2 года назад

    🇸🇳

  • @abdurrazaqamin6426
    @abdurrazaqamin6426 2 года назад

    Madallah Mai dallah dallah

  • @saniyakubu9680
    @saniyakubu9680 2 года назад +3

    Hahaha 😂😂😂

  • @sahelentertainment3352
    @sahelentertainment3352 2 года назад

    Mallan buba yadi yace shiga Mari Sai baki wulik last 2days sun bude kasuwa shida senate president a garin gashua wanda raw-material zai sami sa’idi wajen samun na cefene

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +1

    Ni kaina nayi ta magana akan haka cewa cikin ƴan takarorin mu na shugaban ƙasa musamman wa'inda suke a gaba-gaban babu wani wanda ya dace acikin su, so far Nigeria and the international arena is concerned.
    Wa'inda suke da baƙi-baƙin kuma (na bakin naka malam) hankalin mu ba tasu yake ba.

  • @UUkasha_Wizard
    @UUkasha_Wizard 2 года назад +2

    Allah ya kara lafiya 🙏🏽

    • @muhammadusmanabubakar1980
      @muhammadusmanabubakar1980 2 года назад

      Allah ka la anci masu isgila da salan koyarwar ka

    • @UUkasha_Wizard
      @UUkasha_Wizard 2 года назад

      @@muhammadusmanabubakar1980 bana tunanin na fahimci me kake nufi Mal. Muhammad

  • @musakaka5022
    @musakaka5022 2 года назад

    Hhhh

  • @halilouaboubacar9323
    @halilouaboubacar9323 2 года назад +1

    HHhH🤣🤣🤣

  • @Muryan_Yan-Gwagwarmaya
    @Muryan_Yan-Gwagwarmaya 2 года назад

    El rufa'i ana tambaya.idan za'a bada mulki ana shawara dakai ne ? Ko kana cikin cabinet ?

  • @Muhammad_Gano
    @Muhammad_Gano 2 года назад

    Hhhhhhhhhhh 😂😂😂😂😂

  • @hammadujaberamhammadujaber2963
    @hammadujaberamhammadujaber2963 2 года назад

    😉😉😉😉😉😉

  • @TSOHON_KUNDI_Tv
    @TSOHON_KUNDI_Tv 2 года назад

    Hhhhhh 😂

  • @chehoutamaske3764
    @chehoutamaske3764 2 года назад

    🇱🇾

  • @Ahmadyunus-nq8jt
    @Ahmadyunus-nq8jt 2 года назад +1

    😂😂😂💪👍

  • @حفصهحفصه-ذ4ي
    @حفصهحفصه-ذ4ي 2 года назад +1

    😂😂😂🇳🇪

  • @nazirusolari9097
    @nazirusolari9097 2 года назад +1

    😂😂😂😂

  • @matakimousa6261
    @matakimousa6261 2 года назад

    Fatan alheri a gareku