Abin tausayi. Wata budurwa ta bayyana yanda ta kamu da cutar ƙanjamau

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 окт 2024

Комментарии • 38

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 6 месяцев назад +5

    Allah sarki ta fadi sirrin tane dan ya zama izina ga masu hali irin wanda ta fada,fatima Allah ubangiji ya yafe miki zunibanki yasa kaffara,yasa ya zama izina ga alumma 🎉😢😢😢

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 5 месяцев назад

    Allah ya tsare mu 🤲

  • @najibLawal-gd4tv
    @najibLawal-gd4tv 3 месяца назад

    Allah kyauta

  • @aminaabbaalli8084
    @aminaabbaalli8084 6 месяцев назад +1

    Allah Ya tsare mu

  • @hafsashehu4895
    @hafsashehu4895 6 месяцев назад +2

    Allah ya kiyaye gaba ya shirya mana zuria👏👏

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv 6 месяцев назад +1

    Allah ya kyauta ya shirya mana zuri'a

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 6 месяцев назад +1

    Allah y kara karemu gabadaya 🤲

  • @NanaAishaShareef
    @NanaAishaShareef 6 месяцев назад

    Allah ya Baki shifa shifa shifa ❤

  • @حسنهرا
    @حسنهرا 5 месяцев назад

    Allah ya shiryeki bekamata kifito kina tonawa kanki Asiriba hakan ba Abinda zejawomiki se tsangwama Awajan mutane Allah yayafe miki

  • @RABILOUOUMAROUABDOU
    @RABILOUOUMAROUABDOU 6 месяцев назад +5

    Allah ya rufamiki assiri kizo ki tunoma kanki assiri kubar tonama kanki assiri allah karufama assiri ka karemu

  • @abdullboy-ju3tv
    @abdullboy-ju3tv 6 месяцев назад

    Allah yatsaremugabadaya

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 5 месяцев назад

    الحمد لله الذي عافني مما ابتلاك به وفضلني على كثير ممن خلقه تفضيلا

  • @FatimaHusaini-qc7qb
    @FatimaHusaini-qc7qb 6 месяцев назад +4

    Haba.kanwata.allah yarufa Miki.. asiri.kinzo.kin tonawa.kanki. asiri.meye.amfanin.hakan.

  • @SalmaSalma-wt1md
    @SalmaSalma-wt1md 6 месяцев назад +1

    😭😭😭😭😭😭allah yasa mouda ce

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 6 месяцев назад

    Allah ya sauqaqa

  • @AbbasIsa-jr8it
    @AbbasIsa-jr8it 6 месяцев назад +1

    Rashin tarbiya masalar boko ba islamiya. Allah ya saremu.

  • @UsainakabirAbubakar-bb4vm
    @UsainakabirAbubakar-bb4vm 5 месяцев назад

    Allah ya yafi maki saikiyi ta istigefari kafi kihuce

  • @jewelhausatv5363
    @jewelhausatv5363 6 месяцев назад

    Gaskiya wannan labarin littafine kuma kai malam maiyasa Kake magana kafita zakewa

  • @shamsiyyahamisu6479
    @shamsiyyahamisu6479 6 месяцев назад +3

    Toh yanzu sabida Allah mai anfanin xuwa social media kina tonawa kanki asiri

  • @garbayawale13-ul7rw
    @garbayawale13-ul7rw 5 месяцев назад

    Subhanallaah

  • @bosamarketbosamarket1110
    @bosamarketbosamarket1110 6 месяцев назад +4

    Amata haddun zina tunda tayi ikirari da kanta

  • @BALABELLOHASSAN
    @BALABELLOHASSAN 6 месяцев назад

    Allah y Kara mu.allah mun tuba

  • @NanaAishaShareef
    @NanaAishaShareef 6 месяцев назад

    Allah ya gafarta miki fati😢

  • @AbubakarSaley
    @AbubakarSaley 6 месяцев назад +2

    Hhhhhhh kai nigeria dabance komikagani 😂😂😂😂

  • @ابويزيد-ي1م
    @ابويزيد-ي1م 6 месяцев назад

    الله يشفيه يارب العالمين

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 6 месяцев назад +1

    Toh waya kaiki gurin namijin

  • @adildad8848
    @adildad8848 6 месяцев назад +3

    Mene ne amfanin sanar da mutane hakan?
    Allah ya rufawa mutum asiri amma shi saiya tonama kansa asiri

  • @AmedOumarou-x6x
    @AmedOumarou-x6x 5 месяцев назад

    chaison 2

  • @faisalumar2114
    @faisalumar2114 5 месяцев назад

    Littafi ne

  • @ZeinabOumarba
    @ZeinabOumarba 6 месяцев назад

    Toh Allah yarufamiki Asiri meyesa Zaki fito social media kifada 😢 toh Allah ye baki lafiya