May God bless the singer I don't understand Hausa but I'm enjoy the flow, I follow anything from Emir Sanusi I love him with one word which he said when he first became Emir I could recall he told northern riches to stop sending him money to build Mosque he let them know that they already had enough mosque that they should start building school hospital that a great word from a great King, much love Hausa one ❤ Nigeria. From Yoruba brother
Da ga Nijar, muna wa dukk Kanawa da al-ummar Nijaria fatan alheri dangane da dawowar mai martabarta mai alfarma Sarki Sanusi II. MUNA TAYYA KANAWA MURNA. Fatan alheri🎉🇳🇪🇳🇬♥️🥳
Alhamdulillah Ina jiran wannan Rana dama alhamdulillah for everything in our lives my the almighty Allah bless you more and protect you everywhere you are our great leader I salute you always ❤❤❤❤❤❤❤❤❤ jumma'at Mubarak ❤️🌹🙏
May God bless the singer I don't understand Hausa but I'm enjoy the flow, I follow anything from Emir Sanusi I love him with one word which he said when he first became Emir I could recall he told northern riches to stop sending him money to build Mosque he let them know that they already had enough mosque that they should start building school hospital that a great word from a great King, much love Hausa one ❤ Nigeria. From Yoruba brother
Mubarak record Silame Yana gaisuwa zuwa ga sarkin Waka Allah yaja da zamani sarki
Da ga Nijar, muna wa dukk Kanawa da al-ummar Nijaria fatan alheri dangane da dawowar mai martabarta mai alfarma Sarki Sanusi II.
MUNA TAYYA KANAWA MURNA. Fatan alheri🎉🇳🇪🇳🇬♥️🥳
Muna godiya 🥰🙏
Allahu Akbar kabiran allah yasaka da gidan aljanna sarkin wakar sarkin kano
Hayyamana Allah dai shika da ran wa ɗan nan sarkan
Amin Ya Allah Sabon Gomna Sabon Sarki Sabuwar Kano🎉 Allah Ya Ja Da Nisan Kwana. Ilove My Home Town Kano❤
Fatan alkairi we are waiting for you since yesterday sir
Wlh kowa
Wly naji dadin wakar nan kouma na jirata dan nasan za ayi allah ya dja zamanin sarkin waka
Masha Allah tun jiya muke jiran wakarka sarkin Waka muna jiran wasuma
Masha Allahu Sarkin Waka Allah yakarama lafiya da Nisan kwana darajar annabi da alqur Ani 🙏
Godiya muke sarkin waka 🙌🙌🙌🙌🙌
I🎉😅
Allah yakara basira nazeeru❤
Allah yakara lfy da nisan kwana allah yakara daukaka da basira naziru sako daga Ibrahim jibrin daga maiduguri karamar hukumar maiduguri Benishiekh
ALLAH dae yaja zamanin sarki waliyyin ALLAH
I swear sarki da kansa ya san yayi dacen sarkin waka.naziru come and take your flowers abeg.
Allah yakarawa sarki lpy
Allah S W T ya sa Alherinsa cikin wannan lamarin...🙏🙏💯
Alhamdulillah Ina jiran wannan Rana dama alhamdulillah for everything in our lives my the almighty Allah bless you more and protect you everywhere you are our great leader I salute you always ❤❤❤❤❤❤❤❤❤ jumma'at Mubarak ❤️🌹🙏
Gaskiya day sarkin waka🎉
Allah yakarama lafiya dan issar Annabi Muhammad s a w 🤲👑😘💯
Sarki waka namu 🙌
aljanna mai masoya dayawa gaskiya tayi halinta toyanzu allah yadawo da mai martaba sarki sanusi kuma kai baka gomna
Gaskiya sarki kae bala,i ne
your very song ❤❤❤❤
Masha Allah Allah ya Kara lfy sarki waka
Allah yataimaki sarki
Alhamdulillah Sarki Allah yayi jagora
Hakuri halin manzon Allah. Yau dai Allah ya isar masa.
Jamije n w sarkin Waka Allah dai yakarabara
ma Cha Allah Tabarakallah 💓❤️💙
❤ Ameeeeeeeeeeen
I wish you all the best sir 🎉🎉
Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad ( SAW) JUMMAT MUBARAK ❤❤🕌😎
Allah yakara basira sarki wanka
Allah ya biya ka sarkin waka ai ki na yin kyau yasin❤❤❤❤❤❤❤❤
Long live the king ✊
Allah yakarama khalifa sarki sunusi kariya da lfy da dogon zango tare da daukaka naziru ina yinka wlh ina kaunarku ❤❤❤❤❤❤
Amin
Alhamdulillah Allah Yaja Da Rai Sarkin Mu Khalifan Mu
Masha Allahu sarkin waka
Allah yasaka da Alkhairi wannan yayi muna gdy
NSO nice 👍
Masha Allah Sarkin waka
Powerful words from a powerful person for powerful person ❤
Ikon ALLAH. Wani abu sai kano! Siyasa ta'sa'ke sarauta ta sake hannu...!!!
Masha Allah 💃💃🙏🙏🤲🤲👍👍🇳🇬🇳🇬🇸🇦💃💃💃💃🙏🙏
Ma cha allah daman me hakuri yana tare da allah
Amiin
Masha Allah
Allah ya taimaki sarkin wakar san Kano II
Ameen sarkin waka
Sarkin sarki neh...Su O oH kuma saii wakan mai Zogale
Masha Allah, within 4 hours almost 8 millions views ALLAH yakara daukaka maigida❤❤❤❤ much love 💪💪💪
Masha Allah ❤
ALLAH Ya kaimu sallah da rai da lafiya muga hawan sallan sarki
Each government to its king 🤴🤣 I love you Nigeria 🇳🇬🌹
Allah kara basira
A special thank to the executive governor of Kano state for his doggedness in correcting the wrong of the past government.
May God protect the emir.
Allah yakarama basira shugaba❤
Amin yarabi ❤❤
Allah ya Kara basira shugaba ✊✊✊✊✊
Sarkin waka duniya ne❤❤❤
Allah ya Kara lpy mai girma sarkin musulmi congratulations🥳👏🎉
Ameen ya Allah
Masha Allah, Amin ya Rabil Almin
Baraka Baraka da arzikie nazirou
ameen
Allah dai y qara basira
Kaji yadda Ake waka Babu cin zarafin kowA
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyu
Ameen
Waqa tayi sarki Allah yaqara lpy
Tun jiya muke jiran wakar sarki
Mohd sunusy babban sarki
Allah yi Kara Daraja🙏✅💯👌
Ma cha Allah Allhumdulilah ❤❤
Allah dai yaja da ran wannan sarki❤
Masha Allah ❤🎉
macha allah waka tayi 🎉❤
Allah kara lafiya danisan kwana Allah karawa sarki lafiya
Muna godiya sarkin wakar Sarkin Kano🙏
Ameen ameen 🤲
Allah Yakara Nasara Sarkin WAKA
Sarkin san kano we are so appreciate thanks
Allah ya karama nasara shugaba 🤲🤲🤲🤲
Waliyyin Basarake
Maasha Allahu
Duk Wanda Baji ddin wanan Wakar ba, ya Sha piya piya ya mutu sbd Bakin ciki 🤷🏿♂️
ماشاءالله 😍❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤الحمدلله
Masha Allahu
Hmm Allah ya kyauta
Allah ya temaki Sarkin Kano da Sarkin waka Amine
Allah dai Wannan Sarki..........😊
✊✊✊✊
alhamdulillah
Oyoyo Oyoyo 🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Ja mujeh Sarkin Waka 💡💡💡💡
Fatan alheri sarki ❤
Amin malam
❤❤❤🎉🎉segodiya
Allah yah karawa rayuwa albarka sarki 1 a kano