Dadin Kowa Sabon Salo Episode 33

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • A karo na farko Sa'adatu ta fusata Gimbiya ta yadda har ta iya fidda hannu ta sharara mata mari, sannan cikin fushi ta bukaci ta durkusa har kasa ta baiwa Bintu hakurin laifin da tayi mata, idan ba haka ba kuma zata raba gari da ita. Sai dai kuma Sa;adatu ta zabi su raba garin da ;yar uwarta Gimbiya data durkusa ta baiwa Bintu hakuri. Shin ya za a kare ?

Комментарии •