Dadin Kowa Sabon Salo Episode 63

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • Yayin da Adama ta ci gaba da tsintarkanta a tsaka mai wuya, Bayan daKamaye ya iy mata korar kare daga gidansa a yanu ta fara
    laluben hanyar da zata bi domin ganin an sulhunta tsakaninsu sai dai yunkurin neman sulhun tana kokarin jefa kanta a cikin wata sabuwar
    sarkakiyar mai wuyar fita.

Комментарии • 260

  • @hajaraadam6637
    @hajaraadam6637 6 лет назад +2

    nafara enjoying wannan episode din, amman halin mllm Ayuba yasa naji haushi, Allah ya rabamu da halin maza irin nasu amin.

  • @adamsmuhammad1103
    @adamsmuhammad1103 6 лет назад +1

    Gaskiya arewa kuna kokari amma shi kamaye yakamata watarana yayi wanka koda sau dayane, kuma jinjina ga sa'adatu wajen nemamusu yanci a gidan kabiru makaho da matarsa delu cogal.

  • @harounaassangssf
    @harounaassangssf 9 месяцев назад +1

    ❤❤ good morning

  • @GumsuMohammed
    @GumsuMohammed 9 месяцев назад +2

    Malam
    Ayuba
    Allah
    Sai
    Yatambayeka
    Insha
    Allahu

  • @belqeesuabdullahigumel8060
    @belqeesuabdullahigumel8060 6 лет назад

    Agaskiya kamaye ya birgeni ina masa kallon agaskema haka halayensa suke domin yanada wadatar zuciya hakika he is my hero at arewa24

  • @aliyuabdullahi4786
    @aliyuabdullahi4786 6 лет назад +4

    mudai muna jindadin shirinnan na dadin kowa Allah yataimake ku baki dayanku akan aikinku

  • @hajaraadam6637
    @hajaraadam6637 6 лет назад +3

    Gaskiya halin ayuba yayi haka, yakamata ace sabuwa ma ta samu sauki ga kullun danta wahala yake sha, yana samowa amman Baban yana ci. Ita kuma yakamata ace Bintu anyi mata sauyi da wani tunda dai IB baya sonta, saikuma ya koma ya gyerota da shi da Gimbiya.

  • @zanga8185
    @zanga8185 2 года назад +1

    gaskiya Sabua kina karantarda tarbia ta kirki Allah sa kamiki da Alherie (akaw ban tawsahi)

  • @reciterrahma3276
    @reciterrahma3276 6 лет назад +1

    سبحان الله
    الحمدالله
    لا اله الا الله
    الله أكبر
    لاحول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم....أحب الله💖💖💖
    سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم♥♥♥

  • @shamsiyariyadhshalelanmama3971
    @shamsiyariyadhshalelanmama3971 6 лет назад +4

    Wow masha allah dadin kowa yafito 😍😍😍😍😍😍😍😍

  • @ahmadhawsawi583
    @ahmadhawsawi583 6 лет назад +3

    Munayinku ta makka aci gaba dagashi🤙🏽

  • @aliqafur2203
    @aliqafur2203 4 года назад

    Allah yakara basira

  • @fannaadam2670
    @fannaadam2670 6 лет назад

    Wlh gaba daya banason masu halaye irin na ayuba azayirce subhanallah

  • @surajoabdul9798
    @surajoabdul9798 6 лет назад +1

    Allah ya kara basira kuna debe mamu kewa da shirin dadin kowa, nitunda nike bantaba jin film din yaburge niba kamar dadin kowa ngd

  • @sadiyasidisaid8692
    @sadiyasidisaid8692 6 лет назад +3

    SLM tashar arewa24 muna godia sosai Allah yakara basira sedai ni shawarar dazan bada shine yakamata masu shirya dadin kowa su kawo karshen wahalar da gimbiya kesha kuma ta auri I.b domin a nuna tausayawa gamasu gudun hijira suma anunawa duniya cewa sunada daraja ,sai zancen sa'adatu itakuma yakamata ta auri alhaji babu domin su warke daga kangin wahala da talaucin dasuke ciki inyaso se abata acting din Gyaramasa zama shida matarsa .hope za'a karbi korafina by.....

    • @fannaadam2670
      @fannaadam2670 6 лет назад

      Sadiya Sidi Said wannan maganarki haka take wlh

  • @sadiibrahimkoki2151
    @sadiibrahimkoki2151 6 лет назад +1

    Well play Mal. Kamaye namijin duniya

  • @usmansanialhassan6805
    @usmansanialhassan6805 6 лет назад +2

    Agaskiya munajin dadin shirunku, Allah dai yakara basira.

  • @امتاويلتاويل
    @امتاويلتاويل 3 года назад

    من ينبع البحر سلاااااااااام

  • @rahmasuleman776
    @rahmasuleman776 6 лет назад +1

    Ma sha Allah, godiya muke wallahi

  • @kabirabdullah9294
    @kabirabdullah9294 6 лет назад

    Malam ayuba mugu ne na karshe wlh Allah ya rabamu da irin wannan miji

  • @suwaibasalisuanas799
    @suwaibasalisuanas799 6 лет назад +3

    Masha allah Go diya muke allah ya kara basita

  • @asoomo6323
    @asoomo6323 6 лет назад +8

    جاري المشاهدة... وصباحكم سعيد

  • @maryammukhtar3607
    @maryammukhtar3607 6 лет назад +2

    Thanks a lot... ammafa gaskiya ADAMA batayi ladama yanda yakamata ba

  • @misterhamoudi2361
    @misterhamoudi2361 6 лет назад +5

    جاري مشاهدة الآن الي من مكة يدوسون على زر لايك

  • @sadiibrahimkoki2151
    @sadiibrahimkoki2151 6 лет назад

    Wato ko ka shekara goma ba ka ga mutum ba, kar ka tambaye shi hali tambaye shi dukiya, Mal. Ayuba bai canja halinsa ba. Daga samun kudi har ya fara kwarkwasar Bilkisu mai abinci. To hattara Mal. Ayuba bakin rijiya ba wurin wasan makaho ba ne.

  • @توفيالغامدي-ذ1د
    @توفيالغامدي-ذ1د 6 лет назад +10

    سلام عليكم هلا وغلا فيكم يا احلى أري و انا من مكه

    • @salam5988
      @salam5988 6 лет назад

      توفي الغامدي ااهلين فيك

  • @mungodeallahyakarabasiragg2837
    @mungodeallahyakarabasiragg2837 6 лет назад

    Allah ya kara basira mun gode family yayi Allah ya kara daukaka

    • @MohammedAli-st5gh
      @MohammedAli-st5gh 6 лет назад

      SLM, Nidai gidan kamaye ke birgeni domin kuwa za kaga yadda talauci ke katutu acikin al uma kuma ga matsa aurataiya, kuma shawaran da mallam Abu yaba kamaye da yabar magana ni baiyimin ba a matsayin sa mai illimi a dadin kowa, yakamata ace ya taimakawa kamaye yabi hakkinsa.

    • @jafarusnan4753
      @jafarusnan4753 6 лет назад

      Gsky muna gdy dawannan qayatarwa dakuke muna amma wai yau she ne kamaye zaiyi kudi gsky yaka mata ace yayi kudi ngd

  • @عزوزروزي-ي1ك
    @عزوزروزي-ي1ك 6 лет назад +4

    يعطيكم العافية اريوا24❤👏

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 6 лет назад

    Gaskiya banji dadin yanda Sabuwa tafasa bankin Dan Asabe tabaiwa Ayuba ba. rashin tausayin yayi yawa.

    • @abdulrahamanlawalsuleiman4742
      @abdulrahamanlawalsuleiman4742 6 лет назад +1

      Kuma gaba daya. Amma da yake dan Duniya ne Kuma bai haifu ba sai ya bata only 10% na kudin. Yaje yaci mai dadi a waje har na 1500 amma gidansa ba masarar da za'a dafa. Kuma dan Asabe bai ji dadi ba sai dai kawai dan uwarsa ce ba yadda zai yi da ita ya dauki dangana.

    • @khadijahjibrin4500
      @khadijahjibrin4500 6 лет назад

      gsky abinda daci dayawa!

  • @zainabibrahimahmadgombesta7877
    @zainabibrahimahmadgombesta7877 6 лет назад

    GASKIYA yakamata ace ayuba yatuba yagane sabuwafa tanakokari

  • @shamsiyariyadhshalelanmama3971
    @shamsiyariyadhshalelanmama3971 6 лет назад +3

    Muna jin jina ma aikatan dadin kowa dana Arewa24 allah kara dauka ka

  • @mansurabubakar7290
    @mansurabubakar7290 6 лет назад

    Watching now. Allah yayi jagora

  • @sulaimankyatabawaji913
    @sulaimankyatabawaji913 6 лет назад

    Don Allah ina labarin gidansu tauraruwata ta farko a Dadinkowa ZUBI

  • @حواءنواف
    @حواءنواف 6 лет назад +4

    يا هلا والله وغلا صباحكم عسل 😍😍

  • @فوزالمزيونهالقاسم
    @فوزالمزيونهالقاسم 6 лет назад +6

    الحب جاااااااااا😻💕

  • @haboahmed1462
    @haboahmed1462 3 года назад

    fatan allkairi gareku

  • @harunaamadu4663
    @harunaamadu4663 6 лет назад +2

    Gaskiya.soyaiya bakaryabace yakamata.aibiya auribintu idandama yahada daginbiya

    • @aminahumar4066
      @aminahumar4066 6 лет назад

      Haruna AMADU gaskiya ne wannan mgnar hk ya dace

  • @zakariarabia1432
    @zakariarabia1432 3 года назад

    gsky gsky baban dan asabe bashida adalci kuma MaMan bintu itata bata been bintu gashi adama bata yi nidamaba haryanzu

  • @badariaibrahim8705
    @badariaibrahim8705 6 лет назад +1

    cool j valide

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 6 лет назад

    Adama shedaniyace< wai farraqu akaimata tsakaninta da kamaye hahaha Idan ma hakane ai itace bokanyar datai farraqun

  • @soufianibrahim9542
    @soufianibrahim9542 4 года назад

    Gefällt mir sehr

  • @harunaamadu4663
    @harunaamadu4663 6 лет назад

    Gaskiya abinbabar bintu takegayawa aibi baikamataba

  • @ashamsuadamu480
    @ashamsuadamu480 6 лет назад +2

    aiki yana kyau Amma fa gaskiya banga zalihat ba ina fatan alkhairi agareku

  • @chiefdy
    @chiefdy 6 лет назад

    Yaya zaayi yaro yasamo kudinshi da kyer kikwasa kiba babanshi ayuba yakaiwa yanmata

  • @maitre668
    @maitre668 6 лет назад +10

    Masha Allah, Allah kara basira.
    Say dey abinda Ayuba yakeyi ya wuce gona da iri à matsayin shi na magidan ci.
    Sannan Kuma way ına labarin tantabarunnan 😀😀😀 wato Nisir da Stéphanie?

  • @xaheerahadamu2129
    @xaheerahadamu2129 6 лет назад +1

    Mungode amma Wlhy ayuba baya kyautawa

  • @khadijaabdullah9002
    @khadijaabdullah9002 6 лет назад +6

    اول تعليق

  • @zakariaabukar4588
    @zakariaabukar4588 6 лет назад +6

    masha allah

  • @ahmadbilya3196
    @ahmadbilya3196 6 лет назад

    Allah yakara bashira

  • @sagirmuhammed1633
    @sagirmuhammed1633 6 лет назад

    gaskiya son da ib yakema gimbiya sone nahakika

  • @nicecutkeepitupmohammed4018
    @nicecutkeepitupmohammed4018 6 лет назад +3

    Excellent

  • @saffsa1220000
    @saffsa1220000 6 лет назад

    الي من رياض هوساوي هلا وغلا فيك هوساويه من رياض😍

  • @abdallahgarinkalfoutv4733
    @abdallahgarinkalfoutv4733 6 лет назад +2

    Muna godiya arewa 24 muna tare da ku

  • @فوزالمزيونهالقاسم
    @فوزالمزيونهالقاسم 6 лет назад +7

    كم نسبة حبكم لي اريوا عن نفسي 100/1000000

  • @shahshaj2764
    @shahshaj2764 6 лет назад

    Oh ayubadai baze canza haliba

  • @zainababdullahi8890
    @zainababdullahi8890 6 лет назад

    Anayi muna jn dd

  • @mahamadousamaila2672
    @mahamadousamaila2672 6 лет назад

    kamaye bawan Allah kamin daidai

  • @abdallahalnour
    @abdallahalnour 6 лет назад +9

    مكاويين و مدنيين احيييكم

  • @abdallahalnour
    @abdallahalnour 6 лет назад +3

    أهلي السودانين وينكم

  • @zakariayalasan9210
    @zakariayalasan9210 6 лет назад +3

    I love Nigeria moves❤❤❤

  • @bacharouibirahima6047
    @bacharouibirahima6047 6 лет назад

    godiya ta masenmen zoiwa a gareku in dadin kowa sabon salo

  • @chiefdy
    @chiefdy 6 лет назад

    Dan Allah talauci ba haukabane kazanta daban talauci daban kamaye kullum ko bakinki dukyawu ko kunfa ko idonshi da kwansta haba abunnasamu kaman zanyi amai wasu talakawanma sunfi masu kudi stafta

  • @fatumaahmed2761
    @fatumaahmed2761 6 лет назад

    Aikinku ya na kyau tachar arewa 24 allah kara basira

  • @belqeesuabdullahigumel8060
    @belqeesuabdullahigumel8060 6 лет назад +2

    Kamata yayi kukawo karshen wahalar gimbiya tayi auren itama taji dadi ta manta da wahalar datasha kuma kamata yayi tazama wata abar alfahari a garin dadin kowa a matsayinta na yar gudun hijira

  • @aminudeenabdurrashidaminud9872
    @aminudeenabdurrashidaminud9872 6 лет назад +2

    Shegen halin ayuba baburanda zaya barshi wlh

    • @zazazoz8466
      @zazazoz8466 6 лет назад

      Aminudeenabdurrashid Amiط

  • @danhalilusaminuusman6080
    @danhalilusaminuusman6080 6 лет назад +1

    Wish u A good

  • @AliMuhammad-ch2eu
    @AliMuhammad-ch2eu 6 лет назад

    Allah ya karabasira

  • @rahmamohmmed6292
    @rahmamohmmed6292 6 лет назад +3

    هلا والله بى الحب 💖💓❤💗

  • @mohamedamyn1019
    @mohamedamyn1019 6 лет назад

    toujours Always sempre daga italy

  • @salisualilawali5215
    @salisualilawali5215 6 лет назад

    Kaini ayuba in babanane sai nabar gari sabodachi kaiya isahaka

  • @hafeezabubakar1035
    @hafeezabubakar1035 6 лет назад

    Amma sabuwa kinyi shirme dazaki fasa bankin yaronki kizaro harkusan 7,000 kibawa mijinki daace zaibawa mamanshi 5,000 babu damuwa ,amma kina ganin 700 yabawa mahaifiyar shi,sbd tsabar tsiya irinta baban dan Asabe.....dakanan United Arab Emirates Abu-dabi

  • @muhamedmuhamed1173
    @muhamedmuhamed1173 6 лет назад +2

    maman. bintu bata gyarama ib ba

  • @wadafatima4336
    @wadafatima4336 6 лет назад +2

    Ya yau baku saka mana tala wani sati

  • @sundayphilip9304
    @sundayphilip9304 6 лет назад

    Allah ya taimaka arewa 24

  • @عمرموسى-د3ح
    @عمرموسى-د3ح 6 лет назад

    اسف على التاخير في التعليق والله شكرا يااريوا ماتقصرو والله من معجبينها

  • @shuaibuabdullahi3777
    @shuaibuabdullahi3777 6 лет назад

    Thanks arewa

  • @hajiyafaridailiyasshusain4012
    @hajiyafaridailiyasshusain4012 6 лет назад

    Good arewa

  • @ahmadshaba6763
    @ahmadshaba6763 6 лет назад

    ba asamana talar sati mazuwaba kokun gama Shirin ne

  • @shamsudeengorah1842
    @shamsudeengorah1842 6 лет назад +2

    gaskiya maman bintu batada laifi

    • @rukayyaadam3343
      @rukayyaadam3343 6 лет назад

      Shamsudeen Gorah tana da laifi mana tunda ta nunawa bintu lalle sai ta samu abinda take so ko ta halin Yaya.lokacin da IB yaki yarda da auran ta ,sai ta nunawa yarta ai bashi kadan bane namiji amma sai ta biye mata akan lalle sai ya aure ta.kinga kuwa ai tana da laifi

    • @abdulrahamanlawalsuleiman4742
      @abdulrahamanlawalsuleiman4742 6 лет назад

      Laifinta na tsanar IB ne. Me yasa zata jingina masa laifin sanar da babn Bintu akan shan Benylin din da tayi Kuma tasan ba laifin sa bane? Wannan shine ya dagula masa al'amuransa ya shiga damuwa. A gani na shi yasa yake kokarin auren Gimbiya da gaggawa saboda ya fice daga gidan su ya huta.

    • @shamsudeengorah1842
      @shamsudeengorah1842 6 лет назад

      miyasa shi babanta yahkasa yimata yadda yawa ib dun jin ya,ayimta na ib yah auresu tare da ginya domi kowa mamarta zatafi jin ciyon yarta daya ta zauna da yar aikin gidansu daki duda

    • @shamsudeengorah1842
      @shamsudeengorah1842 6 лет назад

      aman kutu duk mana ganine kamar wa,azi kutuna shin Alhaji bubu yasa dan baba halin da yah Shiga koh mamarshi ce?

    • @shamsudeengorah1842
      @shamsudeengorah1842 6 лет назад

      Rukayatu. aman miyasa shi babanta baiyima yadda yahwa ib ba najin ra,ayinta kan ib yah haddasu subiyu kitunafa inhar yace zai hadasu subiyu ita anty bata inya hanawa kinsan da haka anty rukaya.

  • @qyshcjwhrjvc1938
    @qyshcjwhrjvc1938 3 года назад

    SABoNsALo

  • @osmanabdo197
    @osmanabdo197 6 лет назад +2

    شكرا

  • @Eveil_de_conscience7596
    @Eveil_de_conscience7596 6 лет назад

    a gaskiya adama ta cancanci tukwici😂😂😂to amma yaya ba a sayo nagaba ba ? ko ya.....

  • @شيخهالبنات-د8ي
    @شيخهالبنات-د8ي 6 лет назад +5

    شوشو من مكة

  • @phaeexerhabdullahi807
    @phaeexerhabdullahi807 6 лет назад +6

    How can I get contact of kamaye please😂?? Allah ya kara basira. One of my favorite series😍

  • @musaniger4762
    @musaniger4762 6 лет назад

    ma sha allah

  • @حسنبرناوي-ن1ح
    @حسنبرناوي-ن1ح 6 лет назад +1

    احلى شي

  • @hauwaubujawa2652
    @hauwaubujawa2652 6 лет назад

    Waini Dan Allah miya kawo wnn fitsararriyar yarinyar acikin shirin nan balkisu mai abinci wane irin rawa zata taka.

    • @maitre668
      @maitre668 6 лет назад

      Hauwau bujawa, bakinsun nan tayi à barta saboda ta dey dey ta kamar su malan kabiru Sannan Kuma ta samu ta danfari Ayuba kamar yada tani ta mishi.

  • @ahmadbilya3196
    @ahmadbilya3196 6 лет назад

    Wai ya labarin sallo

  • @Joker-rq9zi
    @Joker-rq9zi 6 лет назад +2

    نايس

  • @salam5988
    @salam5988 6 лет назад +5

    اهم شي بلقيس الحب 💋❤️😍😘

  • @احساسعاشق-ز8ص
    @احساسعاشق-ز8ص 6 лет назад +2

    الي من الوادي زقله . يصف جنبي. ولايك. بوشا 😜

  • @salmasaudia1794
    @salmasaudia1794 3 года назад

    ASLM

  • @djabiraa8766
    @djabiraa8766 6 лет назад

    Merci

  • @fatyverynicejaje4372
    @fatyverynicejaje4372 6 лет назад +1

    Nice one24

  • @عيوشالبرناوي-ي8ث
    @عيوشالبرناوي-ي8ث 6 лет назад +2

    تستاهل هذه ادما قليل في حقها

  • @khadijahilyasuumar2845
    @khadijahilyasuumar2845 6 лет назад +1

    wai ina sallau ne

  • @bakardamisa9186
    @bakardamisa9186 11 месяцев назад

    🎉🎉🎉🎉

  • @mrabiuofficial
    @mrabiuofficial 6 лет назад +1

    gsky yayi kyau amma ba trailer na next episode ko me ya sa ?

  • @mohdarabi2150
    @mohdarabi2150 6 лет назад +4

    Laifin mamar Bintune gsky

  • @adamouboube7635
    @adamouboube7635 6 лет назад +1

    Nigaskiya bukumniba d'à kukabar haudo tarkon kauna kosabdami