I understand this is an old drama rerunning thru RUclips, but I love, love, love the series. I specially love Stephanie and Nasir. Imagine how our world would be if we accept, love, and accept each other regardless of our faith, tribe , or language. I am watching from the USA !🙏🏾❤️🇺🇸
AREWA 24 i don't now how to thank our staffs we are trying our best to appreciate millions of people's inside Nigeria and abroad.All our actors between females and male i call us as number one best actors in arewa 24.i thank Alaji buba A mala ,and all family of kamaye especially zaliha and the family madam goloria and my best dear actor Stephanie and her friend nasir at the end of comments i great delu chogal and iyatu and saadatu ,asabe ,and the super woman kyauta and so on.wrote this message from Abudabi United Arab Emirates.
Gaskiya nede yanzu babu wanda nafi tsana a dadin kowa kamar mllm tsalaha ya kamata ku cireshi duk danasan shirine allah ya kyauta iyaye kuma a kula da halin rayuwa game da tarbiyar "ya "ya mungode arewa24 allah ya kara basira
Gaskia wannan shirin yana matukar birgeni. Ma shaa Allah proud of you Arewa24. Matar kamaye ta iya magana inashan daria gaskia. Sannan saadatu da Delu Cogal anashan dirama 😂😂 Nasan Saadatu da haka zatace wataran sai ta girde kafar Delu Cogal 😂😂😂 wai su Gimbia akwai farin jini ba irinsu wanca nanka ba...Ita kuma matar kamaye wai Zaliha tanayiwa Hanne sannu sai tace sakatta 😂😂😂 wallahi shirin nan yanamin dadin inama sau biyu ake dora shirin nan a sati. Shi kuma malan Tsalha irin masu sa idon nan ne masu yada jita jita da munana zato ga bayin Allah. Shima dai yana ban daria...acigaba da gashi suya sai ran Sallah...Allah ya biya Arewa24 😍😍😍
Abin sha’awa soyayyar da ke tsakanin Stephene da Dan Mallam.Ita soyayya babu ruwnta da lauje.Amma abin mamaki sai gashi ana down playing mahimmacin ilmin ya’ya mata.Mu a wannan bangaren na nigeria babbar illa ce yin hakan.Kalamin matar Kamaye basa cikin tarbiyyar zamantakewa na aure kokadan.Don Allah ayi kokarin daidata al’amura yadda zasu sa masu kallon ku a kan turba ta kirki kuma mai amfani da ma’ana.Allah Ya sa mu fahimta.Ameen
Dadin kowa gaskiya ba mu da ta cewa sai dai muce Allah ya qara hazaqa da basira a bisa dukkan nin iyukan ku ameen. Dadi na da wannan sheri shene yadda Nasiru da Stapney suke raqashewa da wata soyayya mai cike da chakwakiya.
Yawwa sannan Alhajin nan mai taimakon bayin Allah shima yana birgeni..ga faraa ga taimakon talakawa...lokacin da ya bawa kamaye kudi reaction din kamaye har kusan kuka yabani sai naji kaman agaske....Allah ya kara basira masu tsara wannan shiri. 👍👍👍
It's Been One Month I've Been Introduced to The Watching of Dadin Kowa... With Bismillah I Started From Episode 1 To Now Episode 55 MaShaAllah Tabarakallah.. I Am Impacting Many Knowledge In It And Am Praying For All the People Supporting the Movie Moving forward For Much More Blessings And Aafiya... RAMADAN MUBARAK ALLAH YA RABBIL IZZATI YAQARA ARZIKI DA DA BASIRA DAN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAYHI WASALAM. #MARYAM_ADEOLA_MUHAMMAD TA MAHY CE
Waouh ! yau ina tsammanin zan kasancé mutun na biu ko na oku wurin kalon sabon shiri, Ko da na budé say naga kusan mutun 324 sun kalla,😂😂😂 Masha Allah, gaskia dadin kowa nada masoya tubarakallah.
Allah yarabamu da talauci amma gaskiya kamaye kana ganin gyada da ganin rayuwa Mara dadi rana zafi inuwa kuna. Amma kuma Allah yakawoma mafuta saidai nacema arike amana
Nura Kabuga ni a gani na sa idon ma kala biyu ne. Dan bayero yana sa ido but it's always for the greater good, shi kuwa dalha kullin yana cikin bata al umma with his sa ido, it is never for the good of the al umma it's all for San kanshi kawai
hauwa hamza habibiحواء hayat Nikuma inatinanin anya kuwa basuna shirin shiga wata sarkakiya na wahala bane su GIMBIYA🤔 Saboda kinsan hajiya kyauta da momin Stepney ba kirki garesu ba hmm zadai mugani ai
Hannatu Tayi Cikin Shege, Mallam Tsalha Ya Zama Munafiki, Sannan Ga Shawara Zuwa Ga Sa'adatu Da kuma Gimbiya Akan Neman Kudin Passport da Suke Yi Kawai Suje Su Siyar Da MADU(Hhhhhh) Sbd Yaron Ma Kullum Cikim Bacci Yake Sai Kace wanda Ake Bawa Codein Kafin A Fara Film Dim.
queen meenat Ey mana duk vaya yi. Wani dai yace mun wai ba mutum bane Yar tsana ce irin me motsin nan ta turawa shine suka yi baqi.....wani kuma yace mun MADU Mutum amma ba yaro bane kusan shekarar sa Arba'in abunda yasa baya girma sanda yana yaro ne yake kashe kadangaru shine ya kashe wani aljani sai suka maida shi dan yaro kamar hakan. Allah sarki abun tausayi
I understand this is an old drama rerunning thru RUclips, but I love, love, love the series. I specially love Stephanie and Nasir. Imagine how our world would be if we accept, love, and accept each other regardless of our faith, tribe , or language. I am watching from the USA !🙏🏾❤️🇺🇸
Yeah
True love never end
Masha Allah Soyayya Annabi Muhammad S.A.W ❤🎉❤🎉❤
Muna jindadin wannan shiri naku na dadin kowa sabon salo.
Fatan mu Allah dai ya kara daukaka wannan gidan tasha.
Tnx
AREWA 24 i don't now how to thank our staffs we are trying our best to appreciate millions of people's inside Nigeria and abroad.All our actors between females and male i call us as number one best actors in arewa 24.i thank Alaji buba A mala ,and all family of kamaye especially zaliha and the family madam goloria and my best dear actor Stephanie and her friend nasir at the end of comments i great delu chogal and iyatu and saadatu ,asabe ,and the super woman kyauta and so on.wrote this message from Abudabi United Arab Emirates.
الوو
سبحان الله وبحمده عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته
Dadin kowa yana burgeni sbd yana nunawa masu kudi irin halin da talaka yake ciki.Allah dai yasa mu dace🤗
Muna godiya da irin kokarin dakukeyi na nishadantar damu, Allah yakara basira...dadin kowa sabon salo my best movie.....
Slm waye kamaye maikudinne kobamai kodin baneba
Gaskiya nede yanzu babu wanda nafi tsana a dadin kowa kamar mllm tsalaha ya kamata ku cireshi duk danasan shirine allah ya kyauta iyaye kuma a kula da halin rayuwa game da tarbiyar "ya "ya mungode arewa24 allah ya kara basira
Masha allah muna jin dadin shirin dadin kowa allah ya daukaka wannan tashar arewa tank you very mush
Gaskiya yakamata ace kamaye ancanza masa rayuwa a dadin kowa
Su Alhaji buba an fada soyayya sundum.
Alhamdulillahi kamaye
Shiko salaha baida aiki sa sa 👀
کوی
Gaskia wannan shirin yana matukar birgeni. Ma shaa Allah proud of you Arewa24. Matar kamaye ta iya magana inashan daria gaskia. Sannan saadatu da Delu Cogal anashan dirama 😂😂
Nasan Saadatu da haka zatace wataran sai ta girde kafar Delu Cogal 😂😂😂 wai su Gimbia akwai farin jini ba irinsu wanca nanka ba...Ita kuma matar kamaye wai Zaliha tanayiwa Hanne sannu sai tace sakatta 😂😂😂 wallahi shirin nan yanamin dadin inama sau biyu ake dora shirin nan a sati.
Shi kuma malan Tsalha irin masu sa idon nan ne masu yada jita jita da munana zato ga bayin Allah. Shima dai yana ban daria...acigaba da gashi suya sai ran Sallah...Allah ya biya Arewa24 😍😍😍
Wallahi dadinkowa inba Nasir da sitefini dagibbiya seday kawaynakallah sabodasuna burgeni
Amina Amina ⚀
Dan Allah jama'a masu sha'awar shirin dadin kowa ku baiwa kamaye award domin ya aiki sosai kuma yanada karin maganar malam bahaushe!
wayyo kamaye 😅😅😅yana Bani tausayi ALLAH Ka bamu Arzukin da zamu taimakawa bayin Allah
Masha Allah Gaskiya dadin kowa na wanan satin yayi sosai naji dadi sosai da hannatu tayi cikin Shege
كامي 👍 ماشاء الله مره تمثيلوا حلو يعرف يجيبها💚
😂😂😂😂😂😂
Abin sha’awa soyayyar da ke tsakanin Stephene da Dan Mallam.Ita soyayya babu ruwnta da lauje.Amma abin mamaki sai gashi ana down playing mahimmacin ilmin ya’ya mata.Mu a wannan bangaren na nigeria babbar illa ce yin hakan.Kalamin matar Kamaye basa cikin tarbiyyar zamantakewa na aure kokadan.Don Allah ayi kokarin daidata al’amura yadda zasu sa masu kallon ku a kan turba ta kirki kuma mai amfani da ma’ana.Allah Ya sa mu fahimta.Ameen
Woww tnx and love you arewa 24 Allah ya kara basira
Allah yabar muna ku mu tanen dadin kowa da masoyan dadin kowa masha Allah
فردوس محمد ameen soma ameen allah yabamo ray dalafia har wani saten moga ya akiciki da wannan sherin namo na dadin kwoa
سلوم المساوي Ameen ya Allah
My best tv drama so far. Keep it up....
Hahaha Kai Kai 💞🖐🏾😎
A Gaskia zafin jran wani sati zai sani cikin Damuwa.
Amma' Sai a Hankali
Thank you so much.
💟AREWA24💟
Très bon film j adore 😍😍😍j aime beaucoup Stephni
الصراحه مره تمثيلهم يجنن
Dadin kowa gaskiya ba mu da ta cewa sai dai muce Allah ya qara hazaqa da basira a bisa dukkan nin iyukan ku ameen.
Dadi na da wannan sheri shene yadda Nasiru da Stapney suke raqashewa da wata soyayya mai cike da chakwakiya.
gaskiya Inasan gimbiya wlh ilove you so mouch
gimbiya ga normberta ko allah zesa kigani asaudiya nake birnin riyad Ina kaunarki sosai wlh gimbiya +966566526067
Yawwa sannan Alhajin nan mai taimakon bayin Allah shima yana birgeni..ga faraa ga taimakon talakawa...lokacin da ya bawa kamaye kudi reaction din kamaye har kusan kuka yabani sai naji kaman agaske....Allah ya kara basira masu tsara wannan shiri. 👍👍👍
Masha Allahu Allahbyabiyaku ina muku barka da shanruwa🍉🍉🍉🍉🍓🍓🍓🍓
Allah yasa su gimbiya bawatawahalar zasushigaba kuma adawo mana da haidar
Wouah gaskiya kuna nazari allah ya kara hazaka 😍😍😍
daracta Allah ya kara basira kaci gaba da tsara ra ayinka daidai ne
It's Been One Month I've Been Introduced to The Watching of Dadin Kowa... With Bismillah I Started From Episode 1 To Now Episode 55 MaShaAllah Tabarakallah.. I Am Impacting Many Knowledge In It And Am Praying For All the People Supporting the Movie Moving forward For Much More Blessings And Aafiya...
RAMADAN MUBARAK
ALLAH YA RABBIL IZZATI YAQARA ARZIKI DA DA BASIRA DAN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAYHI WASALAM.
#MARYAM_ADEOLA_MUHAMMAD
TA MAHY CE
Maryam Muhammad aslm
Amin Wa Alayka Salam Dan Uwa
jzk
Masha Allah akwai tunatarwa da waazin rayuwa
haka yaki xee baby
Kay ama gaskia wannan sherin yayi soasay
Allah yakaimo wani saten moga yada gimbia zataci kodin alhaji boba koma moga yada malam kami zaisamo kodi sosay
Gaskia mongodi directa
Waouh ! yau ina tsammanin zan kasancé mutun na biu ko na oku wurin kalon sabon shiri, Ko da na budé say naga kusan mutun 324 sun kalla,😂😂😂
Masha Allah, gaskia dadin kowa nada masoya tubarakallah.
No ma haka
Kou na birgueni
لا اله الا الله محمد رسول الله
Gaskiya gimbiya da sa'adatu suna burgeni
Waouh waouh 👍👍👍
y dont u guys translate..it looks like a nice movie..i love our northern brothers..am from delta
hahhhhhhhhhhh kyauta ikon Allah, IB bai kyautawa Gimbiya ba wlh
هلا والله كل عام وانتم بخير
اماني عسل
عمل ناجح وله شعبية كبيرة ، إلي من مكة يضغط لايك
Im in love with Zulaiha ,beautiful ,respectful and just amazingly kind and precious
Allah yarabamu da talauci amma gaskiya kamaye kana ganin gyada da ganin rayuwa Mara dadi rana zafi inuwa kuna. Amma kuma Allah yakawoma mafuta saidai nacema arike amana
gaskiya yakamata amedumuna arewa24 atibi
gaskiya yanada Kyau su gimbiya susan asalinsu koda wasu abubu sunayimusu sauki
Kai kuma Malan Salha Acikin Watan Ramadan Kake Cin Naman Dan Uwanka... Dan Sa Ido Kawai
Maryam Muhammad Au... Kin ma riqe sunan nidama haushi yake ban
Hahaha Bake Kadai Bace wlhy Zamu gan Yadda Zai Kare Da Halin nasa
Maryam Muhammad hahaha same here
Ummul Khair iyayen sa ido ai dashi da Bayero ne. Ai zaci dayan mutumin da yake kallonsa Bayero saboda harjikina yabani shine wallahi
Nura Kabuga ni a gani na sa idon ma kala biyu ne. Dan bayero yana sa ido but it's always for the greater good, shi kuwa dalha kullin yana cikin bata al umma with his sa ido, it is never for the good of the al umma it's all for San kanshi kawai
Hmmm wan nan me muryar mazan gaskiya tafara isarmu matar kamaye cin mutuncin yayi yawa
thank you so much arewa 24th
رمضان مبارك
ماشاء الله على زليخة بنت كامي اخلاق واعوذ بالله من ال ٢ وامها
Nidai najidadi dakamaye yafita daga kuncin dayakeci alhamdulilillah saura su gimbiya
hauwa hamza habibiحواء hayat Nikuma inatinanin anya kuwa basuna shirin shiga wata sarkakiya na wahala bane su GIMBIYA🤔
Saboda kinsan hajiya kyauta da momin Stepney ba kirki garesu ba hmm zadai mugani ai
Maryam Mukhtar gakiyane kam haka Nima nake tinani wllh sbd zasu Kai kansu wahala
hauwa hamza habibiحواء nls0 na husaini
hauwa hamza habibiحواء hayat gaskiya yayikau
Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun Allahkarabamu da talauci arewa Allahyasaka muku sbd kunafito da abubuwandake faruwa azahuri gaskiya kamaye yashiga garari yanxu saurasu ginbiya Allahkarabamu dahali irinna matar kamaye
Thank you for that 😍😍👌👌
dadin kowa yana kayatardamu matuka soyayya setefeni da nasar suna burgeni matuka
Allah ya qare kare mana Ku AREWA24
Wow,
❤😂❤🎉❤😢❤🎉😮😅❤❤
Masha Allahu
Allah ya karahazqa
Haj kyauta ikon Allah
Gaskiya muna jindadin shirinku wllh mungode sosai
hauwa hamza habibiحواء hayat aslm
hauwa hamza habibiحواء hayat ya gari
Nmls ya azumi
hauwa hamza habibiحواء a. inlklkla
hauwa hamza habibiحواء hayat ya iakl
صلاة ربك ياعيال شوفت بسة في 12.58 دقيقة سبحان الله حتى البساس صارو يدور ع الشهرا😢
عزوز روزي 😂
ههههههههههههههههههههههههه ههههههههههههههههههههههههه ههههههههههههههههههههههههه ضحكت من قلبي الله يسعدك
عزوز روزي 😂
نسيم الشافعي
وياك ي الغالي😂
الي يتابع الحلقات اول في أول لايك
Inason zulaihat. 😂😂😂hansatu na kyauta
I love this episode😍
Adam Ibrahim full of Love
GAskiya kuna tafiya dede da lokaci. akanyayi
Hmmmmm hakane yan Arewa24
meyasa Alhaji buba ya keso yaciwa talaka mutunci
hhhhh hjy kyuta gsky badama
Dadin kowa is the video that i stay to seen it
كل عام وانتم بألف خير
Kai kudingasa kameye yana goge bakinsa please wani fari abun kazanta haba
Ke kuma abinda ya dame ki kenan🤣🤣🤣🤣😂😂
Daibatu Seyoji Adam 😂😂😂
صلو على من بكى شوقا لرؤيتكم لايك حبايب قلبي
حلو
That is good Arewa24
Slm
Taurarina a shirin nan: Matar kamaye, kamaye kansa, Delu Cogal, mKabiru makaho, Saadatu, da kuma malan Nataala 🤣
اللي يعرف يفرق بين سعادتو وغمبيه لايك❤
فوفو فطوومه
مين هي غبيةة
ههههههههههههههههههههههههه اسمهاا غمبيه مو غبيه
صحيح بالغلط🖒
اهها ورب م انتبهت
😊
Allah sarki kamaye Bawan Allah ,matarcede babu Hali😕
ka kyauta Directo da ka kawo Alhajin da yake temakawa 'yan dadin kowa kafara farfado da fim din 😀
Wayyo kamayee kanabani tausayi fah
Ibrahim Abdussalam Allah
Smon
The only hausa movie i like to watch
Gaskiyane
Hannatu Tayi Cikin Shege,
Mallam Tsalha Ya Zama Munafiki,
Sannan Ga Shawara Zuwa Ga Sa'adatu Da kuma Gimbiya Akan Neman Kudin Passport da Suke Yi Kawai Suje Su Siyar Da MADU(Hhhhhh) Sbd Yaron Ma Kullum Cikim Bacci Yake Sai Kace wanda Ake Bawa Codein Kafin A Fara Film Dim.
Zauren Kwankwasiyya hhhhhhhhhhh eh kuma tunda akafara nunoshi baya magana ko kuka😂😂
queen meenat Ey mana duk vaya yi. Wani dai yace mun wai ba mutum bane Yar tsana ce irin me motsin nan ta turawa shine suka yi baqi.....wani kuma yace mun MADU Mutum amma ba yaro bane kusan shekarar sa Arba'in abunda yasa baya girma sanda yana yaro ne yake kashe kadangaru shine ya kashe wani aljani sai suka maida shi dan yaro kamar hakan. Allah sarki abun tausayi
hhhhhhhhhhhh gaskiya kam 😂😂😂
Zauren Kwankwasiyya amma dai kaima dan drama ne hhhhhhh🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Waziri Mata hhh Haba oga nima fa labari aka bani
Allah ya kyauta
Isma'il Ahmad Yalwa Nguru Je
Woow! Godiya muke soo much AREWA24 💜😍💓
Maryam Mukhtar aslm p
Abdu Abdullahi
Wslm
Maryam Mukhtar aslm
0580240112 husaini
Wslm
Nice one
Nice ta 29 Allah yakareku
Masha Allah Allah yakarabasira
Amina Amina aslm
shikenam abuda'akeki yafaru da yar kamaye😢
Allah Kara Basira
Woooooo Stepheny is a true lover
Mohd Arabi yea
Keep it up
✌🏽😍Ramadan Mobarak
😨😨😨 ansamo ladan tallah kenan
😁😂😂hahahh... daman ai wanda baiji bariba yaji hoho
Aminudeenabdurrashid Aminudeen 🤣🤣🤣
شكرا
yayi dai dai
munagodiya yakamata adahomana da gidansu sutelah
Allah kara basira
حلقة اليوم محزنة
Asoo Mo ماره
Wai da gaskiya ne kyata dilaliya bata da aure ko a Shirin ne...
gaskiya ni ban saniyba
Kana cikine kenan
Ban son Malam tsalha munanfiki
umm.amynah nuhu xdg
Inah jidai wanda ya hada dadin kowa bashi yake wannan sabon solon bah, dan wannan cike yake da sharme da kuskure.
Wallahi kuwa hakane
Kabar kallo mana ai ba dole ita duniya haka take abunda yayima wani wani bazai yimashiba dama
Ba dole ka koma kallon yan kany wood can ne ake shirme dama kayi kama da su.