Masha Allah gaskiya wannan lokacin kuyi maudo'i mai amfani sosai akan matsalar matasan araiwa young ustaz yayi bayani mai gamsarwa bason zuciya Allah ya saka da alkairi
Tabbas matasan mu suna da matsala, su kawai a basu kudi, ga jahilci ga rashin maida hankali ga abunda kyauta ma zaa koyar da Kai Amma Basu buqata, su dai kawai suyi kudi suna kwance .
لاتعامل مع الله على سبيل المصالح فإن من تعامل مع الله على سبيل المصالح لم يدرك من لذة العبودية شيئا من الناس من لا يتصدق إلا ليزداد ماله من لا يبرو والديه إلا ليزداد عمره أو يطال في عمره من الناس من لا يقرأ القرآن إلا حينما يصاب بهم أو مصيبة تعامل مع الله حبا وقربا وشوقا وتذللا وعبادة لاتنظر إلى هذا الصلاة على أنها وأجب أديته ثم خرجت إحمد الله أشكر الله إذا سجدت لاترفع رأسك إلا وقد حمدت الله وشكرته على أن أصطفاك من ملايين البشر

MashaAllah 🥰
Allah ubangiji kagyara mana tunaninmu🤲
Madina a dage a riqa yin Hausa zalla don Allah
😂
Alhamdulillah masha Allah da muna hada kanmu wlh da munsamu ciga sosai Madina dahiru muna godiya sosai da programs❤❤❤❤
Masha Allah madina muna muku fatan alkhri
Wannan Topic din is VERY IMPORTANT
Babban abun dake faruwa da mu matasa shi ne jahilci duniya taci gaba amma banda mu Ya Allah kayi mana jagora rayuwar mu ta inganta 😢😢
Masha Allah mun gode
Tabbas matasan mu suna da matsala, su kawai a basu kudi, ga jahilci ga rashin maida hankali ga abunda kyauta ma zaa koyar da Kai Amma Basu buqata, su dai kawai suyi kudi suna kwance .
Ya kamata matasa mu hobbasa wajan ciyar da al'umar mu gaba. Kada muyi kasa a gwiwa.
In sha Allah

جزاك الله خيرا