Kunji Gaskiya: A Karshe Dai Abu Safiyyah Da Abu Salma Sun Cire Tsoro Sun Bayyana Gaskiyar Magana.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 фев 2025

Комментарии • 23

  • @rilwanuahmed-ty9po
    @rilwanuahmed-ty9po 11 часов назад

    Ameen ya Hayyu ya Qayyum
    Allah ya sa mudace ya saka muku da alkhairi

  • @AyubaIsah-he8gx
    @AyubaIsah-he8gx 12 часов назад

    Masha Allah

  • @YussifAli-gd4mc
    @YussifAli-gd4mc 11 часов назад +1

    malam kuyi magana ta illimi ...
    Allah yasa mudace ameen

  • @peaceofmind867
    @peaceofmind867 11 часов назад

    Allah yasaka da Alkhairi wannan gaskiyane tsagwararta.

  • @MurtalaYunusa-x1p
    @MurtalaYunusa-x1p 11 часов назад +1

    Allah ya kyauta

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 7 часов назад

    Wallahi tallahi gaskiya ne Abu Safiyyah

  • @BashirMuhammad-x7w
    @BashirMuhammad-x7w 11 часов назад +3

    Wannan maganarka gaskiya ce wlh dukkansu son Rai ne ke tare dasu

  • @abdullahiumarfaruk3306
    @abdullahiumarfaruk3306 5 часов назад

    Abusalma kaji soran Allah shin wajan mauludi karatu ake Koko zagi ake tan bayace nake haka kuma wannan karatun qur,anin nan maye banban chin sa da maulud kodan ana Kiran sunan manzan Allah shine bidi,a

  • @tahirlawan9836
    @tahirlawan9836 10 часов назад +1

    Magana ta gaskiya salma kai dan san zuciya ne
    Wallahi bidi'a ne wannan
    Ilimi daban son zuciya daban

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 15 минут назад

    Wannan gaskiya ne wallahi

  • @abdulrazakabdullahi6045
    @abdulrazakabdullahi6045 Час назад

    Kamnifa wllh tarice😅😅😅

  • @ShariffShariff-j3l
    @ShariffShariff-j3l 12 часов назад +2

    Abu Salma wan nan son zuciyarka kake fada Ko Kuma jahilci ?

  • @kabiruabubakargulma3046
    @kabiruabubakargulma3046 11 часов назад +1

    Abu salma, magana ake ta hada mabambantan kungiyoyi masu mabambantan akidodi akan wasu ayoyin alkur'ani kuma wadannan kungiyoyin akoisu tun alokacin salafus swaleeh wanda ba'a taba samun anyi hakan ba. kuma abunnan dole akirashi da ibada tunda alkur'an ya shigo ciki. to shine muke neman ingantacciyar hujja. in kuma babu to babu wanda ya isa ya halasta hakan acikin addinin musulunci

  • @peaceofmind867
    @peaceofmind867 11 часов назад +1

    Gareka Abu salma Idan Wannan taro baida alaka da Siyasa???
    Me alakarsa da Mele kyari???
    Kuma Mele kyari badan siyasa bane???

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 12 часов назад +3

    Bantaba sanin abu Salma jahili bane se yau ka koma makaranta

  • @saleyissoufou7601
    @saleyissoufou7601 12 часов назад +2

    Abu salma ai shima maulidi daga haka ya fara

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 6 часов назад

    Ka ji, wai ka'ida ce ta Usul.
    Shahasha, batu ake akan cewa, kunce: dukkan bida'a ɓatace.
    Munafiki maƙiyin Annabi (Saw)
    Wato, duk abinda kuka ƙirƙiro daidaine, amma, banda mauludi.

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 10 часов назад

    Abu Salma ka je ka yi karatu. Ai Quran Festival Ibada ne sabi da babu ibada bayan Sallah da ya fi karanta Qurani.

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd 5 часов назад

    Muba mayen kungiya muslumici ka wai muke Yi zalla

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 11 часов назад

    Su sherhk Jafar ma Yan IZALA ne Ku ma in matsala ta Zo Suna Magana irin haka to Daman wayace Maka Annabawa ne, Ai bayin Allah ne irin mu , Za su Iya yin kuskure DA Kuma Dai Dai Amma Tun DA kai Jemage ne Kamar yadda malam Jafar yake cewa Su jamagu masu gudun laifi kullun sosukeyi kowa ya sosu To wallahi ba A wannan du niyarba Ai shuga banni ne dole kowa ya kare kansa ba kin gwar gwa do wayace maka malamin Addini bazai kare kansaba ka tuna ma tsalar DA wasu sahabbai su ka Samu A TSA kaninsu Ai kowa yayi kokarin kare mutuncin SA Sai Dai ka Sani wadannan bayin Allah ba SA habbai bane Malam Kaji tsoron Allah kayi mu su Adalci