Yau Prof.ya tuna da karkara😂😂😂😂Ranga Ranga😂😂😂😂😂The best Episode so far... JIDDA ta zama nuisance all these while...Yau Jaruma Maryam ta haska... Mungode
Kudos to proff nury,his wife they can speak english fluently they play their role perfectly,kudos to malam baban jamilu also he act very well and can quote hadiths and qur anic verses perfectly,Allah y kara basira
Ya ubangiji Allah kasamuyi indo biyu da Manzan Allah s a w Ameen ya Allah ❤❤❤
Sallallahu Alaihi Wasallam amin ya rahman ❤❤😭
Amin ya allah
Amin ya allah
s,,,,,,,,,, a,,,,,,,, w
S❤a❤w❤ amine ya hayyu ya kayyum
Ya Allah ka faran ta wa duk zuciyar dake kaunar Muhammad s a w 🤲🏼
Saw ameen suma ameen
amen 🤲
Sallallahu alaihi wa alihi wa sahbihi wasalam
SAW Ameen ya rabbal Aalamiin 🤲
Admin
Wanda yaji dadin abin da akawa Prof Nuri a gidan Malam yayi min like.
Wlh naji dadi sosai😂
Nima naji dadin abinda akamishi
😂😂😂😂😂😂 professor
Dukmai kallon wannan film 😊din Allah kasamuyi firar a aljanna❤😊
عالية السلام عليك
Amen 🙏🙏
Amin
Yau Prof.ya tuna da karkara😂😂😂😂Ranga Ranga😂😂😂😂😂The best Episode so far... JIDDA ta zama nuisance all these while...Yau Jaruma Maryam ta haska... Mungode
Salati dari ga manzun Allah Sallalahu alaihi wasallam ❤️
S a W ❤️
Sallallahu alaihi wasallam 💜❤️
Wai meyasa musulmi suke bibiyan wannan yarinyen ne 😂😂😂😂😂 ashe addu’a uwatar ce ke wasa da hankalin uncle bulus 😂😂😂😂🔥🔥🔥
😂😂😂
😂😂😂
😂😂😂😂😅
Kwarai koh 😂😂
Kudos to proff nury,his wife they can speak english fluently they play their role perfectly,kudos to malam baban jamilu also he act very well and can quote hadiths and qur anic verses perfectly,Allah y kara basira
Alhamdulliha Masha Allah anayi Muna jindadi Allah yakarawa annabi daraja
Wanda ya fahimci jidda mahaukachiya ce y man like😂😅
Gredima
YUSUF
I mun maka like harda comment ma 😂😂 prof yaje a duba kwakwalwar daughter kawai 😀
Banda haukama harda jahilci. Amata kishiyar mana kuma asakota daga baya sai muga ya zata yi da ita da uban nata professor
Ai Babanta tagada😂
Wanda yaji dadin daukar da abu darda yaiwa professor yamin like😂😂😂😂
Wlh nayi dariya kamar zan mutu😂
Nayi dariya sosai 😂😂
😂😂😂😂😂
Nayi dariya kamar na mutu😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Dani dakai Allah yasa mushiga Aljanan tare
Ameen ya Allah
Amin 🙏🙏
Ameen ya hayyu ya qayyum.
Gaskiya jiddah taci ka i
Amen
Yaa Allah Kai Muna ado da adon Imani Dan darajan nabiyyin rahmati 🙏🙏🙏
Amin souma amin
Amin ya yab
Duk Mai kaunar allah da manzon shine yayimin like ❤❤
Masha Allah tabarakallah tnx Allah ya kara mana son Annabi Muhammad Rasulullah s ❤️ a ❤️ w ❤️
Kar amanta ayiwa masoyinmu salati ❤Annabi muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ❤❤
Saw
Sallallahu alaihi wa alihi wa sahbihi wasalam
Sallallahu alaihi wasallam 💜❤️
Salati goma ga annabi s,a,w
SALLALAHU ALAIHI WASALLAM
SAW❤❤❤
Sallallahu Alaihi Wassallam
Jamafesakina
S.A.W❤❤❤
Ku dauke Shi mu kaishi cikin mota cikin aminci 😂😂😂😅😅😅
😅😅😅
Abil darda 😂
Wajen da yafi ban dariya 😂😂😂
😂😂😂😂
Salati Goma ga annabi Muhammad s a w
Saw❤❤❤
Sallallahu Alaihi Wasallam 💚🤍🤍
Ya Allah duk abinda muke nema kanadashi, duk abinda zamu roka kai kake bayarwa ya Allah kahadamu da alkhairin duniya da lahira🥰🙏
Amin ya hayyu ya gayyum bro
Naji dadin Addu'a ka
Allahumma Amin
Allah yasa mu amfani lokacin mu alfarmar manzon allah (s a w) allahumma amen 🤲🤲
Ameen ya Rabbi
Allah yakara Daukaka Musulunci da musulmai
Masha allah godiya mukai maso Annabi gaskiyane 🇳🇪👈
❤❤❤227
Allah sa muchika da imani Alfarmar sayyadit sadati annabi Muhammad S.A.W ❤❤❤
🤲🤲🤲
Sallallahu alaihi wasallam 💜❤️
Sallallahu alaihi wasallam❤
Gaskiya kunbamu nishadi sosai ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉 Allah ya kara basira
Allah karamamu soyayyar
Annabi Muhammad( s.a.w)❤
Allah ka'azurtamu da mutuwar
Sha'hada 🤲🤲😭😭
Ameen ya Allah
Ameen ya rab
❤❤s a w
ilahee ajiv
Sai ga prof nuriyy a sama za'a kaishi Mota cikin aminchi😂😂
My heart is betin😂dad Chau dake diyar prof 😅😅
😅😅 betin instead of ace beating 😅
@@ADAMUMUHAMMADJARMA aikuwa 😂😂
Prof duniyaa ne😂😂😂😂❤❤❤
Allah ya ka rawa annabi daja❤❤❤
Amin❤
Ameen
❤
Nagode
Amin
Sama da Professor 😂😂😂😂 Cikin Aminci 😂😂😂
Sarki Ali Nuhu I really appreciate your performance... You play well like a cartoon 👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽
😂😂😂😂😂😂 😂😂😂
Da ace kunsan abunda nasani gameda lahira da zaku takaita dariya Ku yawaita kuka inji manzan Allah S, A, W 😢😢
Allah yakarama mahaifiyarka lafiya da sawun kwana. Maishadda
Hiilo😅😅😅
Inchallah Allah yakeimou 🎉❤
Wlh prop duniyane alaji❤😂
My respect goes to Ali nuhu and nura hussaini infact they are among those people that made kannywood what it is today,keep the good work
Daga Nan Libya 🇱🇾 Ina Jin Dadin fina,fanai Wannan kamfani Maishadda Global Resources Allah ya Qara Basira
Masha Allah ya libya
Good for everyone else
This jiddah self🤣🤣🤣 if jamilu goes out now, problem🤣🤣
Very nice good luck Mai shadda
Wadda ya fuskanci Prof yafi yarsa hauka yamin like
Gaskiya Acting din professor nuri da jidda Yana Burgeni Allah Yakara Basira 🎉❤😂
Dan Allah masoya annnabi mouhamed kouyi follower ina ❤
Bonjour walley la scène du père de Didda me fait rire 😂😂😂😂😂.
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai ❤❤❤❤❤
Gsky wurin prof dinnan duniya ne😂😂
In yana fada😭😭💔💔😂😂😂
Saboda shii nake kalla 😂😂😂
@@SadiyaMuhammadumar-ww6zl yawwa ashe inada yar uwa🤝🤝😂
Mun godi da wannan shirin naku MI kyauo❤❤❤❤❤
Har naji tausayin jamilu Allah ya kara maka hakuri jamilu
Maishadda duniyane Kai Allah ya Kara basira inayinka💯🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Jidda haukan babanta ta gada😂
Wlh kuwa susashi mota cikin aminci
Prof b 😂😂
😆 😂
Ya Allah Ka Tsare mu Daga Mummunar Jarrabawa da Zata Raba Muda Imaninmu Har Karshen Rayuwar Mu Ka Azurtamu da Zuciya Mai Nufin Kowa da Alkhairi 🤲🏼😭
❤❤❤❤duk wanda yajidadi da abinda ali nuha ya keyi gaske yamin layikin
🎉🎉🎉 Allah yakara muku basira 🙏🙏🙏 Muna jindadi Muna kuma annashuwa kuma Muna karuwa mungode sosai
Wanda Abu Dar Da Ya Burge Du Allah Yamun Like🤣🤣🤣
Allah yakarawa abubakar Bashir mai shadda basira 🎉
Amal dinnan kina mutuwar birgeni macha Allah ❤
Prof nuryy is so funny yasin😂😂😂😂
Wanda yaga andawke ali nuhu yamin lyk🎉
Than you Bashir Mai shadda nice season
Professor anji kunua😂😂😂😂😂😂 I love 💕 this film
Masha allah allah yakara muna son manzon allah amine
Masha Allahu,Ali Nuhu my best actor,Nura Hussain is also good in his role
Gaskia inason mace mai irin kishin jiddah 🥰
To allah yabaka😂
Aiko zakacha wahala 😂
Taff Kana da aiki jaa😢
Wanda yaji sakatiri ya min like😅
😂😂
Lallai akwai tashin hankali 😂 Jamilu kafita a asibitin nan wlh😂😂😂
wly wly najima banyi dariyaba kamar yaw bâ inda abon yabada citta kamar inda akayi sama da ali nuhu 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
😂😂 a Ina prof yasan "ranga ranga"😂
😂😂😂😂aiko abun da mamaki
Allah yakarama basira maishadda
Masha allah karku manta ayiwa annabi salati
Wishing you all the best nice movie watching from Minna Niger State this season means a lot more knowledge and wisdom
JAMILU ya shiga IBTILA'I😅😂😂 Kowa zai ROKI ALLAH🤲🏻 Mata toh yace ba irin JIDDA ba😅😂😂
Abinda aka yiwa Proff yaayi daidai😂😂 dama an bugashi da kasa wlh
😅😅
Jamilu bawan Allah ya ce a taya mu da addu'a
Kudagashi sama 😂😂😂
Kuzo mu kaishi mota cikin Amin ci😂
Jamilu ya dibu ruwan dafa kansa😅😅😅 wllh har tausainsa naki😂
Ali Nuhu karshen mgn❤
Sai sarki😂😂 Allah yajazamani😅
WOW Masha I love this fils l Love you jiddah
Kai prof Yana sheke ayar sa,dama haka kwalin Prof yake,ya zama wajibi nazama prof😂😂😂😂
Ma sha Allah alhamdulilah Alakullu halin barakallahu fiku 🎉🎉
Macha Allah Allah ya kara basira taoua je
Wlh Ali nuhu great actor ne
Wanda beji dadi da ba a buga prof Nuri da kasa ba yayimin like.
Ali Nuhu balai ne a acting😂😂😂
Kuxo mukaishi mota cikin Aminchi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Masha Allah Mai shadda kana kokari sosai
Gaskiya sarki baitaba birgeni irinwannan❤❤
Kar a manta d yiwa annabi salati 🤲 ( SAW) 🙏🙏🙏
Salati goma ga annabi s ❤ a ❤ w ❤
Duk Wanda yaga andaga alinuhu sama yayimin like
😅😅😅😅😅
😂😂😂 gaskiya jidda bata da hankali an gaya Mata rulaju Susan ma kqnayi😂
Sheik da kabari ansasa mota cikin aminci 😂😂😂
😅😅😅
Uwarki Ce mahaukaciya yar shegiya Yar wahala inji jidda 😂😂😂😂😂
Allah yakarawa annabi daraga ameen 🎉
My heart is betin 😂 sakkwatanci ya kama bakinta sosai
😂😂😂😂
This is the comment I have been looking for 😂
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍
Hhhh abu darda yayi sama da prof 😅😅😅 gaskiya abun yayi kyau 😂😂😂
😂 Allah sarki Ashe bababar Mary ita musulmace
Good Thank you so much 🙏🙏❤❤
Kudos to cast Alhamdulilahi a lots to learn
Gaskiyane mai shadda aiki na kyau ina gaida M D