Dan Nigeria kenan kanamar ayyuka wajen kare rayuwarsu sukuma suna zaginka ya rage namu wajen mu amulla da Mutanen daba yan ƙasar muba Mutum inyazo unguwar ku ku anan aka haife ku duk Wanda banaku bane kunsani seku sanar da Police amma kawai Mutum bakusan daga inda ya fito ba kudauki gida kubashi haya ko kusayar masa ko kubashi Aure wan nan Rashin sanin ciwon kai ne abinda inyamurai basa Yadda dashi kenan domin Bama dan wata ƙasar ba ko dan arewacin najeriya ne kai inyamurai bazasu sayarma da gida ba a yankin su balle Aure mukuwa haka zasu shigo jahohin mu mubasu gida su siya kuma su da dinga sace mana yara kai yanzu wlh harma gonaki ake siyar musu karshe kenan kaga kuwa aibamu san ciwon kanmu ba Allah ya kare mana jahar mu
Jazakallahu Khairan police people Allah ya kareku
Allah ya kiyaye mana kai SP Abdullahi Haruna kiyawa ameen
Aameen Aamiin ya Rabb 🤲🏾
Masha Allah
Muna rokon Allah. Ya saka muku da alkhairi
Aameen Aamiin ya Rabb 🤲🏾
Amma fa irin wannan ba abayanawa sirine
Allah takara tona musu asiri kukuma Allah ya temakeku
Allah ya tsare officer
Allah shiyasan me gaskiya
Allah ya kara taimakamuku
Wlh Nigeria souna baninhawshi to bakoukamasouba toh miyé Na Sawa a midia
Kobakajin hausa ne ankamasu ai indai kazo Kano kace zakai ta addanci indai kanacikin ta To insha allah se ankama mutum
Dan yanzu saura saisu gudu
Wlh ni bangamsuba har ynx sbd abin akwai abin dariya aciki
mu.mungansu kabi wata tashar zaka ga full vedio din
Dan Nigeria kenan kanamar ayyuka wajen kare rayuwarsu sukuma suna zaginka ya rage namu wajen mu amulla da Mutanen daba yan ƙasar muba Mutum inyazo unguwar ku ku anan aka haife ku duk Wanda banaku bane kunsani seku sanar da Police amma kawai Mutum bakusan daga inda ya fito ba kudauki gida kubashi haya ko kusayar masa ko kubashi Aure wan nan Rashin sanin ciwon kai ne abinda inyamurai basa Yadda dashi kenan domin Bama dan wata ƙasar ba ko dan arewacin najeriya ne kai inyamurai bazasu sayarma da gida ba a yankin su balle Aure mukuwa haka zasu shigo jahohin mu mubasu gida su siya kuma su da dinga sace mana yara kai yanzu wlh harma gonaki ake siyar musu karshe kenan kaga kuwa aibamu san ciwon kanmu ba Allah ya kare mana jahar mu
Kunce za ayi tashin hankali wajan maulidi
Ai sudinne aka kawo Labarin sun shigo Kano zasuyi ta addanci