Wannan dai wawa ne, kuma qaramin sani kunkumi da hausawa ke cewa ne. Kawai watakila wani bayahuden malamin geography ne ke son batar da shi A hada mu da shi challenge a (map reading) wallahi sai na goge mai hadda inshaAllahu
Dan Allah duk wanda ya yi binciken shi zamani kafin ya fito yayi ma duniya bayani yatuntuɓi masana addini suyi maka bayani bai cikaro da addini ba in ya saɓama addi ni sai kabari amma in bahakaba zaka sakanka cikin ruɗani da da muwa
Ai ba dole sai anbi saitin ka'aba ba, sabida da nassin alqur'ani. Allah ya fada bangaren kudu da arewa duk na Allah ne, duk ta inda kuka fuskanta akwai Allah. Wannan ya faru lokacin da ake Kallon baiti muqadis sai aka canza zuwa kallon makka (ka'aba). Sai kafirai suke muzanta annabi Wajen yin Hakan. Allah sai ya ya Maida musu da martani. Sannan idan ya bar najeriya toh lallai zaiga abin ban mamaki game da alqibla. Wallahul musta'an
🤔🤔🤔😂😂😂😂 baida lfy wanda ai mu wajihul Kaaba muke kallo Amma su yakin Saudi ainun Kaaba suke kallo, kuma duka malammu mayya yafisu Ilmi ne ko mai yake nufi
lnnalillahi wa ina ilahi raji un Allah yasa mudace wacthing from saudia arabia
Jazaakumullahu khairaan, shukraan jazeelaan Yaa sheikhanaa!
Abu Aishah kana qoqari matuqa Gaya Wallahi.
Allah ya sa mu dace!
Toh fa shikuma da wannan yazo. Alllah ya kwauta. Indai mutun bai mutuba zaiyi kallo.Alllah kwauta ta karshenmu. Mungode Jzk khairan.
Duniya takusan tashi amma mutun beganeba Duniya tazo qarshe yau ga wani zai juya kan yan Nigeria sukoma kallon wata duniyar da Sallah 🙊
Kai wani abo sai dan Nigeria 😂😂😂
ALLAH Ya Saka ma da Alheri mu dai zamu gwara insha ALLAH
Ya allah ubangiji ka tsamada inrin wanna.
.daga cikin mi musilm
Allah yakara basira
Kai kuma naka tsaren kenan 😄🤔 Allah yasa mudace dny da lhr ameen 🤲🤲
Wannan dai wawa ne, kuma qaramin sani kunkumi da hausawa ke cewa ne.
Kawai watakila wani bayahuden malamin geography ne ke son batar da shi
A hada mu da shi challenge a (map reading) wallahi sai na goge mai hadda inshaAllahu
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Masha aallah🙇
Allah yasa mugane gabadaya ameen mungode
gaskiya ya fada Subhanallah
Jaxakhallahu khyr Wabarakhallah
amin
Bashida amfani magana akan irin wanna fatawan wlh
Jazakumullahu khairan.
Tabbas annabi yayi gaskiya karshen dny ilimi xae yawaeta,Allah kasa mu dace
Allah ya saka da alkhairi
Himmm tofa gawatasabuwa
Kode anbiyashine
جزاك الله خيرا شيخ
👍👍👍👍
Allasakadalkairi
Malam abu aisha dan allah kasanya bayani na sheikh albani zariya rahimahullah yayi bayani akan wannah annasiha tv
Good job sir
هذه رجل عنده علم شمس وقمر عجيب 😁😁😁
Dan Allah duk wanda ya yi binciken shi zamani kafin ya fito yayi ma duniya bayani yatuntuɓi masana addini suyi maka bayani bai cikaro da addini ba in ya saɓama addi ni sai kabari amma in bahakaba zaka sakanka cikin ruɗani da da muwa
Kotaina akwai Allah
To Allah yabaso ikon gyarawa
Masha allah
Allah baka lafiya wani lokaci rashin lafiya kesa wani abun Allah sarki 🙄
hhh
Wasu Basu fahimceshi sosai ba
Shifa cewa yayi bama kallon saudiyya kwata kwata
Kuma Bai kamata a karyatashi ba
Ya kamata a fara bincikawa tukunna
Bance karya ne ba. Amman baida hujja 😂😂
🤣🤣🤣🤣
il est fort que ton papa 10000 fois !!!!
ton papa n'est qu'à donne résonne
Hasbunallah wallahi jamaa akiyaye adinga sawraron mallamman sunnah irinsu Albany, djaafar,dr.sani Umar,dr.Bashir Umar da ire-irensu domin wannan addini ilimine kuduba Wanda zaku karbi addininku,فنظروا عن من تأخذون ديتكم و الله أعلم
Mungode malam. Boko ne yayi masa yawa😂
Gaskiya 😂
Komai a Nigerian
Wannan magana abun dubawa che dalura akan bayanin sa
Aslm nidan Niger ne Yahudawa sukasashi dan ajuyar dahan kalin musulmai miyasa sai ranar asabar Ni.aganina.kada.asaurareshi.ina.gani.shine.mafita
Wannah mashirmaci ne
Yanzu tsawolokaci da'yan Nigeria ke sallah basuda sallah kenenko? ikon allah!
😂
Kai woni Abo sai bahaushe
عاقل ليس بجنون وعالم بفنه ليس بجاهل لكن لو سأل أهل الفن - أعني العلماء - قبل أن يتكلم
@@mohamedsouleymane4218 لكلامك صح
Kaji raddi na Ilimi
Ai ba dole sai anbi saitin ka'aba ba, sabida da nassin alqur'ani. Allah ya fada bangaren kudu da arewa duk na Allah ne, duk ta inda kuka fuskanta akwai Allah. Wannan ya faru lokacin da ake Kallon baiti muqadis sai aka canza zuwa kallon makka (ka'aba). Sai kafirai suke muzanta annabi Wajen yin Hakan. Allah sai ya ya Maida musu da martani. Sannan idan ya bar najeriya toh lallai zaiga abin ban mamaki game da alqibla. Wallahul musta'an
Abun tambaya a nan ita ranar hanyoyi nawane da ita?
,,😃😃 anma wan nan kimiyyar ta ka ba ta yiba ka sake binci kawa
Wlh bazan ce qarya yakeyiba saboda ai kullum ilimi yawa yakeyi babu abun mamaki aciki ammah naga mutane dayawa Wai dariya sukeyi a tunanin su hmm
Hmm
Bashida hankali dan.aiken yahudawane
🤔🤔🤔😂😂😂😂 baida lfy wanda ai mu wajihul Kaaba muke kallo Amma su yakin Saudi ainun Kaaba suke kallo, kuma duka malammu mayya yafisu Ilmi ne ko mai yake nufi
Rabu da dan hauka dan ALLAH yanzu shekara sama da dubu kaza ana sallah she yanzu zai kawo wani surkulle
A a taurarine suka canza kafin taurarin iwa da shaula sukama tukunna
Gaskia komu nan Libya muganu haka dan anata daidai ta suhu
🤣🤣🤣🤣
Mara lafiya
Masha Allah
Wasu Basu fahimceshi sosai ba
Shifa cewa yayi bama kallon saudiyya kwata kwata
Kuma Bai kamata a karyatashi ba
Ya kamata a fara bincikawa tukunna
Kawai ku ku juya Alakefinku
Masha allah