Wanan abin na mutanen nasarawa walllahi karya ne,yara kanana suke tiladtawa ta hanyar kiyayan kishiyiyin uwaye idan 😮yara suka canza 😮 sai kawai a dauki yaro akai shi wa😮jen boka da sunan maye ne
Dan Allah adinga kawo mana update yakin Russia da Ukraine da nato saboda munga wasu suna sa labarin cewa wai russia tana gwada yin amfani da makamin nuclear a matsayin wai gwaji. Da gaskene Koh karyane. Amma fa munajin dadin labaran da akekawomana na hamas da Hezbollah da Israel. Idan labaran yakin Palestine yake sawa a ki kawomana na Russia da Ukraine. Toh gaskiya munfisan labaran yakin Palestine
Naam Lamarin ruhi ai aljanu suna iya mu: amala. dashi a. bacvi amma ta fuskar wasi wasi akan zuciya kuma yana iya tasiri a gangar jiki kamar yanda matsafa keyi maita ma tsafi cw da aikin aljanu.
Allah ya tsare mu daga sharrin su Allah ya shryamana zuria Allah ya tsare mana imanimmu
Amin yarabbi yaqarim yassamugama lafiya Amin yasamou cikada imani
Wallahi wannan a shirya shine wallahi tallhi
gaskiya wannan shiryawa ne....mallamin ke tambayar kuma yake saka amsar a bakin yarinyan
Allah ya sauwake ya karemu da sharin maishari
Allah kaimana tsari da azzalumai Allah yabaki lfy adage da addu'a yan uwa
Ameeeeen y Allah
Wanan abin na mutanen nasarawa walllahi karya ne,yara kanana suke tiladtawa ta hanyar kiyayan kishiyiyin uwaye idan 😮yara suka canza 😮 sai kawai a dauki yaro akai shi wa😮jen boka da sunan maye ne
Allha kayimana tsari da mugayen mutane
Ameeeeen y Allah
😂😂😂😂😂😂a rantse da Allah karya sukewa yarinyan nan
Allah ya tsare❤
هذا كله سحر التخييل.. 😢
Bokayen Fir’auna zakache.
Allah ya saaka da alkhairi
Ai dake sun musulunta shi yasa muka nisantasu daga fir'auna la'anahullah mun siffanasu da bokaye saboda bayani da sifar da a kafi sani, na gode.
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAAHI WABARAKATUHU? ASSARIMUL BATTAR FI TASSADDIL LISSAHARATIL ASHARAR. WAHID BALI ABDULSSALAM.
+allah kiyaye
Barka malam Gaskiya da mamaki
Allah ya kyauta
لاحول ولاقوة الابالله 🇳🇪
Allah shi kyauta
Amin yarabbi yaqarim 🤲
Na ga asalin vedio Allah ya kyauta.
Kay wannan ba gaskiyane daga tambayanta nagane 😅😅😅
Anaka tunanin kenan
🤔
Dan Allah adinga kawo mana update yakin Russia da Ukraine da nato saboda munga wasu suna sa labarin cewa wai russia tana gwada yin amfani da makamin nuclear a matsayin wai gwaji. Da gaskene Koh karyane. Amma fa munajin dadin labaran da akekawomana na hamas da Hezbollah da Israel. Idan labaran yakin Palestine yake sawa a ki kawomana na Russia da Ukraine. Toh gaskiya munfisan labaran yakin Palestine
wannan shiryawa ne
maitafa !!!
Malan maganar kurwafa akwai matsala...
domin kurwafa inka ajiye hankali rai ne suke nufi dashi.....
Kuma kasan maganar Allah Akan rai!!!
Naam Lamarin ruhi ai aljanu suna iya mu: amala. dashi a. bacvi amma ta fuskar wasi wasi akan zuciya kuma yana iya tasiri a gangar jiki kamar yanda matsafa keyi maita ma tsafi cw da aikin aljanu.
Kadaina tallan wannan mutumun dan 419 ne suna kiranshi sarkin mayu wallahi dan 419ne @@abuaishaalfurqan
Wannan abun yana bukatar dogon bincike. Saboda gudun hadin baki da yaudara
Waga abu Film ne
Subhanallah
Indian film ne?
Maita kalmar hausa ce ا
😢😢
😂😂😂😂😂
😢
السلام عليكم
Dan Allah katuromin number sarkin_mayun
Allah ya kyauta