Allah Sarki Tayaya Zamu Samu Saukin Layoua Da Sunan Malamta Azagi Wanda Yakamata Azaga Da Wada Bay Kamataba Allah Sauwaka Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭
BABBAN MUNAFURCI YANA TARE GA WANNAN DAN JARIDA WEALLAHI KAJI TSORON ALLAH KAI DAN JARIDA BANA TARE DA WASU Qadiyyassa ammmma kai isa kake kowane kabi ahankali kada ka samukanka awuta wallahi
Kuskuren Dan Kayi shine kace ya kafirta mabiya Malam Jaafar da Albano da shauransu ba tare da bayani ba, Wanda Kuma yayi bayani farko Da karshen maganar sa Wanda Kai ba Saka ba Ko Bakaji ba yayi cikekken bayani,yanke Masa maganar akayi a social media Wanda yasa Na bibiyi cikekken karatun ba abinda yake Nufi ba Kenan,Yana Nufin ba Wanda Ake bi Sai Manzon Allah da kabisu ne in sunyi daidai Da Na Manzon allah,ba Kuma Ina Kare Shi Kan son zuciya, hasali ma kuskure yayi Na kafirta inyass da tijjani, Kuma ni bakin ka Na keyi wallahi hasali ma ni masoyin ka ne Abu Aisha Duk Shirye shiryen ka Ina bibiya,cewa Kaji tsoron Allah ba Wai galatsi Na kema ba, bayanin Da dr jamilu Waziri yayi Akan wannan Malami Shi nake tare Da Shi soboda ya Masa adalci Akan wannan maganar Da yayi,sannan ya biyo Da kurakuransa, don Allah Abu Aisha ka Nemo cikekken karatunsa ka saurara,Zaka Masa adalci ade wannan maganar Da yayi,wassalam Abu Aisha barakallu fika
Allahu Akbar😢 Yanzu harda kai kake cewa maganganu amaimakon kace hadeethi ya karanto.... Nidai bazanche komai ba. Hudubar Dr. Idris ya isheku Ammadai maganar hotunan, idan ba hotunansa neba zaka hadu da Allah bada dadi ba, Abu na biyu bamuji ka yada hadeesan daya karanto akan hoto ba, ko kaima baka yadda dasuba ne?
Gaskiya a cikin clips din da aka sa ban ji inda ya kafirta masu daukar hoto ba. Kuma ban ji inda ya kafirta Malaman Sunnah ba. Saboda haka Mallam Abu Aisha a rika kiyayewa wajen yin rahoto.
Ni tun daga kan title da cikin video na a ina nace ya kafirta malaman sunna? dan haka zanso ka sake duba title dina ka sake saurarar bayanai na, Amma masu daukar hoto ya kafirtasu idan baka gani a c to kuskure aka samu. ban saka videon ba.
@@abuaishaalfurqanAfwan, Mallam Abu Aisha, gaskiya ne na sake sauraren rahaton ka, baka ce ya kafirta Malaman Sunna ba. Amma a cikin clips din da ka sa ban ji inda ya kafirta masu daukar hoto ba. Amma kai a rahoton ka kace ya kafirta masu daukar hoto.
bulama dan jarida yace akida Shi akida boko Haram ama daga baya seyagane cewa wawane yana doke da akidada tafi taboko Haram hatsari walahi mabiyashi sugane gaskiya suwatse subarshi walahi in bahakaba yakaysu wuta ko dan hayane da dashaholiyane kamar yada madaki nijer yayi da dankomidine to haka wanga malam mungode da nasiha munagane
kai kasan abinda yake nufi kar ka biyewa jahilai don ka faranta masu rai. Abinda yake nufi,in ka bisu ka bar Allah da Manzon sa,wuta zakaje. to wannan karya ne koko gaskiya ne. Allah ya tabbatar da hakan a Alkurani,Manzon Allah ya tabbatar da hakan shima S.A.W. Allah ta'ala yace: ومن یعص الله ورسوله فإن له نار جهنم خالدین فیها أبدا.
Yakamata asamo karshe karatun miya yake nufi akan idan kabi su Shaik Albany wuta zaka? Koko yana nufin Manzon Allah kawai zaka bi da sunna shi? Sbd su Albaniy suna kuskure? Yakamata yarinka fitowa da magana fili duk da naga yaro ne Hausa bata ishe shi ba
Mai hankali inyatsaya yayi tunani babu wani abu mai muni aciki kusan duk maganganun sa gaskiyane mutane kudaina yanke hukunci akan abunda baka bibiyaba anayanke abu kadan akawomuku sbd an rainaku
Aiki da hankali da fahimta cikin hankali, bahaushe yakance idan ka jefa dutse a sama idan bakayi hankali ba zai iya dawowa akanka, kafirta mutane da sunan Sunnah ba Abu bane sabo, Abinda yake sabo a nan wayanda aka kafirta din wa'azi ne ga Mai tunani da hankali.
Sheikh Abu-Aisha wannan yaron dan iskane khariji ne, jahili. Ba shida alaka da ahlul sunnah ta kusa ko ta nesa. Yakamata gwamnati ta kama daniska wallahi irinsune masu zama y'an ta'adda.
Allah sarki,
Allah sarki,
Allah sarki,
Allah sarki, wanga say dey Allah ya taimakemou.
Alhamdou lillah docter yayi bayani dalla dallah.mun kuma fahimti gaskiya.abu aicha a nan dey an yi kuskure
Allah Sarki Tayaya Zamu Samu Saukin Layoua Da Sunan Malamta Azagi Wanda Yakamata Azaga Da Wada Bay Kamataba Allah Sauwaka Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭
Abu aisha kaimeyasa bakatambayeshiba
Ikon Allah.wani abo sai Najeriya Allah kawo sawki alfarma Annabi Mahamad s,a,w,ameen.
Abu aisha Allah yasaka da kaima baka yanke masa hukunci Kai tsayeba sai kabari masu hankali suyi alqa'lanchi nice
Abu aisha kayanke mishi magana bakabari vídeo yakai karsheba
MUNAGODIYA SOSAI MALAM❤❤
Slm malam abu aisha wlh wannan mutumin ba addini yakenufiba wlh yakamata asamai ido sosai ko adauki mataki akanshi danganeda karatunshi
Annabi saw yayi gaskiya abinda kayi za ayi maka mugodewa Allah
gaskiya wanga abo akowai son zuciya hum Allah dai yasa mu dace
Allah yakeuta 😢
Ikon Allah Allah ya keuta
BABBAN MUNAFURCI YANA TARE GA WANNAN DAN JARIDA WEALLAHI KAJI TSORON ALLAH KAI DAN JARIDA BANA TARE DA WASU Qadiyyassa ammmma kai isa kake kowane kabi ahankali kada ka samukanka awuta wallahi
Kai gaskiya Allah wannan babban daniskane
Malam kaji Tsoron Allah, Yakamata ka saurari karatun GABA daya
Wannan malamin ba ahlisunnah bane dan kala katone Allah yaimana tsarin da sharrin sa
Mais rabon wuta 😢😢
وش هذه الفضايح 😢
Abu Aisha Aji tsoron Allah kada a sauya Masa magana
A ina na sauya magana abinda. ya fafi shi na fada, ka duba title dina ka saurari bayanai na ba kara masa komai ba abinda ya fadi na hakaito
Kuskuren Dan Kayi shine kace ya kafirta mabiya Malam Jaafar da Albano da shauransu ba tare da bayani ba, Wanda Kuma yayi bayani farko Da karshen maganar sa Wanda Kai ba Saka ba Ko Bakaji ba yayi cikekken bayani,yanke Masa maganar akayi a social media Wanda yasa Na bibiyi cikekken karatun ba abinda yake Nufi ba Kenan,Yana Nufin ba Wanda Ake bi Sai Manzon Allah da kabisu ne in sunyi daidai Da Na Manzon allah,ba Kuma Ina Kare Shi Kan son zuciya, hasali ma kuskure yayi Na kafirta inyass da tijjani, Kuma ni bakin ka Na keyi wallahi hasali ma ni masoyin ka ne Abu Aisha Duk Shirye shiryen ka Ina bibiya,cewa Kaji tsoron Allah ba Wai galatsi Na kema ba, bayanin Da dr jamilu Waziri yayi Akan wannan Malami Shi nake tare Da Shi soboda ya Masa adalci Akan wannan maganar Da yayi,sannan ya biyo Da kurakuransa, don Allah Abu Aisha ka Nemo cikekken karatunsa ka saurara,Zaka Masa adalci ade wannan maganar Da yayi,wassalam Abu Aisha barakallu fika
Haba Aboo Aisha, yanzu bawan Allah nnan bazaku iya yimasa adalchi ba, yanzu ni mai karamin ilimi da qaranchin shekaru nafimchi shi kaikuma dakake malami kakasa fahimtarshi. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un.
@@abuaishaalfurqan
❤❤❤❤
gaskiya wanan Yaron yakamata akaishi dawanau dan wly ba wa'azi yake cin mutuncin mutane kawai yake wly
لا تقول عالم يا ابو عايشة، هو لا يستحق أن تسميه عالم
Akwai iya hausa, sabida da haka yana magana ne cikin fushi
😮😮😮😮😮😮
Dr idris ma ya shiga ciki
Allahu Akbar😢
Yanzu harda kai kake cewa maganganu amaimakon kace hadeethi ya karanto.... Nidai bazanche komai ba. Hudubar Dr. Idris ya isheku
Ammadai maganar hotunan, idan ba hotunansa neba zaka hadu da Allah bada dadi ba,
Abu na biyu bamuji ka yada hadeesan daya karanto akan hoto ba, ko kaima baka yadda dasuba ne?
Allah ya Saka maka da alkairi
@ShafiuAbdullahi-nl4kn Ameen yaa rabbi.
Hmmm
Manyan malaman yansiyasa sunsiyesi
Gaskia baka kware ba a harkar jarida, kadunga bicike kafin kanar da Al,umma. Kanema full video idan gaskiya kakeso. Allah yasa mudace.
Allah.mungodemaka kowa yahana uwarsa babci shima bazai rintsaba dama munfadamuku kowayazagimu badahakiba allah zai sakamana dariqa ikwan allah kadan kukagani allah yaqara rusaku yafarraqa tsakaninku alfarmar shugaba sallallahu alehi wasallam shegiya izala gidan rashin tarbiya kukukakoya musu yanzu yadameku allah yaqara sau 100000000000000000000000
Kafirta shehunnanku da yayi bashi bane gabanka. Zagin malamai kawai da yayi na izala shiyayi maka dadi. Ana hauka a duniya. Allah yabaka lfy.
Duk wanda baya izala agun ku ai kafiri ne bashi farau ba@@shearerphysicsclass
Gaskiya a cikin clips din da aka sa ban ji inda ya kafirta masu daukar hoto ba. Kuma ban ji inda ya kafirta Malaman Sunnah ba. Saboda haka Mallam Abu Aisha a rika kiyayewa wajen yin rahoto.
Ni tun daga kan title da cikin video na a ina nace ya kafirta malaman sunna? dan haka zanso ka sake duba title dina ka sake saurarar bayanai na, Amma masu daukar hoto ya kafirtasu idan baka gani a c to kuskure aka samu. ban saka videon ba.
@@abuaishaalfurqanAfwan, Mallam Abu Aisha, gaskiya ne na sake sauraren rahaton ka, baka ce ya kafirta Malaman Sunna ba. Amma a cikin clips din da ka sa ban ji inda ya kafirta masu daukar hoto ba. Amma kai a rahoton ka kace ya kafirta masu daukar hoto.
Wanan shi kukekira ahalisuna saboda lahlahcewa wan tisnanan da iska zindiqi
Yananufi inkabisu akan ra'ayinsu akan bata wuta zakaje wann ai abayyane yake
Gsky jingir da balalau da gwambe da isah pantami ba malamai bane
Wannan gaskiyane Ashe har yanzu akwai masu hankali Allah yayimaka albarka
Don wanna mutumin dan wanne gari ne?
Amma a kan fasfo dinsa yana da hoto kuma a kan PVC dinsa yana da hoton babu hotuna
To ai wannan larura ce
In ma che mutun Dan wuta ne ai ka Mai dashi kafiri,sanan maganar hoto shi videon fa yake Yi ba hoto bane ?
Adinga dakko maganar mutum gaba daya yanda za'afahimta kuma yana raddine afakaice zuwaga yan dariqa Sune masu bin shehunan su ido rufe
bulama dan jarida yace akida Shi akida boko Haram ama daga baya seyagane cewa wawane yana doke da akidada tafi taboko Haram hatsari walahi mabiyashi sugane gaskiya suwatse subarshi walahi in bahakaba yakaysu wuta ko dan hayane da dashaholiyane kamar yada madaki nijer yayi da dankomidine to haka wanga malam mungode da nasiha munagane
Malam wannan malamin fa dan kala kato
Shine banba sheda ni kadu beshi ba😡😡😡😡
kai kasan abinda yake nufi
kar ka biyewa jahilai don ka faranta masu rai.
Abinda yake nufi,in ka bisu ka bar Allah da Manzon sa,wuta zakaje.
to wannan karya ne koko gaskiya ne.
Allah ya tabbatar da hakan a Alkurani,Manzon Allah ya tabbatar da hakan shima S.A.W.
Allah ta'ala yace:
ومن یعص الله ورسوله فإن له نار جهنم خالدین فیها أبدا.
Yakamata asamo karshe karatun miya yake nufi akan idan kabi su Shaik Albany wuta zaka? Koko yana nufin Manzon Allah kawai zaka bi da sunna shi? Sbd su Albaniy suna kuskure? Yakamata yarinka fitowa da magana fili duk da naga yaro ne Hausa bata ishe shi ba
Dama duk wata kungiya iskancine ko izala ko da Dariqa ko shiaa duk shirme ne ka tsaya kan musulmi ne ba ruwan ka
Mai hankali inyatsaya yayi tunani babu wani abu mai muni aciki kusan duk maganganun sa gaskiyane mutane kudaina yanke hukunci akan abunda baka bibiyaba anayanke abu kadan akawomuku sbd an rainaku
Maganansa tanakan dede
Aiki da hankali da fahimta cikin hankali, bahaushe yakance idan ka jefa dutse a sama idan bakayi hankali ba zai iya dawowa akanka, kafirta mutane da sunan Sunnah ba Abu bane sabo, Abinda yake sabo a nan wayanda aka kafirta din wa'azi ne ga Mai tunani da hankali.
Mallam da jarida these pictures are edited you're not intelligent
Toh iman mahdi da sai su chima boko haram ko mi ?
Ashe Dan iskane
Sheikh Abu-Aisha wannan yaron dan iskane khariji ne, jahili. Ba shida alaka da ahlul sunnah ta kusa ko ta nesa. Yakamata gwamnati ta kama daniska wallahi irinsune masu zama y'an ta'adda.
Damafa salafawafa su awajansu yan izalah kafirainai kuma dama shak isah fantami dama basakiranshi malami dutsantashima damabiyanshi hakasuke kiranshi tsohon minister kawai