Masha ALLAH 🎉 Muna godiya sosai amms tabbas niksina nashiga irin halin nan bama sau daya ba Wlh mutun yanaji yana gani bazai iya komai ba dakyar nake samu inyita adduo i cikin Raina tukun Ga komai kuma mutun yna ganifa yanaji smma ba halin kayi mgna ko wani abu wlh😢 amma inka tashi zakaji zuciyanka tana bugawa kuma du kaji ka gaji😢 Allsh ya kara basira allah kuma ya dada karemu gaba daya 🤲🙏
@Hausastoriesbymusab yap I believe that because wallahi Ni Harma Nasaba Indai Dannaune Adomin Babu Ranar Banza Ammafa Duk Ranar Dana kwana da karatun Al'qur Ani Sai inji lafiya lau Shiyasama ni nafiyarda da Aljanine Akan wai ko rashin yin barci ko Cin Abinci gab damutum Zaiyi barci
@@VoiceofKaliTV1 MashaAllahu Hakane yafi karkata zuwa aljanu dama toh amma ana samun lokuta da kuma ba Aljanin bane shiyasa ma nayi addressing issue ɗin. Allah ya tsare mu daga sharrin mutum da aljanu baki ɗaya. Thanks for your comment and support brother
Okay Aisha. Shi wannan yanayi da mutum yake ji ya kasa motsi koda kuwa ya bude ido toh gaskiya ne ba ƙirƙirarran labari bane. Su scientist suna kiranshi sleep paralysis, yanayi ne wanda rabin ƙwaƙwalwarka yana farke rabi kuma bata tashi daga barcin ba. Da kuma sauran bayanai danayi a cikin video ɗin duk suna saka wa kaji wannan abu. Amma abinda aka sani shine akwai Aljanin da shi kuma aikinsa danne mutane, indai bakayi addu'a ba a ranar toh in yazo wucewa sai ya danne ka. Shi ɗabi'arsa ce. Shiyasa muka ce indai kana kokari kana addu'a sai kuma kana jin yanayin toh lallai ba aljani bane ragowar matsalar ce take damunka sai mutum ya magance matsalolin
@@bushranura Allah sarki sorry yes it is common it happens to a lot of people And it is still happening to them currently. The good thing is shi Aljanin ba jikin mutum yake shiga ba kawai wucewa yake sai ya danne mutum. How do you resolve your own?
@@Hausastoriesbymusab I had a hard time before he released me but after that I prayed but I felt very happy after that I told my mom she said don't be afraid I prayed and nothing happened
@bushranura that's great to hear Bushra you did well, just remember always to not be afraid of any form of entity that way u can battle anything inshallah 👍😊May Allah protect us all
@@MarwaMarwa-oz3bg هل تقوم بأي من الأنشطة التي ذكرتها في الفيديو؟ مثل الأكل في وقت متأخر من الليل والباقي؟ أو هل تعتقد أن قضيتك مرتبطة بشكل مباشر بالجن الخبيث الكابوس؟
Wannan ana kiransa da "sleep paralysed"yana faruwa ne idan mutum yana barci sai Ya farka amma sleep paralysed bai sake shi ba sai kaji baza ka iya mutsiba amfaninsa shi ne idan misali kana mafarki to koda kayi gudu baza kata shi ka yi gudu a gaski ba
@@MaryamKwaccidoRaees-lk2pb MashaAllahu thanks for this amazing comment we really appreciate your views concerning this topic 🤗👍👍 thanks for enlightening us further Nagode
Masha ALLAH 🎉 Muna godiya sosai amms tabbas niksina nashiga irin halin nan bama sau daya ba Wlh mutun yanaji yana gani bazai iya komai ba dakyar nake samu inyita adduo i cikin Raina tukun Ga komai kuma mutun yna ganifa yanaji smma ba halin kayi mgna ko wani abu wlh😢 amma inka tashi zakaji zuciyanka tana bugawa kuma du kaji ka gaji😢 Allsh ya kara basira allah kuma ya dada karemu gaba daya 🤲🙏
Amin amin hakane ƴar uwa duk abinda kika ce haka yake, Nagode sosai for this wonderful comment, Allah ya tsare mu baki daya. Dafatan yanzu kin shawo kan matsalar
Alh yasa mudace dan uwa
@@KhadijaLawan-r7s amin Amin Nagode sosai wlh
Thanks Allah yasakamaka da alkairi Muna gdy
@@حفصةمحمد-ف8ص Amin Amin nagode sosai
Masha ALLAH 🎉 Muna godiya sosai amms tabbas niksina nashiga irin halin nan bama sau daya ba
Wlh mutun yanaji yana gani bazai iya komai ba dakyar nake samu inyita adduo i cikin Raina tukun
Ga komai kuma mutun yna ganifa yanaji smma ba halin kayi mgna ko wani abu wlh😢 amma inka tashi zakaji zuciyanka tana bugawa kuma du kaji ka gaji😢
Allsh ya kara basira allah kuma ya dada karemu gaba daya
🤲🙏
Amin amin Nagode sosai
Merci beaucoup 🙏
Hakika Allah ya kara tsare mu daga sharrin su nagode
Masha Allah barakallah fihi Allah yasa mugama daduniya lafiya baki dayanmu Allah yatemaka Abokina nagoude
Amin Amin Nagode sosai 🤗✌️✌️
Ma shaa Allah
Thanks
Ok❤
@@SjdVd-sz3nu thanks a lot
👍👍👍
Thank you very much
🙏👌👌👌
Nagode sosai Aisha
Yayi
Thank you very much
First Comment mun gode sosai Allah ya biya❤
Thank you very much Husnah 😊👍👍 Allah ya saka da alheri da fatan kuma biki taɓa samun matsalar ba ta dannau a baya
😂😂 Waye Dannau Yataba Dannewa ? 😱
@VoiceofKaliTV hahahahahah this is a serious matter though these things exist😁
@Hausastoriesbymusab yap I believe that because wallahi Ni Harma Nasaba Indai Dannaune Adomin Babu Ranar Banza Ammafa Duk Ranar Dana kwana da karatun Al'qur Ani Sai inji lafiya lau Shiyasama ni nafiyarda da Aljanine Akan wai ko rashin yin barci ko Cin Abinci gab damutum Zaiyi barci
@@VoiceofKaliTV1 MashaAllahu Hakane yafi karkata zuwa aljanu dama toh amma ana samun lokuta da kuma ba Aljanin bane shiyasa ma nayi addressing issue ɗin. Allah ya tsare mu daga sharrin mutum da aljanu baki ɗaya. Thanks for your comment and support brother
@@Hausastoriesbymusab ga wata😂
Masha Allah muna godiya 🤍🤍
Nima Nagode sosai
Thank U 👉🏻 mus'ab,mun ilmantu sosai❤ina sonkarin bayani gamida wannan pls🥺🙏🏼
Okay Aisha. Shi wannan yanayi da mutum yake ji ya kasa motsi koda kuwa ya bude ido toh gaskiya ne ba ƙirƙirarran labari bane. Su scientist suna kiranshi sleep paralysis, yanayi ne wanda rabin ƙwaƙwalwarka yana farke rabi kuma bata tashi daga barcin ba. Da kuma sauran bayanai danayi a cikin video ɗin duk suna saka wa kaji wannan abu.
Amma abinda aka sani shine akwai Aljanin da shi kuma aikinsa danne mutane, indai bakayi addu'a ba a ranar toh in yazo wucewa sai ya danne ka. Shi ɗabi'arsa ce.
Shiyasa muka ce indai kana kokari kana addu'a sai kuma kana jin yanayin toh lallai ba aljani bane ragowar matsalar ce take damunka sai mutum ya magance matsalolin
Idan kina da wata tambaya kiyi. Sannan in kema hakan ya taɓa faruwa dake sai ki bamu labarin yadda kika magance matsalar. Mun gode sosai
First comment masha Allah muna gdy sosai lbr yayi dadi 🥰❤️
Thank you very much nagode sosai Bushra Allah ya saka da alheri
@ Bakomai wllh nima nataba shiga kalan yanayin nan naci wahala sosai kafin y sakeni 🥺
@@bushranura Allah sarki sorry yes it is common it happens to a lot of people And it is still happening to them currently. The good thing is shi Aljanin ba jikin mutum yake shiga ba kawai wucewa yake sai ya danne mutum. How do you resolve your own?
@@Hausastoriesbymusab I had a hard time before he released me but after that I prayed but I felt very happy after that I told my mom she said don't be afraid I prayed and nothing happened
@bushranura that's great to hear Bushra you did well, just remember always to not be afraid of any form of entity that way u can battle anything inshallah 👍😊May Allah protect us all
😅😅
Nagode sosai
❤❤❤❤😅
Thank you very much
Astagfirullaha waatubu ilaihi
@@LubabatuIbrahim-n1l ina godiya sosai 👍😊
@Hausastoriesbymusab ba komai ana tare munajin dadin labarai Allah ya Kara ilimi me albarka
@LubabatuIbrahim-n1l Amin Amin nagode sosai
Wlh gaskiya ne nima inayi Wlh 😭😢😊
@@ZaharaZahara-ng3he Allah sarki sorry kin shawo kan matsalar kuwa?
@Hausastoriesbymusab eh😊
Ok Allah ya ƙara karemu
انا دايما يجيني 😢
@@MarwaMarwa-oz3bg هل تقوم بأي من الأنشطة التي ذكرتها في الفيديو؟ مثل الأكل في وقت متأخر من الليل والباقي؟ أو هل تعتقد أن قضيتك مرتبطة بشكل مباشر بالجن الخبيث الكابوس؟
wlh nima natby
@@ArbiyaAbdulmumuni Allah sarki Allah ya tsare
kuma haka ne ba yama wannan sanyih 🧐
Nagode sosai Allah ya tsare mu baki daya
Wannan ana kiransa da "sleep paralysed"yana faruwa ne idan mutum yana barci sai Ya farka amma sleep paralysed bai sake shi ba sai kaji baza ka iya mutsiba amfaninsa shi ne idan misali kana mafarki to koda kayi gudu baza kata shi ka yi gudu a gaski ba
@@MaryamKwaccidoRaees-lk2pb MashaAllahu thanks for this amazing comment we really appreciate your views concerning this topic 🤗👍👍 thanks for enlightening us further Nagode
Masha ALLAH 🎉 Muna godiya sosai amms tabbas niksina nashiga irin halin nan bama sau daya ba
Wlh mutun yanaji yana gani bazai iya komai ba dakyar nake samu inyita adduo i cikin Raina tukun
Ga komai kuma mutun yna ganifa yanaji smma ba halin kayi mgna ko wani abu wlh😢 amma inka tashi zakaji zuciyanka tana bugawa kuma du kaji ka gaji😢
Allsh ya kara basira allah kuma ya dada karemu gaba daya
🤲🙏
Amin amin hakane ƴar uwa duk abinda kika ce haka yake, Nagode sosai for this wonderful comment, Allah ya tsare mu baki daya. Dafatan yanzu kin shawo kan matsalar
@@Hausastoriesbymusab
Amin Amin ya Allah
Eh now alhmdlh
@nafisathamisu7650 MashaAllahu Allah ya ƙara tsaremu
@@Hausastoriesbymusab amin y Allah
Ameen summa ameen