Masha allahu kai wlh laBarinnan ya ilman tar Damu sosai .ah mus'abu wlh kuma ga su hassanan Dasu muke kallah to ina hussaina fa?😢😅thanks , may allah reword u withgoodness🙏🏼👌🏼☺️💖💖💖💖💖
Masha ALLAH, wato itadai addua a kullum makamin muminice, yanzu meya Kai mutun bacci da earpiece a kunne kuma yana jin kida😢 Kai allah kaci gaba da tsaremu kabamu ikon yin addua a kowani irin yanayi muke ciki, sharrin mutun da aljan allah ya shiga tsakaninmu dasu 🙏 yan uwa a dage da addua pls Dan wlh wannan duk yna faruwa kuma suna samun galaba akan mutun ne idan baya kula da adduo i dakuma ibada. Muna godiya sosai y mus'ab Allah ysaka da alheri Allah ykara basira 🎉❤👍
Amin Amin a gaskiya ina ƙara miƙa godiyata Lodi- Lodi Nagode sosai Nafisat da wannan comment ɗin da kikeyi. You are really a very important member of this channel ❤️❤️❤️❤️😊🙏🙏🙏🙏👍👍👍
shekaru kusan goma da suka wuce wlh Nima kusan haka ta faru da yayata babba . Daga fita takai markadan kosai kawai sai ta tsinci kanta cikin dashi. Saida tashiga tsakiyar daji tukunna ta dawo hayyacinta . Sojojine suka dawo da ita mutane sukace aljanu ne suka tafi da ita. Yanzu ta rasu ma tun 2016 😢 duniya labari
La haula wala ƙuwwata illa billah 🥺 tabbas zaku iya aikata fiye da haka ma, wannan shine zai nuna mana cewa koda yaushe ana so a zama ana addu'a ta kariya daga sharrin mutum ko aljan. Nagode sosai Nafisa
@@MuhammadSaadatumasud hahah danma baki kalli lbrin mayya Mai kashe samarinta da me Keke napep ba🤣🤣🤣 kiyi hkuri zaki Saba ne, Nima da in gaya miki wlh tsoro nake Amma ynzu banji ukun dare ma saina kalla in Inaso🥱😁💪💪
First comment Muna godiya sosai Allah Ubangiji ya qara basira ❤❤❤❤ shiyasa fa addu'a take da dadi wallahi, hmmm mu da Allah ya jaraba da wannan lalurar Allah ya yaye mana
Very nice story ❤❤❤🎉🎉
Thanks mutumina
Masha allah lbr yafada kar sosai ❤
Nagode sosai wlh ❤️🤗
Gaskiya labaranka suna dadi sosai kuma suna bada kyakykyawar ma'anah
Nagode nagode sosai Thanks for listening
Yiyi dadi sosai wllh muna gadiya 😊❤
Nima Nagode Xulaihah❤️👍
Dan Allah brother katuromin lambar ka akwai mgn zamoyi please
Muna matukar Godiya ❤
Nagode sosai wlh
mashaallah ya mus’ab labari yayi dadi sosai muna ta godiya wallahi sai yanzu na samu na gyara wayan nawa 🎉❤❤❤❤❤
@@Bushrasafiyan MashaAllahu Nagode sosai Bushra welcome 🎉🎉🎉🎉🎉❤️❤️❤️
Allah 1:37 ya kara beiwa 🤲amen
Amin nagode sosai ❤️❤️❤️👍👍😊
mungode so sai wlh ❤
Nima Nagode sosai 🤗✌️👍
Gaskiya labarin yayi dadi da kuma ma'ana wannan busar da kake sawa tana kayatarwa🎉
Nagode sosai wlh toh shikenan babu damuwa 😊👍✌️
Mashah Allah Allah Kara karpin basira godiya muke sosai yau banida data ban karasa jiba😊😊😊
Toh babu Matsala Nagode sosai
Masha Allah wlh lbri yayi dadi sosae akwai fadakarwa acikinsa sosai ❤
🎉❤
@@HafsatAbdullahiwada Nagode sosai wlh ❤️❤️❤️😊🤗✌️✌️👍
@@nafisathamisu7650 😊🤗✌️
@Hausastoriesbymusab u deserved it dear🥰
Masha allahu kai wlh laBarinnan ya ilman tar Damu sosai .ah mus'abu wlh kuma ga su hassanan Dasu muke kallah to ina hussaina fa?😢😅thanks , may allah reword u withgoodness🙏🏼👌🏼☺️💖💖💖💖💖
Nagode sosai inshaAllahu Za'a yiwa Hussaina labarin ta itama ki tuna min ko da na manta nan Gaba nagode sosai ❤️✌️
Masha ALLAH, wato itadai addua a kullum makamin muminice, yanzu meya Kai mutun bacci da earpiece a kunne kuma yana jin kida😢
Kai allah kaci gaba da tsaremu kabamu ikon yin addua a kowani irin yanayi muke ciki, sharrin mutun da aljan allah ya shiga tsakaninmu dasu 🙏 yan uwa a dage da addua pls Dan wlh wannan duk yna faruwa kuma suna samun galaba akan mutun ne idan baya kula da adduo i dakuma ibada. Muna godiya sosai y mus'ab Allah ysaka da alheri Allah ykara basira 🎉❤👍
Amin Amin a gaskiya ina ƙara miƙa godiyata Lodi- Lodi Nagode sosai Nafisat da wannan comment ɗin da kikeyi. You are really a very important member of this channel ❤️❤️❤️❤️😊🙏🙏🙏🙏👍👍👍
@@Hausastoriesbymusab thank you so much oo👍🥰🎉
😢
shekaru kusan goma da suka wuce wlh Nima kusan haka ta faru da yayata babba . Daga fita takai markadan kosai kawai sai ta tsinci kanta cikin dashi. Saida tashiga tsakiyar daji tukunna ta dawo hayyacinta . Sojojine suka dawo da ita mutane sukace aljanu ne suka tafi da ita. Yanzu ta rasu ma tun 2016 😢 duniya labari
La haula wala ƙuwwata illa billah 🥺 tabbas zaku iya aikata fiye da haka ma, wannan shine zai nuna mana cewa koda yaushe ana so a zama ana addu'a ta kariya daga sharrin mutum ko aljan. Nagode sosai Nafisa
@ gaskiya ne addu’a itace makami 🥰Allah ya bada sa’a yaya mus’ab 💙😍
@NafissaLawan Amin Amin Nagode sosai
Allahu akbar wlhy nikaina mun samu irin matsalar nan da kanwata Allah ya mata rahama😢@@NafissaLawan
Labariiiiiiiihhh daga mus'af 😅😅
Wllh kana dan storatanii da labarib aljanun nan aradu 😢
Hahaha haba sis na lura dai kinada tsoro
Sorry lbrine Amma fa Yana faruwa kedai kawai addua ce tsakaninmu dasu
@@MuhammadSaadatumasudafuwa 😁🤣😂 keda zamu kai soja kiyita basu labariiiiiii daga mus'ab😂😂👍
@@Hausastoriesbymusab 🤣🤣😂 Tabdijam wane nii xan daii bayar amma banda na aljanu😂😂
@@nafisathamisu7650 Hakane kam wllh amma bana iya jii da daddare saidaii in barii da safe koda rana amma wllh yana banii tsoro 😢
@@MuhammadSaadatumasud hahah danma baki kalli lbrin mayya Mai kashe samarinta da me Keke napep ba🤣🤣🤣
kiyi hkuri zaki Saba ne, Nima da in gaya miki wlh tsoro nake Amma ynzu banji ukun dare ma saina kalla in Inaso🥱😁💪💪
First comment Muna godiya sosai Allah Ubangiji ya qara basira ❤❤❤❤ shiyasa fa addu'a take da dadi wallahi, hmmm mu da Allah ya jaraba da wannan lalurar Allah ya yaye mana
Amin amin Nagode sosai wlh ✌️👍🤗
👍👍
Ba ki duba wancan Page da muka yi rigimar wanda za'a fara yiwa tatsuniya ba? ai ya yi miki naki da jimawa Nafisa Mai kunu😂😂😂
😂😂😂 na gani mana harna Miki comment ma baki gani bane?@@princessHusnah
❤️🤗✌️👍