- Видео 80
- Просмотров 555 306
Hausa stories by Mus'ab
Нигерия
Добавлен 24 дек 2016
Educational Channel🌟🌟🌟🌟🌟Labarai masu mugun daɗi, darasi, nishaɗi da al'ajabi muke bayarwa kala-kala a wannan channel ɗin....irinsu; tatsuniya,tales,labaran Hausa da ire-iren su, tarihi da sauransu ku danna mana subscribe domin kasancewa dani Mus'ab wanda zan ringa baku labarai masu ɗumbin darusa, sanya nishadi, labaran soyayya, yaƙi da sauransu.
#HausaStories #Folklores #Folktales #HausaCulture #AfricanTales #Storytelling
#hausa,#Arewahausastories,#hausafolklore,#hausacartoon,#hausafilms,#labarina,#arewa24,#arewa,#anani,#tastuniyanhausa,#voiceofanani,#ananice,#hausavoiceover,#voiceover,#hausamovies,#viralstory#africanfolktales,#tales,#nigerianfolktales,#folklore,#labarina,#africanbedtimestories,#story,#hausaseries,#hausastories,#hausapeople,#viral,#gidanbadamasi,#hausasongs,#Latestafricanfolktales,#hausafilms,#voiceofanani,#folktales,#arewafolktales,#izzarso,#labarai,#tatsuniya,#labari,#labaranhausa,#hikaya,#stories,#bedtimestories,#nightstories,#tarihi,#tarihinhausa#africa #history

TA KASHE ƘADANGARE SAI GASHI YANA BIN TA KO INA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/TATSUNIYAR HAUSA
TA KASHE ƘADANGARE SAI GASHI YANA BIN TA KO INA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/TATSUNIYAR HAUSA
Просмотров: 16 042
Видео
TA KWANA BAKIN RAMIN TURURUWA SABODA KISHIYA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 9 тыс.19 часов назад
TA KWANA BAKIN RAMIN TURURUWA SABODA KISHIYA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
SAURAYIN AMARYA YAZO GIDANTA RANAR DA AKA KAITA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/TATSUNIYAR HAUSA
Просмотров 4,8 тыс.День назад
SAURAYIN AMARYA YAZO GIDANTA RANAR DA AKA KAITA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/TATSUNIYAR HAUSA
GASHIN HAMMATARSA KULLUM SAI YA FITO PART 2. /AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 1,9 тыс.14 дней назад
GASHIN HAMMATARSA KULLUM SAI YA FITO PART 2. /AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
GASHIN HAMMATARSA KULLUM SAI YA FITO/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 3,9 тыс.14 дней назад
GASHIN HAMMATARSA KULLUM SAI YA FITO/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
DANNAU; ALJANIN DAYAKE HANAKA MOTSI IN KANA BARCI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 2,7 тыс.14 дней назад
DANNAU; ALJANIN DAYAKE HANAKA MOTSI IN KANA BARCI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
TSOHUWA MAI HAƊIYE ƁERA DA RANSA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 24 тыс.21 день назад
TSOHUWA MAI HAƊIYE ƁERA DA RANSA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
TAYIWA KISHIYA ASIRI YA DAWO KANTA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 47 тыс.Месяц назад
TAYIWA KISHIYA ASIRI YA DAWO KANTA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
MAHAUKACIN KARE MAI SA MUTANE HAUKA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 4,2 тыс.Месяц назад
Labarin wani kare ne wanda ya addabi jama'a a garin Kano, idan karen ya cije ka sai ka fara haushin kare ko rai yayi halinsa. Ku biyo mu domin kuji yadda aka kaya. Don Allah duk wanda ya kalla ya mana subscribing ya Kuma danna mana like. (A health education story of a mad dog that terrorized a town in Kano, a Hausa land, spreading the deadly rabies virus to several people. Find out how the heal...
SAURA KWANA ASHIRIN YA MUTU😳/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 4,6 тыс.Месяц назад
Labarin wani Attajirin mai kuɗi ne wanda Allah yayi masa ƙiba sosai shine ya bari ƙibar ta jawo masa matsala har takewa ransa barazana ku biyo mu kuga yadda ta kaya. Don Allah duk wanda ya kalla ya mana subscribing ya Kuma danna mana like.
MUTUWA SUKE IDAN SUKA RUFE IDO SUKAYI BARCI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 868Месяц назад
Labarin wani gari ne a zamanin da wanda in kayi barci ka mutu.(A Story of a cursed city in which the people can't sleep) Don Allah duk wanda ya kalla ya mana subscribing ya Kuma danna mana like.
MUGUWAR ƳAR AIKIN GIDA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 7 тыс.Месяц назад
#africantales #africanfolktales #hausastories #storytime #africanstories #bedtimestories #movie #arewa #arewastories #labarinhausa #tasuniya #tatsuniyanhausa Labarin wata ƴar aiki ce muguwa.(Wicked Housemaid) Don Allah duk wanda ya kalla ya mana subscribing ya Kuma danna mana like. hausa/Arewahausastories/hausafolklore/hausacartoon/hausafilms/labarina/arewa24/arewa/anani/tastuniyanhausa/voiceof...
MACIJI YA HAƊIYESHI KUMA SAI YA RAYU/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 3,7 тыс.Месяц назад
#africantales #africanfolktales #hausastories #storytime #africanstories #bedtimestories #movie #arewa #arewastories #labarinhausa #tasuniya #tatsuniyanhausa Labarin wani yaro ne da maciji mai abun mamaki. Don Allah duk wanda ya kalla ya mana subscribing ya Kuma danna mana like. hausa/Arewahausastories/hausafolklore/hausacartoon/hausafilms/labarina/arewa24/arewa/anani/tastuniyanhausa/voiceofana...
TSOHO MAI KAMBUN BAKA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORY/BEDTIME STORY
Просмотров 7 тыс.Месяц назад
#africantales #africanfolktales #hausastories #storytime #africanstories #bedtimestories #movie #arewa #arewastories #labarinhausa #tasuniya #tatsuniyanhausa Labarin wani tsoho ne mai abun mamaki duk abinda yace zai faru dakai sai ya faru dakai. Don Allah duk wanda ya kalla ya mana subscribing ya Kuma danna mana like. hausa/Arewahausastories/hausafolklore/hausacartoon/hausafilms/labarina/arewa2...
TA ƘONA FUSKARTA GARIN BLEACHING/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 5 тыс.2 месяца назад
#africantales #africanfolktales #hausastories #storytime #africanstories #bedtimestories #movie #arewa #arewastories #labarinhausa #tasuniya #tatsuniyanhausa Labarin wata yarinya ce mai son yin bleaching sosai wai dole ita sai ta zama fara. (Skin lightening story ). Don Allah duk wanda ya kalla ya mana subscribe ya Kuma danna mana like. hausa/Arewahausastories/hausafolklore/hausacartoon/hausafi...
MAI TSORON MATA DA MACE TA KULASHI SAI YA RUƊE/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 6 тыс.2 месяца назад
MAI TSORON MATA DA MACE TA KULASHI SAI YA RUƊE/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
AN BINNESA DA RANSA SAI YA FARKA A KABARI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 33 тыс.2 месяца назад
AN BINNESA DA RANSA SAI YA FARKA A KABARI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
TA KWARAWA ALJANI RUWAN ZAFI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 80 тыс.2 месяца назад
TA KWARAWA ALJANI RUWAN ZAFI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
AMARYA MAI FITSARIN KWANCE/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 142 тыс.2 месяца назад
AMARYA MAI FITSARIN KWANCE/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
TSOHO DA TAKARDAR AL AJABI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 6 тыс.2 месяца назад
TSOHO DA TAKARDAR AL AJABI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
YARO CIKIN RAMIN TURURUWA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
Просмотров 25 тыс.2 месяца назад
YARO CIKIN RAMIN TURURUWA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORIES
BUZUN DAYA KASHE ZAKI SHI KAƊAI A SAHARA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
Просмотров 4,6 тыс.2 месяца назад
BUZUN DAYA KASHE ZAKI SHI KAƊAI A SAHARA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
ƊAN KEKE NAPEP YA ƊAUKO ALJANU/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
Просмотров 3,5 тыс.3 месяца назад
ƊAN KEKE NAPEP YA ƊAUKO ALJANU/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
MAYYAR BUDURWA DUK TA KASHE SAMARIN TA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
Просмотров 83 тыс.3 месяца назад
MAYYAR BUDURWA DUK TA KASHE SAMARIN TA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
MAFARAUCIN DAYA KAMA ALJANI A DAJI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
Просмотров 11 тыс.3 месяца назад
MAFARAUCIN DAYA KAMA ALJANI A DAJI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
YA FAƊA RIJIYA GASHI BA MAI CIROSHI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
Просмотров 2,3 тыс.4 месяца назад
YA FAƊA RIJIYA GASHI BA MAI CIROSHI/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
GIDAN DA IN KA KWANA SAI KA MUTU/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
Просмотров 7 тыс.4 месяца назад
GIDAN DA IN KA KWANA SAI KA MUTU/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY
MAI FARIN JINI WAI KOWACCE SAI TA AURESA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/LABARIN HAUSA@voiceofanani
Просмотров 2 тыс.4 месяца назад
MAI FARIN JINI WAI KOWACCE SAI TA AURESA/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/LABARIN HAUSA@voiceofanani
Labarin Mafarauta da Aljana Mairo/African folktale/Hausa stories/Labarin Hausa@voiceofanani
Просмотров 3,2 тыс.4 месяца назад
Labarin Mafarauta da Aljana Mairo/African folktale/Hausa stories/Labarin Hausa@voiceofanani
Labarin Abdullahi da Ƙunshin Daura/African folktale/Hausa stories/Labarin hausa @voiceofanani
Просмотров 2,8 тыс.4 месяца назад
Labarin Abdullahi da Ƙunshin Daura/African folktale/Hausa stories/Labarin hausa @voiceofanani
Mus,ab gidan dadin murya Allah ya kara daukaka da basira ❤😊😊❤
Amin Nagode sosai Hassana🤗😊👍
Nice one Keep it up
Thanks
Nurse 😂😂😂
Hahaha 🤣
💯👍👍👍
Thank you very much
Darasine
Nagode sosai 🤗
Kai na ilmantu Dashi sosai muna godia allah yakara Basira Da hikima.may goD Bless you And guied U🤲🏻🥰
Amin Nagode nima
😂😂😂😂😂
Thanks 👍🙏
Anani
Sunanki anani?
Masha allah yayah mu muna godiya allah ya kara basira 😊😊😂
Masha allahu gaskia laBarinan yayi daDi sosai🥰But mus'ab ya MUTANENNA MU BA acanja musu colour na kayansu ba, HAR BAYAN SHIKARU? KUMA yaraN BAMU GAN SUBA,KOSUN JI INDA BA ADAWOWANE?🤗😛😅
@@AishaZakarmaina-f5i hahhahahhaha Aisha 🤣🤣😂 Watakila Alhaji baya siya musu kayan sawa sai dai ya basu abinci😂😂 toh shikenan inshaAllahu zan dinga canza musu kaya Nagode sosai A'isha 👍❤️❤️❤️
❤❤❤
❤❤❤
Thanks
❤❤Auyimui nawa Labari
Mene suna?
Babu kyau haramun ne kashe kowace dabba indai ba cutar maka tayi ba ko kuma mai cutarwa bace. Ko mai cutarwa ce in kaje gidanta kamar a daji misali haka kawai babu kyau kashe ta ba tare da wani alhaki ba saidai idan farauta kake domin amfani da ita. Sannan Manzon Allah (SAW) yace a cikin hadisi sahih cewa idan kaga wata dabba a gidan ka kamar maciji, kunama, ramin tururuwa, ƙadangare etc kowace irin dabba toh kafin ka kashe ta sai kayi mata warning sau uku kamar kace "ina Miki/Maka gargaɗi ki/ka fita daga cikin gidan nan domin in ba haka ba zan kashe ka ko in ji maka ciwo" har sau uku idan mutum yaga dabbar bata ɓace ba ko kuma bata gudu ba toh ba Aljani/Aljana bace sai ya kira sunan Allah ya kashe ta ba abinda zai faru inshallah.
@@Hausastoriesbymusab tabbas wannan magana taka haka take Allah ya dada kiyayemu yasa mu dace thank you so much 🎉💓💃👏
To akwai masu cin kaDangari But BANSAN KUDA KYAW KO BA KWAW?🧐🤔😅
@@AishaZakarmaina-f5i hahaha 🤣🤣 toh wannan kam sai a tambayi malamai A'isha😁😂😂🤣
@@nafisathamisu7650 thank you very much nagode sosai
Yanzu kana nufin kashe Kadangare haramun ne 😂😂😂 dan Allah fahimtar da ni
Hahhahahha Eh tare da kowace dabba indai ba cutar maka tayi ba ko kuma mai cutarwa bace. Sannan Manzon Allah (SAW) yace a cikin hadisi sahih cewa idan kaga wata dabba a gidan ka kamar maciji, kunama, ramin tururuwa, ƙadangare etc kowace irin dabba toh kafin ka kashe ta sai kayi mata warning sau uku kamar kace "ina Miki/Maka gargaɗi ki/ka fita daga cikin gidan nan domin in ba haka ba zan kashe ka ko in ji maka ciwo" har sau uku idan mutum yaga dabbar bata ɓace ba ko kuma bata gudu ba toh ba Aljani/Aljana bace sai ya kira sunan Allah ya kashe ta ba abinda zai faru inshallah.
@Hausastoriesbymusab Okay tom ngd sosai 🙏 Allah ya biya
@@princessHusnah Amin Amin 🤗👍
kai allah ya qara tsaremu sai da kai mus,ab❤❤❤
Amin Amin Nagode sosai
Masha Allah 😂
Nagode sosai 🤗
Labariiiiiiiihhh daga mus'af 😊😊😂😂
@@MuhammadSaadatumasud thank you Sa'adatu oyoyo sannu da zuwa
Masha Allah mugodi❤😮😅😊
@@AbdulkabirMuhammadAlhassan Nima Nagode sosai
mungode so sai ❤❤
Masha Allah lbr yayi dadi Allah Kara karpin basira gaskiya tayi kokarima hatta iya tsaye ta kashe
Nagode sosai wlh 😊 eh hakane tayi ƙoƙari sosai saboda ƙadangare abin tsoro ne kam, aljanu suna yawan hawa kansu musamman tsofaffin ƙadangaru kuma ana yawan ture na sihiri da su
@Hausastoriesbymusab gaskiya ni ko gani ma Ina tsoron Allah tsare my Baki daya
Allah ya tsare mu 😢
@@ZaharaZahara-ng3he Amin Amin tabbas kadangare masifa ne
@Hausastoriesbymusab eh wlh ykk 🥰
@ZaharaZahara-ng3he Lfy lau wlh fatan kina lafiya ya mutan gida?🤗
@@Hausastoriesbymusab alhamdulillah 😊
@@Hausastoriesbymusab labaraiiii daga mus'ab😄😃
Ya salam
Nagode sosai gaskiya kadangare abin tsoro ne musamman tsohon ƙadangare
Masha ALLAH tabbas addu a makamin muminice👍 Allah ya bamu ikon ci gaba dayin addua dakuma karatun Qur'ani aduk inda muka tsinci kanmu Allah ya nesantamu daga duk wani abun cutarwa, amma inahh kadangare ai baiyiba ke salma meya kaiki kashe kadangare😢 tamayi kokari waiiiii Muna godiya dear allah ya kara basira da zakin murya 🎉💃💃🙏
Amin Amin Nagode sosai wlh 🤗❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️wow ban ma San yadda zan gode Miki ba for always supporting this channel Nagode sosai wlh 🤗✌️✌️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ kuma da gaske ne ƙadangare fa sai a hankali
Nima nagode sosai wlh really appreciate🎉💃💃 🙏 inahh ai kadangare yayi can....................................👈nayi nan👉😂😂😂 Sam ban yarda da suba ne kul😂
Aiki yana kew mon fils Allah ya kara bassira
Amin Amin Halima Nagode sosai wlh 🤗✌️✌️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Gaskiya yayi 🎉
Thanks
Thanks Nagode sosai 🤗✌️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Very nice story ❤❤❤❤
Thank you very much Ibrahim nagode akwai sunanka a cikin labarin❤️❤️❤️❤️❤️🤗🤗
Masha Allah ❤❤🙏🙏
@IBRAHIMRABIU-g8w nagode sosai
Ok 🙏🙏❤❤🎉
Yeee first comment dear lbr yayi dadi sosai wllh muna gdy Allah dae ya biya seda kai y mus’ab 😅❤️❤️
Thank you very much Bushra nagode sosai ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ thanks for your support
@@Hausastoriesbymusabno don’t worry ae ni bazan iya kashe kadangare ba ae tayima kokari 😂❤
First view💃💃🎉🎉
Thank you very much u are very important to this channel ranki ya daɗe thanks 🙏❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Awwwwwnnnn ❤❤❤❤ Thank you so much 🙏💃💃💃
@nafisathamisu7650 U are welcome ❤️
👍👍👍👍❤❤❤
Thanks
Allah ya shiryeta
Amin amin
🤗🤗🤗🤗🤔🤔🤔
Thanks
❤❤😂😂😂😂😂😂
Nagode sosai 🤗
😂😂😂
Hahhahhaa thank you very much nagode sosai
😂😂😂😂😂
Merci mademoiselle 🤗🙏👍👍👍
Very nice
Thank you very much
🎉😂😂😂
Thanks 👍
❤❤❤❤❤
Thanks
Yayi dadi
Nagode sosai
Amin
Thank you very much
Wow
Thank you very much
❤❤❤
Nagode sosai
Ekon Allah
Nagode sosai
AI🤦🏻♂️
Nagode
Ku karkaɗa kunnuwanko ko saurari labariiiiii daga mu'ab wlh yana birgeni sosai 😊😂🎉 Allah ya ƙara basira Mai albarka mus'abbbb❤
Allah sarki nagode sosai wallahi ❤️🤗🤗❤️❤️❤️🙏🙏🙏🙏🙏👍👍👍🎉🎉
Wlh tatsuniyar tanada dadi sosai thank you 🎉❤😊😊
Wlh gaskiya ne nima inayi Wlh 😭😢😊
@@ZaharaZahara-ng3he Allah sarki sorry kin shawo kan matsalar kuwa?
@Hausastoriesbymusab eh😊
Ok Allah ya ƙara karemu
Su har ranar aurenma basu chanja kayaba
😂😂
Hahaha 🤣🤣🤣🤣 watakila basuda kayan sawa sosai 🤣
HHahhahah 😂😂
Somliyun😂😂😂😂
🤗👍🤗