ƊAN KEKE NAPEP YA ƊAUKO ALJANU/AFRICAN FOLKTALES/HAUSA STORIES/BEDTIME STORY

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 янв 2025

Комментарии • 23

  • @ukashatmarwantv
    @ukashatmarwantv 3 месяца назад +2

    Mashaa Allaah
    Allah ya kara basira

  • @TerribleThings-n8d
    @TerribleThings-n8d 3 месяца назад +1

    ❤❤❤❤❤

  • @LabaranHikimabyMusab1
    @LabaranHikimabyMusab1 3 месяца назад +1

    Wow ❤❤❤❤❤❤❤❤ MashaAllahu wannan labari gaskiya ya burgeni sosai Allah ya ƙara basira oga MUS'AB gaskiya labaranka suna daka nishaɗi kamar mutum kada ya daina kallo MashaAllahu barakallah ❤❤

  • @NanaHamudi
    @NanaHamudi 3 месяца назад +1

    MARWA

  • @SaadatuInuwa-s2n
    @SaadatuInuwa-s2n 2 месяца назад

    ❤❤❤🎉

  • @MaryamHussaini-s1s
    @MaryamHussaini-s1s 2 месяца назад

    Masha Allah, Allah yakara basira

  • @SaadatuInuwa-s2n
    @SaadatuInuwa-s2n 2 месяца назад

    Allah yakara basira muna jiranwasuma 🙏

  • @TerribleThings-n8d
    @TerribleThings-n8d 3 месяца назад +1

    MashaAllahu labari yayi daɗi sosai yaya MUS'AB Allah ya ƙara basira a gaskiya ina jin daɗin labaranka domin suna sanya Ni nishaɗi sosai kuma zanyi sharing wa mutane sosai inshaAllahu ❤❤❤❤

  • @MuramBashir-u7u
    @MuramBashir-u7u 3 месяца назад

    🤗

  • @MoubarakMoubarak-p6j
    @MoubarakMoubarak-p6j 3 месяца назад +1

    Allah sarki agaskiya akoi darasi awannan sosai fa Allah yaqara basira temako abone maikew wallahi

    • @Hausastoriesbymusab
      @Hausastoriesbymusab  3 месяца назад +1

      Hakane nagode sosai mutumina. Kuma inshaAllahu zaku sha labarai masu nishaɗantarwa nan bada jimawa ba

  • @muzanchannel6272
    @muzanchannel6272 3 месяца назад

    Allah dai ya biya yusura mai awara😂😂

    • @Hausastoriesbymusab
      @Hausastoriesbymusab  3 месяца назад

      Hahaha! Nima dai awararta ta burgeni sosai idan na samu zan siya na kai baka nima😁

    • @muzanchannel6272
      @muzanchannel6272 3 месяца назад

      @@Hausastoriesbymusab Aikam daga gani zatayi dadi yasin.