Amma fa har yanzu ina bin ka bashin ta "Baban Tayo Dan Kwangila, manya A Bi Ku ad Gaskiya" da ta "Bawa Rijau", wacce yake cewa, "shi ka gina gari dungum bai wuce kwana goma, mai halin girma, Mamman zan Rijau wajjen Bawa", ta cikon ukun ita ce ta "Sarkin Makera Tukur, Gadan-Gadan Alhaji". Amma dai gaskiya ka ci kwaf, ya kamata a daga maka hula. Jazakallah. Mun gode.

Ka cika dan halak. Allah Yai maka albarka. Na gode.
Don Allah ga lambar waya ka turamini wakar sarki tukur 08167072424