Bosho tv ( Bosho Allah ya Maimaita)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 дек 2024

Комментарии • 30

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Год назад +1

    Barka Yan gidan gwagare barkaku da sallah da fatan ayi sallah lfy amuna kafara da Zaman tarte@🙏🙏🙏🙏

  • @psuleshehuzz7218
    @psuleshehuzz7218 Год назад

    Allah Yajazamanin Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero Yakuma Karya Rundunar Makiyansa Ameen Bosho Ashatuwo Kawai

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm Masha Allah megida bosho Allah ya Mai Mai tamana sultan potiskum yobe state

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 Год назад

    Daga naku Oumarou Moussa Abdoulkader Eaux et Forêts Ma'aikacin Gandun Daji a Diffa Niger, ina ma kowa fatan alheri Ma sha Allah

  • @abassbokaridanmairou971
    @abassbokaridanmairou971 Год назад

    Salm Bosha Asamo gara dachi da Daile chi Bosho Ha Da sato Ma yiwata. Bosho dayiwa

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 Год назад

    Aslm barka da salllah da mai santi da maigodu yatafikudu during gudun azemi

  • @psuleshehuzz7218
    @psuleshehuzz7218 Год назад

    To Ayihakuri Banyi Barkada Sallah Ba Saboda Sha'anin Hawan Sallah Dajama'a, Inagaida Oga Bosho Da Da'ile Da Bitsami Da Baban Nawwara Da Dagabayabaya Da Sauran Al'ummarmu Dakebin Wannan Gida Allah Yasa Munyi Karbabbiyar Ibadu Assalamualaikum.

  • @abuqatadaassalafy1095
    @abuqatadaassalafy1095 Год назад

    Aslm masha Allah Allah yamaimaitamana, wlh harkuntinamun gida Nigeria.
    Allah ya karamuku lfy tareda imani sako daga Abu qatada mazaunin saudia.

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 Год назад

    Amen summa Amen Allah ya karbi ibadunmu, amma ai, kai Da'ile ka manta da ka cika burgaminka da garin rogo zaka bar gari 😂😂😂

  • @nuraindibisi5489
    @nuraindibisi5489 Год назад

    Garmaho rediyo ce,irin tada.

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 Год назад

    Aslm Meyer kuka bahadijiya Allah yasa mudaci

  • @chiroma.abdulrahimmusa3374
    @chiroma.abdulrahimmusa3374 Год назад

    Gaskiya dai tuwo yaye dadi 😂😂

  • @ahamedmussa-ck3my
    @ahamedmussa-ck3my Год назад

    slm baba bosho kenan baba daile ya dauwu

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm hhh dama babu agida su oh oh Allah ya sakawa ladi Mai tuwo sultan potiskum yobe state

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm madinatul ahlul baiti islamiyya potiskum yobe state Tana Mika sakon gaisuwa ga ma'aikatan tashar bosho tv daga naku sultan potiskum yobe state

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Год назад +1

    Garmahu chine canwo n'a daukar kaya

  • @abassbokaridanmairou971
    @abassbokaridanmairou971 Год назад

    Kaye Daile Bada kariya Daile

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm hhh ga masu ulcer n gidan gwagware, sultan potiskum yobe state

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Год назад +1

    Bissa tuyo

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm hhh da'ile sarkin hakuri sultan potiskum yobe state

  • @AdamuYusufAdamu-m6t
    @AdamuYusufAdamu-m6t 5 месяцев назад

    🎉🎉🎉🎉🎉

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Год назад

    Bosho Nigeria ba. Kasar shehu Dan fodiyo Bace Nigeria kasar Hausawace Babu Abinda Dan fodiyo yayi a kasar Hausa sai kwace masarautun Hausawa da yayi

  • @Danhidima
    @Danhidima Год назад

    Ya kwariya

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Год назад +1

    Za a karye ma ladi kafarta anzo anci banza

  • @nuraindibisi5489
    @nuraindibisi5489 Год назад

    Wannan ba Santi bane...😂😂😂

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 Год назад

    Lalle salla tayi dadi daga , daga diba girki sai iya zan ce kaman radio Da'ile, wata miyar sai a makopta, Bosho ai dole a gaida hajiya 😂😂😂😂😂

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 Год назад

    Duka a cikin tiyar langa 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm wannan karamin hausa ne ,garmaho radio ce ta da sultan potiskum yobe state

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 Год назад

    GARMAHO : wata na'ura ce da ake dora mata sidi kaman radio haka

  • @abassbokaridanmairou971
    @abassbokaridanmairou971 Год назад

    🙆🙆🙆🤣😛🤣🤣🤣