Haba Da'ile, zaginka fa bosho yake yi, amma da ya mika maka kudi, har cewa kake yi wai, ai Bosho babana ne. Kuma wallahi haka yan siyasan namu suke yi ga talakawa. Allah ya shirye yan siyasanmu, Amin.
Bosho Sarkin yaki. Ga kudi ga mulki..... Tashi lafiya dan mallam jikan mallam, farin mutum mijin mai Jidda. Kowa ya ganka ya ga mulki, kura ga tsoro ga ban tsoro. Na gashe da Bosho da jama'arsa. Sako daga naku na yau da kullum John Madu, daga birnin Maiduguri.
Hhhhh Baba dai'le daga gaisawa da honorable shikenan sai amanta da abunda yafaru abaya to Allah de yakarawa rayuwa albarka yaja kwana daga naku pantami kainuwa TV daga jahar gombe a Nigeria
Hahaha, Amma dai honourable akwai iskanci a kanka. Kana honourable kuma kake zage-zage da chairman har cewa kake yi wai kai cikakken dan iskane?? Amma dai girma ta fadi. HAhaha
Amma wasu sun ba ni kunya. sai da suka gama shawara da bitsami game da zabe mai zuwa. Daga karban naira, kawai sai suka zama masu fuska biyu?? Toh, wasu dai imaninsu kudi ne kawai. Allah ya tauna asirin masu fuska biyu, amma dai ban kira sunan kowa ba. Hahaha
😂😂Wlh siyasan Yan arewa kenan
Haba Da'ile, zaginka fa bosho yake yi, amma da ya mika maka kudi, har cewa kake yi wai, ai Bosho babana ne. Kuma wallahi haka yan siyasan namu suke yi ga talakawa. Allah ya shirye yan siyasanmu, Amin.
Macha Allah Allah Ya saka da Alkhairi
Sai bocho TV incha Allah muna tare da ku a koda yaushe
Keep up the good work
Mr bosho ❤ one love
Ew
Joshua we are proud of you
🇨🇮🇳🇪@@boshotv8572🙏🏻
Bosho Sarkin yaki. Ga kudi ga mulki..... Tashi lafiya dan mallam jikan mallam, farin mutum mijin mai Jidda. Kowa ya ganka ya ga mulki, kura ga tsoro ga ban tsoro. Na gashe da Bosho da jama'arsa.
Sako daga naku na yau da kullum John Madu, daga birnin Maiduguri.
Siyasa siyasa Allah ya kyauta daga naku inoussa maazou Libya musratha
Musa maisanaa
Kenan daga baya baya tare da kai ake shan sharholiya
Yo wannan mamuda haba dai , sunan wani abu lawurje
OK
slm wato baba da ile an bashi yanke talauci yayi ribdaciki da hakkin alumma 😂
Mai budurwar zuciya
Hahaha dukansu Yan daba ne
Yau ana tsiya a gidan gwagware towai kai da ile mika taka ne kake zagin honerabole 😂
Miye suna jambiyar tasu bocho
kai jama a tomenene na zagi kuma kana babba
Bitsami kana ba kanka wahala ne ai, yo Tare da shi ake raba daidai fa, miye jiya tayi barantana yaw hum
Da ile yayi amai ya lashe naira naira
kwankwasiyya
Yo daman ai baza'a taba yin abun kirki da irin su Da'ile, daga kaga masu gidan rana sai ka kara jefa al'umma cikin iftila'i
Hhhhh Baba dai'le daga gaisawa da honorable shikenan sai amanta da abunda yafaru abaya to Allah de yakarawa rayuwa albarka yaja kwana daga naku pantami kainuwa TV daga jahar gombe a Nigeria
Hahaha, Amma dai honourable akwai iskanci a kanka. Kana honourable kuma kake zage-zage da chairman har cewa kake yi wai kai cikakken dan iskane?? Amma dai girma ta fadi. HAhaha
Yan daba a comment section 😂😂😂😂😂😂😂😂honarable dan tauri.
Amma wasu sun ba ni kunya. sai da suka gama shawara da bitsami game da zabe mai zuwa. Daga karban naira, kawai sai suka zama masu fuska biyu?? Toh, wasu dai imaninsu kudi ne kawai. Allah ya tauna asirin masu fuska biyu, amma dai ban kira sunan kowa ba. Hahaha
Shugaban kuke so kuma haka ? To zaku gamu da fushin honorable