ALLAH masa rahma amma ni malan wly mutuwa. Ja'afar tafi tadamin hankali 😭😭😭 amma ta albani ma kodan ban sauraransa alokacin sa ko kuma miye ni wly nakasa ganewa murgayi albani se in natino ko naga tarihinshi se inji gaskiya shima ina jin abou wly tallayi billayi malan ni dan darika né na gaba har azuci na Allah yasan wace darika nikeyi amma الشيخ جعفر محمود أدام❤❤❤❤malan ina mutuwar kaunarsa Duniya da lahira ❤❤❤❤
Allahu akbar allahu akbar allahu akbar Allah yagafarta mashi allah yasa y huta Allah yasa aljannah ce makomarshi muda mukayi saura Allah yasa Mucika da imani
ALLAHU AKHBAR! Tabbas Malam wannan shine abinda ba zamu taba mantawa ba. Allaah Ya jikan Malam, da Matarsa Ummu Abdul-Barri, da Dansa Abdullah, Allaah Ya Nauwara Kabarinsu.
Allahu akbar allahumma gafir lahu warhamhum Allah yajikai kullohin musulmi baki daya nima yau sati buyu Dana Rasa mahaifina akuw zafi mutuwar ouwachè haryanzu inajin tuwan ta Allah yajikansu da rahama ameen ya rabbil alamin 😭
Wallahi malam sanda wayinan malamai anka kashesu samdanaji tamkar yan uwana naji kuma na dade nima inata jimami sanda anka kashe malam Albani zariya bansanshiba sosai ba kaman sheikh ja'afar ba sai sanda anka kashesu nasan malam Albani zariya izuwa yanzun wallahi aduk sanda zangan wazinsa wallahi sai naji nakara sonsa kuma sai nayi masa Addua harda sheikh ja'afar wallahi koni inajin radadin kashe wayinan bayin Allah, Allah swt ya bimasu hakinsu Allah swt ya gafartamasu da rahamansa Allah ya sanyasu cikin salihan bayinsa Allah swt ya masu karamar barzahu Allah swt ya sanya kabarinsu ya zamto dausayine cikin dausayin digan Aljannatul firdausi madaukakiya Amin. Allah swt ya kyautata bayansu ya kuma cigaba da jibintan lamuran iyalansu Amin
Allahu akbar ! Allahu akbar ! 😭😭😭
Ya Allah ka gafartama Muhammad Awwal Albani Zaria, ya sanya aljanna ce makomarshi amiin.
Yaaaa Rabbiii may God give u jana till frudaus insha allha sheik Albani 😭😭😭😭
Ameen ya Allah
allahu akhbar ya ubangiji kajikan malamammu kasa aljannah makomar su 😭😭😭 ka albarkaci bayansu yarab
Allahu akbar!!! Allah yaqara jaddada rahma Aqabarinsa
Ameen ya Allah
Allahu akbar Allah yajiqan malam Albany Zaria
Allahu akbar allah ya jikan malan allah yasa aljanna ce makoma ameen 🙏 🤲🤲❤
Allah ya jiqan mlm Albani da sheikh Jafar da rahama amin🤲 😭😭
ALLAH masa rahma amma ni malan wly mutuwa. Ja'afar tafi tadamin hankali 😭😭😭 amma ta albani ma kodan ban sauraransa alokacin sa ko kuma miye ni wly nakasa ganewa murgayi albani se in natino ko naga tarihinshi se inji gaskiya shima ina jin abou wly tallayi billayi malan ni dan darika né na gaba har azuci na Allah yasan wace darika nikeyi amma الشيخ جعفر محمود أدام❤❤❤❤malan ina mutuwar kaunarsa Duniya da lahira ❤❤❤❤
What a great Islamic scholar he was! I have listened to several of his teachings.
Allah yajinqan malamanmu DARAHAMA yakyautata bayansu
amin.
Ameen
Allah yasashi agidan Aljannah fiddausi ameen yarabbil Alameen 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞☹️
Allah ya yafe masa munyi rashi
ALLAH YAJIKANSA DARAHAMA 😭😭😭🙏🏻🙏🏻
Ameen
Wlh anan kasar gaba daya babu wanda ya Kai mutum biyun Nan yin Abu Dan Allah Amma a mahangata. Allah ya jaddada rahama garesu.
اللهم ارحم شيخنا ألباني زاريا وأسكنه الفردوس الأعلى عندك مع الذين أنعمت عليهم من النبيين والصديقين والشهداء والصالحين وحسن أولئك رفيقا.
Ameen summa Ameen
اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته مع الصديقين والشهداء والصالحين وحسن أولئك رفيقا امين يارب العالمين
Ameen
Allahu Akbar! Allah ya ji kan malam ya kyauta bayan shi, ya kuma kyauta namu zuwan
Allahu akubar allah yajikan malam da rahma allah yasa yahuta ameeeeen
Ya Allah ya jiqan mallam da rahama 😭🤲🤲
😭😭😭Allah ubangiji yaji kan mal. Da rahma da gafararsa Amin
Allah yajingashi da rahama yasan aljanna ce makomarsa
Allah yashayarda shi ruwan alkausara😭😭😭😭
Allahu akbar allahu akbar allahu akbar
Allah yagafarta mashi allah yasa y huta Allah yasa aljannah ce makomarshi muda mukayi saura Allah yasa Mucika da imani
Allahu Akbar Allah Yagafartawa Malam Albany Zaria
Allahu Akbar Allah yajiqan malam Albani zaria
Allahu Akubar, Allah ya gafarta maka malam 😭😭😭
Amen ya Allah
رحمه الله رحمة واسعه واسكنه فسيح جناته مع النبيين والصديقين والشهداء والصالحين وحسن أولئك رفيقا
Amin ya rabbi
aikimi bazamu yafe kisan da akaimasuba shida Sheikh jafar Allah ya isa
😭😭😭 ya Allah kasa mudace duniya da lahira
ALLAHU AKHBAR! Tabbas Malam wannan shine abinda ba zamu taba mantawa ba.
Allaah Ya jikan Malam, da Matarsa Ummu Abdul-Barri, da Dansa Abdullah, Allaah Ya Nauwara Kabarinsu.
Allahu akbar ! Allahu akbar ! Allah ya jikan rai da rahama 😭😭😭🤲🤲🤲
amin
Ameen ya Hayyu yaa Qayyum
الله أكبر اللهم رحمه ويغله أمين يا حي يا قيم
amin.
Allahu akbar allah jikan sa da rahama ameen
Allah ya jikan mal munyi babban rashi
Allaho akabar allah yajika Albani zariya Amin
Allahu akbar allahumma gafir lahu warhamhum Allah yajikai kullohin musulmi baki daya nima yau sati buyu Dana Rasa mahaifina akuw zafi mutuwar ouwachè haryanzu inajin tuwan ta Allah yajikansu da rahama ameen ya rabbil alamin 😭
😢😢😢😭😭😭😭😭😭😭
Allah ya jikan mahaifinki kema🤲
الله أكبر رحمه الله عليه وجزاكم الله خيرا
Allah sarki insha suna Aljannah sunyada ayyukan Alkhairi Allah ya gafarta musu Ameen
اللهم اغفر له ورحمه وعافه وعف عنه
amin.
Allah ya gafarta masa ya haskaka makwancin sa yasa aljanna firdauws ne makomarsa,😭😭😭
Allah ya jikan malan da Rahama kouma ka sa ya fouta
،kaga masuyi Dan Allah, Allah ka jaddada rahama ga mallam albani da sheik ja'afar Mahmud Adam
Gaskiya na tausaya ma dansa wly nima nayi kalla 😭😭😭😭❤❤❤❤❤
Allah sarki Allah yajikan malam auwal albani darahama
Allahu Akbar Akbar Allah ya gafartama malam yasa aljannace makomarsa
Allahumma agfirlahu wa rahamhu😭
Allahu Akbar Allahou Akbar allah ya jikanchi da rahama yasa aljanna makoma 😭😭😭
Wallahi malam sanda wayinan malamai anka kashesu samdanaji tamkar yan uwana naji kuma na dade nima inata jimami sanda anka kashe malam Albani zariya bansanshiba sosai ba kaman sheikh ja'afar ba sai sanda anka kashesu nasan malam Albani zariya izuwa yanzun wallahi aduk sanda zangan wazinsa wallahi sai naji nakara sonsa kuma sai nayi masa Addua harda sheikh ja'afar wallahi koni inajin radadin kashe wayinan bayin Allah, Allah swt ya bimasu hakinsu Allah swt ya gafartamasu da rahamansa
Allah ya sanyasu cikin salihan bayinsa Allah swt ya masu karamar barzahu Allah swt ya sanya kabarinsu ya zamto dausayine cikin dausayin digan Aljannatul firdausi madaukakiya Amin. Allah swt ya kyautata bayansu ya kuma cigaba da jibintan lamuran iyalansu Amin
😭
Allah ya jikansu
@@abuaishaalfurqan Amin ya rabbil Alamin
Allahu akkabar Allah ya jikan Malam da rahama 🤲😭
Allah yakara rahama a cikin labarin malam
Ameeen ya hayyu ya Qayyum 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Ya rabi gafartama malam amine ya rabi
Masha Allah Allah ameeen
Allha yajikan malam da rahma 🤲🏼
Allahu akbar allah ya jikashi da rahama😭😭💔🤲🤲
الله يغفر له ويرحمه
الله يبارك في ذريته
Allahu Akbar Kabiran..Allah ya Haskaka Makwanci Malam ya Albarkacii Zuri'an da ka Bari kuma..
Ameeen ameen
Allah kajikan malam darahma,Kuma Allah sa aljannace makomarsa damu bakidaya
amin
May Allah Grant him Jannatul Firdaus😭😭😭🤲🤲🤲
.
Allahu akkabar Allah yayi Masa rahama
Allahu Akbar😷😷😷Allah yajikan malamanmu da Rahma, ya Allah yagafartamusu ya sa Aljanna makomasu da iyayenmu. Ameen😓😓😓
amin
Allah Yagafarta mlm Allah ya haskaka makwancinsa
Allah y'a jikan malan albani
Allah ya jikan malan da rahama
Allah yajikan Mallam Allah ya kyautata abinda yabari
Allah sarki allah yajikan malan
الله اغفر له وارحمه واسكنه الفردوس الأعلى من الجنة يارب العالمين
Allah yagafartama mallam albany da rahama
Allah humma ameen 🤲
Allah yagafartamaka Allah yasa ruhinku na aljanna kaida malam jafar dasauran musulmi
😥😥 Allah ya jikanchi
Allah yajinkansu da rahama sukuma dasuka yi Allah ya nunamusu kayanzu
Allah yasa kwanciya hutuci agareshi
Allah yajikan su da Rahmah
An zalince mu. Ya Allah ka saka mana ka kuma gafartawa bayinka ya Allah.
Allah ya kan malam
Allah Sarki ya jiƙan Malam da gafara dan Soyayyar Shugaban Halita Annabi Sallallahu alaihi Wasallama
lnnalillahi wa innah ilai raji un Allah ya jikan mlm da rahamarsa ya ameen ya hayyu ya qayyu mu
الله أكبر آللهم غفر لهم
Allah yagafartamashi ina daga cikin waɗanda suka tasirantu da karantarwar malam
Masha Allah, Allah yajikansa
amin
Allah ya haskaka makwanci ka malam har tashin qiyama
Allah ya jikan malam 😭😭😭
إِنَّا لِلّهِ وَإِنَّـا إِلَيْهِ رَاجِعونَ
Ubangiji allah yajikansu da rahama ya gafartamusu
Allah yaji kajikan mln albn zaria
Allah ya isa wanda y kashe malam
😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🕋
Ameeen
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته اللهم اغفر له
Allah ya jaddada rahama a kabarisa
May Almighty Allah forgive him and grant him jannat firdaus ameen 🤲
Allah ya jikan shi da Rahma 🙏 😭
Ameen
Allah kajiqan malam
Allah ya jikan malan da rahama 😭😭😭
😭Allahu akbar Allah yajikan malam
Allah ya saka da alkhairi
Allahu akbar Allah ya jikansa ya gafarta masa ameen
Allah ya jikanshi da rahama.
Amin ya rabbi