Innalillahi wainnailaihi rajiun, ga wani gaskiya nan ta fito.
HTML-код
- Опубликовано: 15 май 2024
- Domin samun update na kwallo da hausa rikicinduniyasports.blogspot....
Hanyoyin samun kudi online www.highcpmgate.com/de6y40zpy...
Hanyoyin samun kudi online rb.gy/g4s8qf
Gaskiya ne, Ammafa in anbita barawo abitamabisawu kuduba shigarta dan Allah yan uwa indaike musulmace tayazakidinga irinwannan shigar agidan daba muharramanta ba, Amma inkinkillacekanki zakisamukariya da izinin Allah, Allah yasa mudace
Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allah ya tsare mana imaninmu, tsohon najadu
Allahu akabar aminu haka rayuwa take kuyi tayimana addua dan Allah nagari baya qariwa🥺🥺🥺
Toh Allah ya shiryemu Allah ya sa mudace Amma magana ta gaskiya Akwai marasa imani wlh. Basu da tausayi Kuma basa tsoran Allah Amma ba duka SUKA zama dayaba
Larabawa basu da imani aminu Allah yayi maka albarka ❤❤❤❤
Wlh hakane Allah ya chiryachemu yakuma shiryadda bayanmu tabi'un larabawa ne ako ina sam basa dubinmmu da daraja haryanzu zaman bayu muke Allah dai ya karemu daga sherinsu ya rabbi
Allah yasa mudace,, yan Nigeria da hijab suke acikinsu, Allah ka tsaremana imaninmu, da addininmu da mutuncinmu🤲😭🫵
wallahi ba qarya bane, sai wacce allah yakareta, kuma in tafada suyi mata sharri ko kuma su kasheta, allah yakaremu baki daya
Bien parlée Aminou G qu'Allah te bénisse amen
C'est la triste réalité c'est l'esclavage sous une autre forme
Les Arabes ont tjrs maltraité les noir.
Nos soeurs rester chez vous pour préserver votre dignité.
C’est une amie à moi cette fille et cet action s’est passé à Oman
Ila warabu maisha yao ni uchafu tu
Hasbunallah ubangiji Allah Ka sakha mana
استغفر الله العظيم واتوب اليه 😢😢
Allah yasa alkhairi aminu jtown. Inayinka wallahi allah yakau da idon makiya
Wannan gaskiya ne dan Allah Katuro lambar Ka Aminu
Allah baka Lada, Kuma ya maka albrika Amin.
AMINU Wallahi ban sake yabon hankalinka ba sai danaga wannan bidiyon Allah baya bacci Kuma zai bi kadin mazajenda suke sakin matansu bisa ZALUNCI Kuma bar yayansu tareda MATA
Ni innasaoudiya Allah karemuda pasikanci
Wlh sede wanda be san waye Larabawa ba. Duk wanda yace qaryane to be taba zuwa saudiya bane. Ko Hajj kaje seka fahimci halinsu balle kazauna nadan wani lokaci
Hasbiya lah ou ni3ma wakil
Allah ya saka da alkhare Aminu
Allah mana cikawa da Imani Amin ya Allah
أمين يرب🤲😭😭😱🤔
I am From Ethiopia 🇪🇹 Astogfurulah Subahan Alah yaa Rabbi 😢😢😢
Mafiyawan larabawa basuda mutunci wallahi
Allah ya Saka Maka da alkairy
Stafurullah audhulillah
Asbiallah wanemol waqeel
Aleha
Allah.yarufamana.asiri.ameen
Wannan ba yar nigeria bace kaji tsoron Allah mafi akasarin yan nigeria basasa kananan kaya wlh masu tsare mutunchinsune 😊
Koma yar Ina ai yan Najeriya sunfi yawa.
Wallahi kawai sai naji ka burgeni AMINU sbda ka yabi abnda ya shafi ANNABI MUHAMMADU wato MAMDIRI Allah ya kt maka lfya nutsuwa d hankali
Dan Allah kayi mini lacha
Allah karufamana asiri
Hasbunallahu Wani imalwakil
Lahaula walakuwata illah billah Allah kaiya mana
Dan annabi Amin lake ❤
Subahanallah Yaa.Rabii
Wllahi kuma wasuko wayaba abasudan karma sujihalin dakakeciki sudaikawai ataramusu kidi kumamuma wllahi dahalinmu saboda wllahi inkacemutun karyazo akwaiwahala ba udanda keyarda saboda saikaji anacewa danbakinciki 💔💔💔💔💔💔💔💔💔aminu wllahi mutunko dan uwanka nesaiya kullaceka 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭ina mairokon allah daya maida mu cikin ahalinmu lafiya😔😔😔
Wly gaskiya ne 😢
Allah ya biyaka j 🙏
Bien parler mon frère les noirs sont maltraités dans ce monde que nous aides
C'est pour cela qu'on doit pas confondre l'islam et arabisme mais au Mali même aujourd'hui les gens n'ont pas compris ça alors que les arabes font leurs bêtises et publié ça les réseaux sociaux pour gâter l'image des noirs jusqu'à ce que les pays magribiens qui sont sur nos terres en Afrique ici, eux même commence à faire la même chose 😢
Merçi beaucoup
Allah sarki
Subahanallah
❤❤❤ mashallah 💯👌
Wlh wlh wlh Malan Aminou nan libiya munyi zama wata anguwa idan munje masallaci sallah idan zamu shiga ban daki akwoi wani barabe dayake bin bakake acikin ban daki azzakarin shi ga hannu yana son yayi luwadi da mutun
Ya sallam
Allah yashirya yasa kafi mufi karfin zuciyarmu
allah yabiya ka
Subhanallah
Wallahi.wannan.bayar.negeria.bace.makaryaci.kajidakankatukunna.sarkin.iyawa
Aslm Allah yasaka
Subanallah
Dan Allah aminu j town kasauke video na baikamataba kuyi hakuri 😢
Tsinanne tsoho ne Allah ya tsine mai albarka dunia da lahira
subxanallah 😢😢😮😮😮
Allah ya sawkake
Slm abunbadadinji
Gsky ban kalli video nan wajen alfasha, ina gani video ne sama dashi na danna sunan title din na juya wayata kawai, dan naji video ka dan kawai mu kiyaye
Amma Aminu J tiwn dan suna zuwa aiki ta in legal ne, suna shiga gidan larabawa ba da sanin gwamnati ba.
Qasar turawa baa zuwa kowana aiki sai ka cike application form ta company government koda ace a qasar kake da zama kuma koda shara ce sai kana da working experience at leas na 6 months, 1 year ko fi wani company ma sai ka kana GCSEs certificate, suma da zaka shiga gidansu daka za ai maka abinda yafi haka ko gidan waye in de bashi da tsoron Allah. Allah ya karemu da talaucin duniya da lahira ya karemu baki daya
Subahanallh
Gaskiyane aminu
😢😢😢😢😢😢😢😢Allah ka Kara tsaremu
Aminu karage zafi mana
Где стыд и уважение мусульманин так себе не видут
جزاك عند الله الف خير شكرا جزيلا لك ❤❤❤❤
Wlh Kuwa hakanee
Yanzu kayarda zakabada shaida agaban allah
Subhanallah😢
Uhm kai wllh bakasan halin larabawabane shiyasa kake fadar wannan
Wannan gaskiya ne Malan Aminou yanzou haka muna libiya har nan libiya haka sukeyi
استغفر الله العلي العظيم
Koni na rubuta littafi akan YAN GAWALI yanda suke azabtar da wayanda suka kai aiki, da uwayen jirgi wayanda zasu kai jikka goma su dora maki ribar jikka ashirin ko talatin, wasuma babu ranar biyan kudin sai karfinta ya kare😢
Wlh hakane aminu jethalal kamar kana gani😢
Aminu waida nageri da saudaya Ina akafiyim fasiqance
Ko ina akwai na gari a kwai kuma bata gari
Amma wannan irin zagezage da ashariya ba ko daɗin ji miye amfanin shi
Suxaan alllh
Mun gode zuwan social media. Asirai da yawa suna tonuwa
ARYANZU BAKADA HUJJA AGAN ALLAH
AKAN HAKUNCIN ZINA
سبحان الله العظيم
Innalillahi wa inna ilayhi rajiun 😢😢😢
Subxana Allah
Wlh hakané gaskiya ne
To ai Kai aminu wadannan hotunan da kake nunawa Bai Isa jujja ba, a wannan zamani na hada hoto da hoto don ayima wani kage ko kazafi, kuma kanada tabbacin cewar yan Nigeria kadai suke irin wannan radhin mutuncin?wannan sam bai isa hujja ba.
gaskiya Allah yabi musu kadunsu
Gaskiyane aminu 5:08
Kanada gaskiya 👍🏾
Hmm wly gaskia ne
Kakyauta wallahi aminu
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Lahawal wala 9iwa la bilah
Akwai wlh amma ba dukan suba
Hakan bai daace a watsa chi ba malan kayi kuskure a kasarku baa Haka ne?
Allah kou boukousan larabawa
Que Dieu nous protège
😢 muga weyene
A'a yan uwa kufa bazaku gane ya ake cikiba amma aminu yayi gaskiya abinda ke faruwa yanzu saudiya yafi hakama
wlh matan dake saudiya yan Nigeria da sauran kasashe duk wata dabi'a dakuka sani ajeta suke a gefe daya idan sunje wasu ta dole zasu aje wasu kudi wasu kuma irin sununa sunwaye ne
Ahaka komai yake faruwa
Wani idan yaje yanemeki baki yadda ba to dukan tsiya zasu sha kuma ayi masu sharrin abin da baka yiba sukasheka ko suma mammunan aika aika
Allaj dai yasauwake
Subxaanalah
The guy is saying the truth walahi
Muma akasar su muke duk abinda zaifada bazai iya fadin yadda suka lalaceba abida suke yawucenan
Walay c'est vrai
لاحول ولاقوة إلابالله 😢😢😢
Ana sa hijabi it'a ta bayyana tsiraicinta
Subhan Allah it's very sad and shameful.