Nazari kan maganganun Aminu J town kan jifan yan saudiyya da lalata da azabtarwa.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 май 2024

Комментарии • 131

  • @ADa-zc4ko
    @ADa-zc4ko 28 дней назад +9

    Maganar larabawa na wulakanta bakar fata wannan wlh gaskiya ne amma maganar duk wadda ta je Saudiyya suna fasikanci yin kudin goro baidace ba

  • @shafamohammad5918
    @shafamohammad5918 27 дней назад +1

    Allah ya kara ma saudiya albarrka ameen ya rabbi الحمد لله على كل حال نحمد ربي

  • @nafiougarbaibrahim5573
    @nafiougarbaibrahim5573 28 дней назад +3

    Gaskia ne malam mungode sosai gamu cikin alhamdoullilah muna niman ilimi hankalin mu a konce alah ya kara ma saudiya albarka amin

  • @WEMEngineering506
    @WEMEngineering506 20 дней назад

    Gaskiya wannan gaskiya ne, amma nlm ka bincika sosai, kuma shima yace wasu ba duka ba, Allah yasa mu dace

  • @user-wg9xy8th9h
    @user-wg9xy8th9h 28 дней назад +2

    Allah ya sakamaka da alkairi wallahi wallahi aiki muke tsa kaninmu da Allah ❤❤❤

  • @dfxg5322
    @dfxg5322 19 дней назад

    Allah ya sakamaka da alkairi mlm

  • @kafinbka8015
    @kafinbka8015 28 дней назад

    ماشاء الله حكيم و فصيح اللسان.
    الله يبارك لك في علمك ويجعل أعمالك خالصا لله ❤

  • @ummulkhairatali1138
    @ummulkhairatali1138 28 дней назад +2

    Masha Allah tabarakalla Allah ya saka da alkhairi

  • @iphonexr7075
    @iphonexr7075 28 дней назад +1

    Salm Alle Qum my brother
    Really me I think is write

  • @sagirsaminu2561
    @sagirsaminu2561 27 дней назад +2

    Gaskiya bamuji dadin abinda ya fada ba, malan

  • @HamisouPoulani
    @HamisouPoulani 13 дней назад

    wlh wanna maganar aminu gaskiya ne yace fada akan larabawa basu da imani

  • @user-pe6gm6tk6m
    @user-pe6gm6tk6m 28 дней назад +2

    الله اكبر ❤

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 дней назад +1

    Shin mlm ya halatta mace tayi tafiya ba tare da muharramin ta ba fatan alkairi

  • @ousseiniabdoukaka
    @ousseiniabdoukaka 26 дней назад

    Ansalamou alaikum malam fatan kuna lafiya.malam ina neman temako dan allah .chine inaso ahi mana bincikie akan .dan sanda me gaskiya wato ABBA KCARI.yana raye ko baya raye.

  • @user-yg3zp3oc5n
    @user-yg3zp3oc5n 26 дней назад

    Allah ya sake da alkairi wannan bidiyo ba a saudiya bane a omanne mafa Amman komai sai ace saudiya

  • @user-lk3eq1eu6j
    @user-lk3eq1eu6j 27 дней назад

    Masha Allah tabarakallah Allah ya saka da Alkairi gaskiya na Wallahi ❤

  • @ummulkhairatali1138
    @ummulkhairatali1138 28 дней назад +1

    Gaskiyq naji dadin wan nan fahdakarwa daidai a binda nake son na fada masa ❤❤

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 27 дней назад

    Masha Allah Allah ykr maka ilmi me amfani.abunds naso yagane krnn,mlm wlh tunfa nske akasar ssudiyya bantaba ganin balarabe yayiwa yar balsrabiya dan uwansa fyade b,hk duk isksncin yankasartamu da ale gsni dga nijar dn har nijeriya bsntabs gsnin wands tsautsayi yskaishi yrwa wata fyade b,amma a kasarmu fs har yat shekara biyu anyiwa fyade kums bbu mstakin da akadauka wanda idn asaudiyysne akeyun hk kashe mutum zaayi ,kaga kenn duk idksncin ds akryi asaudiyya baayin rabin rabun na kasarmj ko?
    Allsh de yagafsrta mn

  • @user-cw4kk3eb7q
    @user-cw4kk3eb7q 28 дней назад +1

    Masha Allah jazakumulla khair Allah ubangiji yasaka da alkairi

  • @rashidaaliyu5887
    @rashidaaliyu5887 27 дней назад

    Gaskiya koni jiya antura min video Ana tambayana akan hk kuma mumun tsare mutumcinmu gani amadina amm alhamdulilah mun kyamatar irin wannan hali kuma muna zaunne Dan tsare ma yayanmu tutunsu ,Aminu bai mana adalci ba ammadai Allah masonic gaskiya km muna Yukon Allah ya kara tsaremu km mun gode mlm ai ko ina akwai nagari a Kwai nabanza kuma munasamun arzikin datafile na kasarmu kuma halak ce tsantsa a cikin nemanmu

  • @user-pe6gm6tk6m
    @user-pe6gm6tk6m 28 дней назад +1

    الله يبارك ❤❤❤❤

  • @ismailabdulrhman9598
    @ismailabdulrhman9598 28 дней назад

    جزاك الله خيرا ياشيخ ابو عائشة الله يكثر من امثالك ويبارك في علمك ❤❤❤

  • @user-mh7mc8yy1k
    @user-mh7mc8yy1k 28 дней назад +1

    بارك الله فيك

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 25 дней назад

    Hmmmmm abindariya kenan

  • @OmarAbdoulrazak
    @OmarAbdoulrazak 27 дней назад

    إن الله هو الذي يحمي المسلمين، وهذا لا يعني الحذر يا أخي.

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 26 дней назад

    Idan ance Saudi Arabia to ana cire makka da Madina, amma abu a'isha gaskiyar magana mazauna Saudi Arabia suna fuskantar matsalan daga larabawa kai dama sauran ƙasashen Larabawa duka yawanci suna walaƙanta baƙaƙen fata 😢😢😢 wannan gaskiya ne

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger 27 дней назад

    ❤❤❤

  • @user-ww4sf8dh2h
    @user-ww4sf8dh2h 23 дня назад

    Wannan gaskiyane amma maganar dah aminu yakeyi akan mudamuke akasar abin yanamahna ciyo wllhi saboda munadah iyaye da yan uwa dasungani hankalinsu tashiyakeyi yanasamasu kokonto aran yan uwanmu kuma.wllhi tinda nazo saudiyya makamancin hakan bantaba ganiba saida inji anafada allah yasudace😢

  • @user-ti3ik4ts4j
    @user-ti3ik4ts4j 27 дней назад

    Munsan kasashin larabawa duk halinsu daya wallahi malam saudi da iraq munshiga kasashensu munsani

    • @user-ti3ik4ts4j
      @user-ti3ik4ts4j 27 дней назад

      Malam agaskiya inasan number ka muyi magana akan irin balainda yan uwanmu suke shiga a iraq yace akwashesu da kuma yimusu sharri anayimusu daurin raidarai dan Allah embassy Nigeria yashiga cikin lamarin

  • @fatimausman616
    @fatimausman616 28 дней назад +1

    Aminu fa ya fadi gaskiya wlh kuma ba kudin goro yayiba idan zakafadi gaskiya larabawa basuda mutunci Amma ba dukaba, wannan bayanan naga bazan iya jiba

  • @abdouraja4269
    @abdouraja4269 28 дней назад +1

    Allah Ghanar damu amma a musulunci ya halitta mata suje wata kasa neman 💴Allah ya jikan malam na zaria

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 28 дней назад +1

    Hakika aminu yayi kuskure anan Allah yasa yaji kuma ya gyara Amin Malam Abu Aisha dan Allah ina bukatar lambar ka akwai wani sako muhimmi da zan gaya maka nagode

  • @amatullahadam8159
    @amatullahadam8159 26 дней назад

    Dan allah malam kuyi wa maza jan mu wa'a zi su ya kamata sufita su ne mamana abinda zamu ci ba mu mataba amma dan Najeria sai ya kuwan ta kuma a dingai mana mugu ƙazafi hmm 😢

  • @MuhammadAhmad-uu3bc
    @MuhammadAhmad-uu3bc 27 дней назад

    wallahi Abun daya fada Akan larabawan duniyan yanzu bakaryabane labawa ba mutanen kirkibane

    • @UmarMuhammad-vu9mj
      @UmarMuhammad-vu9mj 27 дней назад

      Dukansu kenan ko wani kaso na larabawan ne ba mutanen kirki ba

  • @iphonexr7075
    @iphonexr7075 28 дней назад +1

    Really just let him say that God is not sleeping okay brother 🙏😭😭😭😭

  • @mdmohammad-cv7sd
    @mdmohammad-cv7sd 28 дней назад +1

    MASAHALLH🙏🙏🙏🙏🙏✅✅✅✅

  • @SaudiSaudi-vr6ii
    @SaudiSaudi-vr6ii 21 день назад

    Mudai saudia tagama mana komai muda larabawa sai Allah saka da alkhairi,Abinda yake cewar anayi a saudia mudai bamujiba bamu ganiba,Amman allah ya Isa tunda kudin goro yayi

  • @amatullahadam8159
    @amatullahadam8159 26 дней назад

    Wlh malam ina da yara uku baban su baya bani kumai to a Najeria sata zanyi Saudiyya tamin kumai wlh aiki nake malam shara da wanke wanke kuma ni nake ci da yarana da kuma kudin maka rsntar su

  • @user-ke4ng7jy7z
    @user-ke4ng7jy7z 24 дня назад

    Wallahi saidai Allah yasakamana 😢😢

  • @user-bp7oe6jd2b
    @user-bp7oe6jd2b 27 дней назад +1

    Mun gode sosai mlam mamajin dadin wadannan magan ganu da mutane suke mana Allah yasa Aminu yaji wannan nasiha Bama Aminu kadai ba akwaisu dadama masu yi mana wannan Zargin abun yana mana ciwo

  • @user-ts2mh6lb9p
    @user-ts2mh6lb9p 26 дней назад

    👍👍👍👍👍👍👍🇳🇬🇸🇦

  • @rahmamukhtar9986
    @rahmamukhtar9986 27 дней назад

    ❤❤️🥰🥰🤲🤲🤲

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji 25 дней назад

    Agaskiya yima al"umma kudin goro ba adalci aciki kuma inda za'a kasa mazauna saudia kashi dari to marasa tarbiyyan basufi kashi biyar ba

  • @user-dn9kg2pu3s
    @user-dn9kg2pu3s 27 дней назад +1

    Wannan itace gamsasshiyar amsa, Allah yasaka da alkhairi.

  • @user-sx5gx7op6j
    @user-sx5gx7op6j 26 дней назад

    Muna gdy ss mlm

  • @madinahsaudia98
    @madinahsaudia98 28 дней назад

    Allah ya saka da alheri mlm Allah yasaka mana kuma Allah sai yamana hisabi tsakaninmu dasu
    Hasada ce kawai take damunsu kuma idan muka zauna a nageria suzasu shiyar,damu
    Alamar besan larabawan saudia bah Kuma hoton balaraban da yanuna ba balaraban saudia bane sede yanki Kuwait ko baharen
    Kuma hakan dayake fadi zesaka kafirai suriqa zaton iskanci akeyi a qasa me tsarrki

  • @FernandezAmity
    @FernandezAmity 28 дней назад

    Slim Malam Aminu fa baice karmatan sure suje saudiyabafa cewa yayi iyaye sudaina Tura yaran su Sabo dagujema marna in Har zamanin anbi an Hana Bai keutu ace akwai Wani Zamani daza ace Anba dalasin nayin rawa asaudiyaba wanna shine gaskiya balulume Allah dabayan hanuba

    • @UmarMuhammad-vu9mj
      @UmarMuhammad-vu9mj 27 дней назад

      To Meye banbancin iyaye su Daina tura yaransu saudiyya aiki da Hana matan zuwa aiki a saudiyya ai duk kalma daya ce saboda su masu zuwan ai suna da iyaye kaga kenan maganan duk dayane

  • @khadijayunusa919
    @khadijayunusa919 27 дней назад

    Nidai kanku akejiwai mahaukaci yafada arijiya nidanake qasar saudiya baabunda zance waallah sai godiya dannasan badan allah yatema keniba yakawoni wannan qasame albarkaba yanzu dabansan ahalin danakeba danhaka nake yiwa allah godiya

  • @mdmohammad-cv7sd
    @mdmohammad-cv7sd 28 дней назад +1

    🇸🇦🇳🇬👍👍

  • @harounaabdoucommerce5542
    @harounaabdoucommerce5542 27 дней назад

    Malan Allah ya ma albarka ❤❤❤❤❤❤

  • @FatimaZannah-pw7mg
    @FatimaZannah-pw7mg 28 дней назад +1

    Dan Allah lamalan

  • @AddeSdss-ik3qu
    @AddeSdss-ik3qu 27 дней назад

    🇳🇪🇸🇦🤲🤲🙏🙏

  • @yahayaaliyugoje7982
    @yahayaaliyugoje7982 28 дней назад +1

    Kuma inane Aka halasta Zina amakka?

  • @MahamatAhmatDangmalloum
    @MahamatAhmatDangmalloum 21 день назад

    ❤❤👌🤔🤔🤔👏🙏👍🙏🙏🙏👌

  • @user-hy8cj7ok8x
    @user-hy8cj7ok8x 27 дней назад

    Allah yasaka maka da alkhairi malam mungode

  • @teemahabdulssalam6020
    @teemahabdulssalam6020 28 дней назад +1

    Allah yakarama lfy da nisan kwana malam

  • @sanoussidoubou2973
    @sanoussidoubou2973 27 дней назад

    الصوكرالسودي ياباالصوكررسلا ناب

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 27 дней назад

    In jaaakum Fasiquun bi nabain Fa tabayyanu an tusibu qauman bi Jahlateen Fatusbihu ala ma faaltum Nadimeen Idan Fasiki ya zo muku da labari ku bincika Suratul Hujrah Jazakallah Malam

  • @user-ti3ik4ts4j
    @user-ti3ik4ts4j 27 дней назад

    Wallahi wani aikin abakin ranka kakeyinshi wanikoma ayima sharri akaika prison

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 26 дней назад

      The Saudi 🇸🇦 government has allegedly invested in McDonald's and other western fast food companies 😐 🙄 So they instructed their imams like this person to issue favourable fatwas to them

  • @malikinogasalifou2874
    @malikinogasalifou2874 27 дней назад

    Gaskiané aminou je fada

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 28 дней назад

    Ma, sha, allah, walahi, muna yin, wata, hudu, ba muga, namijiba, ama, zamuje, gBan, allah, dasu, da, shuwagabanninmu, dasuke, chindukiyNmu, nakasarmu

  • @user-bd9vy3pm7w
    @user-bd9vy3pm7w 27 дней назад +2

    Allah ya saka maka da alheri kayi bayani na gaskiya dan duk me imani bazai aikata barna a wannan kasar ba

  • @kabirmanseer1124
    @kabirmanseer1124 27 дней назад

    Haba ku fada gaskiya mana abubuwa nawa ya bude a saudiyya din na sabon ubangiji ga wrestling ga club ga manyan hotel da daisauraransu

  • @madinahsaudia98
    @madinahsaudia98 28 дней назад

    Kuma tayaya zakazo ka dauki zunubi a inda ake wankewa idan ya tabbata mutum ya aikata haka to tin a nageria halinsa haka yake
    Wadan suke torai baya zaginsu amma sai an saudia
    Narantse ta Allah idan banyi sallar isha,i da wuri ba har,boyewa uwar aikina nike kuma wlh agidan aikina ake qaramin karatun al,qur,ani Allah yamawa saudia albarka dan,mukam asirinmu yarufa muna godewa Allah S,W,A daya kawomu qasar saudia
    Allah yaqara wa annabi Muhammad S, A, W, A daraja da wasila fil,jannah 🤍🤍🤍🤍🤍

  • @dfxg5322
    @dfxg5322 19 дней назад

    Wlh mlm har makaranta suka sani wlh

  • @Fatima-bq2dr
    @Fatima-bq2dr 24 дня назад

    Mlm aimakabar wannan maganar kaduba shikansa video Yan dayadora maifitoda tsiraicinsa kaga shigartayi sekace agidanta aidole Dan istaka yabita

  • @AzAz-yw4lk
    @AzAz-yw4lk 27 дней назад +1

    Chima siyasa ce ya mayar da abin da bin ra'ayin malumai masu basu fatawar komai daidai ne

  • @IbrahimBalaMusa-en3es
    @IbrahimBalaMusa-en3es 27 дней назад

    Aslm shifa aminu bafa makkah da madina yake xagibah tsinannun larabawa yake xagi wllh larabawa basa kaunar mu shegune matsiyata ina son annabi Muhammad s a w amman yunxu banasan larabawa

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  27 дней назад +1

      malaman Sufaye suna cewa idan son Annabinka ya cika ba zaka ki balarabe ba sai wanda yaki musulunci, sunci albarkacin Annabi saw sukace zagin balarabe be halasta ba sabosa Ananbi saw balarabe ne

  • @FatimaZannah-pw7mg
    @FatimaZannah-pw7mg 28 дней назад +1

    Assalamu alaikum

  • @BachirouBoubacar-lb3lb
    @BachirouBoubacar-lb3lb 28 дней назад +2

    Barka da warahaka abu aisha inayima fatan Alkairi

  • @kbboyboy2440
    @kbboyboy2440 28 дней назад

    Aminu jton baya da ilimi Akan sanin masu Zaman saudiya
    Da ka yake aiki baya bincike

  • @Dagasudan
    @Dagasudan 27 дней назад

    🇸🇦🇸🇩
    Asslamm Babu shakka Saudia Abinda Mutane Basuyi Akasarsuba Shine Abinda Mutane Sukeyi Anan Wannan Ni Shidane Sannan Kuma Abinda Yasa Akesa Makkah- Da -Madina- Da -Taif -Da -Jiddah -Riyadh Nanne Hausawammu Suka Fi Yawa Shekarata 15 Acikin Kasannan Amma Ni Dan Sudan ne Banida Nambarka Ta Whatsapp Da na fahimtarda kai ayanda Zakagane

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim8299 28 дней назад +2

    Yawancin masu fasikancin fa basa aikin gidan larabawa saboda basa son wahala.domin akwai yawan aiki da rashin kunyar yara.

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 26 дней назад

      Rashin kunyar yaran Larabawa? 😅😅😅

    • @musaalihashim8299
      @musaalihashim8299 26 дней назад

      @@d.bcooper2271 wlh kuwa to iyayensu ba sa kwabar su

  • @nafisasalam1399
    @nafisasalam1399 26 дней назад

    Hamminu yayi daidai. duk abin da hamminu yake magana ta hanyar mutanen da suke da mugayen mutane

  • @user-bz7jq8tn8s
    @user-bz7jq8tn8s 28 дней назад +2

    Allah yastiniwa uwardanfudiyo

  • @alhassananas4261
    @alhassananas4261 27 дней назад

    Sheikh mumazauna saudia abinda aminu yayi mana Allah ya'isa kawai mukace saboda yaci mutuncin Makkah da Madina amma badan yaci mutuncin muba karkamata uwarsa tana Raye yake wakar batsa Bata hanashiba kaga itakanta uwarsa batada tarbiyyar addini balle tasan darajar Makkah da Madina shi ciwon hassada ne yake damunsa Allah baikawoshiba shiyasa yakoma ci da addini Wawa Dan jaka

  • @ummulkhairatali1138
    @ummulkhairatali1138 28 дней назад +1

    Koma yawanchun mahaikatan da suke yi masa korafi ba su ke fadab

  • @kbboyboy2440
    @kbboyboy2440 28 дней назад

    Malam nakalubalanci Aminu jton videon daya nuna ba yar Nigeria bace Kuma inajin MA
    Ba musilma bace domin mu matanmu bahaka Suke shigaba mafi yawan cinsu
    Hijab babba Suke Sawa

  • @user-cb6df3qe2c
    @user-cb6df3qe2c 28 дней назад +1

    بارك الله فيك شيخ قول الحق

  • @ummulkhairatali1138
    @ummulkhairatali1138 28 дней назад

    Alal Musali hin dankasa ko kanphanin yan kasah saka shigar da mahaikata sa su yi Sign in contract na shaikara biu sai aon zo suchi bahza suyi aikiba wanan kadan kenan

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju 27 дней назад +1

    a gaskiya video da Aminu G town ya aza a soshal midiya akan mata masu aiki a saudiya naganeta kuma wanan balara be dake cikin wanan video ko shaka babu bana Saudiya bane wanan ko shaka babu hakan abin yake tinda bayanai su nuna cewa wanan farar fatar na cikin wanan video baya hudena ba misilmi bane saboda haka Aminu G town kabi ahankali kuma kayi hankali da diuniya domin kana neman ka wuce rawarka da tsalle a gari naman gira kana neman karasa ido idan kayi wasa wuri neman suna kana neman ka jawowa kanka hushi Ubangiji saboda haka Yakamata ka kiyaye

    • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
      @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 дней назад

      Se bango ya tsage

    • @sadikabdullah8668
      @sadikabdullah8668 17 дней назад

      ❤❤ WANNAN BA DAIDAI BANE KA ZA'GI BALARABE KUSKURENE AWAJENA BALA'RABE YAI MINI RANAR DA IYAYENA BASU YIMIN BA MANZON ALLAH ❤ S.A.W❤️❤️

    • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
      @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 17 дней назад

      @@sadikabdullah8668 in kai sun maka rana wasu kuma sun musi wulakanci kuma ba ace duk Larabawa ba

  • @muhdadamu8332
    @muhdadamu8332 28 дней назад

    Baqar fata ba su da daraja a wajen galibin larabawan Makkah,don Ina da hujjar fading haka.

    • @user-du4zh2rr8e
      @user-du4zh2rr8e 27 дней назад

      hhhmmm bakufahimci larabawaba haryanzu
      dan kunfahimcesu dabakuce hakaba sabida ajunansuma kowa nasa yasani yanzu zatagwamace ran uwata yabaci da ran danta yabaci kunga bamukadai sukewaba kenan

  • @nafiuadamkhamis6100
    @nafiuadamkhamis6100 27 дней назад

    To Amma Mal abinda ya fada baya faruwa ke nan

  • @abbaqjkxkrimandi3160
    @abbaqjkxkrimandi3160 27 дней назад

    Amma Malam cin ya halatta Mace ta bar gidansu tace wani kasa aiki a musulunci karfa kamanta Masu zuwa Nan yawanci musulmai ne wallahi Maganar Aminu abindubawanefa saboda

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  27 дней назад

      Mun shigo wani zanani a nigeria a yanzubana. aikata abubuwa busa larura mislai aikin gwamnatin mace ana kadaicewa da mata a office maxe tana duba namiji, duk ba zaa hana ba dai dai ace a kuka. a lura, haka yin zabe kafirci ne democracy amma bisa larura ake yi, to haka ma larura ta halasta wa mace tafiya neman kudi amma sai a bi fokar Allah a kiyaye, akwai matan da basu je saudiyya ba suna nan nigeria suna zina suna ciyar da kansu su taimakawa iyayensu da haram, shin wannan ne yafi ko kuwa a kyalesu suyi aikin halas du taimakawa iyayensu?

    • @abbaqjkxkrimandi3160
      @abbaqjkxkrimandi3160 27 дней назад

      @@abuaishaalfurqan to Allah yasamucikadaimani amman wadanda suke a Najeriya masu in zina ai demokradiyya kukebi ci kuma demokradiyya yana gaba da musulunci kuma yanzu wai musulmai sukacewai larurace wai da man cirka zai yazama larura kuma kasan cirkace Allah yasamudace ahuwan in nai badaidaiba

    • @abbaqjkxkrimandi3160
      @abbaqjkxkrimandi3160 27 дней назад

      @@abuaishaalfurqan in ba ikiraiba

  • @1ggGyt-op7lr
    @1ggGyt-op7lr 28 дней назад +1

    Allah yasaka da alkairi

  • @AbouAbdoulAziz-mc8fh
    @AbouAbdoulAziz-mc8fh 28 дней назад

    Kay munafikina wallahi

  • @djjbril4645
    @djjbril4645 28 дней назад +1

    Mufakomiza ache gameda kasa maka da Madina bamudakamarsa aduniyarnan

    • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
      @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 дней назад

      Shin ya kamata a dinga iskanci a Makkah da Madina

    • @YuYu-cj6uo
      @YuYu-cj6uo 24 дня назад

      Wllh mlm mubamuzo saudia Dan zinaba munzo danmuyi bautar Allah munemu halal Amma wasu suna zaginmu wllh tsakaninmu dasu Allah ya isa

    • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
      @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 24 дня назад

      @@YuYu-cj6uo ana mgnr masu iskan ci da bata wa mutane suna da azzaluman ejoji da iya yen jirgi da uwar gawali suma wasu ba duba

  • @baffaali399
    @baffaali399 27 дней назад +1

    Malam ku kaima anbaka ni
    Ku kanaso afara baka ni
    Dan allah kabar wannan maganan aminu yafeka gaskiya

  • @FatimaZannah-pw7mg
    @FatimaZannah-pw7mg 28 дней назад +1

    Inason number wayanka

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  28 дней назад

      09064095046 whatsup

    • @imaniman2381
      @imaniman2381 28 дней назад

      Wllh mlmn duk video da yake Sawa ba sakasar Saudia ba ne Kuma matan da suke cikin video ba a yan Nigeria ba

  • @MusaRabilu
    @MusaRabilu 27 дней назад

    Mln kaji tsoran muna ganin ka da mutinci amma kana kare maciya amanar Allah, har giya aka fara saidawa a can kuma kasan irin goyan baya da suke bawa Israel da turawan yamma kasan irin lalata da akeyi acan amma kana kokarin kare su, saboda wahabiyanci

  • @hajjajuwakili6488
    @hajjajuwakili6488 24 дня назад

    Aminu jtwon fa jahiline wlh

  • @AbdulAzeez-hs8zo
    @AbdulAzeez-hs8zo 27 дней назад

    I swear to go d song what this mind, your talk is true is because you have no state Arab country, if I used it Arab continue, you can believe what he said is true.

    • @user-ti3ik4ts4j
      @user-ti3ik4ts4j 27 дней назад +1

      Wallahi bakaryayiba idan kace karyane katanbayi yan uwanmu dasukenan jtown bayi karyaba akwai dayawa wanda karuwanci sukeyi

  • @Ers-er2dq
    @Ers-er2dq 27 дней назад

    ❤❤❤

    • @HHh-et7kp
      @HHh-et7kp 27 дней назад

      Wllahihakanimalnainasnlmbakadaallah