Aslm inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un Allahumma a jurna fiy masibatuna wa kalifna khairan minha Allahumma la sahlan illa ma ja"altahu sahlan wa anta taji alal hazna iza shi"ita sahlan. La haula wala kuwwata illah illahbillah. Allah ya jikan Malam da rahamar sa. Allah ya kawo musu dauki
Honestly, I felt bad that resolved family issues were brought up on social media. I pray the top students of late Sheikh Albani will quickly address this matter to ensure an amicable resolution. Please let the video be deleted from social media. Let's show respect to late Sheikh Albani. ALLAH Ya Jikan Malam da Rahama, Ameen.
Gaskiya dai a matsayin ta na uwa bai kamata ko me akeyi ta fito media tayi magana ba ai Uwa ce mai tarbiyya wlh duk abunda kayi rigima akai baya Albarka Ubangiji Allah ya daidaita
Wan nan kuskuren Malam Abdul Rahman ne da abai tsaya yayi karatuba da shine jagora. Amma yanzu da shi qanin shi yake kokarin dadar mahaifinsa shine suke so surabashi da makarantar
Kai ba alaramma bane jahiline Bakasan menene wakafi ba, Kai Kasaka duniya a gaba, Duniyar banza duniyar wofi Wadda bata da kima a gurin ALLAH ko kaɗan,
السلام عليكم و رحمة الله وبركته 👋 أبو عايشة Muna muku fatan alheri gaskiya nayi ji tausayi fiye da tunanin mai tunani wly koban zubda hawaye kasan Shi kukan zuci tabas yafi na zahiri Allah kabta hakuri ❤😭kuma wanan dan jarida Allah saka mishi da gidan aljannah Firdausi ❤ ربنا لا تؤاخذنا انا سينا أو أخطأنا🙌amen🙌❤😭 Kai لا حول ولا قوته إلا بالله على العظيم 😭 kam wanan tabass ko sihri kodé wasu suna kewayé abayansa Allah ka tozarta masu hannu cikin wanan lamari allah ka karé muslinci da musulmai amen🙌
Wannan gaskiya ne bisa wasicin Malam Auwal Adam Albany cikin karatuttukan shi ga almajiran sa da mabiyan sa. Cewa be yadda bayan ransa wani yai tutiya da makaranta akan cewa nasu bane. Allah Ya ji qan shi.
Allah ya jikan malam Albani, Amma Nima gaskiya naga kuskure malam al bani, wajan wannan wakaffi, tayanda iyalan ka zasu wulakanta, sabida ga hadithn sa. Ad bin wakass lokacin daya tanbayi manzan allah wurin ya bayar da dukiyarshi
Malam idan ka ce haka ba kai adalci ba. Mutumin da a shekara goma baya ya bar yara tara, mahaifin sa sai mata. An siyar da gidan sa da yake ciki kusan 30 million a wancan lokacin. Dan Allah ko naira milyan 1 aka baka a wancan lokacin shin za ka tattala? Sannan 30million kudi ne qanana a wajan ka? Mahaifana da naka akwai Wanda yake da wannan ko iyayen sa Suka mutu Suka bar mai haka? Kuma ka kasance mai sauraron karatuttukan Malam bare ka san tsarin da yake dashi shekara 30 baya da shekarun da bai riska ba gaba har Allah Ya dau rayuwar sa? Dan Allah mu riqa jin tsoron Allah aduk abun da za mu ce, innas Sam a wal basrah wal fu'ada kullu zalika anhu mas'oulah!!
Don Allah ina rokonku da kusa duk wani ma aikaci a wannan makarantan da Allah ya shirye shi in kuma ba mai shiriya bani Sllah yayi fatafata da shi ya kawar dashi awajen tundaga na sama har zuwa mai gadi ya kawo mafi alheri ko a ina yake.
i aiIna tarbiyar da albani yayiwa yaransu wlh wlh matannan Baki kyautama albani sam bamuji dadin hakaba to meyasa tacire amatsayin uwargida allbani son duniyace kadaii inna lillahi waina ilaihi rajiun albani fa la hirace kadai agabansa Baki taimaka masa rufamasa asirin gidansa kin bamu kunya munbi maganganun sondunice kawai kina biwa Yara amusu yadda sukeso wlh bagaskiya maganan korai kin ci mutuncin albani shifa surukinki yayihakane don rufa asin albani kinki barin magamanan tsaban son duniyace malam yace makarantar batashibane shi kansa albani gashi kinyi kanekane
Wanna itace duniyar Mukefaditashi akanta Allah ya gyara zuciyarmu Irin wanna ya zai.iyakaryawa Wanna dasukedaniyar Hubasawa akan.addini Shedan da munafukai Da makiyan addini musululici zasu.iyashigaciki surinka aibiga addini da musulmai mikedamummu Allah ya gyara zuciyarmu Matsalar
Ai ba daidai bane gaskiya dai mai interview din nan bakayi adalci ba ka kiyayi irin wannan ba wanda yasan karshen sa ko abunda zai same shi idan ya mutu.Ubangij Allah yasa mu cika da imani
The director of Albani schools and the school management are faithless. This pragmatically shows that they are muslims only at lips. Even if Awwal Adam said that he left the schools as sadaqatul jariya,does not deter the school management from assisting sheikh Awwal Adam family. Allah sai yatonamuku asiri duniyadkuma lahira. Kunci amanar sheikh Awwal Adam albani Zaria.
Agskya wanda suka kawo Abinnan mdy masu kautaba Abin ta kai ci yau Ace matar Al bani ce A media take magana Akan Duniya😭😭😭 Lahaula wala kuwata illa Billah
@YunusaHassan-s5j ina tunanin baka lura da abunda ke faruwa bane anan, Wallahi Allah ya kare mahaifiyata ta fito a media akan dan abu irin wannan. Wallahi haka nake ganin ta kamar mahaifiyata. Sai dai inche tayi hakuri, Kuma wai har ache ta chire niqabi... Myswww
Wllh malan ni dan izala na shiga izala sanadin karatun shek jaafar Amma wllh malan yan dariqa sunfi ahlussunnah kekkewar muamala izala babu kyekkyewar muamala basu da kara
Wannan duniyar abar tsoro ce.Amma waannan almajiran Albanin maciya amana. Koda ba makaranta inda mutanen arziki ne ai su za su shige gaba su nemo ma yarinyar mafita.
Allah ya ji Qan mlm ALBANI da rahama amine 🤲😭
Da ace kunsan abunda nasani gameda lahira da zaku takaita dariya Ku yawaita kuka inji manzan Allah S, A, W 😢😢
Allahu akbar 😢😢😢😢😢😢😭😭😭😭😭😭😭 allah ya jiqan Albany zaria 😢😢😢😢ya hayyu ya qayyum
Allah ya jikan Malan Albani kuma ya sama zurriachi albarka ❤❤❤❤
Allah ka kawo mana alumma da zata ga girman malamai,,,ta kuma taimaki addini ,,,AMEEN yah ALLAH
Amma malamai da iyayensu da iyalasu abin girmamawane.
Gaskiya duniya akwai ruduni wlh kudi saidai wanda Allah ya taimaka ma ya tshallake
Ya Allah katsare mana imanin mu amma banso wannan matsalar tashiga social media ba wannan duniyar abin tsoro ce
Wallahi gonda da ya shiga mu mun kuyi darasi daman karshen zamani amana zaiyi karanci
Wlh kunci amanar malam ya Allah kajikan malam da rahama ameen 😭😭😭😭😭
❤ Alhlle yajiken malen..da.raham,🤲🤲🤲
Allah ya jiƙan malam ya haɗa masa kan yayansa
Aamin
Ameen Ya Allah
Amin
Machallah ❤️
Innalillahi 😭
Innalillahi wa inna lillahirajiun allah yasa mudace duniya da lahira 😢😢😢😢
allah yajiƙan mallam albani da sauran malaman sunnah da rahama
Ya Allah ka hada kan zuriyar ta ya kuma karbi adduar wannan baiwar Allah amin ya rabbi
Dazu dana saurari baiwar Allah nan bansan lokacin da nayi kwalla ba.
Allah kajikan mallam Albany
Allah ya sauwake 😢😢😢😢😢
Allah ya jikanmam
Aslm inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un Allahumma a jurna fiy masibatuna wa kalifna khairan minha Allahumma la sahlan illa ma ja"altahu sahlan wa anta taji alal hazna iza shi"ita sahlan. La haula wala kuwwata illah illahbillah. Allah ya jikan Malam da rahamar sa. Allah ya kawo musu dauki
رحمة الله عليه وأسكنه الفردوس الأعلى.
Honestly, I felt bad that resolved family issues were brought up on social media. I pray the top students of late Sheikh Albani will quickly address this matter to ensure an amicable resolution. Please let the video be deleted from social media. Let's show respect to late Sheikh Albani. ALLAH Ya Jikan Malam da Rahama, Ameen.
JazakaAllah khair
exactement Amine summa amine 😢😢😢
Innalillahi wa inna ilaihir raju mutuwa mai tonon asiri 😢
Babu abinda zanfada Sai daikawai Allah yakinkan malam albani zaria.
Allah ya kiyaye subahanallah
سبحان الله العظيم وبحمده
Wallahi wanda ya dauka ya watsa wannan hira azzalumi ne. Tun da fari sai da ya matsa ta bude fuskan ta.
Way miyasa komi se annuna ma duniya
Allah ya shirye ku yan jarida.
Allah sarki allah yajikan malam allah ya yaye muku damuwa
Wai dan albani yashi ga gidan haya inna lillahi
Allahu Akbar,Allah ya kawo wa dukkan musulmi mafita.
Gaskiya dai a matsayin ta na uwa bai kamata ko me akeyi ta fito media tayi magana ba ai Uwa ce mai tarbiyya wlh duk abunda kayi rigima akai baya Albarka Ubangiji Allah ya daidaita
ALLAHU AKBAR. ALLAH YA zaunar da iyalan SHAIK Albania zaria lafiya
Wallahi Alfurqan Kun bani mamaki, yanzu don Allah kaji tsoron Allah ku goge wannan hira,
Kabar wannan maganan kaje ka natso
AMEEN YAHAIYU YAQAYUM
Hasbunallahu wanimal wakil
Allah yakara arzikinsa
الموت يكشف أسراركم ، اللهم استرنا في الدنيا والآخرة
هذا غير مناسب
Gaskiya akwai damuwa akasa daka wasu dakacikin manyan izala
Rayuwa kenanfa malam Albani yakona ga Allah duk Alkhairinda yayima Almajiransa sunkasa tsare mutuncin iyalansa
wasiyan mlm Albani ne yake aiki Amma iyalan suje sune mi na kansu sufita daga makaranta mlm albani
Ina nufin Allah yayi fatafata dashi
Allah sarki duniya
Allah ya jikan malam Albani da rahama su kuma iyalan Chi Allah ya daidai tasakanin su
Ameen ya hayyu ya kayyum
Wai yanzu ace iyalan malam albani sune haka saboda dubu dari hudu dan allah wacce irin gwamnati mukeda ita haka Nigeria gaskiya akwai matsala
Gwamnati kuma , su baza su iya basu ba 450 fa ,Ai ko
4. 5 ne sa basu kyauta a tsakanin su
Lafin su yan izalan ne
Subhanaallh
Wan nan kuskuren Malam Abdul Rahman ne da abai tsaya yayi karatuba da shine jagora. Amma yanzu da shi qanin shi yake kokarin dadar mahaifinsa shine suke so surabashi da makarantar
Don Allah mene amfanin yada wannan, haba!. Meyasa bazaku yishi a sirranceba.
Dan Allah achire wannan videon a social media,
حسبنا الله ونعم وكل 😢😢😢
Duniya kenana
😢😢😢سبحان الله
Gaskiya banga amfanin yin wakafin da iyalanka zasu Shiga ckn musifa yakamata akori shugabannin abawa yayan Albaniy dukiyarsu kawai
Kai ba alaramma bane jahiline
Bakasan menene wakafi ba,
Kai Kasaka duniya a gaba,
Duniyar banza duniyar wofi
Wadda bata da kima a gurin ALLAH ko kaɗan,
In sha Allah
Subhanallah
Allah yaji kan mlm da rahama yakara hada kawuna su
Ameen ya rab 😭😭😭💔
allah madaukakin sarki ya bayana gaskiya
Aamin
Amine
🙏🏼🙏🏼🙏🏼💔💔💔
السلام عليكم و رحمة الله وبركته 👋 أبو عايشة Muna muku fatan alheri gaskiya nayi ji tausayi fiye da tunanin mai tunani wly koban zubda hawaye kasan Shi kukan zuci tabas yafi na zahiri Allah kabta hakuri ❤😭kuma wanan dan jarida Allah saka mishi da gidan aljannah Firdausi ❤ ربنا لا تؤاخذنا انا سينا
أو أخطأنا🙌amen🙌❤😭
Kai لا حول ولا قوته إلا بالله على العظيم 😭 kam wanan tabass ko sihri kodé wasu suna kewayé abayansa Allah ka tozarta masu hannu cikin wanan lamari allah ka karé muslinci da musulmai amen🙌
Allah ya kyauta
Matsallar Kudin Gado da Qadarorrin Gado Kenan. Ba Abin Mamaki Cikin Wannan Lamari.
I cried
subhanallahi
Atakaice darulhadis ta Allah ce
Wannan gaskiya ne bisa wasicin Malam Auwal Adam Albany cikin karatuttukan shi ga almajiran sa da mabiyan sa. Cewa be yadda bayan ransa wani yai tutiya da makaranta akan cewa nasu bane. Allah Ya ji qan shi.
Allah ya jikan malam Albani, Amma Nima gaskiya naga kuskure malam al bani, wajan wannan wakaffi, tayanda iyalan ka zasu wulakanta, sabida ga hadithn sa. Ad bin wakass lokacin daya tanbayi manzan allah wurin ya bayar da dukiyarshi
Malam idan ka ce haka ba kai adalci ba. Mutumin da a shekara goma baya ya bar yara tara, mahaifin sa sai mata. An siyar da gidan sa da yake ciki kusan 30 million a wancan lokacin. Dan Allah ko naira milyan 1 aka baka a wancan lokacin shin za ka tattala? Sannan 30million kudi ne qanana a wajan ka? Mahaifana da naka akwai Wanda yake da wannan ko iyayen sa Suka mutu Suka bar mai haka? Kuma ka kasance mai sauraron karatuttukan Malam bare ka san tsarin da yake dashi shekara 30 baya da shekarun da bai riska ba gaba har Allah Ya dau rayuwar sa?
Dan Allah mu riqa jin tsoron Allah aduk abun da za mu ce, innas Sam a wal basrah wal fu'ada kullu zalika anhu mas'oulah!!
😭😭😭😭☝️🤲🤲🤲🤦
Ok inalura gaskiyadai anci amana
Dan Adam Kenan.
Kowa nada matsala irin bag dansu ama kawo abin midiya shine babbabar damuwa,😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Amma shugaba nin makaran tan Nan basu da kirki ALLAH ya saukake Amin,
Don Allah ina rokonku da kusa duk wani ma aikaci a wannan makarantan da Allah ya shirye shi in kuma ba mai shiriya bani Sllah yayi fatafata da shi ya kawar dashi awajen tundaga na sama har zuwa mai gadi ya kawo mafi alheri ko a ina yake.
Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun 😭😭😭
🤲🤲🤲🤲☝️😭😭😭😭
😭😭😭🤲🤲🕋🤲🤲
i aiIna tarbiyar da albani yayiwa yaransu wlh wlh matannan Baki kyautama albani sam bamuji dadin hakaba to meyasa tacire amatsayin uwargida allbani son duniyace kadaii inna lillahi waina ilaihi rajiun albani fa la hirace kadai agabansa Baki taimaka masa rufamasa asirin gidansa kin bamu kunya munbi maganganun sondunice kawai kina biwa Yara amusu yadda sukeso wlh bagaskiya maganan korai kin ci mutuncin albani shifa surukinki yayihakane don rufa asin albani kinki barin magamanan tsaban son duniyace malam yace makarantar batashibane shi kansa albani gashi kinyi kanekane
Wai mi yasa komi sai an nunawa duniya wannan ba dai dai bane ba 😰😰😰
Ilimin izala ba albark
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😢😢😢
Wanna itace duniyar
Mukefaditashi akanta
Allah ya gyara zuciyarmu
Irin wanna ya zai.iyakaryawa
Wanna dasukedaniyar
Hubasawa akan.addini
Shedan da munafukai
Da makiyan addini musululici zasu.iyashigaciki surinka aibiga addini da musulmai mikedamummu Allah ya gyara zuciyarmu
Matsalar
Ai ba daidai bane gaskiya dai mai interview din nan bakayi adalci ba ka kiyayi irin wannan ba wanda yasan karshen sa ko abunda zai same shi idan ya mutu.Ubangij Allah yasa mu cika da imani
😢😢😢😢😢😢😢😢
Yaro yafi kousa da gaskiya kaji ma gannr mazaa
😭😭😭😭😭😭😭🤲🏼🤲🏼🤲🏼
The director of Albani schools and the school management are faithless.
This pragmatically shows that they are muslims only at lips.
Even if Awwal Adam said that he left the schools as sadaqatul jariya,does not deter the school management from assisting sheikh Awwal Adam family.
Allah sai yatonamuku asiri duniyadkuma lahira.
Kunci amanar sheikh Awwal Adam albani Zaria.
😭😭😭😭😭😭
Amman matar nan baki kyauta ba,
Kuma ba lallai ace abunda ta fadi gaskiya bane Allah kadai yasan gaskiyar zance
Allah yajikan malam albani Zaria
Aamin
allah yakyauta
Agskya wanda suka kawo Abinnan mdy masu kautaba Abin ta kai ci yau Ace matar Al bani ce A media take magana Akan Duniya😭😭😭 Lahaula wala kuwata illa Billah
Innalillahi wa'inailaihi raji'un😭😭😭😭😭
Anan gaskiya Anan bama tare kuma kuji tsoron Allah,
Bai kamata akawo matsalar gidan malan a social media.
Nayi bakinchi matuka
Wato kama nufin abar azzalumai suta zalunci
@YunusaHassan-s5j ina tunanin baka lura da abunda ke faruwa bane anan,
Wallahi Allah ya kare mahaifiyata ta fito a media akan dan abu irin wannan.
Wallahi haka nake ganin ta kamar mahaifiyata.
Sai dai inche tayi hakuri,
Kuma wai har ache ta chire niqabi...
Myswww
Subahanallah Izzala kenan aikin ku kadan daga cekinn aikin Izzala
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Kayi kama da babanka Amma baka da Hali irin nasa
ina zaton yayi karya ne saboda yin sulhu
Kai kanada tabbacin karya yayi kuka kuma abun kirkine mace zata iyayin kuka a koda yaushe
Allah yajikan malam
Wllh malan ni dan izala na shiga izala sanadin karatun shek jaafar Amma wllh malan yan dariqa sunfi ahlussunnah kekkewar muamala izala babu kyekkyewar muamala basu da kara
Waya gaya maka? Kadai kara bincike
Mata futuna'ne gaskiya mata akwai makirchi 🤔
Wannan duniyar abar tsoro ce.Amma waannan almajiran Albanin maciya amana. Koda ba makaranta inda mutanen arziki ne ai su za su shige gaba su nemo ma yarinyar mafita.