SIRRIN SAMUN FATAHIN KUDI INSHA ALLAH

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 фев 2025
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 21

  • @UmarBello-m6z
    @UmarBello-m6z 10 дней назад

    Masha Allah munagodiya

  • @FatimaBinta-mn4bh
    @FatimaBinta-mn4bh 11 дней назад +2

    jazakallahu khiran

  • @AbdoulMohammed-q2q
    @AbdoulMohammed-q2q 5 дней назад

    Wara fana anahou makanan aliyya.
    3.333
    wara fana laka zikiraka.
    3.333 .

  • @Nanah234
    @Nanah234 11 дней назад +1

    Muna godiya sayyadi Allah ya faranta mk duniya da lahira

  • @IbrahimAbubakar-v6q
    @IbrahimAbubakar-v6q 11 дней назад +5

    Aslm.Allah ya ƙara luɗufi,wato gaskiya aikin salatin aiki ne na daban,domin Ni ba'a fara dani ba amma kullum bakan yi dubu goma, gaskiya zai wahala rana ta fito ta faɗi wani alkhairi bai shigo ba.Allah ya saka da mafificin alkhairi duniya da lahira

  • @AbdoulAzizHassoumi-o5j
    @AbdoulAzizHassoumi-o5j 11 дней назад +1

    Ma cha Allah mungode

  • @Farida-x6r
    @Farida-x6r 11 дней назад +1

    ya sayyadi ubangiji allah yasakama da alkairi ameen duniya da lahira alfarmar shugaba s a w allah yafaranta ma ❤❤❤❤

  • @IbrahimMuhammad-f7h
    @IbrahimMuhammad-f7h 11 дней назад +2

    جزاك الله خيرا يا سيدي

  • @jibrillayusuf3510
    @jibrillayusuf3510 11 дней назад +2

    Masha Allah

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 11 дней назад +1

    Allah Ya Inganta Lafia Ta Ruhi Da Ta Jiki AkaramaKAllahu

  • @AboubacarSalifou-hk2kw
    @AboubacarSalifou-hk2kw 11 дней назад +1

    Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan Allah yasaka da alheri muna barar adou'a

  • @Sadiqsulaiman40
    @Sadiqsulaiman40 11 дней назад +1

    Allah ya saka da alkhairi malam

  • @IsaBalah-b4c
    @IsaBalah-b4c 11 дней назад +1

    Masha Allah Allah ya kara lafiya

  • @maltasanmagaji4690
    @maltasanmagaji4690 10 дней назад

    ❤❤❤❤❤

  • @AsmauMuhammad-u6t
    @AsmauMuhammad-u6t 11 дней назад +1

    ALLAH ya saka da alheri

  • @samiralawal907
    @samiralawal907 11 дней назад +1

    Mlm wadda bata sallah tana iya yin wanna aikin?

  • @MansurYusuf-jl7xe
    @MansurYusuf-jl7xe 10 дней назад

    Masha Allah

  • @AliIbrahim_fkd
    @AliIbrahim_fkd 10 дней назад

    Masha Allah

  • @ibrahimahmed2609
    @ibrahimahmed2609 8 дней назад

    Masha ALLAH