ZAKA GA ABIN MAMAKI IDAN KA GAMA INSHA ALLAH
HTML-код
- Опубликовано: 9 фев 2025
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Masha Allah,malam Allah yakaramaka son annabi muhammadu s a w
Alhamdu Lillahi ❤❤❤
Ma Sha Allah
Malam Allah ya hada ka da annabi Muhammad s❤a❤w❤
ما شاء الله
❤jazakallahu khaira 🤲
Macha allah
❤❤❤ Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu ❤❤❤
❤
Allah Ya Nunka Sutura Matabbaciya Maulanal AZHIM.
Masha Allah ❤
Muna godiya sayidi
assalam malam nayi aikin suratul ma'idah da aya ta 100. Na ga ijaba wallahi.
nagode sosai Allah ya saka maka da gidan aljannah
sau nawa ya kamata mu yi aiki?
Allah ya kara malam daraja
Ameen ya rabbi
Jazakallahu bihairan
Assalamualaikum malam wanna dafai ne ko jalabi nagode
جزاك الله كير
❤❤❤❤❤❤
Allah yakara lafiya moulana
Ranata 2 kuma duk acikin aikin ya mugisu ne nayi mfrkn ina karanta suratul bakkara aya ta 30 da sainafarka ranata 3 kuma sainafi mfrkn anafadamin cewa ammaki asiri kuma wadda yamaki asirin akace zomuje akaiya mikishi naceto mukatafi haske tayau ko ina sai,akamikomin Rubutu sai akacemin nasha sau 4 akacemin yanzu asirin yakarye kuma namijine amiki asirin yayakine kikwanta bacci duk wadda kikagani toshine wllh mlm duk a mfrkn nefa wannan anakwanta saigashi kuma naganshi amma danatashi sainike tawasiwasi araina rubutun sainaga kamar anrubuta wallahu yassimika minannas kuma kamar anrubuta wallahu galibin ala'amri saikuma saban takalmin amma kuma duk ancirashi akacemin nadau 1 sauranma sudau 1-1 sai kai wllh mlm abindayawa nadai tsaya anandai kawai in sha allah idan nagyara layin wayata zankira niyimaka sauran bayanin dan wllh akwai saura har yarona akafadamin abinda akabashi yaci naguba duk a mafarkin wllh daga Maman Abdullahi Saudiyya.
Ma Sha Allah.
masha Allah
Akaramakallahu allah yasaka da alheri.
Tambaya ta anan shine, Taya mutum zai gane ya karanta kafa dubu??????
Charbi mai dubu, idan baka d ita, kayi amfani d mai dari, idan ka ja sau 10, ka samu dubu ai.
Aslm mlm barka da dare ya kokari ubangiji ya kara basira mlm nayi aikin ya mugisu aranar farko nayi mfrkn nacikwalliya nasa kaya bulu 🧥saikamshi nakeyi saigawasu mata su 3 sunamikomin hannu ni,inadaga cikin gida sukuma daga samar katangar dayake krmce katangar sunata mikomin hannu nikuma bakibasu nawa hannu sainukecewa wannan fa bazata baku hannu taba kawaisai najuya nakoma cikin gd saisuka biyuni sai natashi sama bakina inata karanta suratul muluk tabara sai sukecewa wannan sarikn addu'a fa taki mamuwa mukuma yau saimin kamaki sai sufado saina waiyaya naga sunfadi saisukuma tashi suma atakaicadai ahaka har mukafada wani gida ni,inasama sukuma sunkuma fadauwa sunata fadan wannan sarkin addu,ar sai gawani mutum ya futo daga daki saiya lullubeni daya daga cikinsu 3 tafado daga sama sai sukecewa tamuto saisukace wa wannan mutumin wllh mlm wannan saikin addu,ar watarana saimunyi mining ta atakaicade.
SAIYYADI SADAUKI SADAUKAI
MLM ABBAS SADAUKI SADAUKAI
wannan matar da tafado wllh washigari saigashi anafadamin kishiyata tayi hatsari tafado kodaga mashin ohh takaryee wllh mlm aranar farko nayi mfrkn.
Ranata 2 kuma👇👇👇👇👇👇
Malam nayi wani mafarki na shiga dakin baba na sai naga kananan kwalaye guda biyu 2 dukansu da hotanka ajiki nadauka daya na bude sai naga alewa aciki sai nasha
Assalam alaikum akarmakallah nayi mafarki da ku kumw inata kira alokacin kiran baya zuwa nakasa gane lokacin da kukeyin live vedio dan inyi mushqraka acikin wanda sukeyi din
Malam inason shiga Whatsapp group dinnan naka
❤❤❤
❤❤❤❤❤