Rana Dubu Ta Ɓarawo: Dan Damfara Da Sunan Dr. Abdallah Usman Yashigo Hannun Yan Sandan Bompai.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024

Комментарии • 16

  • @sanigarba2826
    @sanigarba2826 4 дня назад

    Allah Ya shirye shi!

  • @LawalsaiduIbrahim-g3s
    @LawalsaiduIbrahim-g3s 4 дня назад

    Allah ubangiji yashiryeshi

  • @Jamss-u6g
    @Jamss-u6g 4 дня назад +1

    Ina mai ba malam shawara dan allah ya taimaka masa

  • @HafisaUsmankatsayal
    @HafisaUsmankatsayal 3 дня назад

    Kaicu bawan allah kuya femai-kuma kubahi-jari

  • @nurayahaya2972
    @nurayahaya2972 4 дня назад

    Kai Jama'a
    Toh Allah Yakawo Mana Mafita Ta Alkhairi
    Allah Yasa Mufi Qarfin Zukatanmu

  • @djibrilyusuf1771
    @djibrilyusuf1771 2 дня назад

    Kai jamaa

  • @YauOil
    @YauOil 4 дня назад

    Walahi dukasu fulani Dan ta ada ne jikukin dan ta ada danfudiwu ne

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 4 дня назад

    Yan' Africa basu da hankali sosai Haka kawai Dan ya ce Abdullahi gadan kaya shine mai? She mabaka jari danshi kake sana'a. Ai'wayanka Shine ku anshi kudin ku. Ku bar yadda da kowa.

  • @YauOil
    @YauOil 4 дня назад +1

    Dukasu fulani Dan ta ada ne jikukin dan ta ada danfudiwu ne fulani

    • @bosamarketbosamarket1110
      @bosamarketbosamarket1110 4 дня назад

      Kai jikan waye

    • @Muhammadbala014
      @Muhammadbala014 4 дня назад

      Cikin kowace Kabila anasamun nakwarai da na banza sai dai muji tsoron Allah munemi gamawa da duniya lahiya

  • @abdusalamawaisu7702
    @abdusalamawaisu7702 4 дня назад

    kai Nigeria kenan zanba cikin aminci

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 4 дня назад

    Kamata yayi ku ringa kokarin kama Masu satar mutane da manyan barayi don mu Sami zaman lafiya