ABUN TAUSAYI! AN TONAWA ASADUSSUNNAH ASIRI TAREDA BAYYANA DALILAN DA YASA ALLAH YA JARRABE SHI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 фев 2025

Комментарии • 10

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 Год назад

    Masha Allah

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 Год назад

    ما شاء الله

  • @mahamadouharouna1334
    @mahamadouharouna1334 Год назад

    🥰🥰🥰

  • @BachiGada-mc9cz
    @BachiGada-mc9cz Год назад

    صح كلامك

  • @stormssss109
    @stormssss109 Год назад +1

    Abu na farko ni Dan dharika ne Amma idan mallami yayi kuskure wurin karatu ko cikin sallah ba shi ya nuna jahilne ba kuskure a karatu na iya faruwa da kowa , sanan kayi ma mutun dariya ko cin fuska don irin haka ta faru ba daidai bane illah ka Yi nasiha Mallam shima cikin hikima , don suna zagin mu, suyi mana karya Shari kage ba zai taba sa mu zama irinsu ba ,ni dai na tabata ni musulmi kuma ahlul Sunnah Annabi Muhammad s a w )ba Sunnah Dan wahab da Dan taimiya ba ,suyi ta zagi da kafirta mu Allah na madakata na jiran kowane munafuki mugu da azalumi

  • @biniyayusif2908
    @biniyayusif2908 Год назад

    Ko urban Ku in zai karanta alqur ani said yayi blender

    • @mohammadumar2163
      @mohammadumar2163 Год назад

      Shi yasa akace yadaina tone tone tin da dai babu wanda yawuce kuskure.

  • @NasiruAhmad-tz3pv
    @NasiruAhmad-tz3pv Год назад

    Salam. Ashekara goma sonawa yayi kuskure? A Aya seakan Aya 2 kuna bani kunya gaskiya

    • @mohammadumar2163
      @mohammadumar2163 Год назад

      Ai shima Musan yana kuskure da dama Amma baa bibiyan kuskuren shi, tin da an san cewa babu wanda ya wuce kuskure, Amma tinda tone tonen shi Musa yayi yawa shi yasa aka fara binshi. Koda shima zai bubbuga littattafe sai an fiffito mashi da kurakurensa.

  • @IshakBello-fj8fl
    @IshakBello-fj8fl Год назад

    Korona dambe