Mulkin Buhari Ne Ya Jefamu Harkar Kidnapping Cewar Wasu Yan Garkuwa Da Mutane

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 янв 2025

Комментарии • 34

  • @victordeke559
    @victordeke559 3 года назад +3

    you are a strong woman madam I like your courage may his soul rest in peace.

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 3 года назад +1

    Allah yaji qansa
    Gaskiya matar nan akwai qanaa

  • @abduhadiyahaya4380
    @abduhadiyahaya4380 3 года назад

    Allah ya Tina asirinsu shi Kuma Allah ya jikansa da rahama

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj 9 месяцев назад

    Allah ubangiji ya jikan shi da rahama

  • @aseeadrshsb4052
    @aseeadrshsb4052 3 года назад

    Inkunje lahira sekugayawa Allah mulkin buharine yasaku sata kuma kuga makomarku

  • @MosesPeter-y7h
    @MosesPeter-y7h 14 дней назад

    May his soul rest in peace with the Lord 😭😭😭😭🙏

  • @YarimaAdlampulaar2034
    @YarimaAdlampulaar2034 3 года назад

    Allah yagafartamasa yasa aljannace makoma sukuma Allah ya tona asirin su

  • @abbakarusmankunya4323
    @abbakarusmankunya4323 4 года назад +5

    ALLAH YA GAFARTA MASA SU KUMA IDAN MASU SHIRYUWA NE ALLAH YA SHIRYA SU.
    IDAN KUMA BAMASU SHIRYUWA BANE ALLAH YA DAIDAITASU

  • @hawwaabdullah1856
    @hawwaabdullah1856 4 года назад +4

    Allah yajikan sa yasa yahuta

  • @hadizasani1598
    @hadizasani1598 3 года назад +1

    Karya suke da ma azalumaine babu ruwan Buhari Lokacine zasu sadu da Allah

  • @asasd4504
    @asasd4504 4 года назад +1

    Allah yajikansa da rahama wan nan rayuwa Allah yasa mufikarfin zukatanmu

  • @MalamAliyu-m5t
    @MalamAliyu-m5t 2 месяца назад

    Ameen ya allah

  • @حليمهحليم-ض3ط
    @حليمهحليم-ض3ط 3 года назад

    Allah ya isa

  • @sanisarkinuhn5404
    @sanisarkinuhn5404 4 года назад +1

    Allah yatona asirin mugu ko aina yake

  • @nanashamsiyyah6231
    @nanashamsiyyah6231 3 года назад

    Allah yajikan sa amma meye laifin buhari aciki

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 3 года назад

    Allah yakyauta

  • @balaadamu2103
    @balaadamu2103 3 года назад

    Allahu Akbar.Allah ya jikansa

  • @hadizasani1598
    @hadizasani1598 3 года назад

    Amin ya Allah Allah yasa kamaku

  • @hjykhadijaumarsulaiman6772
    @hjykhadijaumarsulaiman6772 4 года назад +3

    Allah ya gafartamasa

  • @nanashamsiyyah6231
    @nanashamsiyyah6231 3 года назад +1

    Allah ya taimaka

  • @idrisibrahim9243
    @idrisibrahim9243 4 года назад +5

    Allah ubangiji ya jikan-shi da rahama ya gafartamasa, Amma dan Allah ina son number wannan baiwar Allah Qila ta sana diyarta Zanshiga aljanna

    • @surajoibrahim3382
      @surajoibrahim3382 4 года назад

      Kai jahili ne, mace tana cikin yin ( takaba) kana neman ta. Ka ganta fara mai kyau, ga duwawu , mijin ta ya bar mata gadon dukiya. Zaka nuna kana da wayau zakaci dukiyar ta da ita. Kila ma kana cikin suspects shege tsinanne ... munafiki. Da ace wannan case din awuri na yake , sai nayi introgating naka even if you are not guilty in relation to this murder, you may be a criminal. Think before you talk!! !!

    • @idrisibrahim9243
      @idrisibrahim9243 4 года назад

      @@surajoibrahim3382 Kafadi Alkhairi ko kaja bakinka kayi shiru 🤨

  • @umaribrahimgambo5808
    @umaribrahimgambo5808 3 года назад +1

    Allah kiyayemu

  • @ummiummi1662
    @ummiummi1662 3 года назад

    Aduniya

  • @محمدابوبكر-ه7ب
    @محمدابوبكر-ه7ب 4 года назад +2

    نسالـ الله السلامه

  • @rabiuibrahim4997
    @rabiuibrahim4997 3 года назад +1

    Allhjikanshi

  • @kabirabdurrahaman6426
    @kabirabdurrahaman6426 4 года назад +2

    Allah yajikansa da rahama. Ki kuma Allah ya baki juriyar rashinsa

  • @lindaashong4320
    @lindaashong4320 3 года назад

    Hausa lele only. Honesty intergrity diversity brilliant unicef official.

  • @ibrahimmango3072
    @ibrahimmango3072 4 года назад +2

    Allah yabaiyanasu

  • @wjegzj6ah5hdm7lvj4
    @wjegzj6ah5hdm7lvj4 4 года назад +2

    Trkonkawna