In an sami dama a karanta mana littafin Allon Sihiri, Kare Kukan ka, Rijiya Gaba Dubu kowane kuma a yi masa Playlist saboda samin saukin dubawa. Ina jin daɗin karantawar ka sama da ta kowa. Allah ya ƙara tsawon rai mai albarka
@@kaigamatv4961 gaskiya banda su, nima na ji ana labarin suna da daɗi, mawallafin su ai ABDUL'AZIZ S MADAKIN GINI ne, naga kuma kamar kuna da kusanci dashi ko?
Ma cha Allah godiya mouke ❤
In an sami dama a karanta mana littafin Allon Sihiri, Kare Kukan ka, Rijiya Gaba Dubu kowane kuma a yi masa Playlist saboda samin saukin dubawa.
Ina jin daɗin karantawar ka sama da ta kowa.
Allah ya ƙara tsawon rai mai albarka
Idan kana da littafan ka Aiko mana da su.
@@kaigamatv4961 gaskiya banda su, nima na ji ana labarin suna da daɗi, mawallafin su ai ABDUL'AZIZ S MADAKIN GINI ne, naga kuma kamar kuna da kusanci dashi ko?