An Gano Bayanan Sirri A Wayar Amina Amal - tabbas sharri tayi wa Hadiza Gabon (Cikkaken Rahoto)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • An Bandakado Bayanan Sirri A Wayar Amina Amal - tabbas sharri tayi wa gabon (Cikkaken Rahoto)
    #kannywood
    #idongaritv
    #zarginmadigo

Комментарии • 245

  • @jamilumuhammedjidda635
    @jamilumuhammedjidda635 4 года назад +3

    Gaskiya yafi kobo

  • @salihuabdullahi3426
    @salihuabdullahi3426 4 года назад +2

    Gaskiya wannan mgn hadiza Gabon batada laifi anan wallahi kuma amal Allah kashiryata

  • @abdurrazakyusuf8230
    @abdurrazakyusuf8230 5 лет назад +5

    Allah yashirye mu, yakare mu daka sharrin shaidan

  • @bashiribrahimgarba7915
    @bashiribrahimgarba7915 4 года назад +1

    karyar banza inkinfadi sanranki ma Allah yanajinki duniya bakomai bane

  • @nassirousalissou7070
    @nassirousalissou7070 4 года назад +3

    Ayi adalci wajan shara kawai☝️

  • @muhammadyusufiliyasu946
    @muhammadyusufiliyasu946 5 лет назад +3

    a gaskiya bana goyon bayan da hadiza gabom tayiwa amina amal ina mai bawa jarimata anima amal hakuri dan Allah

  • @isiyayau1421
    @isiyayau1421 3 года назад +2

    Allah ya shiryesu

  • @habunzaraumar7996
    @habunzaraumar7996 5 лет назад +2

    Gaskiya akwai alaman lauje cikin nadi

  • @bashiribrahimgarba7915
    @bashiribrahimgarba7915 4 года назад +1

    wlh kowa yayi dakyau zaiga dakyau Inkana ganin abinda kayi duniya bakomai bane to ai zaki mutu

  • @mahamanfatima320
    @mahamanfatima320 7 месяцев назад +1

    Allah sa mu dace 😢

  • @FatimaHassan-f6t
    @FatimaHassan-f6t 16 дней назад

    To Allah ne masani kai komai Allah ya sheryemu ya sheryi zukatanmu

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 5 лет назад +9

    ALLAH DAI YA SHIRYA MANA ZIRIAR MUSULMIN

  • @basmahmuhammad1355
    @basmahmuhammad1355 5 лет назад +3

    Allah yasauwake yashiryesu yashiryemu bakidaya

  • @muhammadbelloshuaibu6184
    @muhammadbelloshuaibu6184 5 лет назад +3

    alhamdul llah Allah yakara bayana gaskiya

  • @yusufchigwandayusufchigwan11
    @yusufchigwandayusufchigwan11 5 лет назад +5

    Allah Bashir yasu

  • @hawwaibrahim3787
    @hawwaibrahim3787 3 года назад +1

    Allah yakyauta

  • @abdulkadirlawal8400
    @abdulkadirlawal8400 5 лет назад +4

    Allah kyauta.

  • @humairatv7755
    @humairatv7755 5 лет назад +4

    Allah ya kyauta

  • @ayshavlogs8503
    @ayshavlogs8503 5 лет назад +4

    Allah yashirya

  • @sidibetoumanifatisidibetou2202
    @sidibetoumanifatisidibetou2202 5 лет назад +4

    Allah ya karemu da hau da masipa

  • @bubahassan2026
    @bubahassan2026 4 года назад +1

    Allah bless you hadiza

  • @nurumomo7343
    @nurumomo7343 5 лет назад +9

    Allah ya shirye ku ,,,.

  • @muhammadsanidahiru7050
    @muhammadsanidahiru7050 5 лет назад +7

    wannan lamarin sai muce Allah yakyauta

  • @umarabba4994
    @umarabba4994 5 лет назад +4

    Allah yashirya Ku

  • @user-le9ui7mo3k
    @user-le9ui7mo3k 5 лет назад +3

    Allah ya shirya

  • @habibasulaiman1050
    @habibasulaiman1050 6 месяцев назад

    Ashe Hadiza Gabon. Ta garice

  • @jamilutukur8802
    @jamilutukur8802 5 лет назад +3

    Allah ya shirya mu.

  • @muhammedfulani5168
    @muhammedfulani5168 5 лет назад +7

    Allah yakaregaba

  • @rahamamuhammadadam4315
    @rahamamuhammadadam4315 5 лет назад +2

    ALLAH ya shirye su

  • @shoshomuhammad4489
    @shoshomuhammad4489 5 лет назад +3

    Allah shi kyau ta

  • @abdalahhakimdanbaba3444
    @abdalahhakimdanbaba3444 4 года назад

    GASKIYA hadiza gabon batayiba bagirman taneba

  • @ahmadzailaihatkabirzeze519
    @ahmadzailaihatkabirzeze519 5 лет назад +9

    Allah yakiyaye

  • @aishaumairahabubakar8677
    @aishaumairahabubakar8677 5 лет назад +3

    I love Hausa movies

  • @hhluv4459
    @hhluv4459 5 лет назад +8

    Allah yasa mudace

  • @zeenatyusuf1828
    @zeenatyusuf1828 4 года назад

    Gaskiya hadiza Gabon kinyi kuskure

  • @yahanaxusunusi5765
    @yahanaxusunusi5765 5 лет назад +6

    Allah yana tari damai gaskiya

  • @ameenatusani3131
    @ameenatusani3131 3 года назад

    To Allah ya kyauta

  • @hajiyarabiatgangagari9507
    @hajiyarabiatgangagari9507 5 лет назад +3

    Allah ai zaifitar da ita insha allah

  • @bobboabubakar3280
    @bobboabubakar3280 5 лет назад +3

    TO mudai sedai muche Allah ya sa mudace ku ku san a'binda yadaku koma saurayine ,kuma abu na karshe allah yabamu nasara

  • @issaachirou6015
    @issaachirou6015 5 лет назад +6

    Amma dai Allah yayi yaida Yaga dama dake
    Munafika duk dai Wanda ya wulakanta wani toh da akwai Allah

  • @alhassansalifu9666
    @alhassansalifu9666 5 лет назад +3

    What I understand on this video is, there is nothing like lesbians matter.... Hadixa you are not suppose to treat Amal Like that.... You must sit with her and discuss with her, and also it views that she loves you like her blood sister not the way you think.......so I think the best thing you must do here is just to help her become a good girl..not to disgrace her.

  • @emyalash5338
    @emyalash5338 5 лет назад +9

    To allah yakyauta

  • @hassanmuhammad1370
    @hassanmuhammad1370 5 лет назад +3

    Allah ya kiyaye

  • @sulemangarba9618
    @sulemangarba9618 4 года назад +2

    Kunsamu matsala wlh

  • @nasirumar6407
    @nasirumar6407 5 лет назад +3

    Allah ya kyauta amin

  • @hadizayakubu8093
    @hadizayakubu8093 5 лет назад +2

    Allah ya kyauta dashi yasan daidai

  • @zinariyawaziri7795
    @zinariyawaziri7795 5 лет назад +8

    Kowa dai ya yi nagari,kansa.Allah ya sa mu gama da duniya lafiya.

  • @asmathynana
    @asmathynana 5 лет назад +11

    I have said it b4 ai, nafada tuntuni Amal ce keda feelings akan Gabon ai, gshinan mgnta ta fito fili

    • @tinamangopark5848
      @tinamangopark5848 5 лет назад

      Asmathy Nana ALLAH YA KARA TSA REMU

    • @ummiadnan3932
      @ummiadnan3932 5 лет назад

      Tohm wai su meye na neman Mata Yan uwansu idon iskancin Ke gaban su ba sanaa ba sai suyi ae amma bada mata ba 🐱

  • @abbaibrahimzakious8151
    @abbaibrahimzakious8151 4 года назад

    Allahne ya tona asirinku shiyasa komai yake bayyana

  • @abdurahmanabubakar1911
    @abdurahmanabubakar1911 4 года назад +1

    Ke karya kikeyi ai idan kinason ki wanketa to bayan mungama gano gaskiyane saboda idan munduba dakyau zamuga angoge maganganun hadiza Gabon sannan maganar gaskiya bazamu taba yardaba saboda wannan hadiza Gabon itatatonawa kanta asiri bawai Amal bah sabodahaka kidaina wahalar da kanku musamman ke dakike wallafa wannan labari kema kinshiga zargi kilama ur member idan ni student ne a computer engineering sannan Zan iya ganowa idan anbani account dakuma password idan gaskiyane kibani naduba nasanarwa duniya abinda nagani batare da Bata lokaciba

  • @user-dw1tu2jd3n
    @user-dw1tu2jd3n 5 лет назад +13

    Akwai sakon da hadiza ta share a chatting ALLAH YARUFA ASIRI YA KIYAYE NAGABA

  • @ahmadshehu6181
    @ahmadshehu6181 5 лет назад +5

    Allah y shiryesu baki daya

  • @idirsabdullahi6709
    @idirsabdullahi6709 5 лет назад +9

    ya kamata Hadiza gabon suyi mata adalci, lauyoyi goma shaa biyu sai kace wacce tayi kisa, take tinz easy plsss

  • @shamsiyyasna6559
    @shamsiyyasna6559 5 лет назад +3

    Slm🕋🕋

  • @bashirwuroaro1638
    @bashirwuroaro1638 5 лет назад +1

    Toh ai hikenan.

  • @salmahsabiu2081
    @salmahsabiu2081 5 лет назад +16

    Assalamualaikum ya' uwa mutaru muyi musu addu'a idanma sunayi Allah yashirye su damu baki daya amma zagi da batanci be kamacemuba dukka mu musulmai ne muso wa yan 'uwammu abinda mukeso wakanmu Allah yashiryadda mu bakidaya

    • @YUSUFISAHASSAN
      @YUSUFISAHASSAN 5 лет назад

      Nayarda da raayinki Allah yashiryemu duka amin

    • @issaachirou6015
      @issaachirou6015 5 лет назад

      Hakane er Uwa amma wani abun ai tcin mutuntci ne wly bedatce gsky Gabon kinyi wayon banza

    • @hamzamaryam8197
      @hamzamaryam8197 4 года назад

      Amine summa amine

  • @abuhanifamusa8381
    @abuhanifamusa8381 4 года назад +1

    Slm

  • @Sirbashfx
    @Sirbashfx 5 лет назад +1

    kai allah kyauta

  • @mouhidinealmahi5990
    @mouhidinealmahi5990 3 года назад

    Hadiza Gabon Bata lefi

  • @hauwauibrahimyunus987
    @hauwauibrahimyunus987 5 лет назад +2

    allah ya shiryesu

  • @ameerjamaare1330
    @ameerjamaare1330 5 лет назад +14

    Chat din gabon aka goge ba na amal ba.
    Me ya sa ita amal bata goge nata ba.
    An biyaki ne kitura wannan mu kuma ba jahilai bane

  • @fatimamuhammad5160
    @fatimamuhammad5160 5 лет назад +2

    wlh kinji kunya AMINA Amma bkomi Aunty Hadiza ki hadasu da Allah ku yawan lauyoyin da ta dauka wlh basu isa su maki abinda Allah be maki ba...Daccumo be Allah lamido

    • @bambeyetv24
      @bambeyetv24 5 лет назад

      Barkamu da aiki

    • @yahayabineethassan417
      @yahayabineethassan417 2 года назад

      Mtswww kidai bata shawa akan abunda takai domin hadiza batada mutunci, sannan taji tsoron haduwa ga allah sannan taji tsoron sakata kabari bata nemi yafiyar Amina Amal bah, sannan tanemi yafiya wurin allah akan abunda take aikatawa domin abunda takai allah yatsinema wai wannan dabi,a

  • @baraatuauwalyahayaiman8151
    @baraatuauwalyahayaiman8151 5 лет назад +2

    👍

  • @maijiddashehu1839
    @maijiddashehu1839 5 лет назад +2

    Wannan shine karya to meyakawo maganar da gabon tace amal tace intana kwanciya da namiji bata iya kawowa sai tatuna gabon?

  • @YUSUFISAHASSAN
    @YUSUFISAHASSAN 5 лет назад +5

    Kuji tsoron Allah Samun kudi zai halakaku matiqar Baku koma ga Allah ba

  • @auwalisah9808
    @auwalisah9808 4 года назад +1

    Kai nifa banyarda ba hadiza gabon ce da laifi

  • @user-db1xv7ml8n
    @user-db1xv7ml8n 5 лет назад +5

    👍👍👍

  • @ibrahimaliyuibrahim8103
    @ibrahimaliyuibrahim8103 5 лет назад +1

    Allah sarki hadiza baiwar Allah

  • @albarkawatv7416
    @albarkawatv7416 5 лет назад +10

    gaskiya wannan cakwakiyar amina amal CE keda laifi ,amma ita hadiza Gabon laifin ta dukan da taimata da posting din video da tai a media, inai muku fatan Allah ya shiryeku ameen

  • @malanwa1394
    @malanwa1394 3 года назад

    KASHALLAH

  • @Mussad00
    @Mussad00 4 года назад

    Wannan duk xancheni dan bantaba jin irin wannan muryarba a wannan tivin dan haka adizatou tayi using kudi dan ta wanke kantane kawae

  • @abdulmajidibrahim3922
    @abdulmajidibrahim3922 4 года назад +1

    Gsky sanin asalin gskyr mgn sai Allah sbd irin wannan abun ana iya shiryashi yan uwa Kuyi tunani

  • @hadizaabdallha1599
    @hadizaabdallha1599 5 лет назад +2

    Haɗiza gabon

    • @oumarissa534
      @oumarissa534 4 года назад

      Salaam alaikum I mean you know it's a limited edition Muslim jagariko oumar Issa yes you're hot. Now go de navidad video the adida hadiza-gabon that I mean animal rescue minimal day again. Ka Mickey 2

  • @ameenaabdulqadir7044
    @ameenaabdulqadir7044 5 лет назад +3

    Naga alama she bayan shekara zaku dena wannan cecekuce din

  • @Fatima-xj1pf
    @Fatima-xj1pf 5 лет назад +2

    Hm sani gaskiya se alah

  • @wankaboyyoutobechannel8361
    @wankaboyyoutobechannel8361 5 лет назад +2

    Good

  • @aliyubabangida2468
    @aliyubabangida2468 5 лет назад +1

    Amma kusani tunda Gabon ta turashi tana iya cire wasu abubuwan ko maganganu akan su

  • @belloruqayyah9969
    @belloruqayyah9969 4 года назад +1

    Gaskoya Gabon ke jakace wlh menene idan amal ta nemi temakonki?

  • @khadijamuhd4335
    @khadijamuhd4335 5 лет назад +1

    Allah yakeyaye yasa mudace

  • @hassanyahaya6260
    @hassanyahaya6260 5 лет назад

    Ok xargin da ake yima hadiza Gabon ya tabbata kenan

  • @obinnasunday3784
    @obinnasunday3784 5 лет назад +2

    Allah ya jikan musulmi

  • @kdlukmantv3188
    @kdlukmantv3188 5 лет назад +1

    to Kansu akeji

  • @yusufibrahim8414
    @yusufibrahim8414 5 лет назад +2

    Toh Allah kyauta

  • @rabilawal6714
    @rabilawal6714 5 лет назад +10

    Allah ya kara kare faruwan na gabah dai amma kar a manta fah Gabon ta tafi DA wayar Amal a hannunta duk abinda za'ace dai Allah kadai yasan tsakaninsu muda Ma Maimoon akayi DA wannan labarin marar amfani
    Allah ya Kara nesantamu DA mugun abu

  • @hauwaisyaku8016
    @hauwaisyaku8016 5 лет назад +2

    Always feeling good

  • @samailaiobro8332
    @samailaiobro8332 5 лет назад +2

    inason may son hakan maraba

  • @zayyaahmed5666
    @zayyaahmed5666 5 лет назад +3

    Toh ai duk dahakan bamuji maganar da anima tayi akan tanaso hadiza Dan suyi madugo ba tadai nuna tanasanta hmmm Allah ya kyauta

    • @chaiboumaifata8691
      @chaiboumaifata8691 5 лет назад

      kinsamu damar karanta sakon bara miyasa baki karanta na bana babu yada za ayi kisauqo fira amman dan kun renamuna hankali kuce baku karanta ba kunyi kuskure dama kune MUNAFuKKAN Allah .ya shiryekuko kokuma. 🔫
      .......

    • @henshawemmanuel1430
      @henshawemmanuel1430 5 лет назад

      Allah ka gyaramana Allah kai mana mai kyau Allah kasa muyi kyakyawan karshe

  • @zakareya5688
    @zakareya5688 5 лет назад +4

    ok yaya

  • @nazeerisyakubature6405
    @nazeerisyakubature6405 5 лет назад +1

    am still doubt bcos dis video first part is cleared while d last part of d video is uncleared so hw can i testify dat dis vedio is not forgery one?,,, i u want clear people's doubts u have 2 made clear video which everyone can read it

  • @mubarakibrahim4537
    @mubarakibrahim4537 4 года назад

    wannan karyace

  • @azibatv8210
    @azibatv8210 5 лет назад +5

    Hahahaha abin Daria yaro ya samou hakori

  • @umarashia226
    @umarashia226 5 лет назад +15

    To amman meyasa fabon ta tsargu bancin tasan cewa ba wani abu a tsakaninsu da gabon. Kuma metasa gabon tace amal bata ....idan tana tareda namiji se ta tuna da gabon?

  • @abubakarmusa3999
    @abubakarmusa3999 5 лет назад +5

    Gaskiya am highly disappointed in kannyhood,kullun kannyhood ,akwai yoruba,igbo and Nigerian films Mai sa kullun sai hausa a social media...kullun kuna tauna asirin kanku... rubbish....Allah ya shirye mu...amma it's hurts....

    • @ummiadnan3932
      @ummiadnan3932 5 лет назад

      Why will it hurts you after all naa Emm sabi.

  • @prince-rc5pv
    @prince-rc5pv 5 лет назад +6

    Even the beating is too small. Banza kawai

    • @ummiadnan3932
      @ummiadnan3932 5 лет назад

      Wlhy kuwa stupidity and foolishness at highest degree, RUBBISH in capital letters. Ban taba Yin amal ba sam

    • @auwalmohd4783
      @auwalmohd4783 5 лет назад

      prince mark baidacena

  • @aasmaaa2286
    @aasmaaa2286 5 лет назад +4

    Slmyyk👍💗💖

  • @astagfeerullahalhamdulilla1606
    @astagfeerullahalhamdulilla1606 4 года назад

    Lokachine

  • @ubello101
    @ubello101 5 лет назад +4

    Shegiya daga ganin Amal tayi kama da munafika

  • @mahamadouabdoulaye7241
    @mahamadouabdoulaye7241 5 лет назад +1

    Nana Hadiza

  • @najibLawal-gd4tv
    @najibLawal-gd4tv 2 месяца назад

    Kirabudama hassada