Gaskiya Nura m inuwa Babban mutum ne me Dattaku. Murmushin sa kaɗai ya isa ya ganar da kai cewa he is so simple and humble. He always responded with the right answers. A ƙarshe dai ina son ganin Aminu Saira
Gaskiya ina jin dadin shirinnan sister Hadiza Amma wata shawara guda daya nake so nabada yakamata a dinga playing wani abu da mutum yayi misali idan mawaki ne a saka wata wakarsa da yayi idan actor/actress ne a yi playing wani scene da yayi hakan zai karawa shirin armashi sosai god bless you
Masha Nura m inuwa, chanteur le plus doué et connu dans le monde d'amour et paroles d'artistes,que Dieu te protège encore et encore.... pour ta part Hadiza,je t'aime fort ❤❤❤❤
Hakika Nura kai mutum ne na daban. Ina matukar sonka sbd ALLAH. inai maka adduar ALLAH ya faranta ranka gaba da baya. looking forward to see you one day in life In sha ALLAH. of course you have a golden voice which makes you unique. Allah by his grace will continue to protect, guide and uplift you.
Masha Allah babu firan danaji dadin ta kamar wannan tatau na wannan Allah qara daukaka da haxaqa Allah qara tsawon reh Nura m inuwa dg abdullhameed Musa Nigeria
Masha Allah tabarakallah fatan alkahiri da nasara 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 allah yayi jagora yasa kifi haka tunda fatan ki taimaka wa na kasa da keh ne ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😂😂😂. Nura M Inuwa has craftily dodged committing himself. Màsha Allah. He is very jovial, soft spoken and a jolly good fellow. Keep up the good work Tamegari. Muna yin ki.
❤❤😊 very happy to see you nura m inuwa love you all guys Allah ya kareka nura kana da fikira inama naganka ko da so dayane nura kana burgeni sosai ls invite me to your house❤😊 I live in kaduna tudun nufawa 😂
Masha'allahu taba'rakallahu, gaskiya munji dadin hirarku da Nura M Inuwa, mutum ne Mai ban dariya. Hadiza Ya'ta Allah Ya Kara daukaka. Ya'maama ce daga Maiduguri.🤚🤚
Can't wait to see nafisa Abdullah the queen of Love cos when it comes to love story so no body can play that role better than her. She put an extra emotions and feelings plus cried in her romantic dialogue ❤❤
You have to invite Gali Money The Singer of Wasila, Sadi Sidi Sharifai, Mahmud Nagudu, Abubakar Sani, Murja Baba, Naja'atu ta Annabi, Khairat Abdullahi, Shamsiyya Sadi, Salim Smart, Nazifi Asnanic, Kawu Dan Sarki, Auta MG Boy, Abdul D One, Sani Liyaliya, Auta Waziri and other musicians
Allah sarki nuran waka NA matukar son wannan bawan Allah sabuda wakokinsa a kwai wa'azi acikinsu wato anty hadiza Allah ya biyaki da kawomuna shi da kikayi.
Allah sarki Nura M Inuwa wallahi ba wakokin ka kadai nake so ba hada sanyin halin ka da kyautata muamular ka da mutane duk ina so wlh atakaice dai Nura ina sonka Allah ya kara basira
Mon bonjour et bonsoir à toi sœur Hadiza je suis fièr et tellement joyeux d'avoir votre discussion avec mon beau ou bien mon miroir qu'Allah vous protège contre les mauvais , maintenant je suis là pour voir avec Fati Oruma et Hadiza Gabon je suis leur fan wlh je l'aime beaucoup et pour moi même ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ma cha allah My sister Hadiza Gabon Kincika alkhairi kin kawoma Dr Nura m inuwa Mahadi Mai Dogon Zamani sarkin waka soyaya Abban Farah da Mifrrah
Nura M Inuwa will be a very good lecturer......I like his styles and mode of answering the questions
Gaskiya Nura m inuwa Babban mutum ne me Dattaku.
Murmushin sa kaɗai ya isa ya ganar da kai cewa he is so simple and humble.
He always responded with the right answers.
A ƙarshe dai ina son ganin Aminu Saira
😂
Gaskiya ina jin dadin shirinnan sister Hadiza Amma wata shawara guda daya nake so nabada yakamata a dinga playing wani abu da mutum yayi misali idan mawaki ne a saka wata wakarsa da yayi idan actor/actress ne a yi playing wani scene da yayi hakan zai karawa shirin armashi sosai god bless you
Masha Nura m inuwa, chanteur le plus doué et connu dans le monde d'amour et paroles d'artistes,que Dieu te protège encore et encore.... pour ta part Hadiza,je t'aime fort ❤❤❤❤
Hakika Nura kai mutum ne na daban. Ina matukar sonka sbd ALLAH. inai maka adduar ALLAH ya faranta ranka gaba da baya. looking forward to see you one day in life In sha ALLAH. of course you have a golden voice which makes you unique. Allah by his grace will continue to protect, guide and uplift you.
Mafi girman bako da kika kawo mana.... Allah ya kare mana kai shugaban mawaka 🎉🎉🎉
Masha Allah babu firan danaji dadin ta kamar wannan tatau na wannan Allah qara daukaka da haxaqa Allah qara tsawon reh Nura m inuwa dg abdullhameed Musa Nigeria
Oh my God 😲
This guy is so amazing 🤩
Dik abinda ya fadi haka yake
Wow masha Allah
Gaskiya wannan shine karon farko da akabirgeni a wannan shirin
Why is nobody talking about his voice😊...Masha Allah ❤
Why did you talk about his voice ?
Masha Allah tabarakallah fatan alkahiri da nasara 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 allah yayi jagora yasa kifi haka tunda fatan ki taimaka wa na kasa da keh ne ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Who else “Rigar Aro” Album comes to his/her mind when he heard Nura’s voice?? ✌️😂
☝️
bro I am here
See me
Macha allah nura m inuwa Naji dadin wannan kalaman naka allah ya Kara daukaka da basira allah ya tsa reka oga
I don't know why I'm just smiling 😁! Legend
Macahaallah hadisa gabon yaukinada baban mawaki nabarku lafiya nihausa bai icheniba
Masha Allah Ubangiji Allah ya qara dubun basira Dr Nura m Inuwa Muna gdy sosae
Amen ya Allah
So MashaAllah🥰
Am looking forward to seeing Nafeesa Abdullahi
Nafeesa Abdullahi
Nafeesa Abdullahi 🙏
Je tellement ému d'avoir suivie cet interview avec nura m inuwa je suis un grand fan de nura
ALLAH YA KARA GIRMA
😂😂😂. Nura M Inuwa has craftily dodged committing himself. Màsha Allah. He is very jovial, soft spoken and a jolly good fellow. Keep up the good work Tamegari. Muna yin ki.
Hadlza GABONFFlC🇬🇦 issiya Niger 🇳🇪🤲🤲 MashaAllah 🇳🇪🇬🇦🇬🇦🙏🙏🙏🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Bonjour
nura akwai fara'a masha Allah❤
Gwanina kenan Allah daukaka ku ku duka🤲 Allah ja da zamaninku🤲
He’s always smiling may Allah protect him
Ameen
Ameen ya Allah. Gskya sanda naji na sake sasa
Ameen ya Allah
@@umarsulaiman646 on my
Asslamu alikum wrhmatullahe
Nura M Inuwa is very soft and kind nice to hear from you the legend can't wait to see Musa Mai Sana'a
Bawan Allah...wakar rigar aro ce tayi aiki akansa.
Masha Allah Hajiya Hadiza Aliyu gabon and nura m inuwa barkanmuda sallah next Ali Nuhu
Masha Allah oga
Always waiting for you Dr. Nura M Inuwa, Allah ya kara kiyaye ka
❤❤😊 very happy to see you nura m inuwa love you all guys Allah ya kareka nura kana da fikira inama naganka ko da so dayane nura kana burgeni sosai ls invite me to your house❤😊
I live in kaduna tudun nufawa 😂
Masha Allah nura m inuwa, wannan shine dai dai abun da kayi.
Haka ake son mutum mai jama'a ya kasance.
I'm eager to see nafisa Abdullahi in this room, there is alot of questions and answers that we need to hear from all of you
Masha Allah
allah Kara Basira Nura M Inuwa Hadiza Gabon Kiykaawo mana Auta Mg Boy ❤
Nice to hear from you legend ❤❤❤ Always smile 😊 be happy always my dear 😍 because happiness is free ❤❤❤❤
Masha Allah Auntie hadeeza thanks for you Allah yaqara basira d lafiya, Nura M inuwa Allah yaqara tsareka d mu gb daya1 Amen 🙏
I love M inuwa bcoz he is the most loyal person I know Among kannywood artists, may Allah keep blessing Him
Masha'allahu taba'rakallahu, gaskiya munji dadin hirarku da Nura M Inuwa, mutum ne Mai ban dariya. Hadiza Ya'ta Allah Ya Kara daukaka. Ya'maama ce daga Maiduguri.🤚🤚
Very Good Nura M. Inuwa Yafiki Wayo Duk Yadda Taso Zurmashi Ya Tsallake Dakyau Nura Nafara Son Ka Daga Yau❤️😂
Muna godiya da wannan tambayar da Akaiwa Nura M inuwa gaskiya munjidadin Hakan sosai Kuma Masha Allah
Can't wait to see Nafeesa Abdullahi, Auta waxeeri, and Maryuda yusuf
Mashaa Allah, Nura M Inuwa akwai nutsuwa gaskia, Allah yayi jagora yasa abinda ya faru dashi ya zame masa kaffara Allah ya kare gaba
He's always smiling as usual 😊
musa mai sana 'a and rahama sadau
masha Allah sister hadiza yaushe zaki gayachemana sarki Ali nuhu I like to see her on this show 🥰🥰
Depuis Niger je serai ravi d'écouter Nazirou sarkin Waka
Elle refuse d'inviter Sarkin waka
@@ssouana4385peut être il est occupé en c moment
@@hakiloumahamanecherifato-kz2ec peut être
Masha Allah y Kara lfy d basira muna godiya d wakokinka
Can't wait to see nafisa Abdullah the queen of Love cos when it comes to love story so no body can play that role better than her. She put an extra emotions and feelings plus cried in her romantic dialogue ❤❤
Also queen of tears😂😂😂😂😂
@@FaridaDaweye yes I already mentioned that
They have a beef together
@@anasrabiu8795what happened between them?
@@faridadanmaliki it’s a long story
Masha Allah gaskiya Nura yayiyewaka ❤❤sosai oga Allah jajamani Allah yakarabasira
Hadiza ina,yimiki fatan alhairi ❤❤❤❤
My hero ❤😍ALLAH ya barka da masoyan ka Ya kara kareka daga makiya Ameen 🤲🏻❤
Banida tamkarka a duniyar mawaka Allah yasa kagama da duniya lpy me hero❤
Ameeen
So excited to see rahama sadau and nafisat Abdullahi
Farar mace nura m inuwa sai da kai oga hadiza Gabon aiki na kyau masha allah
Masha Allah am really appreciated wlh🥰🥰🤸Allah yakara maka lpy ke kuma Allah yakara daukaka
You have to invite Gali Money The Singer of Wasila, Sadi Sidi Sharifai, Mahmud Nagudu, Abubakar Sani, Murja Baba, Naja'atu ta Annabi, Khairat Abdullahi, Shamsiyya Sadi, Salim Smart, Nazifi Asnanic, Kawu Dan Sarki, Auta MG Boy, Abdul D One, Sani Liyaliya, Auta Waziri and other musicians
Dakuma fantimoty waka
Macha'allha'tabarkarakallahu
Kiyima'sani'ahamed
da kuma isah ayagi ♥️
𝐬𝐮 𝐚𝐮𝐰𝐚𝐥 𝐚𝐝𝐚𝐦
Ma sha Allah
Allah yakara basira
Masha Allah first comment up nura m inuwa
Mashaa Allah Nura have been my best Artist tun day one
Masha Allah we need mai zamani hamisu breaker pls gabon
Shugaban mawakan Hausa. Ko shata yazo seya duka maka wallahi 😃 sarki !
Ma sha Allah Noura 😍😍😇
Nafeesat Abdoulaye mouke jira Gabon please
Alhamdulillah
Jira yakare
Masha Allah, Allah yaqara basira da daukaka, sarki Mai dogon zamani
Macha Allah hadiza tu es ma meilleure !! On attend la série mangna mata
Tanx u Anty adixa , Sannun ki da kokari, Allh y bada lada y kuma bada miji na gari
My best singer
Masha Allah nura m inuwa Allah ya taimaka yasa Kafi haka
Kema aunty hadiza Allah yakara taimaka ❤️
My favorite singer ❤️ ❤️
Masha Allah nura m inuwa Allah yasa mugama da duniya lafiya Allah yakara muna son annabi Muhammadou sallalahu alaihi wasalam
Masha Allah program yayi kyau next time Agayyato mana Hamisu brekah Dorayi
Allah sarki nuran waka NA matukar son wannan bawan Allah sabuda wakokinsa a kwai wa'azi acikinsu wato anty hadiza Allah ya biyaki da kawomuna shi da kikayi.
I’m anxiously looking forward to seeing Rahma Sadau, and Nafisat Abdullahi.
Pls anty nafisat abdullahi
Same here
Exactly am telling you
Nafeesat my favorite
My two love 😩can’t wait too
Fatan alkari akodayaushe Allah yasawa rayuwa Albarka 🙏 Dr nura m inuwa
masha Allah done ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤
Sarkin waka Nura M Inuwa
Masha Allah Allah Yasakamiki da Alkaeree
Allah Yabiyaki Daniya da Lahira
Kinbiyanee Wllh Har'abada
Saura Dayan Wato
Zaharadeen Sanee
Allah Yataemaka
Yes yes yes yes hadiza
Masha Allah Ga shawara
Idan kika ce acikin mutum biyu bakonki ya za6i daya in ya za6a inda hali ana nuna hoton wanda ya za6a
Am very happy to hear from you ❣️ my best singer and my neighbor
Masha Allah, Mallam, Dr. Nura M Inuwa
Dan allah ki kawo mana sarki Ali nuhu
Allah yakara maka basira numa m inuwa
Amma Kaci gaba da wake mana Aisha.
Amma baka taba wake Hajara ba pls inaso danjin dadina💞🥰
I like his laughter 😊, very jovial
Masha tnx u Gabon.
This is i took long time waiting for
Masha alla Nura eninuwa Hadiza gabon🥰🥰🥰🥰
Masha Allah bantaba san wani makiba wanda baso bane kaunache harna koma ga allah inanshi dan allah
Masha ALLAH Anti hadiza eid mubarak fatan ALKERI
thanks for inviting nura m inuw cant wait for nafisa abdullahi and fati ladan
Well done Ma'am keep the Good job 👍 I wish you all the best
Masha Allah
Hira da Nura tayi dadi sosai kuma tayi ma'ana.
Favorite singer 💥💓🙏🙏
Nura m inuwa mutumin kirki❤
Allah yakara basira m inuwa
my hero goodman gentle and smart
Gaskiya ne megida nura m inuwa Allah yabiyaka
Godiya muke oga sarki nura m. inuwa 🥰🥰❤
Wow Masha Allah 🥰❤️
Abokina m inuwa Nageda Nawa kahouta Eh mana nura m inuwa ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah sarki Nura M Inuwa wallahi ba wakokin ka kadai nake so ba hada sanyin halin ka da kyautata muamular ka da mutane duk ina so wlh atakaice dai Nura ina sonka Allah ya kara basira
Wayyo wllh nima har naji ina sonki dalilin maganar da kikayi
Nagode sosai Dan uwa
@@zainababubakar5642 nevermind
Macha Allahou 🙏🙏🙏 sugaban mawaka haoussa yayi dadi
Mon bonjour et bonsoir à toi sœur Hadiza je suis fièr et tellement joyeux d'avoir votre discussion avec mon beau ou bien mon miroir qu'Allah vous protège contre les mauvais , maintenant je suis là pour voir avec Fati Oruma et Hadiza Gabon je suis leur fan wlh je l'aime beaucoup et pour moi même ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Aunty Hadiza gaskiya I'm impressed with your talkshow. Thank you for keeping us entertained. Nafisa Abdullah should come next please
KAREN
Know
KJ
JK
Thank you Aunty Hadiza and more Grace My favorite Abban Farrah
Masha Allah godiya
Allah ya siné mosou ya debe mossou albarka wly agaya moussou ko gobé mouna son ka Noura Allah ya kareka gaba.anti Hadiza bsr❤
tabdi nura kacika mahadi medogon zamani, Kai wannan bawan Allah andade anabugawa himmm Allah yasa mucika da imani Ameen