Wlh haka ne maganarki Domin koni shekara ta 43 an haifeni a Mulkin Shagari amma da nashiga makaranta a mulkin Babangida soja nefa amma wutar lantarki ko an dauke ta Bama ganewa haka a Mulkin sani abacha waye yasan ta addanci a lokacin ko yan fashi tsoro sukeji littafin makaranta kyauta akebamu kai nigeria bata shiga masifa ba sr amulkin siyasa wlh amma seme Shekara arba'in zuwa sama ze gane haka