A wancan zamani ya ya ake kiran ranaiku,tun da musulunci bai zo ba ? Kuma da wane harshe aka tattauna tsakanin Bayajidda da Ayyana ? Shi wannan littafi mai suna Girgam,yana ina ne yanzu,da aka bar Hausawa suna laluben asalinsu,kuma su waye ne suka rubuta Girgam tun da yake da ajami aka rubuta shi?
Labarin nan gaskiya ne kuwa
Allah sarki daura ta audu
I love you Hausa
I like this history of bayajida thanks so much ❤️
This is a true history
Aware shekarane wanna labarin yafaru???
where is the baya jida film
Wannan labarin sonkai ne labarin bahakabane wanna aku I son kai ajara
To ba sai a fada mana yanda labarun suke ba.
Please What is the English translation
Bayajida is a name of person.
🙏💯❤️👏🐟
A wancan zamani ya ya ake kiran ranaiku,tun da musulunci bai zo ba ?
Kuma da wane harshe aka tattauna tsakanin Bayajidda da Ayyana ?
Shi wannan littafi mai suna Girgam,yana ina ne yanzu,da aka bar Hausawa suna laluben asalinsu,kuma su waye ne suka rubuta Girgam tun da yake da ajami aka rubuta shi?
Ay hausawan ma su asalin musulmai ne
L5
Masha allha