Acikin Qur'anic 2:128 da 14:40 Annabi Ibrahim ya roki Allah ya sani ya kasance mai yin sallah sannan da yawa daga cikin zurriyarsa Wallahi yanda hausawa sukeyin ibada yafi karfin ake wai danfodione ya sasu aa shiriya CE daga Allah kuma kusani hausawa kune bani israela Ku jikokin annabi Ibrahim ne amma an sace muku tarihinku. in an fada muku zakuce karyane
The first-ever research in Hausa that interests the world. The researcher should be awarded with more than a professorship for this effort. Kudos to him. Nice one.
In my family's genealogy, our elders always said we came from Egypt and we never figured this out. This Man deserves a special award from all of us Hausa people spread all over the globe.
Masha Allah masucewa qaryane meye abin mmk ko qarya aciki karfa kumanta da irin yawon da dan Adam kedashi achikin duna kuma kunsan babu wata qasa da ta tara yawan kabilu Kala kala kuma qasar da tafi yawon annabawan Allah? Meye abin gudu a misra? ana danganta Bahaushe da bamaguje me yasa baku fito kunce qaryaba kenan bamaguje yafi bamisry kenan a gueinku
😂😂😂 Don yaren fir'aunoni ya kasance Hausa, hakan baya nufin Hausawa 'yan wuta ne. Mu duba maganar da hankali da kuma ilimi. Annabi Musa AS daya girma agidan fir'auna baiyiwa Allah tawaye ba, saimu kawai don Allah yayi yarenmu daya da fir'auna? To shi Annabi Musa AS da wanne yaren yake magana?
Jahilci yafi hauka, naji kunyar samun irinka a cikin hausawa. YARE DABAN, SABON ALLAH MA DABAN, ba abin daya hadasu. Gashi kuma ka iya sharri, haka kawai ka tsara wani labari na fulani da hausawa, duk dadai ba abin daya hada wannan bayani da fulani ko ciwa wani mutunci. Kamanta cewa, Matukar fir'auna Bahaushe ne, to ANNABI MUSA ma ya iya Hausa, domin a gidan fir'auna aka raineshi. JAHILCI YAFI HAUKA
Wallahi kana cikin dai-daikun mutane masu fasahar ganewa, domin wasu gani suke kamar dan ance Fir'auna Bahaushe ne to ana nufin Hausawa ƴan wuta ne. Shiyasa nayi wannan vidiyon, a karshensa nayi wannan bayani. ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html THANKS 😊👍
Kibdanci kuma sabon yarene in aka kwatanta da labarin damai binciken ya kawo, ba lallai yana nufin fir'auna RAMSI na 2 bane. Yana magana ne akan Asalin Fir'aunoni wato Sarakunansu. Zatonka in Fir'auna bahaushene, to hausawa sun zama ƴan wuta kenan ko? To matar Fir'una ma ƳarAljanna ce. Kuma ba abin kunya bane don fir'auna ya zama bahaushe domin laifin wani baya shafar wani. Amma ka kalli bidiyon kuwa? Domin kamata yayi kaji me akace tukun kafin kayi sharhi.
Wai ku sai yau kuka gano...to ai ko kurani kake karatu zaka gane cewa ruwan dufana ne suka mayar da nijar sahar...lokacinda dan Annabi yace zan hau dutsi ai cikin wa dannan duwatunne...amma duka saida ruwa suka bata duwatsun.... Kuma kk ga sunaye...Ramse, Hausa Hamana, rana, gona, kara etc. Ubangiji yayi alkawarin shafe tarihin wayanda suka kangare ai
Hmm. Magana ake ta ilimi, na tabbata baki saurara ba, kuma ki kara tunani, maye dan ance fir'auna bahaushe ne? Kinmanta cewa in Fir'auna bahaushe ne to Annabi Musa ma, dayaran hausa yake magana. Kuma mu ba damuwarmu wasu su yarda ba, magana ake ta hujja da ilimi. Dan Allah ki kalli wannan: ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html
Oh yes! It seems like we are the most known early civilization in the world. Because: this history so-passed the Sumerian, Babylonian cultures, even the Mospetamians.
I always been believing that we Hausa are the chosen people. I grew up in Islamic society and I found many similarities between Hausa language and some words that Islam put them on Moses tongue and also many of the ancient Kemetic activities are just the same as ours this great anthropologist has to be adopted and protected by all of the Hausa people and I wish to get his contacts
There’s nothing like chosen people today The chosen people used to be the Hebrews but they disobeyed god countless times so they faced gods wrath. Hausa have Arabic influences because we were literally influenced by Arab merchants during the 14-15 centuries
No doubt about this historical information, if one looks at kingdom of hausa in the Palace is so advanced like the system of government administration today, right from the head like sarki, waziri, galadima and so on, even with financial ministers is wonderful, maybe, western civilization copy the system of administration from hausa people, more research I think.
Tafiyar 20km ne yamma da birnin ZINDAR, daga garin TIRMINI kuma 2km ne. Ga wannan map din, zai kaiki har can: maps.app.goo.gl/d1GLCxwUNw3K78tA6 Inkuma kina neman dan rakiya to. ☺️
Niko meye na dangantamu da Fir’auna ku ko sbd Allah, banga abin alfahari ba ga wanan dan’taliki marar ji. Na ta6a karanta labarinan a Google wajen 6-8 years ago
Malama Sakina, idan har Fir'auna bahaushe ne kamar yadda kika firkanta, to Annabi Musa ma Bahaushe ne domin agidan fir'auna ya girma. Kuma alakanta bahaushe da fir'auna baya nufin Hausawa sun zama ƴan wuta, domin matar fir'aunama ƴar aljannna ce. Dan Allah inkin samu lokaci ki kalli wannan bidiyon namu zuwa karshe, DAN ALLAH ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html MUNA GODIYA ☺️👍
A daman ba muna nufin mun zama yan’ wuta bane, akan sami uba ba musulmi ba da’ ya zama musulmi d/s, suma wanda ba musulman ba bamu san qarshensu ba, rashin da’arsa ga Allah ne ya yi yawa. Eh gsky ne amma Annabi Musa (AS) yana cikin banu israel, hakafa Nana Asiya yar’ Aljanna ce, muma Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe Amin. To In sha Allah
Bayananki gaskiya ne. Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 😊👍 Annabi Musa tabbas jinin Isra'ilawa ne, amma kasancewar agidan Fir'auna ya girma babu tantama sai yafi iya yaren Fir'auna fiye da Isra'ilanci.
Annabi Musa Kam Wasu Sunce Baqar Fata Ne. Ni Ban San Wannan Labari Ba Sai Da Wani Balarabe Dan Misirah Ya Shaida Mini Haka A Masallaci Cikin Azumi Da Ya Wuce A ' nan a Amruka. Allahu Ya A' Alam. Ni Karan Kaina Ban Yi Bincike Kan Wannan Magana Ba. Don Haka Bani Da Tabbas. Amma, Aje Azo Ilimi Qara Qaruwa Yake Komai Zai Fito Ko Bajima Ko Ba Dade. A huta Lafiya.
Wannan gaskiyane, Amma Annabi Musa (AS) ba'isira'ile ne domin dangidan Annabi Yaqub (AS) ne daga Jerusalem. Amma bawai ina cewa shi ba baki bane, domin nima bansan kalarsa ba gaskiya. Muna godiya sosai, domin ta hanyar tattaunawa ilimi ke karuwa.
Ina ganin rubutun wasu gafalallu wawayen banza akan wannan binciken! Danfodio miyayimaku? Kabar musuluncin mana idan danfodio kakeyimawa haka kawai ancusa maku kiyayyar mutanen da bakiyi zamani dasuba. Munji bakason Danfodio saimi? Muna fama da matsalolin talauci da yan Bindiga kunakara kulla wata sabuwar fitinar wanda ana amfani dakune bakusaniba
Mu, Allah maigirma da daukaka yayi muna bayanin asalin dan Adam ba daga burai bane,burai daban dan adam daban babu alaqa tsakaninsu, Kudai ku qara bincike.
@RAI DA BURI TV To ANNABI MUSA kuma da wanne yaran yayi magana da FIR'AUNA? Kai daƙiƙine, kalmar fir'auna na nufin PHARAOH da Hausa kuma ana nufin SARKI. Kuma banine nayi bayaninba gidan rediyon BBC ne. Kumama Hausa ai yarene, kana nufin su ƙabilar da fir'auna yake cikinsu su kafiraine kenan. Ko bakasan cewa matarsama ƴar Aljanna bace. Maye kuma dan ance fir'auna Bahaushe ne? Kenan kanaso ka nunamin kai me kishin Hausa ne? Amma mu Hausawa munji kunyar samun irinka daƙiƙi wanda baisan BINCIKE ba, kuma mai Faɗa ba hujja. Ya kamata kana binkice kafin kaciwa mutane mutunci. Amma tunda kai BAGIDAJE ne nasan bazaka iya ganewa ba.
It's the presentation interview of a research study which claims that ancient Egyptians and their Pharos are primarily HAUSA people. Originated from Damagaran in Niger.
Its indicating that hausa were originally frm egypt...their own way of speakings,dressing nd the pyramid in damagaram shows that people live more than thousand years in same damagaram( dan baki) b4 living to egypt where we have d pyramid existing in egypt...
Malam Younoussa, idan har Fir'auna bahaushe ne, to Annabi Musa ma Bahaushe ne domin agidan fir'auna ya girma. Kuma alakanta bahaushe da fir'auna baya nufin Hausawa sun zama ƴan wuta, domin matar fir'aunama ƴar aljannna ce. Dan Allah inka samu lokaci ka kalli wannan bidiyon namu zuwa karshe, DAN ALLAH ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html MUN GODE ☺️👍
Ashe dole baƙin halin Hausawa ya fi na kowacce ƙabila 🤣 For God sake mu daina ɗaukan komai crises akwai raha tsakanin Ƙabilu wanda ke kara shakuwa we have to be taking things easy though kowa da irin halin shi yake wa mutum hukunci idan na kirki na kirki ko kuma akasin haka
@Mas-ud Al-hassan kaima fa Ɗan-uwa kayi wa Fulani kuɗin goro baka yi duba da a cikin su ne aka sami Mujaddadin Islama Shehu Usmanu Ɗanfodiyo ba da dai sauran manyan mutane masu babbar gudunmawa a Musulunci waɗan da suma Fulani ne ba
Très de confusion dans.le dire de maître souley, car : le garou ou rempart de Zinder , on sais bien.qu'il est consu dans le annees de reigne de Tanimoun (17 _18 ème siècle.et si onconsider le damagaram (takaya) elle n'était pas en.pays haussa plutôt beriberi (barébari)
Bakine amma ba wulik ba. Duba wannan www.google.com/search?q=ramses+II&client=ms-android-samsung-gj-rev1&prmd=inv&sxsrf=ALiCzsaf1HjMpmYG4pmfX1sK-XbZkKVmbw:1653257504586&source=lnms&tbm=isch&sa=X&ved=2ahUKEwizu6GSkPT3AhXIxoUKHeyXAcEQ_AUoAXoECAIQAQ&biw=360&bih=670&dpr=3#imgrc=BfQywgYufJ1MhM
Neman danganta fir'aunawa da farar fata, abu ne wanda bature yayi, domin ba sa so ace ai bakake ne. Dan acewarsu bakaken mutane basu Kai inda zasu mallakar mayan dauloli kamar na Masar.
Masha Allah Hausa Ikon Allah Ina Alfahari da kasancewata Bahaushe
💪😀 nima haka.
inasointaydouninmase
Masha Allahu ya kamata a yayatawa duniya wanna bayani Amman shiru kakeji ban taba jiba sai yanxu...Ina alfahri dabkasancewata bahaushiya
Gaskiya ne, zaman duniya a wannan lokaci siyasa ne, wasu tsirarine kawai suke juya duniyar.
@@duniyarmu❤
Acikin Qur'anic 2:128 da 14:40 Annabi Ibrahim ya roki Allah ya sani ya kasance mai yin sallah sannan da yawa daga cikin zurriyarsa
Wallahi yanda hausawa sukeyin ibada yafi karfin ake wai danfodione ya sasu aa shiriya CE daga Allah kuma kusani hausawa kune bani israela
Ku jikokin annabi Ibrahim ne amma an sace muku tarihinku. in an fada muku zakuce karyane
Mike matsalarka dakaketa faman bayani duk mutanen duniya yayan mutum Daya 1 kasama rayuwarka salama
The first-ever research in Hausa that interests the world. The researcher should be awarded with more than a professorship for this effort. Kudos to him. Nice one.
Oh yes! It's really a master piece of research. 😊👍
Parfait, bon courage mon frère.
Vive l'Histoire et l'archéologie.
??? 😀
🤔🤔🤔
Perfect, good luck my brother. Long live history and archaeology.😁😁
Thank you 🙏
In my family's genealogy, our elders always said we came from Egypt and we never figured this out. This Man deserves a special award from all of us Hausa people spread all over the globe.
Of course.
This is a game changing discovery, it make me a little bit proud of my Mother's Tongue (Hausa).
He deserved more than SALUTE
🖖😊👍
A
Nap! 😀
Hausa Native.
I'm quite impressed with this discovery.All Ya kara daukaka.
Ameen Summa Ameen ☺️🙏
Thanks 👍
Ilimi kogi!Gaba dai gaba dai Harshen Hausa
Masha Allah masucewa qaryane meye abin mmk ko qarya aciki karfa kumanta da irin yawon da dan Adam kedashi achikin duna kuma kunsan babu wata qasa da ta tara yawan kabilu Kala kala kuma qasar da tafi yawon annabawan Allah? Meye abin gudu a misra? ana danganta Bahaushe da bamaguje me yasa baku fito kunce qaryaba kenan bamaguje yafi bamisry kenan a gueinku
Alhamdulillah, duk mai hankali yasan wannan bayanai naki gaskiya ne.
Muna godiya. 😊🙏
Masha Allahu Allah ya kara kokari tarihi baya karya
Ameen Summa Ameen ☺️🙏
Muna godiya.
Mudai koma menene ya'yan Annabi Adam, baruwammu daku jinginamu da fir'auna
😂😂😂
Don yaren fir'aunoni ya kasance Hausa, hakan baya nufin Hausawa 'yan wuta ne.
Mu duba maganar da hankali da kuma ilimi.
Annabi Musa AS daya girma agidan fir'auna baiyiwa Allah tawaye ba, saimu kawai don Allah yayi yarenmu daya da fir'auna?
To shi Annabi Musa AS da wanne yaren yake magana?
To ai fir'aunanma dan gidan Annabi Adam dinne. 😂😂😂
Ya tabbata daga wani malami yace annabi Musa bakin fata ne
In'allah yayadda burinku bazai'cikaba kutunzura hausawa koce fulani yan'taaddane sannan kuma kutunzura fulanin kuce pir'auna bahaushene saboda a'dinga kashe'kashe tsakanin fulani da hausawa toh'mu bamugani'akuraniba da ace pirauna bahaushene dazamugani a'alqurani Allah yamana'maganinku alparman manzo sallallahu alaihim wasallam
Jahilci yafi hauka, naji kunyar samun irinka a cikin hausawa.
YARE DABAN, SABON ALLAH MA DABAN, ba abin daya hadasu.
Gashi kuma ka iya sharri, haka kawai ka tsara wani labari na fulani da hausawa, duk dadai ba abin daya hada wannan bayani da fulani ko ciwa wani mutunci.
Kamanta cewa, Matukar fir'auna Bahaushe ne, to ANNABI MUSA ma ya iya Hausa, domin a gidan fir'auna aka raineshi.
JAHILCI YAFI HAUKA
A very good and educative historical development that needs more research for better understanding.
Of course. 😊👍
Macha allah yakamata mu samu ireirenku da dama ma su zakulomuna tarihinmu nun gode da aikin da kakeyi
Ina godiya mai martaba 😃👍
Masha Allah ya kara basira dan uwa
Ameen Summa Ameen ☺️🙏
Thanks 👍
Tabbas wannan zai kawo ci gaba musamman na kawo karshen takaddamar asalin Hausa shine bayajidda .
Allah yai jagora
Gaskiya ne. Ameen Summa Ameen ☺️🙏
Ina bibiyanku sosai
Muna godiya 🙏
Wai Ya Maganar Safarau kwana casa jn.... Naji labari wai za ka aure ta
Masha Allah. Allah daɗa taimakawa
Ameen Summa Ameen ☺️🙏
Ina godiya
Gaskiyar magana wannan bincike abun alfaharine ga kabilar hausawa, duk da cewa shi fira'auna ya kafa tarihin ta'asarda duniya ba zata mabta dashi ba ,
Wallahi kana cikin dai-daikun mutane masu fasahar ganewa, domin wasu gani suke kamar dan ance Fir'auna Bahaushe ne to ana nufin Hausawa ƴan wuta ne.
Shiyasa nayi wannan vidiyon, a karshensa nayi wannan bayani.
ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html
THANKS 😊👍
Karyane firauna ba kibde ne ba bahaushe bane yawwa
🤣🤣🤣
Annabi Musa daya girma a gidan Fir'auna shikuma wanne yare yake?
@@duniyarmu yaren da akeyi a misra shiyakeyi
Kibdanci kuma sabon yarene in aka kwatanta da labarin damai binciken ya kawo, ba lallai yana nufin fir'auna RAMSI na 2 bane. Yana magana ne akan Asalin Fir'aunoni wato Sarakunansu.
Zatonka in Fir'auna bahaushene, to hausawa sun zama ƴan wuta kenan ko? To matar Fir'una ma ƳarAljanna ce. Kuma ba abin kunya bane don fir'auna ya zama bahaushe domin laifin wani baya shafar wani.
Amma ka kalli bidiyon kuwa? Domin kamata yayi kaji me akace tukun kafin kayi sharhi.
Wai ku sai yau kuka gano...to ai ko kurani kake karatu zaka gane cewa ruwan dufana ne suka mayar da nijar sahar...lokacinda dan Annabi yace zan hau dutsi ai cikin wa dannan duwatunne...amma duka saida ruwa suka bata duwatsun....
Kuma kk ga sunaye...Ramse, Hausa Hamana, rana, gona, kara etc.
Ubangiji yayi alkawarin shafe tarihin wayanda suka kangare ai
Yawwa Alhamdulillah. Bayaninka gaskiya ne.
😊👍
Sannu da aiki this is very nice history
Thanks 😊👍
To haka akayi!! Mu dai ba zamuce komai ba.
😀
Historically nd by our way of dressing nd speaking it evidently show that hausa originated frm egypt....................
No, it's the other way around. 😀👍
Allah yataymaka
Ameen Summa Ameen
wannan haka take farasa da ingila sun San komai amma badu son nunawa mode kwai mu tilastasu su fito a idon duniya su nina matsayinmmu
👍 wannan gaskiya ne wallahi.
Aikin ku na kyau 👍
Allah ya Kara basira maitre Macha Allah
Ameen Summa Ameen ☺️🙏
Thanks
Hauka maganinki Allah......to masara koda za'atashi Duniya ba zasu taba yarda da wannan haukar takuba
Hmm. Magana ake ta ilimi, na tabbata baki saurara ba, kuma ki kara tunani, maye dan ance fir'auna bahaushe ne? Kinmanta cewa in Fir'auna bahaushe ne to Annabi Musa ma, dayaran hausa yake magana.
Kuma mu ba damuwarmu wasu su yarda ba, magana ake ta hujja da ilimi.
Dan Allah ki kalli wannan: ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html
Allah Mai girma ilimi kogine Allah ya Kara basira
Ameen Summa Ameen ☺️🙏
InaGodiya
Mallsh Allah Alhamdulila Allah 🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉🎉❤❤🎉
Wow, we Hausa people are something else!
Oh yes! It seems like we are the most known early civilization in the world.
Because: this history so-passed the Sumerian, Babylonian cultures, even the Mospetamians.
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
🤔
😂
Allah ya kiyaye
Masha Allah Hausa ikon Allah
Allah kara basira
Allah ya saka, da, akhairi
toh this is a wonderful innovation to the world of today
😊👍 Especially to Hausa speaking countries, most remarkably Nigar.
Nice video,
I always been believing that we Hausa are the chosen people.
I grew up in Islamic society and I found many similarities between Hausa language and some words that Islam put them on Moses tongue and also many of the ancient Kemetic activities are just the same as ours
this great anthropologist has to be adopted and protected by all of the Hausa people and I wish to get his contacts
This is really motivational.
Thanks ☺️👍
There’s nothing like chosen people today
The chosen people used to be the Hebrews but they disobeyed god countless times so they faced gods wrath. Hausa have Arabic influences because we were literally influenced by Arab merchants during the 14-15 centuries
Ikon allah
ماشاء الله أمة الهوساوي
Wannan haka yake kamar yadda muka karanta a hausa courses 👍👌
Gaskiya ne, kaji maganar ilimi. 😊👍
Bincike yagayamuku karya
😂😂😂
HAUSA BA DABO BA
😊👍
Abu yayi kyau, toh ya kamata hausawa su kama abun da kyau, kuma su kwato tarihin su.
Wannan gaskiya ne
Masha allah 👈🇳🇪
To God be the Glory. That's the meaning.
Of Masha Allah.
Mashaallah 🙏
Alhamdulillah 🙏
Naji dadin kasancewar Hausa daddaen halshe ne Amma alakar Hausa da fir auna baiyiman dadi ba.
Bangaren rubutun yaren Hausa na asali abun a yabane.
Yare daban, sabon Allah ma daban. 😀
Hausawa Ikon Allah
masha allah
Kenan farahona bagobiri ne 😂 ikon Allah
😂
Tofa maa shaa Allah
Masha Allah
Baku rabuwa da shari
Meye na shari?
Kana bincike kafin comment inba hakaba zakaji kunya a idon mutane.
Marar ilimi baya comment akicin public.
No doubt about this historical information, if one looks at kingdom of hausa in the Palace is so advanced like the system of government administration today, right from the head like sarki, waziri, galadima and so on, even with financial ministers is wonderful, maybe, western civilization copy the system of administration from hausa people, more research I think.
This is indeed a piece of brilliant point of view, your hypothesis was absolutely worth spending time to dig down the rabbit hole.
Thanks ☺️👍
mashaallah
Merci
Rā > Wā
Rānā > Wānā, Wāān
😀 ???
Biri yayi kama da mutum
😂😂😂
Wasu kalmomin Hausa da larabte ba su da banbante. Sanan Kuma tarihin assalin haoussawa na da Nissa Chi ne yassa ganin tarihin da wahala
iKon Allah
... sai kallo. 😊👍
slm brkd yau
Ismail gaisuwa, ya garin?
Haba Koda Naji🤔
Ashe shiyasa Bahaushen Mutum Yakeda Shegen Taurin Kai 😏🙄
😂😂😂
Karya dai Haramun
Amma Ilimi ba karya bane ko?
@@duniyarmu Eh ilimi gaskia ne neman shi kuma wajibi ne amma karya haramun
Wannan haka yake tabbas. Amma a zatonka maye abin karyar?
@@duniyarmu Ba zato bane kuma ban karya ta hakan ba… nidai nayi tunatarwa ne akan cewa Karya dai Haramun
Na fahinta. Ina godiya. 😀🙏
Ay wannan ba aboun alfahari bane.
Saboda me? Kana Nufin Allah zai hukunta wani akan laifin wanine.
Matarsa ma yar'aljanna ce.
ما شاء الله
Alhamdulillah 🙏
To idan an gano sae a canxa rubutun ya koma na misirawan da din
Habadai ai nasu yafi wuya.
Ikon Allah
Idan kana Raye zakaji karya kalakala
Wai fir auna bahaushe ne 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
😂 Gaskiya ne.
😂😂😂 yala bagobiri ne ko ba adare 😂😂😂
😂
Dan Allah taya xan iya zuwa wannan garin ?
A Niger ne ba nisa dazarar kin shiya.
@@duniyarmu ohk ina nufin idan na je Niger din naje damagaran taya xan iya xuwa wancan garin da pyramid din yake
Tafiyar 20km ne yamma da birnin ZINDAR, daga garin TIRMINI kuma 2km ne.
Ga wannan map din, zai kaiki har can:
maps.app.goo.gl/d1GLCxwUNw3K78tA6
Inkuma kina neman dan rakiya to. ☺️
@@duniyarmu kai amma nagode sosai wlh insha Allahu xan je
Idan naje Termini din ne xan dauki hanyar garin ko?
Ai nagama Termini din baikai Damagaram dinba idan daga nan Nigeria ka tafi
barka munason cigaban tafiya acikin lokaci
dakuma hira daeliens kachina4
Slm. Muma godia, babu shakka comment dinka yana kara mana kwarin gwiwa sosai.
InsslhaAllah zamu kawosu nan bada jimawaba.
@@duniyarmu ameen Allah yadafamaka
Acikin duk al amuranka kuma yabaka iko nakawomana ameen
Ameen Thumma Ameen
MUNA GODIYA 😀👍
@@duniyarmu ❤❤👀👂💗
😂😂😂hum zuberu
Ammadai fir'aunan Nigeria kuke nufi ko?
😂 Allah zai iyayin fir'auna bafulatani ma, ikon Allah ya wuce nan.
ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html
😂😂😂😂😂😂
Niko meye na dangantamu da Fir’auna ku ko sbd Allah, banga abin alfahari ba ga wanan dan’taliki marar ji. Na ta6a karanta labarinan a Google wajen 6-8 years ago
Malama Sakina, idan har Fir'auna bahaushe ne kamar yadda kika firkanta, to Annabi Musa ma Bahaushe ne domin agidan fir'auna ya girma. Kuma alakanta bahaushe da fir'auna baya nufin Hausawa sun zama ƴan wuta, domin matar fir'aunama ƴar aljannna ce.
Dan Allah inkin samu lokaci ki kalli wannan bidiyon namu zuwa karshe, DAN ALLAH
ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html
MUNA GODIYA ☺️👍
A daman ba muna nufin mun zama yan’ wuta bane, akan sami uba ba musulmi ba da’ ya zama musulmi d/s, suma wanda ba musulman ba bamu san qarshensu ba, rashin da’arsa ga Allah ne ya yi yawa. Eh gsky ne amma Annabi Musa (AS) yana cikin banu israel, hakafa Nana Asiya yar’ Aljanna ce, muma Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe Amin. To In sha Allah
Bayananki gaskiya ne.
Ameen Summa Ameen ☺️🙏
Thanks 😊👍
Annabi Musa tabbas jinin Isra'ilawa ne, amma kasancewar agidan Fir'auna ya girma babu tantama sai yafi iya yaren Fir'auna fiye da Isra'ilanci.
KO KUN SAN FIR'AUNA BAHAUSHE NE???🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
😂😂😂
😂😂😂
Amma kunsan hujjoji sune ilimi, ina fatan kunga bidiyon? 😂
@@duniyarmu haka ne🙂! Muna godiya da ilimimantarwar ka
@Mh Hafiz: ina godia.
Wai annabi Musa Kenan ba haushe she a
Matukar fir'auna bahaushe ne, to dole ne ya kasance Annabi Musa ma ya iya Hausa domin acikin gidan Fir'auna aka raineshi.
Annabi Musa Kam Wasu Sunce Baqar Fata Ne. Ni Ban San Wannan Labari Ba Sai Da Wani Balarabe Dan Misirah Ya Shaida Mini Haka A Masallaci Cikin Azumi Da Ya Wuce A ' nan a Amruka. Allahu Ya A' Alam. Ni Karan Kaina Ban Yi Bincike Kan Wannan Magana Ba. Don Haka Bani Da Tabbas. Amma, Aje Azo Ilimi Qara Qaruwa Yake Komai Zai Fito Ko Bajima Ko Ba Dade. A huta Lafiya.
Wannan gaskiyane, Amma Annabi Musa (AS) ba'isira'ile ne domin dangidan Annabi Yaqub (AS) ne daga Jerusalem.
Amma bawai ina cewa shi ba baki bane, domin nima bansan kalarsa ba gaskiya.
Muna godiya sosai, domin ta hanyar tattaunawa ilimi ke karuwa.
👍🤲🥰🥰🇳🇪🇳🇬
Mln kayi kokarifah
Thanks
Ina ganin rubutun wasu gafalallu wawayen banza akan wannan binciken! Danfodio miyayimaku? Kabar musuluncin mana idan danfodio kakeyimawa haka kawai ancusa maku kiyayyar mutanen da bakiyi zamani dasuba. Munji bakason Danfodio saimi? Muna fama da matsalolin talauci da yan Bindiga kunakara kulla wata sabuwar fitinar wanda ana amfani dakune bakusaniba
Mu, Allah maigirma da daukaka yayi muna bayanin asalin dan Adam ba daga burai bane,burai daban dan adam daban babu alaqa tsakaninsu,
Kudai ku qara bincike.
😂😂😂
@Bello Uthman: Kana da gaskiya, mu kawai labaransu muke kawowa, kuma sanin abinda wani yake cewa akankama ilimi ne.
Kwandi
😊 Hmm.
Makaryaci wllh ku kuke bata mana suna a RUclips
Karyarme nayima?
Baka da hujja???
Lallai ka cika jaki, daƙiƙi. Kana bincike kafin ka yanke hukunci.
DABBA 🐑🐐🦌
@RAI DA BURI TV
To ANNABI MUSA kuma da wanne yaran yayi magana da FIR'AUNA?
Kai daƙiƙine, kalmar fir'auna na nufin PHARAOH da Hausa kuma ana nufin SARKI. Kuma banine nayi bayaninba gidan rediyon BBC ne. Kumama Hausa ai yarene, kana nufin su ƙabilar da fir'auna yake cikinsu su kafiraine kenan. Ko bakasan cewa matarsama ƴar Aljanna bace. Maye kuma dan ance fir'auna Bahaushe ne? Kenan kanaso ka nunamin kai me kishin Hausa ne? Amma mu Hausawa munji kunyar samun irinka daƙiƙi wanda baisan BINCIKE ba, kuma mai Faɗa ba hujja.
Ya kamata kana binkice kafin kaciwa mutane mutunci.
Amma tunda kai BAGIDAJE ne nasan bazaka iya ganewa ba.
Hali Malan bahauche hassada kai mi kayi jahili
Kai Mahaukacine Dan bakin cikin Kabilar Hausa Bawan Allah saidai kayi hakuri amma Hausa Ikon Allah ce
Mu Hausawa bamu karbaba
😀 Dan kalli bidiyon tukunna. Bawai magana ake da ka ba. Hujjace da ilimi.
Basira ya kari
Maganace ta hujja da ilimi.
Giza( egypt) daban Geza( kalmar ka) daban.. kada ku raina ma mutane wayau.
😂😂😂
Kaima ko haushi kaji saboda ance fir'auna Bahaushe ne?
Annabi Musa kuma da wanne yare yake magana da Fir'auna? Tunda dai agidan Fir'auna ya girma.
Yanxu hoton karnika da tsintsaye shine rubutun hausa na da 🤔😂
Tabbas kuwa. 😂
Haussa bay da rubutu
🤣🤣🤣
@Mas-ud Al-hassan ahaka kuma muke san shi ba 😂
🤣👍
To,mude munaji acigabada kokari
Thanks 😊👍
🤣🤣🤣
Anatare
Ana Tare, Mun gode.
Wallahi kana ganin buhari kaga gawar firauna
😂😂😂
Allah ko?
Buhari bafulatani ne ai
@@tales.with.aysherbee Yana kwatanta GAWA ne 😂
Can anyone for the sake of Allah translate
@Araga Musa. What do u wanted to be translate?
They are talking about egypt are related to Hausa language
It's the presentation interview of a research study which claims that ancient Egyptians and their Pharos are primarily HAUSA people. Originated from Damagaran in Niger.
They said the creature that is called fir,auna the olden days unbeliever creature his language is hausa by research
Its indicating that hausa were originally frm egypt...their own way of speakings,dressing nd the pyramid in damagaram shows that people live more than thousand years in same damagaram( dan baki) b4 living to egypt where we have d pyramid existing in egypt...
Tabbas haka ne ga jikanshi ma nan Buhari ya na mulkin Nijeriya
Naji dadin tarihin ga amma a tch firaouna bahawche ne gaskiya a duba day
Malam Younoussa, idan har Fir'auna bahaushe ne, to Annabi Musa ma Bahaushe ne domin agidan fir'auna ya girma. Kuma alakanta bahaushe da fir'auna baya nufin Hausawa sun zama ƴan wuta, domin matar fir'aunama ƴar aljannna ce.
Dan Allah inka samu lokaci ka kalli wannan bidiyon namu zuwa karshe, DAN ALLAH
ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html
MUN GODE ☺️👍
a a fira'auna bamu san cewa bahaushe bane, amman muna tsanmanin cewa dai bakar fatane
☺️👍 Gaskiya ne
Anzo Gun😂
Na san bahaushene to tuni soda hausawa kiftawane
Da gaske? 😀
Kumafa kaga in akabi salasala to za'a iya samun alaka tsakanin mu da Copt din. 🤔
Ashe dole baƙin halin Hausawa ya fi na kowacce ƙabila 🤣
For God sake mu daina ɗaukan komai crises akwai raha tsakanin Ƙabilu wanda ke kara shakuwa we have to be taking things easy though kowa da irin halin shi yake wa mutum hukunci idan na kirki na kirki ko kuma akasin haka
😀😀😀
@Masud Saleh 😂😂😂 dayake ni ka ga Nufe ce ban da haɗi sa su Fulben amma tabbas ƙyashi, hassada, mugunta, in ka samu BAHAUSHE ka sa aya.
@Mas-ud Al-hassan kaima fa Ɗan-uwa kayi wa Fulani kuɗin goro baka yi duba da a cikin su ne aka sami Mujaddadin Islama Shehu Usmanu Ɗanfodiyo ba da dai sauran manyan mutane masu babbar gudunmawa a Musulunci waɗan da suma Fulani ne ba
@Mas-ud Al-hassan Auren BAHAUSHE ai ba ƙaramar jarrabawa bace 🥺😰😨😥😢
@Mas-ud Al-hassan Toh Allah yasa mu dace ya kuma ɗora mu akan daidai
Très de confusion dans.le dire de maître souley, car : le garou ou rempart de Zinder , on sais bien.qu'il est consu dans le annees de reigne de Tanimoun (17 _18 ème siècle.et si onconsider le damagaram (takaya) elle n'était pas en.pays haussa plutôt beriberi (barébari)
Really?? 😀 Am sorry, I don't know what u just said.
I even try to translate it Franch to English, however the result its not as meaningful.
Shirme
😂 Hmm!
E
Gaskia ya kamata ka sake dubawa
Dan Allah ka saurari wannan zuwa karshe.
ruclips.net/video/2qqCLV9svnw/видео.html
Bahaushen kano 😂
Baraba da zuwa. 😃🙏
Hahahahhaha
Shin firauna bakine Ko fari
Bakine amma ba wulik ba. Duba wannan www.google.com/search?q=ramses+II&client=ms-android-samsung-gj-rev1&prmd=inv&sxsrf=ALiCzsaf1HjMpmYG4pmfX1sK-XbZkKVmbw:1653257504586&source=lnms&tbm=isch&sa=X&ved=2ahUKEwizu6GSkPT3AhXIxoUKHeyXAcEQ_AUoAXoECAIQAQ&biw=360&bih=670&dpr=3#imgrc=BfQywgYufJ1MhM
Neman danganta fir'aunawa da farar fata, abu ne wanda bature yayi, domin ba sa so ace ai bakake ne. Dan acewarsu bakaken mutane basu Kai inda zasu mallakar mayan dauloli kamar na Masar.
Gaskiya ne
babu aya babu hadisi kawai sai magana karya
Kafin samuwar AYA da HADISI fa? Kana nufin duk maganganun karya mutane suke?
Amsar sai mai ilimi, abin da baka dashi.