Zazzafan Raddi Ga Malaman Falaki Akan Matsalar Ganin Wata = Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024
  • Duk Mai buqatar Littafin Malam yashiga wancan website www.taskarsunn...
    subscribe to Taskar Malaman Sunnah Tv

Комментарии • 42

  • @yarimanzaure5134
    @yarimanzaure5134 3 года назад +4

    Masha Allah! Malam Allah ya kara ilmi da basira

  • @yusufaliyu8011
    @yusufaliyu8011 3 года назад +4

    Masha Allah Allah yasakam malm da alkhairi yakarama malam lpy

  • @ameenahameenah6884
    @ameenahameenah6884 3 года назад +2

    Alhamdulilah mlm yasamu sauki kenan Masha Allahu Allah yaqarawa mlm lfy da nisan kwana

  • @abubakarrabia2591
    @abubakarrabia2591 3 года назад +2

    Mashaallahu, malam Allahu ya karama lafiya da abinda lafiyar zata ci na halal, Allah ya tsare ka da sharrin makiya.

  • @umanitigan7146
    @umanitigan7146 3 года назад +2

    Allah Ya saka da alkhairi
    Shin mlm ya dawo dg Saudia?
    Muna fatan Allah Ya qara masa lfy da tsahon rai mai albaka. Ameen

  • @ahmadibrahim8489
    @ahmadibrahim8489 3 года назад +2

    Allah ya Kara maka ilmi mai albarka ya kuma tsare mana rayuwarka Malam.

  • @batureusman1122
    @batureusman1122 3 года назад +3

    ALLAH (SWT) ya saka da alkhairi. AMEEN

  • @touresalmane8648
    @touresalmane8648 3 года назад +2

    Jazakallahu khairan wallahi malam inni la uhibbuka fillah

  • @hauwaumuhammadsani1621
    @hauwaumuhammadsani1621 3 года назад +4

    Allah yabiya

  • @aliyujaafar2094
    @aliyujaafar2094 3 года назад +2

    Mashaa Allah Sheikh. Sannu sannu za su kawo science and technology a matsayin wani sabon addini. Allahu ya bamu fahimta.

  • @fatigarbahassane1333
    @fatigarbahassane1333 3 года назад +3

    Masha Allahou Malan barka Allah ya kara bada lahiya

  • @huzaifaabubakarmusa834
    @huzaifaabubakarmusa834 3 года назад +2

    Allah yatsare mallam

  • @mustaphadugajiahmad257
    @mustaphadugajiahmad257 3 года назад +2

    Jazakallah bikhair… ALLAH SHI qara lapia Mallam! Allahumma Ameen

  • @abubakarumar1204
    @abubakarumar1204 3 года назад

    Masha Allah Allah yakara hadakan musulmai Kuma malam mungode

  • @makharajausman2196
    @makharajausman2196 3 года назад +2

    Assalmu alaikum warahmatullahi wabarakatuh, mlm wlh inasonka svd Allah,
    Allah yatsaremuna rayuwarka yakarama imani da inasan kwana

  • @umarmahmud9134
    @umarmahmud9134 3 года назад +2

    Jazakallahu khairan

  • @TheLightofGuidanceTV
    @TheLightofGuidanceTV 3 года назад +1

    Masha Allah.

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 3 года назад +1

    Allah ya Sakama Da Alkheri Malam Bachir Sokoto

  • @mouhamed2045
    @mouhamed2045 3 года назад

    WANNAN MALAMIN ALLAH YASAKA MAI DA ALHAIRI

  • @abubakarmuhammad2288
    @abubakarmuhammad2288 3 года назад +2

    Masha Allah, Allah yakara hada kan musulmi bisa sunnar annabinmu Muhammad (saw)
    Dan allah Yaya zansamu cikakken video nan ngd

  • @ismailacisse1872
    @ismailacisse1872 3 года назад +2

    Barka dasharouwa

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 3 года назад

    ashe malam izala sunsan susuka rarraba kan alumma to danme sukayi haka danme suka raba masallatai ashe sune batattu. kuma masu raba kan alummar annabi s a w s .

  • @idrisumar4473
    @idrisumar4473 3 года назад +2

    Aslm alaik
    Muna fatan alkhari ga Malam ..
    Me sunan littafin da Malam ya wallafa?, Sannan Ina za'a iya samun littafin?.

    • @taskarmalamansunnahtv5416
      @taskarmalamansunnahtv5416  3 года назад +1

      Wa Alaikumussalam Warahmatullah Wabarakatuhu ga Littafin nan mun Fara dorawa a website www.taskarsunnah.com.ng/2021/05/00-oon-sighting-vs-moon-fighting-and.html

  • @surajoafakamuhammad700
    @surajoafakamuhammad700 3 года назад

    1. Astrology ana amfani da shi ne kadai akan tabbatarwa ko kauce ma karyan wanda zai ce ya ga wata alhali karya ne ko kuma wahami.
    2. Tantance sahihanci ganin wata bai tsaya kadai akan lissafi ba, akan iya amfani da alatun hangen nesa don tabbatar da cewa shin akwai watan agurin (manzil) ? Wannan kuwa Mal Ladan Dan Sharehu a littafinsa ya tabbatar da halascin amfani da alatu domin alatun bazai nuna wata ba idan watan ba shi a wuri (manzil). Kaman dai mai sanya tabarau ne don karatu. Shin tabarau zai nuna harafin da ba shi awurin?
    Ammafa shi alatun yana tsayawa ne akan tabbatar da sahihanci kawai. Sai idanuwa sunga wata kuru-kuru ake amfani da ganin don azumi ko ajewa.
    3. Menene hukuncin wanda ya ga wata amma hukuma bata tabbatar ba?
    Tabbatar da ganin wata ba hakkin wani malami ba ne, ko wata kungiya ne ba, aiki ne na hukuma.
    Allah Shi sa mu gane!