Fitattun Mata 001: Tarihin rayuwar Dr. Zahra'u Muhammad Umar

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 сен 2024
  • Kwamishiniyar harkokin mata ta Kano Dr. Zahra'u Muhammad Umar ta bayyana cewa babban burinta a rayuwa shi ne ta zama Farfesa.
    Yayin da take bada tarihin rayuwarta ta ƙalubalanci mata kan su dage da karatu, inda ta ce ita kanta da goyo da ciki ta riƙa yawon zuwa makaranta har ta samu ta yi nasara.
    Haka kuma ta caccaki mazan da ke tsanantata wa matansu, ko suke musu barazana da ƙarin aure don sun samu saɓani.
    Ku kalli cikakkiyar tattaunawar.

Комментарии • 2