Yadda zaku kare ƴaƴanku daga fyaɗe

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 сен 2024
  • Kwamishiniyar mata da ƙananan yara ta Kano Dr. Zahra'u Muhammad Umar ta bayyana matakan da iyaye zasu ɗauka don kare ƴaƴansu mata musamman ƙanana daga fyaɗe.
    Dr. Zahra'u ta yi ƙarin bayani kan yadda wani magidanci ya riƙa ɓata ƙananan yara a unguwarsu.
    Kwamishiniyar ta kuma yi tir da iyayen da ke barin ƴaƴansu na gararamba a titunan Kano.
    Ga cikakken bayanin na ta.

Комментарии • 7