zaben bana, atiku zaiyi dariya idan ya sami videon nan, gayaruwar nigeria.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 июн 2022

Комментарии • 82

  • @_-Fatima
    @_-Fatima 2 года назад +8

    Alllah yazaba mana mafi alkhairi.wannan mutumin ba mahaukaci bane rashin galihune inyasamu aka tallaba masa zai gyagije. Alllah yarabamu da tsaka mai wuya. Alllah yamana karshe maikwau. Mungode Jzk khairan.

  • @bawaaliyu9821
    @bawaaliyu9821 2 года назад +7

    Wannan ba mahaukachibane rashin kulawane kawai Dan Allah masuhali sutaimakawa irinwannan dattijon

  • @mamanislam6544
    @mamanislam6544 2 года назад +4

    Allah mai iko kaji maganar hankali Allah yakawo wanda zaitemaki wannan bawan Allah

  • @abdullahimuhammed7902
    @abdullahimuhammed7902 2 года назад +10

    Masha Allah
    Dan Allah ataimaka ma wannan bawan Allah

  • @mustaphamaikudi2160
    @mustaphamaikudi2160 2 года назад +5

    Wannan adaena kiran sa d mahaukaci

  • @abuujaafaral-ghamidiy5318
    @abuujaafaral-ghamidiy5318 2 года назад +2

    Allah ya za'ba Mana shugaba mafi Alheri Mai Albarka da Kuma Amfani da Kuma tausayinmu da son ci gabanmu a komai Namu na Duniya.

  • @AhmedMusa-nw1wr
    @AhmedMusa-nw1wr 2 года назад +2

    Allahu Akbar wanan ba mahaukaci bane gaskia akwai wani abu akasa dai abinciki tarihinsa .

  • @aliibrahim3401
    @aliibrahim3401 2 года назад +2

    Allah ya baku shugaba nagari en nageria 🇳🇬 🤝🇳🇪

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 года назад +1

    Kun Gama da buhari kun lalata komai kunkoma Gun atiku ya Allah muna rokonka kada kabawa azzalumi Mai Saida kadarorimmu ubanji Allah kyimana jagora Kai Mai sakamako ne ya Allah kasaka Mana kayima maganinsu 😭😭😭 amin

  • @abdurrahmanusmanalbani97
    @abdurrahmanusmanalbani97 2 года назад +1

    allahu akbar wanna bamahawkatsibane amma ya kamata aduba al'amarinchi Allah ya taymaka Allah ya yimana zabi mafi alkhairi

  • @user-ho3ex6yw1d
    @user-ho3ex6yw1d 18 дней назад +1

    Rahama usman abin mamaki iKon Allah Allah ya bashi LA Fi ya ❤

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Год назад

    Hahhh duniya takare cikin alamun karishe duniya malamai sutake gaskiya wa i yazubillahi malamai Duk sunzama yansiyasa abinkunya abin takaici shi wannan mutumin zai bada mulki subhanallah

  • @user-tg2jz9ik7p
    @user-tg2jz9ik7p 2 года назад +1

    Gaskiya ne Allah yasa mudace

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад +2

    wannan bamara hankalaibane damuwachi tamar yawa

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Год назад

    Amma malamai kuji tsoron Alllah wayanda basa sallah suna zagimu dacewa malaman musuunci basa aikida abinda yake littafinsu suna yin raayinsu ga tinimbu musulmi mataimakinsa musulmi Basu taba cewa Abu Mai kyau akansa sai zagi wallahi kunyi hasara inkunzauna sai kanfen din atiku subhanallah

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 года назад

    Wallahi wallahi saijahili sai Wawa zabi maganan kun wallahi dazabi Wanda kukeso gonda mukona katin zabenmu gonda mubi mawakan siyas sunfiku marasa tsoron Allah .

  • @victorylapp
    @victorylapp 2 года назад +1

    Munyi Addu’a . bayan mun roki Allah . dole muyi za’be . Allah ya riga ya nuna mana masu yaudaran mu , idan muka zabi yan yaudara kuma , mu muka so ba Allah ba

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 2 года назад +3

    ALLAH ya za6ama mana mafi alheri Amin

  • @ismailzaki5110
    @ismailzaki5110 2 года назад +4

    Aslm Barka Da warhaka Ba Sauti malan

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 года назад +3

      akwai danna videon ta saman screen kake kallo. bude maka yayi freeview ka. danna zakaji

  • @kabirmrabe5967
    @kabirmrabe5967 2 года назад +1

    I am wanderfull

  • @A5_DOLOWO
    @A5_DOLOWO 2 года назад +2

    Wanga dattijo ba mahaukacibane dan wlh yafi mutana da yawa hankali

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 года назад +1

    dottijo maii hankalin kanamagna damarasa hankali su sunaso kayaba Wanda sukeso yakushe Wanda basaso shikuma bawan Allah Mai gaskiya ne ba irinsuba abun dariya wawaye anki azabi nakun azzalumai

  • @malanusmanmalanusman6626
    @malanusmanmalanusman6626 2 года назад +1

    Allah mai.iko yabada shawara maikyu wlh,

  • @LawisaAliyuabdullahi
    @LawisaAliyuabdullahi 15 дней назад

    Ameeenn allah ya bamu abinda zai abinda zai taimakesu

  • @abuujaafaral-ghamidiy5318
    @abuujaafaral-ghamidiy5318 2 года назад +1

    Jazaakumullahu khairaan, shukraan jazeelaan Yaa sheikhanaa!

  • @arufai
    @arufai 5 месяцев назад +1

    Wananbaamahaukachibani.
    Rashin kuluwane kwai

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 года назад

    Masha Allah
    Allah swt ya zaban mana shuwagabanni nagari a kasanmu Nigeria Amin.
    Jazakumullahu khairan.

  • @adamaabdullahi3403
    @adamaabdullahi3403 2 года назад +2

    Izza so

  • @hakimdanekruwa1135
    @hakimdanekruwa1135 2 года назад +1

    Macha allah wallahi gaskiy ne malam ne ya allah kamua ne dayi🙏👍

  • @gaskiyatafikwabo3531
    @gaskiyatafikwabo3531 2 года назад +2

    Wllh wnnn baba da hankalin sa. Allah ne ya aje bawan sa ahaka😢😢

  • @solomoniliya9584
    @solomoniliya9584 2 года назад +1

    Wannan fa ba mahaukaci bane, don hankalinsa na aiki har ma fiye da wadanda kuna gani masu hankali.

  • @user-wk9pm6dt2l
    @user-wk9pm6dt2l 2 года назад +1

    اللهم صلي وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا الغالي محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين

  • @user-dx2lq3rh9s
    @user-dx2lq3rh9s 17 дней назад

    Allah sarki Allah yaqarawa bb lpy

  • @mostafaali-fu4wv
    @mostafaali-fu4wv 2 года назад +1

    Allah y biya

  • @sarahpillars3402
    @sarahpillars3402 2 года назад

    Allahu'akbar wannan gsky Yana d hankali kawai de rashin gata ne

  • @KaratunMalHaifan
    @KaratunMalHaifan 2 года назад +2

    Allahu Akbar

  • @rabioumahamadou4989
    @rabioumahamadou4989 2 года назад

    Allah sarki

  • @nanafatima4815
    @nanafatima4815 2 года назад +1

    Allah sa muda ce

  • @solomoniliya9584
    @solomoniliya9584 2 года назад +1

    Haba malam bayan kun gama magana kun ce mana ayi musulmi -musulmi? yanzu kam bamu gane mafita ba.

  • @ibrahimsale1844
    @ibrahimsale1844 2 года назад +1

    Shikuma Allah ya bashi lfy

    • @abdurrahmanusmanalbani97
      @abdurrahmanusmanalbani97 2 года назад

      allahu akbar wannan gaskiya may hankaline ya fi wasu masu hankali ya la mata aduba Allah ya wutse mana gaba

  • @aishaaisha9148
    @aishaaisha9148 2 года назад

    Masha Allah babastoho Allah yabaka lfy like 👍 👌 🙏???

  • @moussahamani1978
    @moussahamani1978 2 года назад +2

    Innah lillahi wa Inna ilaihiraji'un

  • @ibrahimsale1844
    @ibrahimsale1844 2 года назад

    Allah yasa mudace Amin

  • @abdoulhafizousani6279
    @abdoulhafizousani6279 2 года назад +1

    MashAllah 🥰

  • @user-tn6rn7ju1x
    @user-tn6rn7ju1x Год назад

    Wanga yahi masu hankali hankali

  • @ibrahimidris3154
    @ibrahimidris3154 2 года назад

    Allahu ak bar

  • @ekfknxmhxdohczkf6544
    @ekfknxmhxdohczkf6544 2 года назад +1

    ,,😁👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 Год назад

    Mahaukaci allah kara lfy

  • @ibrahimidris3154
    @ibrahimidris3154 2 года назад +1

    يؤتي الحكمة من يشآء

  • @user-ey7le1mz4l
    @user-ey7le1mz4l 2 года назад

    الله يشفيه يارب العالمين

  • @sammaniyunus3118
    @sammaniyunus3118 2 года назад

    Masha Allah Allah y vada lfy

  • @mocotarlawali9559
    @mocotarlawali9559 2 года назад +2

    Slm allah yabiya🥺🇳🇬🥰🇳🇪🇳🇪

  • @duniyamakarantace51
    @duniyamakarantace51 2 года назад +1

    Allah bless u

  • @cheikhbaye2037
    @cheikhbaye2037 2 года назад

    Masha Allah

  • @umaryawule4407
    @umaryawule4407 2 года назад

    Masha allah

  • @MalcumY
    @MalcumY 2 года назад +1

    Allahu Akbar, Just note how this "mad man's" analysis is void of unnecessary religious and tribal sentiments?
    Arewa's ethical and moral standards is very beautiful and should naturally advance our society/nation collectively But our hypocrisy as a nation keeps betraying our collective interest. We know those that have been indicted for alleged violation of public trust in pure pursuit of selfishness, However in a mysterious manner, all the relevant stakeholders (federal, state, local governments. Traditional, religious, humanitarian, public, corporate societies and the general populace with the exception of a tiny minority) at the helm of affairs have refused to make those hard decision in demanding Accountability, sincerity, fairness, integrity and reliability in the conduct of public servants both elected and Career. The system keeps recycling the position of leadership amongst a select few and mostly people with questionable xter with little or no chance for any true qualified Nigerian with great leadership skills and experience. May almighty Allah make it easy for me and you. Amin.

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 Год назад

    Allah yah kyauta

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi 2 года назад +1

    Haka Allah yake ikonsa

  • @mdjsgdgj6827
    @mdjsgdgj6827 2 года назад +3

    Ba sauti malam

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 года назад

      akwai ka danna videon zai. budeta sama kake gani baka danna ba shi yasa baka ji

    • @mdjsgdgj6827
      @mdjsgdgj6827 2 года назад

      @@abuaishaalfurqan ok

  • @ibrahimaabdoulaye7793
    @ibrahimaabdoulaye7793 2 года назад

    Macha allah

  • @abdoulayemashaallahabdoula4717
    @abdoulayemashaallahabdoula4717 2 года назад

    Allahu akabar

  • @hafsamohmmed3180
    @hafsamohmmed3180 2 года назад +1

    🤲🤲👍👍

  • @officieljaafar833
    @officieljaafar833 2 года назад

    Allahou Akbar 🥰🥰🥰

  • @abdullahimuhammed7902
    @abdullahimuhammed7902 2 года назад

    ALLAH U AKBAR

  • @adamabubakar883
    @adamabubakar883 2 года назад

    Allahu akbar 😭😭😭

  • @yusufisiyaku3828
    @yusufisiyaku3828 2 года назад

    iKon Allah yawuce mamaki

  • @aliyyuahmadzoza254
    @aliyyuahmadzoza254 2 года назад

    Allah yamana dakyau

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 года назад +1

    Aiko kariya kukeyi bazakuci kudin atiku kuce muzabeshba ikuda kukaci kuzaku zabeshi aimu badan izalan dazaice muyi muyiba mayaudara masucin amanan Allah masuci amanan musulmai kucucemu

  • @LawisaAliyuabdullahi
    @LawisaAliyuabdullahi 15 дней назад

    Ameeenn allah ya bamu abinda zai abinda zai taimakesu

  • @moussayoussif4357
    @moussayoussif4357 2 года назад

    Allahu akbar