Asim ykk Barak Wannan zafeer din dan iskan duniya ne auren gayy nə dama yayi kuma auren aurenWa😭😢 Allah. sarki moor😭😭😭😭😭 Allah sarki nur Allah ay kyuta😮😮😮😮😮
Niko nace noor kin shigo dunia da kafar hagu se garaki ake daga hannun wannan zuwa hannun wancan dan bisa ga dukkan alamu wannan zafir din ba alkhairi ne ya kawo shiba amma dai bari muji 💖💖💖💖💖💖
chab noor lallai kam wannan xafir din allah sarki Kareem bawan allah nikam da xaka yadda sai ince ka taushi xuciyar ka ka rage son noor din nan allah ya yaye maka wannan sonta ko kadan ne
Dama wllh tun jiya seda jikina yabani ba aurenta zeyi don son dayakemata tunda dama Ai ya qullaceta, kuma ba masoyin gsky bane tunda baze yafewa masoyiyarsa ba duk da batada lefi😢 ! Musamman dayace yaware mata gida kuma inda ba mutane sosai 😢😢
So that he will deal with her very well and am so feeling bad for her 😢😢😢😢 I cry on Ur behalf my dear Noor, hmmmmm Kareem pls take very gud care of urself for us ooooo
So that he will deai with her very well and so feeling bad for her 😭😭😭😭 l cry and Ur behalf my dear Noor,😭😭😭 hmmmmm Kareem pls 😭😭 take very gud care to urself for us oooooe😢😢😢😢😢
Wlh marubuciyar nan tamin karshen adalci data aurawa Noor Zafir Dan uwarta gara a cire mata soyayyar kowa a ranta Dan Kareem ya samu zuciyar ta Fresh 😅 anty Zee da maruciyar Allah ya biyaku da gidan aljanna wani mahaukacin son da muke yiwa Maza basu cancanci haka ba bama ganewa sai sun nuna mana da kansu
Hmmm Allahsarki. Noor you are in soup. I think this is revenge And the girl is innocent.. May Allah make things easy for you. Thank you very much aunty Zee😮😢
Dan ubanka zaheer koda tayi aure 3 bata iya girki ba ai bata samu daman dora girki ba a duk inda tayi aure na farko kishiya bata barta ba na Biyu kuma mijinta bai bartaba kafin safeena tasakata gaba 😏😏😏
Allah ya ba wa Kareem lfy, nur yan kwanaki zata yi ta dawo, better ma da ta auri zafir, dan taga banbanci da kareem
Oyoyo abokiyar hira tamu ❤❤❤TOH Noor mudai munan muna jira zafir ya gama kintsa mana ke sanan muyi wufff dake😂😂😂😂🤸🤸🤸🤸🤸
Oyoyo aunty amarya allah ya kara basira ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Allah sarki noor kowacce macece da irin kaddara ta sai kaji anakaki zaman aure to abokiyar hira muje zuwa
Kai wannan littafin karshine gurin kau aunty zee muna godiya sosai allah yakara basira
allah sarki noor wlh mugun tausayi take bani😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Mashallah sis nd may Allah bless u ❤❤❤
Gaskiya ya kamata kharim ya auri noor yanzu kammm Ayyy kin wahalar da su wllh sis kandy
Asim ykk barak wannan zafeer din ďan iskan aurewa allah sarki moorallah ya kvuta
Allah sarki duniya daman nibaimin ba zafIr dinnan❤❤
Wannan zafeer ɗin dan iskan duniya ne auren gayya ne dama yayi kuma auren ramuwa Allah sarki noor 😢😢
Gwara ai
Bana tausayin noor wlh koda wasa
@@pluvrich_pluv5466 Meyasa ??
@@pluvrich_pluv5466 nima wlh
😂😂😂😂😂 Damamu ƴan kareem ne Noor Allah y kyauta abokiyar Hira sannu d ƙoƙari Allah y sakada alkhairi 🙏❤
Wlh kam
Gaskiya yakamata akaimu gurin auren Kareem da noor
Allah sarki duniya daman nibaimin ba zafir dinnan
Masha Allah abokiyar Hiranmu❤😊🎉
Yeeeee Ai wlh hawan jininayasauka ayau
Asim ykk Barak Wannan zafeer din dan iskan duniya ne auren gayy nə dama yayi kuma auren aurenWa😭😢 Allah. sarki moor😭😭😭😭😭 Allah sarki nur Allah ay kyuta😮😮😮😮😮
Wannan zafeer din dan iskan duniya ne auren Gayla ne dama yayi kuma auren Ramuwa allah sarki noor❤😢😢😢😢😢
Macha Allah ❤
Allah ya Kara Nur bake me shegen Ruwan Ido ba
Nice one
Niko nace noor kin shigo dunia da kafar hagu se garaki ake daga hannun wannan zuwa hannun wancan dan bisa ga dukkan alamu wannan zafir din ba alkhairi ne ya kawo shiba amma dai bari muji 💖💖💖💖💖💖
Tun kan iyayen ta ne ai domin da tayi dace iyaye dabaa wannan maganar akeyi ba
chab noor lallai kam wannan xafir din allah sarki Kareem bawan allah nikam da xaka yadda sai ince ka taushi xuciyar ka ka rage son noor din nan allah ya yaye maka wannan sonta ko kadan ne
Masha Allah abokiyar hirarmu wlhi nadade banji littafin da yake sani nishadi irin wannanba❤❤❤😅😅😅😅
Bayan wanga wane Kika ji mai dadi
Allah Sarki yata Allah yakawo mafita😢😢😢
Dama wllh tun jiya seda jikina yabani ba aurenta zeyi don son dayakemata tunda dama Ai ya qullaceta, kuma ba masoyin gsky bane tunda baze yafewa masoyiyarsa ba duk da batada lefi😢 ! Musamman dayace yaware mata gida kuma inda ba mutane sosai 😢😢
Ma sha Allah 🥰🥰🥰
So that he will deal with her very well and am so feeling bad for her 😢😢😢😢 I cry on Ur behalf my dear Noor, hmmmmm Kareem pls take very gud care of urself for us ooooo
Masha Allah jazakallahu khairan sister
Wlh Noor babbar mahau kaciyace ta bani haushi sosai wlh anty zee muna godiya sosai anty zee
Gwanda a goge mata wannan tsinannan zafeer din a zuciyarsa 😢 yayi yayi ya saketa ta auri kareem pls
😂
Inajiran saki dan wlh nafarajin yaushin marubuciyarnan
M Sha Allah kai jamaa Allah sarki rayuwa ❤😢
Nooriya me auren cin amana 😂 ay zaki ci kwal Ubanki wlh 🤣 tin wurin kai amaryar in kina da hankali Zaki gane😂😂😂
Lallai noor mamanta taja mata, ta auri zafir kuma basonta yake ba kwakwata
M sha Allah muna gdy sosay Allah yasa ka da al khairy.
Mâcha Allah 🥰
Masha Allah merci beaucoup ma chérie Allah ya kara basira da daukaka ya lafia mai anfani ❤❤❤❤❤
So that he will deai with her very well and so feeling bad for her 😭😭😭😭 l cry and Ur behalf my dear Noor,😭😭😭 hmmmmm Kareem pls 😭😭 take very gud care to urself for us oooooe😢😢😢😢😢
Masha Allah munagodiy sosai Allah ya karbasira dadau kakaa mean fani antiy mu ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🥰🥰🥰🥰🥰🥰
😂😂😂😂😂😂 yau dai abunda nakejin zan iyayimiki kenan Noor sbd nafahinci bakida kwanya
Hmmmm da nur da zafir duk natsanesu wlh haba 😢😢😢😢😢
Ai hakja marubuchiyan taso karta yi hankali ya muja iya
Oyoyo aunty amarya allah ya kara ekmek ❤❤❤❤🎉🎉
Allah sarki😢😢😢😢
Hmm lalai ma zafeer dinnan Allah Sarki Noor kina ganin rayuwa 😢
🎉🎉🎉🎉🎉
allah sarki noor
gaskiya komai yayi dai dai Allah yakara basira
Ramuwar gayya, Allah yajikan baba yau ga ranarsa😢
Allah sarki noor 😢😢
Masha Allah 🥰
MashaAllah 🎉🎉🎉❤
Wlh marubuciyar nan tamin karshen adalci data aurawa Noor Zafir Dan uwarta gara a cire mata soyayyar kowa a ranta Dan Kareem ya samu zuciyar ta Fresh 😅 anty Zee da maruciyar Allah ya biyaku da gidan aljanna wani mahaukacin son da muke yiwa Maza basu cancanci haka ba bama ganewa sai sun nuna mana da kansu
Wlh kam
Gaskiyane kumafa wlh nagane
@@SaudatGarba-l2z eh ai shi zai bata damar zaman gidan Kareem qlau
Amma duk da haka naji ciwo da takaicin sake tafia tabar kareem..mayya wannan zafeer din tin tana yarinyaa take dako wahala
👍 ba komai ne kka so yake zama alheri ba. Yanzi nour zata gane shayi ruwa ne😢
Allah sarki 😢😢😢
Aa taxauna aci ubanta dai😂😂😂😂
Hmmm Allahsarki.
Noor you are in soup.
I think this is revenge
And the girl is innocent..
May Allah make things easy for you.
Thank you very much aunty Zee😮😢
Allah sarki kareem 😢😢😢
Gaskiya nu,ur Baki kauta Kareem ba duk kokarin da yakemiki
MashaAllah😮😮😮
Allah sarki 😭 Karan
Dan ubanka zaheer koda tayi aure 3 bata iya girki ba ai bata samu daman dora girki ba a duk inda tayi aure na farko kishiya bata barta ba na Biyu kuma mijinta bai bartaba kafin safeena tasakata gaba 😏😏😏
Allah sarki nuur such is life may Allah save you and guide you thank you anty zee much more blessing and happiness
Idan da niyya cutarwa ya auro ya sai Allah ya raba saidai Annan gaba ta tsaya Kai da fata Akan Karim
Ikon Allah lallai ma wannan zafeer
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 allah sarki noor 😮😮😮😮😮❤❤❤❤❤
Zafir yana son Noor saboda wani Abu na jikin ta yanzu kuma dayaga bazai samu shi ne yakoma ahakka
Mn godiya sosai aunty zee
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Daman nasan zafeer ba dan Allah ya auri noor ba yanzu
Masha Allah 🎉
Innalillahi kai nur kinga jarrabawa
Anya kuwa 🤔 zafeer
Allah sarki Noor da Karim kunga rayuwa
Agaskiya littafin akwai gyara ubangiji Allah ya kyauta.
Kilama fa fanna batasan yayi auran ba
Kai khadija candy 😢😢😪
Nikam idan zaffer ya auri nurr zan daina jin labarin nan dan wlh zafeer dinnan ba Alheribane hhmm nurr zakici ubanki 😥😭
Masha Allah😂❤🎉
Zafeer fa auren fansa yayi
Kuma baze iya zama da Nur ba kaman yadda yake fada mata shi kadai ne ze iya zama da ita
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉
Allah sarki natausayama Kareem
Allah sarki noor😢
Nur fa zata komawa karim idan auren ta dazafir ya mutu😅
Thanks very much ❤❤❤
Masha Allah ❤❤a
😂😂😂😂😂😂yua dai abunda nakejon xan iyayimiki Kənan Noor sbd nafahinci nake🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Hmmmm Nur Nikam Nafara Tayaki kuka
Gaskiya Noor tanaganin rayuwa😢
Ke kawai nake jira
Muna godiya sosai ❤
masha allah
Allah sarki Kareem 😢
Allah sarki nur Allah ya kyuta 😮😮😮😮😮😮
Ah ah
😢😢😢😢 hum Noor
Masha Allah ❤❤
No 1
Ai gwai Allah wanda be ji bari ba ya jihuwoo😒😭
Masha Allah 🎉😢
Kareem din daii shine naki noor❤😂
Aure cikin gaggawa damaa ai baabu alkhairi acikin ta
Allah sarki Noor . Har yan zu da sauran aure daya
Kaji mini tun yanzu kanaa nemar kawo fitina agidan ka kanata fadi fadi kan abubuwan daya wuce