Размер видео: 1280 X 720853 X 480640 X 360
Показать панель управления
Автовоспроизведение
Автоповтор
Hmm Yah Allah ya Rahman ya Raheem ya hayyu ya qayyum Allah Kashiga tsakaninmu dasu
Gaskiya Agaggauta korarsu tunda bayan k'asarbane Atashi tsaye kadaadau Abunnan dawasa
Babu wani abu lakurawa saidai yansiyasa ne lakurawan arewa wannan shine maganar gaskiya
Ankorosu daga k'asarsu sundawo tamuk'asar gaskiya kugaggauta korarsu sukoma tasuk'asar hasbunallah hasbunallah
Babu wani mataki da zaa dawka se karya in anadawkar mataki da tuni an dawkeshi tun baya munafukay azalumman banza shugabanni 😢😢😢
Innanillahi wanna ilihirajun
Yan tawayan da Aka kora daga mali su ne su ka koma can taré suke da sojoii faransa wallahi kudage da adu a mutuqar faransa ta taré a sokoto shike nan wa nan yankin ya lalace
Yauwa yanzu naji maganar gaskiya Nima Abunda nafahimta Kenan
Kuyi gangami ku karar dasu kafin suyi karfi
Mutanen nan bai kamata a yakesu bah a yi sulhu dasu tunda dai basu fara yakan gwamnati ba
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un wlh wannan set up ne kawai za'a qara rushe arewa
Tashin hankali oh Ni kaina
Badai Tulumbu yahada Kai da Franca Ba wadannan mutanenYan sharar fagen France ne

Badai Tulumbu yahada Kai da Franca Ba wadannan mutanen
Yan sharar fagen France ne