Sabuwar ƙungiyar ta'@ddanci irin B0ko Haram ta ɓullo a Sokoto

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 ноя 2024

Комментарии • 22

  • @nurasalihu3545
    @nurasalihu3545 19 часов назад +6

    Nigeria kenan, Allah ya rabamu da Sharrin Shugabannin Nigeria da Na kasashen waje masu mummunan Manufa ga Jama'a.

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 19 часов назад +2

    Badai kun Hada Hannu Da Franca Ba🤝Idan Baayi hankaliba wllh Faranca Sai ta mayar da nageria sasanin 'yan taadda Allah kyauta

  • @amiruabbas-y9l
    @amiruabbas-y9l 22 часа назад +2

    Allah tsinewa Kasar Faransa ya wargaza Shirinta

  • @Gaskiyatv00
    @Gaskiyatv00 21 час назад +3

    Allah yashiga tsakininmu da azzaliman shugabanni

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 7 часов назад

    إِنَّا لِلّهِ وَإِنَّـا إِلَيْهِ رَاجِعونَ😢😢😢

  • @UMARSharu-x1w
    @UMARSharu-x1w 19 часов назад +1

    Ya Allah madokaki sarki Katar watsa wa Yan nann mutane azalumai maqiya Allah maqiya annabin allah

  • @souleymanehamidou8103
    @souleymanehamidou8103 3 часа назад

    France sai ta ruguza Nigeria! ALLAH ya wadaran ku Yan Arewa!

  • @abbanyaya5092
    @abbanyaya5092 3 часа назад +1

    Ba wani adding sai dukiyar zinari dayake a yankin shi sukeso ya Allah kayi mana maganinsu da sauran munafukan shugabannin mu

  • @MalamiAltine
    @MalamiAltine 19 часов назад

    Hmmm ai zuwan su Bello matawalle a sokoto ni nasan ba Alkhairi bane

  • @MoMz-oe1rd
    @MoMz-oe1rd 18 часов назад +1

    Sherin fransa ne

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 52 минуты назад

    Tunda kunbar Fulani sun sedaku kamar awaki dole kowane sara surenaku anma alhakin Nijar yakamaku😅😅 Allah ne kemana aeki

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 19 часов назад

    Ameen ya Allah

  • @BoubacarMahamadou-o7q
    @BoubacarMahamadou-o7q 21 час назад

    Wanan Kwaï charin France ne da miyagoun chouwagabani

  • @IbrahimYau-hs6cd
    @IbrahimYau-hs6cd 19 часов назад

    innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah Kai mana tsaridasu

  • @moussarabe-xd9eu
    @moussarabe-xd9eu 10 часов назад

    Nigeria babu doka. Babu karfin Iko.Talakawa kun shiga uku.

  • @DadeIlliassou
    @DadeIlliassou 19 часов назад

    Zamu yake su. Gara yan jaridar haoussa kuhuto kufadi gaskiya. Tinubu ya gayaci faransa ta kafa sansanni soja a jahar sokoto. To ga irinta,faransa ke basu makamay dan hawshin nijar. Da ikon Allah nijar zamuga bayansu har suka ketara iyaka. Kaykay koma Kan mashekiya, Inshaallah.

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض Час назад

    Yan ta addan mali ne da wasu ƙasashe saboda Rashin tsaron da Nigeriya takeciki wato mulkin soja shine mulki domin tan siyasa basusan me ake nufi da tsaro ba

  • @SalehGarba-h4h
    @SalehGarba-h4h 21 час назад

    Kar arenyakasa ayiabundayace

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 22 часа назад

    Innalillahi wa Inna ilaihirajiun

  • @UMARYAHAYA-uj6dx
    @UMARYAHAYA-uj6dx 22 часа назад

    Kidnaping,bb haram, da sauransu duk abu dayane