Atiku ya faɗa wa Tinubu baƙaƙen maganganu kan zaluncin da aka yi yara masu zanga-zanga

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 ноя 2024

Комментарии • 52

  • @nazirualiyu8682
    @nazirualiyu8682 5 дней назад +3

    Buhari Allah ya isah, ya hayyu ya kayyum, kawulakanta buhari da iya lanshi tun duniya ya rabbi, duk matsalan da arewa ke ciki wlh buhari yasamu aciki, tinubu yakai jarumi dan yazama dan halal ga al umman shi, kukuma shuwa gabannin arewa kundai gani yanda ake mulki naci gaba a kudu, Allah ya isah tsakaninmu daku.

  • @BalkisuAminu-x5h
    @BalkisuAminu-x5h 4 дня назад +1

    Allah ya isa muna yan arewa,suje su Kama bello turji a daji

  • @ayshayarima978
    @ayshayarima978 5 дней назад +1

    ALLAH KATSIWA GWAMNATIN TUNUBU DA MABIYANTA

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 4 дня назад

    Ya salam! Wadannan yaran ne suka hada Baki da Yan burtaniya! Harda rike makamai a wurin Zanga zangar!
    Kuji tsoron Allah.

  • @HafizuAbubakar-kk3eb
    @HafizuAbubakar-kk3eb 5 дней назад +1

    Komai lokaci ne Allah ya isah Allah kayi Mana maganin azzalimai

  • @habibaamahammad9526
    @habibaamahammad9526 4 дня назад

    Duk Wanda yake da hannu awannan zaluncin da akayiwa yarannan muna roqon Allah da sunayansa masuu gairman gaske
    Ya Allah karkabarsu suzauna lafiya ya Allah kacire musu kwanciyar hankali ya Allah kahanasu farinci ya Allah kahadasu da ciwan tsoro da damuwa kahanasu bacci alfarmar annabi Muhammad sallallahuu alaishiwasallam ameen

  • @RabiuGaya
    @RabiuGaya 4 дня назад

    Kai ko,uban waye yastare wadannan yara Allah yatonamasa asiri duniya da lahira

  • @babbanjika
    @babbanjika 2 дня назад

    Allah ya isah…

  • @IbrahimSasiru1-nj9mf
    @IbrahimSasiru1-nj9mf 4 дня назад

    Allah subhanahu wataala yatsinewa gomnatin tunubu ya Allah

  • @abubakarumaraliyu780
    @abubakarumaraliyu780 5 дней назад

    Da Atiku da bola ai duk is all the same Allah ya saka mu gyara kamu amma wannan yanayi fa akwai kura wahala too much 😢😢😢

  • @nouranoura-y5q
    @nouranoura-y5q 5 дней назад

    Gom nonin arewa basouda kumya ina yaran da suke kifadda mulki kun rai na musulmi wallahi

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 5 дней назад

    Da kai da tinubu duk daya kuke Allah ya saka musu kai ma atiku ba dan Allah kake ba

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e 5 дней назад

    Innalillah wanna ina ilaihi rajiun Allah ubangiji yamana saka mana amin

  • @hassanasadiq7513
    @hassanasadiq7513 5 дней назад

    Ubangiji Allah kabi Mana kadu cikin Gaggawa Amin.

  • @aliyuisa9367
    @aliyuisa9367 5 дней назад

    Allah ya wadaran wadan nan mita ne Allah ya tona misu asiri

  • @yahayaDahiru01
    @yahayaDahiru01 День назад

    Allah yasakamasu😢😢

  • @sulaimanuabubakar411
    @sulaimanuabubakar411 4 дня назад

    Allah ya kyauta

  • @AnnoyedCabin-jn1nv
    @AnnoyedCabin-jn1nv 5 дней назад

    Allah ya isar musu wlh wannan zalincine wannan mulkin zaa kama bello turji

  • @SamailaLamis
    @SamailaLamis 2 дня назад

    Allah yasaka mamu

  • @SalisuHarouna-g9y
    @SalisuHarouna-g9y 5 дней назад

    Allah Ya isah wlh 😭😭😭😭

  • @hassandangani7287
    @hassandangani7287 5 дней назад

    Allah yastenema gwamnatin tininbu

  • @AdamuMuhammad-c9c
    @AdamuMuhammad-c9c 3 дня назад

    Badamuwa allah naganin komai

  • @SaiduIdris-d3i
    @SaiduIdris-d3i 5 дней назад

    Allah ya saka

  • @DaudaSulaiman-ig4im
    @DaudaSulaiman-ig4im 4 дня назад

    Allah asiri

  • @4333jamiluIbrahim
    @4333jamiluIbrahim 5 дней назад

    Allah stenema gwamnate tununbu

  • @kana-vb9ky
    @kana-vb9ky 5 дней назад

    Alllah wadari da najiriiya

  • @MammanAdamu-r6e
    @MammanAdamu-r6e 4 дня назад

    To yan arewa yazamo mama izina zuwa 2027

  • @belloahmad384
    @belloahmad384 5 дней назад

    Allah ya isa

  • @IshaqAdamu-yh9vn
    @IshaqAdamu-yh9vn 5 дней назад

    Allah ya saka masu

  • @UsainiAdam-f7l
    @UsainiAdam-f7l 5 дней назад

    Ina.kiddnerpers.su.sungagari.gwanmanati..ko.allah.ya.isah

  • @abdulrazaqshuaibu
    @abdulrazaqshuaibu 5 дней назад

    Allah yasaka muku

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella 4 дня назад

    Nigéria un enfant de 12 ans condamné

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 4 дня назад

    abin da ke faruwa a arewa na bakin ciki a arewa shi ne yan arewa wasu suka shirya wannan na kakashe manoma da mutanen kauye duk abin da kefaruwa munafukai da ke arewa suka hada

  • @MuhammedkomaKomamuhammed-fp8vp
    @MuhammedkomaKomamuhammed-fp8vp 5 дней назад

    Dama anajeria akoyi waanan dokoki ba a anmfani da su?

  • @FatimaJibrin-ke2xz
    @FatimaJibrin-ke2xz 5 дней назад +1

    Indai mune yan arewa da ankara mana taliya zamu sake zaben A p c wlh bamusan ciwon kanmu ba yakamata muyima A p c yanda akayima PDP

  • @MurtalaSuliman
    @MurtalaSuliman 5 дней назад

    Slm😭😭😭😭😭😭😭🙏

  • @UmarYahya-zp5kn
    @UmarYahya-zp5kn 5 дней назад

    Allah baya bacci

  • @rufaisanusi-fx9fy
    @rufaisanusi-fx9fy 5 дней назад

    سبحان الله

  • @aishamuhammad8066
    @aishamuhammad8066 5 дней назад

    To ba yan arewa kadai suka daga tutar ba

  • @souradjoufabumi1406
    @souradjoufabumi1406 5 дней назад

    👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼👎🏼

  • @HamaduUsman-c9z
    @HamaduUsman-c9z 5 дней назад

    Allah ya mu tu

  • @abdulkareemmusa623
    @abdulkareemmusa623 4 дня назад

    Hmm

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 5 дней назад

    Yaron da ko turanci basu iya ba.

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 4 дня назад

    Kuci uwar ku

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella 4 дня назад

    🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔😭

  • @uummaarrkwasare
    @uummaarrkwasare 4 дня назад

    Shame on Nigeria

  • @MmeMansourOumou
    @MmeMansourOumou 5 дней назад

    😭😭😭😭😭😭😭

  • @rufaisanusi-fx9fy
    @rufaisanusi-fx9fy 5 дней назад

    كل من غلقهم لعنةالله عليهم

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 5 дней назад

    🇳🇬❌️👈

  • @abdulrazaqshuaibu
    @abdulrazaqshuaibu 5 дней назад

    Allah yasaka muku