Innalillahi😭😭_mutum 51 na yaran da aka kama Yan Kaduna, Amma kun ki kunya wallahi.

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 8

  • @WebWene
    @WebWene 5 дней назад +1

    Allah ubangiji yasaka musu.ya saka mana Allah ya isa

  • @aishaabdulahi7770
    @aishaabdulahi7770 3 дня назад

    tsakaninmu da yan sadda ALLAH ya isa dama yan sadda azzalumaine wasudaga cikinsu yadda sukayawa yaranna ALLAH kayi musu suma kawulakantasu

  • @NazifiSarki-k8i
    @NazifiSarki-k8i 3 дня назад

    Allah ya iasa

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747 4 дня назад

    Wannan gaskiyane malam

  • @omaruyusufu9866
    @omaruyusufu9866 4 дня назад

    Wani arewan kuke maganane.Arewan da fulani yan taadà suna kashe mutane musulmai suna piade da mata suna garkuwa da mutane amma kunki kar ayake su.

  • @UmaruMusa-r5k
    @UmaruMusa-r5k 4 дня назад

    Hakan Mallam

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 4 дня назад

    shuwaga bannin arewa suna cin amanar arewa
    su suka kawo yan bindiga suke kashewa manoma suyi zina