Saurari Martanin da Adam A Zango Yayiwa Wani Malamai Vidoe

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 июл 2024
  • Shafin gidan talabijin na yanar gizo da zai rika kawo mu ku kayatattun videos a kyauta, ku yi subscribing din mu. Mun gode! Any compalain contact awaashirindahudu@gmail.com
    Please subscribe:
    / @awa24tv
    --
    #AWA24TV #AWA24 #Arewa #Hausa #ArewaMusic #HausaMusic #HausaFilm #AdamZango #AliNuhu #RahamaSadau #NigerianMusic #MentaMusic
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 292

  • @shehuarabiu3237
    @shehuarabiu3237 2 года назад

    Wallahi bakomai bane hassadace yanzu dazaran akasamu daukaka to sai dai kayi hakuri kuma katoshe kunnenka
    HARYANZU MUNA YINKA ZANGO
    ONE LUV

  • @khadeejartumourisah3168
    @khadeejartumourisah3168 2 года назад

    Wannan yawuce kishi sedai hassada Allah yakyauta yasa mudache albarkan manxo s.a.w

  • @MushaffiuAdamau
    @MushaffiuAdamau 3 месяца назад

    Masha allah Adam a zango ka cigaba da hakuri duk mai gaskiya yana tare da allah

  • @nuhuaysha3045
    @nuhuaysha3045 3 года назад +1

    Allah yakawa megaskiya daukaka

  • @mustaphamuhammadbnz55
    @mustaphamuhammadbnz55 Год назад +1

    Allah ya rufamuna asiri duniya da lahira don alfarman manxon allah s a w ♥️♥️♥️

  • @mammanmamman5684
    @mammanmamman5684 2 года назад +1

    A gaskiya Kai na musamman na gode zango

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 года назад

    Rabuda malaman Nan nazamani azzalumai ne masu karya masu son duniya haushi Kai mawakine kasan kumawaka makiyan KUne sunce Kuna samun kudi Basu samuba asiri ya Tonu mungansu Allah yasaka maka

  • @gchaina9584
    @gchaina9584 Год назад +1

    Gaskiyane Adam A zango inyanadahujjayafitoyafada

  • @addauzakarigwarzo8473
    @addauzakarigwarzo8473 4 года назад +3

    Allah ya Kyauta Kuma Ya Ganar Damu Hanya Madaidaiciya

  • @yahayaarjika809
    @yahayaarjika809 2 года назад

    Gaskiya ne wannan hakane Adam Zango ina yinka nawa sosai

  • @user-df1jk7ig5g
    @user-df1jk7ig5g 4 года назад

    Kanada makiya kuma kanada masoya zango yakamata malamai idan mutum yayi kuskure batuzarta Shi za,ayiba sai,akirashi ayimasa nasiha wannan shine ilimi dasanin yakamata zango Allah yatsare hassada gamairabo......

  • @ismailalawal7622
    @ismailalawal7622 Год назад

    Sai oga duk mai yimaka haka allah ya saiamaka duniya da lahira muma bamu ya fe mashiba

  • @gaskiyayayisosaiallahbasir1347
    @gaskiyayayisosaiallahbasir1347 3 года назад

    Bari iaki da shi dan nema kudine kaima da zaka biya shi wani zaima barshi da allah kuma yajira karshen shi

  • @bakarbakar1918
    @bakarbakar1918 2 года назад +1

    Gaskiya adam a zango Allah zai sakama kan sharrin da wannan malamin yaimaka (Adam a zango Allah ya kareka daga dukan sharrin
    Masu sharri Amin summa Amin 🇳🇪🇳🇪❤️

  • @abbaumar4695
    @abbaumar4695 4 года назад +4

    Kayi hakuri Zango Allah yana tare dakai wlh naji ciwon abunda akema wlh

  • @yahayaarjika809
    @yahayaarjika809 2 года назад

    Ina yinka Allah ya kara kusanci ga annabi muhammadu sallallahu alaihi wasallam

  • @soufian6316
    @soufian6316 2 года назад

    Adam e Zango wlh ni da Bana kikan masoyanka Amman wlh dakayi video Nan natausayama kuma Naga gaskiya afuskanka kuma natausayama Amman wlhi yanzu jinakeyi nafi kowa sanka Allah yatseka ga dukkan cherri adamu Allah nataredakai Dan baba

  • @mustaphakabiru1811
    @mustaphakabiru1811 2 года назад

    ya Allah yasakama ga duk wanda yayima qazafi🤲🤲🤲🤲🤲

  • @hamissoumaaoupi3486
    @hamissoumaaoupi3486 2 года назад

    Hakané Adam zongo way Kai fantami kaké koko wa wallayi bakatapa wulakanta Dan Adam zongo Dan allah mi yamma kayi Maya wannan kazafi

  • @chitouyakub5920
    @chitouyakub5920 2 года назад

    Gaskiya ne Adam a Zango Anma dai kasance mai hakuri da yafiya ga duk Wanda yama laifi domin kaima kana bukatar Allah ya yafema laifin ka dan Haka to kaima yakamata Ka kasance mai ya feya ga duk Wanda yama laifi

  • @smaritfwn8308
    @smaritfwn8308 2 года назад

    Maigida sai hakuri to a yan izala bakamarsa wajan neman yayimaka sharri Wallahi nalura dashi ba yauba kwarada kayimasa haka

  • @yahayaarjika809
    @yahayaarjika809 2 года назад +1

    Masha Allah tabarak Allah Allah ya kara lafiya Adam Zango Allah yasaka da alkhairi

  • @alassanesafina3835
    @alassanesafina3835 4 года назад +3

    Ha ba zango kazama mai yafe pa dan ka samu yafiya Allah 🙏🙏

  • @SaniLabaran-zh9uu
    @SaniLabaran-zh9uu 3 месяца назад

    Slm. Ni sabon masoyinkane.saboda Allah. to kayi hakuri .Allah zaisakama. shima inyafito .yanemi yafiyarka. kayafemashi. Nagode.

  • @fatoumaousseyni2855
    @fatoumaousseyni2855 2 года назад +1

    Macha Allah tonton zango

  • @kakasinu5928
    @kakasinu5928 3 года назад +3

    Wannan shine kakeji asalin ❤ hassada wlh

  • @abubakarsuleiman6359
    @abubakarsuleiman6359 4 года назад +1

    Allah ta'ala ya saka maka da alheri saboda annabi s.a.w
    Zagi baya kari.
    Allah ta'ala ya kara kara maka daukaka sannan ya kiyaye mana kai.

  • @maimunaibrahim7431
    @maimunaibrahim7431 2 года назад

    Wai kai malam inaruwaka kai jama'a Allah ka shiremu hasada tayi yawa.

  • @ishakuelesha4992
    @ishakuelesha4992 Год назад

    Allah dai yabiya , Allah kareka Adam A zango

  • @abduladam306
    @abduladam306 4 года назад +1

    Babban Yaya All Ya karemu gaba daya.. Amma da baka yi masa Allah Ya isa ba.. Da barinsa kayi da Allah Ya saka maka..

  • @sleymbrown237
    @sleymbrown237 2 года назад

    Sey haquri oga ka barsu da allah 🤲

  • @lawanjajimaji5312
    @lawanjajimaji5312 Год назад

    Allah yakaradauka ka adam Zango maigida

  • @usmanturaki4439
    @usmanturaki4439 2 года назад

    kai rabudashi mahaukaci ne wallahi kafishi hassadace zango allah yakara girma da daukaka nishawarata kacigaba da kyautatawa mahaifa allah yama albarka

  • @viewkallo
    @viewkallo 4 года назад

    Nagode zango, wlh malaman izala wawaye ne, zage-zage ne kawai aikinsu

  • @husnarhmuhammed5622
    @husnarhmuhammed5622 4 года назад +2

    Allah sarki Allah yafi su

  • @jiddahjiddah7910
    @jiddahjiddah7910 4 года назад

    Allah sarki Adam sefa kayi haquri da rayuwa. Duk wanda Allah ya dauka ka haka ze sha fama, ina rokon Allah ya kareka ga dukkan sharri. Sannan Allah shiyasan mako Mar kowa kuma ka gode masa da baka liwadi baka sata. Kuma magana ta gaskia ai wanan zamanin ba kai kadaine me aikata badaidai ba kuma ba kai kadai kake film ba, so mlm idan zaayi wa,azi ayi jam,I gaba daya. Allah yasa mudace

  • @okjmpfilmy3829
    @okjmpfilmy3829 4 года назад +2

    الله يصبرك كل ذونعمة محسودة من السودان

  • @yahuzaisiya4613
    @yahuzaisiya4613 4 года назад +1

    Zango nasiha ce kaji tsoron Allah

  • @bashirabdulkarim2463
    @bashirabdulkarim2463 Год назад

    Gaskiyane adamu zango so yake yabataka amma ina

  • @hussainisaleidriss4187
    @hussainisaleidriss4187 4 года назад

    Gaskiya to ka koma makaratan saboda musulmin kirki shine akasan shi da yafi inma ya fadi abunda ba dai dai ba,sannan kuna taimakwa waje bata tarbiyan yara.

  • @habibouazango7865
    @habibouazango7865 3 года назад

    Gaskiya ne maganar ka Adam a zango Allah yareka daga makiya da mahasada ameen ya Allah

  • @rachidyacouba7005
    @rachidyacouba7005 4 года назад

    Gaskiya dayace dagakinta saibata malan gaskiya yafadamaka nima nace kaji tsoron Allah karkamanta akwai hisabi ranar gobe kiyama

  • @oumarmairam4062
    @oumarmairam4062 2 года назад

    Ubangida Allah ya saka maka adamu Allah ya kareka adamu

  • @kebiislamofficiel7552
    @kebiislamofficiel7552 2 года назад +1

    Gaskiyane wannan Adam a zango inayinka 👍👍👍👍👍👍🇳🇪🤲

  • @muhammadhalifa7383
    @muhammadhalifa7383 4 года назад +2

    masu lalata tarbiyya.zakuyiwa Allah bayani

  • @usmanisah919
    @usmanisah919 2 года назад

    ALLAH yakara Imani da San annabi

  • @fatimatasidi167
    @fatimatasidi167 2 года назад

    Allah ya kareka,🤲👍

  • @lawaliibrahima1571
    @lawaliibrahima1571 2 года назад +1

    Awalou

  • @ismailauwal-tx7qo
    @ismailauwal-tx7qo 3 месяца назад

    jinjina tauraranron samame haske allah yashafe makiya

  • @AbdalhaAn
    @AbdalhaAn 2 месяца назад

    Bar su da masha Allah 👍👍👍🇳🇪👍👍🇳🇬👍👍✌️🥰🥰💯💯💯

  • @ahmadaminu996
    @ahmadaminu996 2 года назад

    Ba salama alikum ake cewaba ASSALAMU ALAIKUM KO SALAMUN ALAIKM.

  • @gboYTecH
    @gboYTecH 4 года назад +3

    Truly, gossip lay on you as well as trying to tarnish your image and reputation. But that's the tradition in this notorious era of ours. But always remember that Allah SWT is with you and we, your fans are with you. The sky will definitely be your limit. Take heart and move on with your career. You are the best among your rivals.

    • @faisalumar2114
      @faisalumar2114 2 года назад +1

      Take heart zango... I stand for you

  • @electrilite5305
    @electrilite5305 3 года назад

    Miyasa malamin zaiyi magana haka..koma yanayi ai bahuriminshibane yakirasuna ba..idan zaiyi waazi karyakira sunaba.. Allah yayafemana gaba daya

  • @harounaramatou9034
    @harounaramatou9034 2 года назад

    Allah ya kare dan halal✊✊

  • @shafiunakowa9470
    @shafiunakowa9470 2 года назад +2

    Yayi kyau Allah yaremikai babana🤲♥️💯

  • @zamaanbabaziba6520
    @zamaanbabaziba6520 4 года назад +6

    Whom God has blessed always been testified spots off life leave everything to God he will change them for you

    • @user-ly6pw8ud8m
      @user-ly6pw8ud8m 4 года назад

      Pls adamu zongo for give n for get ok ☝️☝️☝️☝️

  • @abdoukowagoni4832
    @abdoukowagoni4832 2 года назад +1

    masha allah AIhamdIIiuah

  • @javajava1426
    @javajava1426 4 года назад

    Haba Dan uwa dakasan qur ani dabaka karyata malamiba kace duk abin dayafada kariyane bashiri wasafa yakeyiba hum kayigagawan tubama Alan kodaijikanka

  • @user-bs6hq5ko7k
    @user-bs6hq5ko7k 3 месяца назад

    Barsu da Allah

  • @mubarakabdulrahman4601
    @mubarakabdulrahman4601 4 года назад +5

    Allah zaisakamaka

  • @marakisiyyarufai2993
    @marakisiyyarufai2993 4 года назад +4

    karka damu Dan gidana hassadace Allah yatsareka aduk inda kake hassadata anyiwa annabi s a w barema Kai karka damu Allah yayi jagora

  • @abdulmajidabba9323
    @abdulmajidabba9323 4 года назад +2

    Kayi hakuri Allah yana tare da masu hakuri

  • @barkemoussarahila6221
    @barkemoussarahila6221 2 года назад

    Adam a zongo Dounia ke sai ankouri

  • @auwalmustapha1272
    @auwalmustapha1272 4 года назад +1

    Rabu dashi Neman sunana yakeyi ai dan jakane malamin nan

  • @rabiusale9699
    @rabiusale9699 4 года назад +1

    Allah ya kareka ya kuma karamaka juriya akan abunda ake maka, sannan kayi hakuri kai tauroro ne dole idon kowa yazamo akanka, na rantse dubban yan sona son sukawo matsayinka amma hakan yayi wuya, sannan kasan cewa mutane da yawa basa zuwa wajen tantancewa amma baa damu da su ba domin su bakomae bane a harkar kawae kayi hakuri kabar su da Allah kajiko Adamu.

  • @auwalmustapha1272
    @auwalmustapha1272 4 года назад +2

    Allah ya Saka maka

  • @abdouozil1906
    @abdouozil1906 4 года назад +1

    Ya Ubangiji Allah kachiryamu

  • @garbayusuf8329
    @garbayusuf8329 4 года назад +1

    Kayi hakuri zango kayafemai kaima Allah zaiyafema kurakuraka

  • @arewacomedylaughout5843
    @arewacomedylaughout5843 4 года назад +1

    Hita batun sa zango Don Allah

  • @NoorAbbas-eh4ot
    @NoorAbbas-eh4ot 2 месяца назад

    Allah yakiyaye

  • @isamaiturare4205
    @isamaiturare4205 4 года назад +1

    Ayyah!

  • @musamohammedyusifdawasa
    @musamohammedyusifdawasa Год назад

    Gaskiya kaburgeni Allah bimakadinka

  • @hamidabdullahi438
    @hamidabdullahi438 Год назад

    Gaskiya ne maganar ka zango

  • @sanoussi5587
    @sanoussi5587 4 года назад

    Malam yayi kuskure gaskia ,yazaka chiga tsakanin bawa da Allah sa. To Allah yasa mudacce. A-zango wani massoyinkane dan Niger dake Marocco da karatu

  • @idrissaharouna3403
    @idrissaharouna3403 4 года назад +1

    Way oga yi hakuri akoye Allah. Allah na tare da kai

  • @saigodiyatv344
    @saigodiyatv344 4 года назад

    Allah ya kara daukaka yaya Adam wanna bakomibane yana son asinshine a duniya in Allah ya yadda zakasamu daukaka piyada baya in sha Allah

  • @zainabmusa2802
    @zainabmusa2802 4 года назад +2

    Allah yasa mu dachi. Allah ya kare ka.

  • @yakubuabdullahi6765
    @yakubuabdullahi6765 2 года назад

    Allah yamaka albarka adamu zango

  • @sarkiasaba5561
    @sarkiasaba5561 4 года назад

    Dan Allah kayi hakuri Allah yanabayan mai gaskiya .karabo da wadannan malamai siyasa. Allah yakarimu da dukka wanishairi amee.naka daji

  • @kalaboy2373
    @kalaboy2373 2 года назад

    Allah yasakama malam zango

  • @bachirsaniali3726
    @bachirsaniali3726 2 года назад +1

    Allah ya kare mousulaimai bakidaiya Adam Zango very nist

  • @alhamdulillah7085
    @alhamdulillah7085 3 года назад

    Wow munayinka kabarshi baida hankali Allah zaimaka sakaiya mu munsan waye Zango Kuma wlh zango yafiyemanakai malamin karyakayaw

  • @lawalimoussa2341
    @lawalimoussa2341 4 года назад +3

    Gaskiya Adam Allah ya kareka ameen summa ameen

  • @abdoulhakimounezabeirou749
    @abdoulhakimounezabeirou749 2 года назад +1

    Allah yakare mou cheri mai cheri

  • @CheerfulBakedBread-bp9zb
    @CheerfulBakedBread-bp9zb 4 месяца назад

    Allaha yainsamaka

  • @abdoumoumouniadiza6879
    @abdoumoumouniadiza6879 2 года назад

    Allah ya saka maka zango

  • @javajava1426
    @javajava1426 4 года назад

    U u kaji storan Allah Jada malamai banakabane zango kaydai dama kayishuru dayafima kakare dasuran irinka Wanda suka hakazaman kano kuma kagargadi yaranka sunaburaska don insukiji badasuga maikawba da Alan zaisakamacin mutunci dakuyi ma malamai

  • @basirukilo4021
    @basirukilo4021 4 года назад +3

    Allah yakaremu baki dayan musilmi

  • @aboumouhamed1908
    @aboumouhamed1908 4 года назад

    Haba bwan Allah mou mungani. 👈 Mmmmmm malam. Adam zango. Yagaga wannan zamani yalmihez dakabari.

  • @yusufabdullahi4486
    @yusufabdullahi4486 Год назад

    Karkadamu masoyanka sunfi makiyanka yawa,ahaka xekare kaikuma xakaita cigaba prince👌

  • @farotifaroti7665
    @farotifaroti7665 2 года назад

    Jijina Zango ALLAH kare ka 👈

  • @biniyaaliyou2976
    @biniyaaliyou2976 4 года назад +1

    Allah zaisaka maka adam A zango muna Taré da kai Muma soyankane kayi rayuwa rka ya da kakeso Allah ya taimaka

  • @hdcgggd2522
    @hdcgggd2522 4 года назад

    Allah Sarki ko ba tsufa akwai mutuwa kasan duk wanda yasamu ciba sai yace wuya kaduba tarishin manzan allah swa yadda yasha gwarmaya da makiya sai hakure

  • @bachirdodosaminou2195
    @bachirdodosaminou2195 2 года назад

    Gaskiya nawa Allah kareka

  • @sulaimanusman3066
    @sulaimanusman3066 4 года назад

    Very good comment allah yanuna mana gaskiyaaa

  • @AdamAlhajisalepy3dw
    @AdamAlhajisalepy3dw 2 месяца назад

    Kayi hakuri dan Allah

  • @annasabubakar9835
    @annasabubakar9835 4 года назад +1

    Allah yabaka ba mutum ba ja muje

  • @laminulaminu2802
    @laminulaminu2802 4 года назад +3

    Allah ze sakamaka kabar komi wa Allah

  • @newcommer9489
    @newcommer9489 4 года назад

    Okay kanada dan miss day nijar kenan

  • @fiddeybebyfiddey836
    @fiddeybebyfiddey836 4 года назад +3

    Allah yakyuata