Комментарии •

  • @Maryam123-zs3ni
    @Maryam123-zs3ni 22 дня назад +2

    Wlh.dole.sai.anyi.alllah.yasa..hakan..yazamanmana.alkairi

  • @BALARABEYUSUF-dr8re
    @BALARABEYUSUF-dr8re 18 дней назад

    With full support abu salma

  • @yahuzayusufu7898
    @yahuzayusufu7898 21 день назад +1

    BABBAR ZANGA ZANGA ADDU A ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN MASIFUN DA SUKA DAMEMU NA NIGERIA DA DUNIYA BAKI DAYA ALFARMAR ANNABURRAHMA AMEEN

    • @HajaraAbubakar-i5c
      @HajaraAbubakar-i5c 20 дней назад

      @@yahuzayusufu7898 Gaskiya kam adu'a itace kan gaba, Allah ya kawo mana mafita

  • @user-xm3xd9pw4o
    @user-xm3xd9pw4o 7 дней назад

    Wllh mudai matasan najeria zanga zanga bafashi saimunyi kawai jira muke allah yakaimu lokacin

  • @buhariisah4180
    @buhariisah4180 18 дней назад

    Allah ya bada sa'a kan mugayen shuwagabanni

  • @MusaDanmargi
    @MusaDanmargi 16 дней назад +1

    Allah yabamusa a

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q 7 дней назад

    Tinubu must go by the special grace

  • @TimfaSunday-ff8lu
    @TimfaSunday-ff8lu 4 дня назад

    Allah sahakan,yazama,alkairi

  • @LawaliSalihu-d4f
    @LawaliSalihu-d4f 18 часов назад

    Ayi zanga zangar saboda da malaman maciya amanane shiyasa sukebin gomnatin

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 21 день назад +1

    Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @RabiatuGidado
    @RabiatuGidado 17 дней назад

    Allah yayi mana maganin wannan masifa kawai

  • @AbbasAbubakar-n6t
    @AbbasAbubakar-n6t 19 дней назад

    Insha Allah saimunyi zanga zanga
    bagudu baja dabaya insha

  • @bashirumuhammad8339
    @bashirumuhammad8339 21 день назад +1

    A slm mu mutanen najeriya yakamata mugane chewa sai
    Munbada rayuwarmu Koda xamu
    Kar6i inchinmu garemu gasauran
    Nbayanmu domin shuwaga baninmu
    Basada babbanchi dayahudawa
    Kansu kawai suka sani da ragowar
    Mutanen dasukeso
    Inamika xura masu idanu to
    Saiyunwa takashemu baki daya
    Domin ayanxu bamada babbanchi
    Da mutatu to kasamuna yunwa
    Takaika yakamata musan agarin
    Neman inchinmune makarasa rayuwarmu Koda da xamu rasa
    Rayuwarmu sabo da awannan
    Neman inchi damuke nema ai munyi
    Shahada idan mukachi gaba da Da
    Lokacin damuke

  • @AbubakarHamisu-y5z
    @AbubakarHamisu-y5z 20 дней назад

    Gaskiyane Allah yadafamuna

  • @MammanMusa-w1z
    @MammanMusa-w1z 5 дней назад

    Muna goyanbaya Allah yatemaka

  • @umarabdulkadir-w5x
    @umarabdulkadir-w5x 10 дней назад

    Allah ya sa ai xanga xanga on 29

  • @AdamuMohammed-p8u
    @AdamuMohammed-p8u 17 дней назад

    Masha Allahu in goyanbaya nima ayi

  • @user-tz6fm5lk4d
    @user-tz6fm5lk4d 20 дней назад

    Allah ya zafamuna abida yafizama alheri

  • @ShehuDahiru-o1z
    @ShehuDahiru-o1z День назад

    Yayi daidai

  • @MurtalaSaIdu-c6w
    @MurtalaSaIdu-c6w 22 дня назад +7

    Allah yasa yin wannan zanga zangar yazamemana alkairi A Nageria

    • @maetrobello8580
      @maetrobello8580 21 день назад

      @@MurtalaSaIdu-c6w Allahuma Ameen 🙏 🙏 🙏

  • @abbasalihu2058
    @abbasalihu2058 17 дней назад

    Don haka, ma su raayin zanga-zanga da yada wannan raayi na da yanci ,haka ma ma su raayin kada ayi su ma na da yancin fadin ha ka.
    IN DAI HAR DIMUKRADIYYAR CE AKEYI, BA CIN MUTUNCI BA.

  • @khalidaliyu-v1x
    @khalidaliyu-v1x 16 дней назад

    Gafili gamaidoki afito Wanda baiji bariba!!!!!!!

  • @MuazuGbako
    @MuazuGbako 14 дней назад

    Mlm daurawa yana wa,azi domin kudi

  • @abbasalihu2058
    @abbasalihu2058 17 дней назад

    An mai da Malamai garden danga.
    Malamai su ma 'yan Nijeriya ne su na da 'yancin raayi kamar kowa In dai da gaske dimukradiyya ake.

  • @abbasalihu2058
    @abbasalihu2058 17 дней назад

    In adalci ne ai ba duk Malamai su Ka yi APCin ba.

  • @abakardj4697
    @abakardj4697 22 дня назад +1

    Wallhi malamannan mudungabi daya bayan daya muna yankasu munafikaine

  • @SeikoDm-lu3xg
    @SeikoDm-lu3xg 21 день назад +1

    May Allah help us make peace with them

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 21 день назад

    Allah yaciynem mogayan malamai. Malaman farda

  • @JibrilUmar-lv9oo
    @JibrilUmar-lv9oo 21 день назад

    Allah uban giji ya bamu mafita

  • @BelloSale-v4s
    @BelloSale-v4s 7 дней назад

    Tinubu

  • @AdamumDauda-if3cp
    @AdamumDauda-if3cp 14 дней назад

    Gaskiya ne xanga xanga dole ne
    Duk malamin daya hana xanga xanga aci bura ubanshi
    Kuma duk malamin daya hana xanga xanga gwamnati tabashi kudine shiyasa suke hana xanga xanga.
    Anyi anpani lokacin siyasa akan ayi Muslim ticket gashi kuma anyi pani dasu wajan hana xanga xanga

  • @AhmadSani-tc5sw
    @AhmadSani-tc5sw 20 дней назад

    Malaman qarshen duniya

  • @RashiduUmmi-j1o
    @RashiduUmmi-j1o 14 дней назад

    Na a shi gaba da zan zanga

  • @Maryam123-zs3ni
    @Maryam123-zs3ni 22 дня назад +1

    Allah.kakawomana.sauki.

  • @IbrahimMusa-t5g
    @IbrahimMusa-t5g 18 дней назад

    Nagode

  • @YUSUFADAMU-b9z
    @YUSUFADAMU-b9z 21 день назад

    Yayidede

  • @UsmanNagari-km5we
    @UsmanNagari-km5we День назад

    Munadaga days dagaCiki

  • @abbasalihu2058
    @abbasalihu2058 17 дней назад

    Don wasu Malamai sun yi amfani da Yancin su na yan kasa sai a dora mu su laifi

  • @MaryamKasimbarde-e6y
    @MaryamKasimbarde-e6y 22 дня назад

    Masha allah,Allah yabada saa

  • @ShuaibuMusab
    @ShuaibuMusab 17 дней назад

    Gaskiya Sai munyi

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 22 дня назад

    Gaskiya dai an cuci talaka a kasarnan rayuwa tayi tsada

  • @AissataIbrahim-oz5pj
    @AissataIbrahim-oz5pj 21 день назад

    Wallahi kuyiduk anbinda zaibaku intchi a arewa 😥😭

  • @toietmoi7077
    @toietmoi7077 22 дня назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @user-xx5pq7ys8o
    @user-xx5pq7ys8o 20 дней назад

    Alhamdulillah

  • @user-mq9ui6zt8u
    @user-mq9ui6zt8u 15 дней назад

    munkuna bama tsoran kauri zanga zanga bagudu ba jadabaya

  • @abubakarahmad9479
    @abubakarahmad9479 22 дня назад

    WIh zanga zanga ba mafita bache.mafita daya mudawoda abinda shuwagabaninan suka rabamu dashi shine hadinkai wajan zaben chanchanta.

  • @UmarfaroukGwaska
    @UmarfaroukGwaska 17 дней назад

    Wai yanzu talaka bashida ikon yafuto yanuna damuwarsa sai wasu malamai su daqilesu ta hanyar fadin bai halatta ba a addini. Zalumcin da shuwagabanni suke Mana ya halatta acikin addini ?

  • @abbasalihu2058
    @abbasalihu2058 17 дней назад

    Kuma zancen MUSLIM -MUSLIM ba Malamai su Ka kawo ta ba. Mutane saurin mantuwa ne gare su.
    Yan siyasa su ka yi promoting din sa.

  • @moosergerber8077
    @moosergerber8077 22 дня назад

    Da gwamnati da yan majalisa ya rage naku. Ku yi maza maza ku dau matakan gaggawa wajen samar da abinci ishasshe ga yan kasa. Kudaden da kuke zabtara da sunan albashi da allawans ku zabtare su. In ba haka ba karshen zanga-zanga zaku tashi ba albashin ko sisi. Idan kun tsira da rayukanku kenan.

  • @BelloSale-v4s
    @BelloSale-v4s 7 дней назад

    Ayi zamuputa

  • @ahmedbishir-j9n
    @ahmedbishir-j9n 18 дней назад

    Pls ina baku shawarar kuyiwa malamanku viyayya

  • @AhmadSani-tc5sw
    @AhmadSani-tc5sw 20 дней назад

    Gara na mutu wajen karban enci dayunwa ko dan ta adda ya kasheni

  • @UmarHamma-vy9yg
    @UmarHamma-vy9yg 22 дня назад

    ALLAH yakaimu

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 22 дня назад

    Kuma ba marsan da makaradiyya tinda muga babu adalci acikinta

  • @user-pe4cy3pg4w
    @user-pe4cy3pg4w 22 дня назад

    Ko zamu qare gaba daya se mukawo qarshen zalunchi

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 22 дня назад

    Danhaka wa annan malaman sone akaba kudin muslim musilim sukaraba

  • @Nasihamha6365
    @Nasihamha6365 22 дня назад

    Gwagware zanggg xangg ranga ranga katuroshi kuma😂

  • @bashirsaidu3056
    @bashirsaidu3056 22 дня назад

    Wallh zamu fita kozamu mutu

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv 22 дня назад

    Wannan haka yake

  • @salmanuadam2690
    @salmanuadam2690 22 дня назад

    AKOri.dan.koken

  • @MuhammadSalisu-z4w
    @MuhammadSalisu-z4w 9 дней назад

    Haka yake

  • @DalhaIdris-cg2xy
    @DalhaIdris-cg2xy 13 дней назад

    😂😂😂😂

  • @MuhammedJunaidu-l7r
    @MuhammedJunaidu-l7r 22 дня назад

    Zangggggggggggg😢😂😢

  • @SmGeneral-l8g
    @SmGeneral-l8g 22 дня назад

    Hhhhh yan wahala maciya amana 👎👎

  • @AbdullahiAdamu-hx5xf
    @AbdullahiAdamu-hx5xf 22 дня назад +1

    Yakamata dole aiyi zangazaga ko juyin milki

  • @Abdulrasak-hc1el
    @Abdulrasak-hc1el 4 дня назад

    Video xxxx

  • @alijibrinali3172
    @alijibrinali3172 22 дня назад

    Gaskiya sai munfito

  • @Suhabiboi-r1i
    @Suhabiboi-r1i 12 часов назад

    Weítedvjpp

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 22 дня назад

    Wannan gaskiya ne abu-salma

  • @Musbahuadam-fq6wz
    @Musbahuadam-fq6wz 22 дня назад

    Bawani wawan Malami
    Maganar banzace
    tunda ba iyayenshi
    Ake sacewaba
    Karma wani shegen Malami
    yakara furta wannan magana

  • @SaleZaki
    @SaleZaki 22 дня назад

    Zangazanga kuabakinekawai koawaya 😂😂😂😂

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 22 дня назад

    Bama san mulkin e f c dak wani munafikin malami dakeciy acikin gumnati maiciy da adini ba zamu saurareshiba

  • @user-fe4wf6pm4l
    @user-fe4wf6pm4l 22 дня назад

    Kai bawan Allah ka burgeni kuma ya Allah yayi Maka albarka abinda zamuyi daidaine

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 22 дня назад

    Malaman nan fa sunci sun sha, shiyasa suke goyawa shugabanni baya suna kashe mu Allah ya bamu sa'a a kansu azzalumai