Dr Allah ya saka da Alkhairy Allah ya sa maka a mizanin hasanat ameen Dr ina son ayi mana bayani akan matsalar ciwon babbar jijiyar dake gadon baya har zuwa kasan kafa wanda ake kira sciatic wai meke kawo wanan matsalar yau shekarata 5 ina fama dashi Dr dan Allah mene maganin sa? Ina son zan maka magana a number ka Allah yasa na samu amsa nagode
Salam, alhamdulilah da dukan girmanawa ga doctor bari in Kara ma Mallam wani amfanin jaki idan mutun namiji ya samu kan kankancewar gaba ko rashin karfi sai a samu kashin jaki a shanya in ya bushe sosai sai a samu kasko a Kuna garwashin wuta sai a zuba kashin garwashi sai mutun yayi tsuguno bukata hayakin ya dunga turara dubura da azzakari to a idonka jijiyoyin azzakari zasu tashi ayi kwana 7 ko uku ko in yakai yada akeso ,Allah yasa mu dace Amin
Assalamu'alaikum Mlm Dan'Allah Mlm Inaso a taimaka Mana da maganin sikila, ko kuma maganin da zai rinka taimakawa wajen karin jini. Ina da yarinya mesikila kuma ana yawan Kara Mata jini.
❤❤مشا الله تبارك الرحمن ربي يسعدك يا شيخ🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾
Allah ya Saka da alkhairi
Dr Allah ya saka da Alkhairy Allah ya sa maka a mizanin hasanat ameen Dr ina son ayi mana bayani akan matsalar ciwon babbar jijiyar dake gadon baya har zuwa kasan kafa wanda ake kira sciatic wai meke kawo wanan matsalar yau shekarata 5 ina fama dashi Dr dan Allah mene maganin sa? Ina son zan maka magana a number ka Allah yasa na samu amsa nagode
Jazakalla ya shek
Alhamdulillah Masha Allah ❤❤❤
Salam, alhamdulilah da dukan girmanawa ga doctor bari in Kara ma Mallam wani amfanin jaki idan mutun namiji ya samu kan kankancewar gaba ko rashin karfi sai a samu kashin jaki a shanya in ya bushe sosai sai a samu kasko a Kuna garwashin wuta sai a zuba kashin garwashi sai mutun yayi tsuguno bukata hayakin ya dunga turara dubura da azzakari to a idonka jijiyoyin azzakari zasu tashi ayi kwana 7 ko uku ko in yakai yada akeso ,Allah yasa mu dace Amin
Masha Allah Allah ya karawa ilmi albarka
MashaAllah Mun gode
Wannan Yana daya daga cikin amfanin social media. Mungode sosai
@aminusalisualiyu1833 Masha Allah
Masha Allahu
Mashaallah Allah ya kara daukaka
Dr malam Allah yasaki da Dan Allah wani ya ta bi kawani kashin rakimi yashe Isa awuta dazafin sa Isa kafina Ina da kirshi
RAhAMA usman Dr mungode maka mungode Allah
Assalamu'alaikum Mlm Dan'Allah Mlm Inaso a taimaka Mana da maganin sikila, ko kuma maganin da zai rinka taimakawa wajen karin jini. Ina da yarinya mesikila kuma ana yawan Kara Mata jini.
Asslm brk da aiki Dr mlm dan german Allah ka taymakamin da maganin yar Zuru ce
Masha Allah Allah yakarawa rayuwa albarka
Malam Allah ya saka da alheri.
Allah ya sa mudace
Musa Suleiman 🎉
Jazakallah
Allah ya saka wa mal da alkairi
جزاكم الله خيرا
Slm
Assalam ml dan allah magani sanhi mata mesanani
Jzk. Ina baran maganin prostrate enlargement.
Allah ya biya Malan ya kara. Basira mln Alhmdllh
To malam jakin mairai zaa yanka ko kuma ko mushe yanayi?
GODIYA
Allah ya biya malan
🫡🫡🫡
😂😂😂😂
1:47
assalamu alaikum malam dan allah i need your contact number
Slm